Showing 174001 words to 177000 words out of 184731 words

Chapter 59 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

19

ai da dan gudun ta ta bishi tasoma fadin daddy , nima daddy

Dariya sukayi mommy tace a a mai sunan daddyn yara tafi da yarku ,wann

an koka barta saidai ta duma mana gida da ihun kukanta

Muhammed yace to mommy nima fa bafa zuciya ta ta yarda na barta ba kawai dai namuku kara

Murmishi mommy tayi tace kuje bama so ma ka gaishe da doctor di

n ,yace to nan yadauke ikram tana dariya ganin ya dauke ta suka tafi gida

Kowa tashi yayi inna taje aje ahuta da dare sai ayi hira nan kowa yabar falon

Da sauri ameera ke taka stars din dan so take ta je t

ayi dan bacci kan ayi la'asar tana zuwa ta kwana ko numfashi bata kaiba ameer yashigo

Yace wannan sauri haba wife na , ameera tace na gaji ne yaya bacci nakesonyi

Murmishi yayi yazo bayanta ya kwanta janyota jiki

nsa yayi yaja musu blanket , nan bacci yayi gaba dasu

*nima nace bacci nakeji bari naje wajan inna ta baffa*

[30/10, 19:24] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀

🌟

*

*

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮

*

*

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄





🏻

*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



SSOCIATION

📚🖊



*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'an

tarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

Wannan shafin na sadaukar gareki *ummu shukhura* antynmu kiji dadinki da wannan fage

🥰🥰🥰🥰

*89—90*

Muhammed tinda yatafi yake ta

tunanin hajara sai murmishi yake tayi yana dravin , Ikram na kiranshi baima jitaba saida tasa kuka da sauri yadawo daga tunanin dayake yi ,yace yar mommy maifaru ,,bata fuska tayi kamar zatayi kuka tace daddy wannan tana nu

na mishi sweet din hannun ta takasa budewa ,amsa yayi yabude yabata takoma ta zauna tana dariya anbude mata ,nan sukaci gaba da tafiya

Inna tafara fitowa falo tana zama kan kujera ,ganin baba laraba tana zarya tana

gyaran inda suka zauna takeyi inna akace kai gaskiya kudi sunyi arayuwa kana zaune saidai a gyarama gida amaka girki ,ba ruwanka

Baba laraba tana jinta ta girgiza kai taba murmishi tace kai tsohuwar nan badai neman m

agana ba

Inna tace ke larai dani kike magana

Baba laraba tayi tace saurin fadi a a inna badake nake ba

Inna jin abinda ta fada sai tasoma tafa hannu tana fadin Muhammed rasulullahi S.A.W ni maryama a kai jama'a d

ama kema ciwon aljanu gareki bamu saniba saidai kike surutai idan abun yatashi a ni jikar mutum hudu gozoma ta biyar to bari Muhammad ya fito a samu yakaiki asibitin mahaukata ,ko zaki samu lfy acen

wannan abu haka ki

ke zance ke kadai , wannan kawai a abubuwan masu hauka ke dukane bakiyi ko?

Mommy ce tafito daga sashansu ,tace inna lfy kike rafka salati haka ? Inna ta kalli mommy tace ba dole nayi salati ba fadila ashe wannan y

arinyar tana da tab'in hankali ban sani yanzu fa ina fitowa naji tana surutai ,kamar wata zararriya na tambayeta tamin wai badani takeba naga dai

dagani sai ita a falon ba kowa to daga anjima akaita asibiti adubata ko

k'usar kanta daya ta kunce

Inna na wannan zaro maganar sauran yan gidan suka fito kowa najin abinda inna ke fada saidai yayi dariya ya zauna

Su ameera da ameer ma saukowa sukayi jin inna na daga murya

Ameera

tace kai inna daga yin sallar bazaki barmu mu hutaba kin wani damemu da surutu waya tabamin ke ne yau agidan nan yaga baccin ran jikar inna ta baffa ikon Allah tana danne dariyar ta

Inna na murmishi tace yauwa yar alba

rka shiyasa nake sonki ba kadanba wannan yarinyar ku kaita asibiti tasamu tab'in hankali ne

Yar dariya ameera tayi tace to shikenan gobe da wuri zamu kaita nida yaya sai adubata

Inna na murmishi tace yauwa yar alba

rka nasan dama ke kadaice daki fashimceni nima zan rakaku goben insha Allah

Ameera tace da safe tazumu tafi saidai inzamu sake komawa inna ta ,,da haka dai aka rufe bakin inna tadena cewa baba laraba tasamu hauka

Suna hira anass ya kira fatima dauka tayi tana tashi daga falon tashiga dakinsu

Tace hello sweetheart dina barka da yamma

Lumshe ido anass yayi jin muryar fatima ta daki dodon kunanshi yace lfy lau sweetheart I miss

you very very much fa wllh duk nazama maraya , kamar banida gata a duniyar nan inason zuwa wajanki amma ina tsoron inna tarufe da fada , ranar kutafima kinga maganar data ringa yab'amin

Dariya Fatima tayi tace aikuwa y

anzu aka gama a ita wai dole sai ankai baba laraba asibiti yasamu ciwon hauka

..murmishi yayi yace hajiya inna mai duniya kenan ai zanje gobe amma saina done kunne na kisan mai tacemin ranar?

Fatima tace a a sweethear

t saika fada

Dariya yayi tunowa da maganar yace cemin tayifa wai kaci kan ubanka bak'i kamar tukunyar daddawa

Dariya sosai fatima keyi tace ai jiyama tayiwa yaya muhammed dan yace zaije yayi wanka ,nan tafada mishi

abinda tace miki

Aikuwa anass yaringa dariya yace kai inna ta iya wulakanci wllh yanzu dai bari na kyaleki karta shigo tadauke min lodin zagi kishafa min kan iman dina

Fatima tace to ga inna nan zata shigo bey yanzu

saita hadamu nidakai , dariya yayi sukayi sallama ta kashe kiran

WASHE GARI

Ameera tafito daga toilet da alama wanka tayi , tana tsane jikinta da towel taji an rungume ta murmishi tayi tace yaya please ka bari

na shafa mai mana gidan momsy zanje fa

Kin sakinta yayi saima kara manne mata dayayi yana aika mata da sak'onni

Ameera babu yadda ta iya ta saki jiki tana amsar sakonshi ,ganin zai wuce gona da iri ta rike ha

nnun shi tace haba mana yaya kai baka gajiyane wai please , shiryawa zanyi fa

Sakinta yayi yana dariya yace to shikenan bazanyi komai ba nida matata

Murmishi tayi tacigaba da abinda takeyi karar wayar ta ya dakata

r da ita

Ganin mai kiran tace to anty jamila kuma da ranar nan dako tayi tana fadin hello anty jamila

Daga cen bangaren bilal yace ba ita bace nine batada lfy munzo asibiti nayi ta kiran ameer baya dauka please ki

ce yazo ,da sauri ameera tace to gamunan zuwa

Kallon ta ameer yayi yace lfy , Ameera tace anty jamila ba lfy suna hospital din ka muje sauri

Mikewa ameer yayi yana daukar wayoyinsa nan yaga kiran bilal yafi sau ash

irin baijiba saboda wayar a silent take da sauri yahada kayan shi suka fita

Ameera hijab din ta a hannu yake batama sakaba saboda gaggawa, k'asa suka sauko

Mommy na zaune a falo tagansu duk suna saurin fice ta , t

ace son daughter lfy kuke sauri haka

Ameera na saka hijab tace mommy anty jamila ba lfy suna hospital zamuje cen

Mommy tace haihuwar ce to Allah yasauketa lfy sai munzo ,to ameera kawai tace suna fita

Mota suka s

higa da da mugun gudu ameer yafita a gidan ko a titin ma haka yaringa gudu Allah ne kawai yakaisu asibitin da sauri ameera tafito shima ameer yafito suka nufi ciki a tare

Bilal suka gani shida ammi suna tsaye

Da sauri ameera ta karaso tace ammi ina anty jamila

Ammi tace tana ciki sunce bazasu iyaba sai ameer yazo

Ameer wucesu yayi yashiga office dinsa yahada kayan aiki yatafi dakin da aka kai jamila ,bai jimaba yafito

,wajanshi sukayi suna tambayar shi

Kallon su yayi yace zata haihu da kanta to bani zan karbi haihuwar ba kasan inba C.S bane bana shiga karban haihuwa ni ba mace bane yanzu zan kira doctor aisha zatazo ta karfi h

aihuwar saboda naga da sauran lokaci kan haihuwar tazo ,

Ammi tace to ba matsala kirata

Kiranta ameer yayi tana dagawa yace kakata please kizo nan matar abokina na nak'uda zata haihu da akanta kizo ki karbi haihu

war

Doctor aisha tace ok ganinan zuwa ta kashe wayar

Ameer yace to yanzu zatazo kilama tana kusa

Ameera da har tasoma kuka tace to yaya kace tayi sauri please

Kallon ta yayi yace karki damu wife tana hanya

Zama sukayi jugum jugum suna zaman jiran doctor aisha

Da sauri tashigo ,Ameer ya mike yana fadin muje ga dakin cen

Doctor aisha tace yarinya ta jeki wajan ameera zan fito , Ikram kuka tasa da kyer ammi ta rike

ta sukayi gaba

Ameera ta bankawa ikram harara tace ke yimana shuru uwar yan rigima ana jimami ke kinawa mutane kuka

Ammi tace ba ruwanki da ita aiba ke aka bawa ita ba

Suna shiga ameer yafito ya nufi offi

ce dinsa ya kasa aikin sai tunanin yadda yaga jamila yakeyi sosai tabashi tausayi , ajiyar zuciya yasauke yace Allah yasaukeki lfy

Sunfi awa biyu tukun aka bude kofar wata nosee tafito da baby a hannun ta

Da sau

ri ameera ta amshe babyn tana fadin Alhamdulillah , mai muka samu ,murmishi doctor din tayi tace ansamu baby boy

Mikawa bilal babyn ameera tayi ,nan suka cika da farin ciki

Bilal yayiwa babyn k'uri da ido yana gani

n yadda jaririn yake kama dashi

Ameera takira mommy tafada musu ,bilal ma anass ya kira yafada mishi

Ameera tace nosee ya jikin uwar ,Nosee tace tana cikin koshin lfy anjima zaku iya tafiya ,Ameera tace to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login