Showing 147001 words to 150000 words out of 184731 words

Chapter 50 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

42

saka kuka ,, ya ce yi shuru baby yanzu zatazo " suna a haka saiga doctor aisha ta fito , tana nufosu ,

Murmishi tayi tace , yarinya ta ce zo inji waya taba

min ke

Makale kafada tayi tana kara kwanciya jikin ameer

Dariya doctor aisha tayi tace ,, to kai ameer kasamu diya , takizuwa

Murmishi ameer yayi yace dan Allah kibani ita yarinya tashiga raina ,, doctor t

ace tab , aikuwa bazaka samu ba " muma rikonta aka bani , mamanta ", kanwar wannan marar lfy ce

Ameer yace eh muhammed ya fadamin to ni zan wuce ,, sai kuma wani lokacin yana ,, mike ganin ikram ta sauka akanshi

Ikram ko na ganin yamike ", takama hannun shi tana fadin daddy , daddy , daddy

Dariya sukayi jin tana kiranshi kamar waka , doctor aisha , tace to anturo kudin zan turama ta account bank dinka ,,

Ameer yace n

o basai anbiyani , kyauta na mata nizan wuce, kar jirgin mu , ya sauka banje ba

Da kyer aka raba ameer da ikram tana kuka tana mika mishi hannu fadi take daddy ,,Ameer ko ji yayi kamar ya sace yarinyar sutafo

yadda take, kuka har cikin zuciyar shi yakejin kukan nata haka dai yatafi gida

Ikram ko tana kuka har tayi bacci , rungume ta muhammed ,, yayi yace kaji yarinya yar nema ,, kamar ta taba ganinshi ta ringa kuka

irin wannan ,

Su ameera ne suka shigo ,, zama sukayi aka gaisa suna jira karima ta tashi

Wata nosee tafito tana fadin ranki yadade ,, marar lfyr mu ta tashi

Da sauri suka shiga ciki , ameera ta rigasu sh

iga tana son karima ta fara tozali ta ita , ganin karima ,, a zaune da sauri ta isa " tace anty na tana rungume ta

Itama karima sai kuka takeyi tana fadin kanwata ,, kece dagowa ameera , tayi tace eh anty nice

gani

Zama tayi kusanta tana fadin kin gani ,, mafarkin naki danakeyi gashi yazama ,, gaskiya nazo garinku danginki sun musulinta ,, ga kuma yaranmu

Da sauri karima ta kalli ameera jinjina , kai ameera tayi alam

ar , da gaske take

Abubakar da mufeeda , ko wajan su suka matso , Abubakar " yace mommy wannan wacece mai kamarki , ko sister dinki ce " mufeeda ma kallon Karima tayi sai kuma ta kalli ameera ,, tace to mommy wannan

tana kama dake , sister kine ko

Karima ko kallon su take sosai tana hawaye tace nima mommy dinkuce kuzo

Makale kafada abubakar , yayi yace a a ga mommy nan " saidai muce miki anty ,, mommy kinji tace i

tama mother , dinmu , ne wai



Murmishi ameera tayi tace eh mommy dinku ce ,, ita ta haifeku , kuje inda take

Zuwa sukayi ta rungume su sosai , take kuka umar ne yakaraso , shima rungume shi tayi tana godiya ga

Allah daya kawota ahalinta ,

Su mama ma rungume ta sukayi sosai suke farin ciki ,, doctor ko tasha godiya sosai wajan su mama da umar har ameera , nan aka basu sallama sukayo gida

Sosai mutanen garin ke al

"ajabin wannan lamari ,,wai ashe yan gidan abin bauta ne suka dauke karima sosai ake zuwa ganin karima,,

Yanxu karima na samun sauki sosai , Dan haka suka shirya tafiya kano kai ameera gida

Doctor aisha ma t

ace itama zataje nan sukaje kasuwa akaiwa su ameera sayayya sosai sai yamma suka dawo gida , da dare ko kusan kwana sukayi suna hira dan gobe zasubi jirgin safiya zuwa kano

Washe gari da wuri kowa yashirya ,, aka

shiga mota zuwa legos ,, nan da nan sukaje ,, basu jimaba jirgin kano yazo nan suka shiga, babu bata lokaci jirginsu yadaga ,, zuwa kano ta dabo tumbin giwa ,

* *nima nace bari muje taro ameera

πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

i

nda mai zuwa fans saikunzo*

[30/10, 19:18] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*STORY AND WRITER*

*BY*

*MAMAN NUSAIBA CE

✍

️

*

πŸ’«πŸ’«

*

πŸ…™

︎

ARUMAI

πŸ…¦

︎

WRITERS

πŸ…

︎

SSOCIATION

πŸ“šπŸ–Š

️

*

https://www.facebook.com/108544471437

073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

πŸ’ͺ

*_

*

πŸ’«

(

πŸ…™

︎

.

πŸ…¦

︎

.

πŸ…

︎

)

πŸ’«

*

Wannan shafin na sadaukar gareku yan

amana :::*MRS. SADEEQ KAWAS KIJI DADINKI*

*QUEEN FARIDA* *KIHUTA ABINKI*

ina jin dadin sharhin ku sosai inayinku

πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

*79β€”80*

tinda jirgin , su ameera yatashi "Ameera take jin farin ciki na

ziyar tata , shekara uku ba kadan rΓ bonta da kano , wajan ahalinta ,, sosai take jin dadi ,

Karima ma haka ta kasance agareta tanawa Allah godiya , tanawa ameera godiya lalle , ita haske ce agaresu ,

Babu

jimawa jirgin su yasauka a kano , fitowa suka " fara yi daya bayan daya , har suka gama fito

Wani sassanyan iska ameera ,, tashaka lumshe ido tayi " tana murmishi ,,, Karima ta taba ameera tace my kanwaty na abin

alfahari ,, yau dai gashi Allah yayi munzo kano

Hannun ta ta daura a kafadar karima tace gaskiya ne antyna ,, ai inason nayi zuwan bazata ,,

Motar haya suka shiga , ameera ta fada mishi anguwar 'J.R.A. zai kaisu

nan suka kama hanya , kwantace ameera taringa wa , direban har sukazo kofar gidan

Zazzaune , suke sai hira sukeyi " ana labarin auren fauziya sa yaya safiyan kowa na zancen watan da yakeso asa na bikin

Am

eer dabai jima da dawowa daga ,, aiki ba yana kallon su sosai gabanshi ke faduwa " sai kuma yakejin farin ciki ,, haka kawai yake murmishi

Sosai suka cika gidan da sautin murya su ba kamar fatima da hajara ma ,,sun

fi kowa zakewa,,

Ameera ta sauko ta buga kofar ,, baba mai gadi ya leko yace waye , Ameera tace bakine ' baba bai ganeta ba saboda niqaf din dake fuskar ta

Budewa baba mai gadi yayi yaga suna da dama ,, yac

e bayin Allah daga ina haka

Mama tace kafadawa , basu gidan sunyi baki ,, baba mai gadi yace to nan suka , shigo ,, yace kutsaya naje na sanar damasu , gidan "", sukace to nan yatafi

Da sallama yashiga , amsawa suk

ayi , nan ya rusuna yace alhaji kunyi , baki su dayawa ne sunce nafada maka

Daddy yace cesu shigo ,nan yafita ,, wajansu yaje yace ance kushiga nan sukayi bakin kofar shiga

Tsayawa ameera tayi tace anty karima

ta fara shiga ita dasu ,, ikram ,, nan suka tsaya waje

Kowa na cike da farin ciki so suke suga yadda family ameera zasuyi , idan suka ganta

Da sallama karima ,, tashiga cikin falon da yaran su hudu , amsa mat

a sukayi

Ai kowa mikewa yayi ,, tsaye suna kallon ta , Fatima tace yaya tashi kaga mai kama da ameera ",

Da sauri yabude idonshi , ya sauke shi akan karima ,,da sauri ya mike yace karima kice " masha Allah lfy ta

samu ashe

Murmishi karima tayi tace, nice a ina kasanni ,ne ,,, Ameer yace nine namiki aiki ,, baccin dakikayi shiyasa baki ganni ba

Mommy tace ikon Allah kaga kamanni ,, Allah kenan ,

Inna tsura wa karima

ido tayi tace ,, gaskiya yarinyar nan kina kama da ameera ta ,

Ameer yace kunaji wannan itace wadda naje jahar legos nawa aiki ,, kunganta harta samu lfy " takawo mana ziyara m...

Mai karasaa maganar da yake son

idarwa ba, , Ikram da dan gudun , ta tace oyoyo daddy daddy tana tsalle ya dauketa

Kowa na falon kallon yarinyar sukeyi ,, Hajara ce ta karasa wajan ameera ,, tana fadin heyy baby zo nan

Kallon ta ,, Ikram

tayi saba baki tayi tana daga kai ta kalli ameer ,, hannu ta daga tana fadin daddy sai tasa kuka , ,, da sauri ya dauketa ya rungume ,, sosai yakejin farin ciki " daya dauke ta

Karima tace doctor ameer ,, a in

a ikram tasanka haka har takema kuka ,, da sauri ameer yajuyo yana kallon , Karima yace kina nufin kicemin ,, baby sunan ta ikram "

Jinjina kai karima tayi tace kwarai kuwa , haka sunan ta yake ,

Ameer yace ra

nar dazan dawo na ganta a wajan , Muhammed da kyer muka rabu tana kuka , shiyasa kikaga tagane ni

Murmishi , karima tayi tace am ina tare da mama na ta baba da miji wannan , biyun yarana ne wannan kuma na kanwa

ta , ne suna waje

Inna tace haba yar nan zaki bar mutane , awaje ai saiki bayani kinzo da mutane ,, ce su shugo

Lekowa tayi tace ,,ku shigo ,, nan suka tafo , ameera ce agaba nazeer na binta maman umar a ba

yanshi ,sai umar , bayanshi baban anty karima ,, nan suka shiga da sallama

Ameera na ganin ameer yanawa ikram wasa , daga bakin kofar take kallon su ,, hawaye ne ke bin kuncinta

Su mommy kam kallon ikon Allah

suke mace tashigo tana zubar da hawaye ,, wajan ameer sukaga ta nufa da gudu

Baki asake , su mommy ke kallon ta , ta nufi ameer

Ameer ko, yadaiji sallamar su amma ,, baiji dahowar ameera ba sai ji yayi

,an rungume ,,da karfi

Kuka ameera tasa tana fadin yaya

A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login