Showing 96001 words to 99000 words out of 184731 words

Chapter 33 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

16

jenifer gida don ta haihu acen " saboda ta kula da ita

Mama tace haba maman jenifer yanzu kina ganin ni bazan iya kula da jenifer ba kenan,, kinason nunamin ke kika haifi ta,, ba niba kinsa

n kuwa yadda nake son jenifer a raina,, kuwa

Maman anty karima ,, tace kiyi hakuri maman joshow ,, ba haka nake nufi ba inason dai mutafi

Mama tace shikenan,, nan suka fito da kayan ameera domin tafiya gida,,

Su mama da joshow ne suka fito har bakin titi saboda doctor yace,, take mutso jiki shiyasa suka taka har bakin hanya



Wasu mutoci ne ke tseren gudu , dayar tazo da gudu ta kari dayar

Ita kuwa ameera gan

in haka duk sai ta rude ji tayi,, kanta yayi mata " wani mugun sarawa , kafafunta ne ya kasa dauke ta,, durkusawa tayi kafin su mama su juyo har ya kai kasa a sume

Cikin tashin hankali ,, sukayo kanta suna kiran,

sunan ta daukar ta sukayi sai gida suka koma ,, nan aka shinfide ta,, a falo aka kunna A c ruwa mama ta dauko aka shafa,, mata a fuska ,

Numfashi taja,, da karfi kafin ta soma fadin,, yaya kalli gabanka "

zamuyi accident ga mota nan gaban mu

Waiyo Allah yaya innalillahi wa inna ilaihin raju'un , shikenan mun mutu inna ta

Cike da mamaki suke kallon ta kuma taki bude idon ta,, sai sunbatu take yi,

Joshow yac

e,, Jenifer

Bude idon ta ameera tayi kallon su take yi daya bayan daya,, amma bataga su mom ba ko Fatima, tace bayin Allah a ina nake ku su wanene,, maiya kawoni wajanku

*to wannan lamari dai gashi nan

,, ameera tadawo nomal , gashi dukkansu bamai gane kalaman ta , shin ko zaku bata amsa*

Ina godiya da karfafamin gwiwa takuke da comments dinku fans , Allah yabarmu tare Allah yabar kauna

[28/10, 14:07] MRS. MU'UTASIM:

*

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE





*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



SSOCIATION

📚🖊



*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domi

n wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

Fatan alkhairi agareku anty's dina

*Ummu shukhura* antyn mu mai kara mana kwarin gwiwa

💃🏻💃🏻💃🏻

Allah yabar mana ke

*umma amsad* addana ni kadai ki dade kiyi q'arko irin na dabino

*miss hajo* my daughter Allah Allah yabar kauna

*Umma julaididi* ina yinki

*Fatima A. A* kiji dadinki sister

Kada

ku bari abaku labari novel's din mu

*NAJMAT ABIY* BY miss hajo

*59—60*

Cike da mamaki,, suke kallon ta don su a tunanin su idan ta dawo nomal , zata rungume su ta nemi diyan ta da mijin " amma she

sukaga sabanin,, hakan " abin yayi matukar girgiza su musamman,, ma joshow , dan yaji tace su din suwaye,

Ahankali joshow ya matso kunsan ,, Ameera yace my jenifer yaya mukaji kina irin wata magana wacece inna yana

,, kama hannun ta

Sake bude idonta tayi taga,, yakama mata hannu da sauri ta kwace,, kayanta tana kokarin tashi,, za taimaka mata ta tashi ,, da dan karfi ta stop mana please

Mama ce ta karaso inda ,, suk

e ta kamata ta zauna

A razane ameera take kallon cikin ta tace kai ,, yaushe ciki na ya girma haka kodai banida lfy , tana shafa cikin tace please tin yaushe nake tare daku

Mama tace,, 8 mother Keenan ha

dda wasu , kwana kin kika dawo garemu jenifer , ashe dama ba " mutuwa kikayi ba ina kike tsayin shekara uku bamu " ganki ba

Baki a sake ameera take kallon ,, mama tace amma wani abu yasame ni ko shiyasa bansan ind

a ,, nake ba

Mama tace kinyi luzing din memory din ki ne shiyasa baki gane muba " amma gashi kindawo nomal,, kina cewa mu suwaye haba jenifer manta mu kikayi ne

Ameera tace mama,, niba jenifer bace sun

ana ameera ,, ba jenifer ba

A razane mama da joshow ,, suke kallon ta saboda tsabar kidima,, har neman faduwa joshow yakeyi yana zare ido

Maman anty karima tace ,, my jeny yanzu nima baki gane niba nice fa ma

man ki tana kama hannun ameera

Ameera tace kuyi hakuri mama diba jenifer bace ameera sunana, muna tafiya a mota ne,, mukayi,, accident nida mijina " wata mota tazo ta bugi tamu,, shine muka gangara " gefen dajin han

ya ashe ni mun ramu da mijina nasan dai lokacin " da na bigi wata mishi kaina yayi wani irin juyamin,, to daga nan bansan " inda nake ba sai yanzu

Tace amma ya akayi kuka tsinto ni,, nan naga kamar ku " ba hausawa

bane , yarabawa ne da inyamurai , amma wannan tayi kama dani kuma " kuma bakiyi kama da yarabawa ba ko inyamurai ,, tana nuna maman anty karima

Joshow ne yace wata rana ina zaune ,, sainaji kamar ana kirana " da

sauri natashi na fita " naje bakin kogi anan naganki,, shine na kawoki " asibiti nan yabata ,, labarin komai har izuwa yanzu ,

Rike kai ameera tayi tace ,, waiyo Allah yaya yanzu ko awani hali yake,, ciki ko yana ray

e ko ya mutu Allah masanin gaibu ya Allah ka kareni daga shirin,, masu sheri

Su kan yau sunaga ikon,, Allah a nan

Maman anty karima ce ta matso kunsan,, Ameera tace daughter kina nufin kece mana keba jenifer

ta bace,, indai har hakan ne to gaskiya kuna mugun kamanni da jenifer ,, wanda ko dani bamu kai kama haka ba

Ameera tace mama ita jenifer ,, ina take ne wani waje ,, ta tafine bata dawo ba

Mama tace no

daughter mutu wa tayi amma duk zuciyoyin mu,, basu aminta ta mutu ba

Nan mama ta bata tarishin su har zuwa lokacin da jenifer ta,, mutu

Runtse ido ameera tace to jenifer ,, a ina na taba jin sunan,, cen ta

daga kai kamar ,, mai tunani " da sauri ta bude iko tace

Wace joshow a nan

Da sauri joshow yace nine joshow

Kallon shi tayi tace tabbas haka anty karima tayimin kwatancen shi

Kafin tace ina baby da

boy suke

Cike da mamaki mama ta " fita waje ta dauko su she kuke sukeyi ganin maman nasu a shinfide ta shigo dasu

Da gudu sukayo kanta suna fadin mommy mu,, suna kara sautin kukan su

Kallon ameera

takeyi ,, taga yadda suke kamannin da yaran ,a zuciyar ta tace lalle wannan babu,, wanda zaice bani na haifesu ba

Kasowa sukayi,, suna rungume ta beauty tace mommy , shine kika fadi yanzu aka shigo dake, daki k

uka barmu awaje

Shafa kanta tayi tace am so baby kinji,, turo baki tayi, tace to bazamu je gidan granny ba ameera tace sai anjima zamuje,

Marus yace " mommy yaushe zaki haifa mana,, baby's dinmu

Waro

ido ameera tayi tace ba yau ba yace to mommy sai yaushe tace ba lokaci boy

Ameera ta dago tana kallon su tace wannan,, ina ganin nasan ke maman " anty karima ce wanda kuke kira da jenifer

Kai kuma mijin

tane,,

Wannan kuma maman ka,,

Duk suka amsa da eh

Ameera tace yanzu karfe nawa ne,,

Kallon agogon shi joshow yayi yace 1:30 PM ne

A daddafe, ameera ta mike tace kubari nayi sallar zan baku laba

ri na,, da kuma yadda na hadu da jenifer din ,, da kuke kirana da ita

Joshow yace dama ke ubangiji daya kike bautawa,, Ameera tace eh , yanzu kubari nagama nadawo nabaku labarin komai

Nan suka zauna suna jira

nta

Ameer ne yafito , cikin shirin sa na jallabi da alqur"ani dinsa,, a hannun sa , yana isowa falon yaga su mom nan ya gaishe su yana zama

Mom tace son sai ina haka,, da shiga mai burgewa," aikuwa kayi

kyau

Shafa kanshi yayi yana aiyanawa a ranshi ina ma ace ameera ce ta fada mishi wannan kalamar da yasan sai tafi haka dadi

Tabashi mom tayi

Da sauri yadawo daga tunanin da yakeyi

Mommy tace son

kake " rage tunanuka a ranka please na rokeka ' kaji son bana son kake wannan damuwar ,, kar kaje kasawa kanka cuta

Ajiyar zuciya yasauke, yace insha Allah mom zan dena na barwa Allah komai, nawa

Murmishi

mom tayi ,, tace very good haka nakeson ji daga gareka tace ina zakaje ne haka

Yace mom wannan mlm Ahmed zanje so nake na kara yin hadda,, saboda zai ragemin zaman kadaicin da nake ciki

Mom tace to shikenan

adawo lfy yace ameen mom

Harya juya yadawo yace am mom ina hajara ne

Mom tace tana daki ai tinda kuka dawo daga hospital tashiga " bata fitoba tana ciki

Ameer yace bari naje na ganta,, nan yayi daki

n su Fatima

A zaune ya ganta ta juyawa, kofar dakin baya " a hankali yake tafiya harya karaso hannu yasa ya rufe mata,, idon

Da sauri ta rike " hannun tana fadin waye ne tana taba hannun shi amma, takasa gane

wa , ai kawai saita saka kuka tana fadin , waiyo mommy " ga barawo yazo zai saceni " nima inna kuzo zai tafi dani

Dariya ce takama ,, Ameer jin yadda ta tsorata , shi mamaki ma tabashi " dama haka take da t

soro jin ta soma rawar jiki yasa shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login