Showing 177001 words to 180000 words out of 184731 words
Alhamdulilla
h
Doctor aisha tafito daga dakin tana murmishi ammi tace mungode sosai doctor aisha Allah yasaka da alkhairi
Murmishi ta kumayi tace ba komai ina yarinya ta kunsamu sabo kun manta min da yarinya
Yar dariya bilal
yayi yace doctor kinganta nan fa zaune sai yaren yarabawa takeyi ni banma san mai take fadaba
Doctor aisha tace dama taya zaku sani yar mommy zomu tafi gida ,da murna ikram ta tashi tana rungume kafafun doctor aisha ,
daukarta tayi
Ameer ne yafito yace to har tafiya ce ,Doctor aisha tace eh zamu wuce sai munzo barka
Godiya sosai suka mata tukun ta tafi
Ameer ya rubuta mata sallama suka tafo gida cike da farin cikin samun k
'aruwa , Ameera ta kira ikram tafada mata jamila ta haihu bazata zoba ,,da murna sosai ikram tace magana
Tace kai haba dan Allah baby kenan ta haihu to ganinan zuwa gidan nan ta kashe wayar
Kafin wani lokacin gid
an jamila yacika da danginta da dana bilal dasu anty karima kowa ka ganshi sai murna sukeyi
Mai jego tana samun kulawa sosai tako wani bangare mommy tace ita zata mata wanka , sosai maman jamila taji dadin karamcin m
ommy , itama ammi dadi taji
Haka akaci gaba da kulawa da baby da mamanshi
Yau jamila kwanan ta shida da haihuwa hobe suna ,su umma yan kauye sunkoma gida , Ameera tace bayan sunan jamila zatazo kauye
Mato
ce tashigo gidan su ameera bude kofar akayi fitowa yayi fuskar shi dauke da murmishi yasha shidda blue tasha zubin zare dinkin ya amshi jikinsa sai zuba kamshi yakeyi , wayarshi ya ciro a aljihu ya danna kiran bilal yana
dauka yace bilal kafito nazo
Hajara ce ta fito sai waige waige takeyi kamar mai neman wani abu
Yana ganinta yace drama Queen iyayen rigima
Kuyowa tayi tana kallon shi wani sanyi taji zuciyar ta tayi dama t
un dazun take ta tunanin shi sosai wankanshi yatafi da imaninta sai murmishi take
Yar dariya yayi yace drama Queen zo mana , wurga mishi harara tayi tace anki din
Murmishi yayi yace haba please kizo kinji , karasow
a hajara tayi tace gani tana murguda baki
Dariya yayi yace yakike yasu umma
Dan sakin fuskar ta tayi tace lfy lau ina ikram karama bakuzo tareba ne, Muhammed yace no tana wajan mommy ta yau wayo na mata na gudo
Hajara tace ayya ,gyara murya yayi yace yauwa kanwata dama inason muyi magana dake Allah yasa zaki karbi maganar tawa hannu biyu
Murmishi hajara tayi tana addu'ar Allah yasa dai yacemata i love you , tace ina jinka
Y
ace kanwata tun ranar dana fara yin arba dake na kamu da tsananin kuanarki nakasa fadamiki sai yau Allah yasa dai wani bai rigani ba
Rufe fuska hajara tayi tana dariya zatayi magana ameer yashigo
Wajan su yayo
,yana fadin a a aboki yadai naga kasa kanwata jin kunya ,ai da sauri hajara ta rungume ameer tana dariya
Dagota yayi yace to maiyasa faru afadamin , Hajara na dariya tace yaya wai cewa yayi yana sona ni kuma kunya
nakeji ,dariya ameer yayi yace to ke yakika gani kina sonshi ko
Sake rufe fuskar ta tayi tace eh yaya nima ina sonshi tana sakin ameer da nufi ciki da gudu
Ameer ya kalli Muhammed yace kai amma naji dadin wannan
lamarin Allah yakaimu lokacin bikin insha Allah
Muhammed yace ameen nagode sosai ai bazanyi wasa ba ina zuwa zan fadawa mommy azo tambaya
Ameera yace hakan yayi gaskiya nan suka ahiga sashen su ameera dakin baki ame
er yakaishi yayi waya aka kawo babyn
Addu'a sosai muhammed yawa yaron kafin yatafi gida
Yau take ranar suna tinda akayi sallar asuba ameera da tashi suka daura shinkafa da miya da kuma mai wake wasu suka da
ura tuwa da miyar kubewa , kafin karfe 8:00 am tayi sun gama komai
Gidan suka gyara aka saka turaren wuta nan da nan gidan yadau kamshi sosai ,Ameera ta koma sashenta doyin wanka
Jamila taci ado kamar sabuwar am
arya tayi kyau sosai baby ma am mishi wanka da kaya masu kyau ajikinsa yana bacci
Ameera tace suma fans din
𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧
𝙙𝙖
𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧𝙖
baza'a barsu abaya ba ta dinka musu anko riga da sket wasu doguwar riga wasu riga
da zani ,ko wacce tasha adonta
Ni kuma
𝙢𝙖𝙢𝙖𝙣
𝙣𝙪𝙨𝙮
baa min ba
😔
sai dikin salla na nasaka abina na koma kauye na rakube saboda banida anko
Gidan suna yacika da yan uwa da abokan arziki ansha shagali so
sai yarinya taci sunan ammi fa'iza bilal yace kar aboye mata suna a kirata da fa'iza ta
Haka akayi taro aka tashi lfy mommy tace jamila gidanta zataje babu muso iyayen jamila suka amince , nan aka hada musu kaya
suka tafi gidan mommy
Haka akaci gaba da kula dasu jamila sosai kuma take jin dadin zamanta agidan
BAYAN KWANA BAKWAI
Yaune aka daure auren fauziya da yaya safiyan , akan sadaki naira dubu dari biyu abbu ne y
abada sadakin ,Abba yace baza'a ayi wani shagali ba diner da walima kawai zaayi ,
Hakan kuwa akayi ba'ayi shagali sosai ba aka kaita gidanta dake unguwar kofar mazugal ,gidan ya tsaru sosai abba ne ya siyawa yaya safiy
an gidan , sosai umma taji dadin wannan hadin kowa namusu fatan alkhairi agaresu , amarya fauziya Allah Allah yabda zaman lfy
Haka rayuwar su yacigaba da tafiya cikin kwanciyar hankali a ko wani gida , anje tambayar auren
hajara da muhammed daddy yaji dadin sosai yace gaskiya ina farin ciki da wannan lamarin
Allah yabar zuminci
Amsawa sukayi sa ameen an saka ranar bikin wata biyu masu zuwa dangin muhammed suka koma gida suna yaba hali
n kirki irin na daddy
Wani dogon mutum ne ke tafiya a bakin hanya ,duk fuskar shi tacika da k'asunba ganin mutane na kallon shi yasaka shiramin kanshi ya rufe fuskar shi
Ameer ya fito daga wani shago yana sa
uri yaji an kira sunanshi waigawa yayi da sauri , zare ido yayi ganin wanda yake kiranshi yace......
✍
🏻
To kowaye wannan wanda ameer yagani ?
Idan kin karanta kidaure kiyi comments
[30/10, 19:29] MRS. MU'UTASIM: *
🌟
𝗔
𝗠𝗘𝗘𝗥
𝗗𝗔
𝗔𝗠𝗘𝗘𝗥𝗔
🌟
*
*
𝘴𝘵𝘰𝘳𝘺
𝘢𝘯𝘥
𝘸𝘳𝘪𝘵𝘪𝘯𝘨
𝘣𝘺
*
*
𝙈𝙖𝙢𝙖𝙣
𝙣𝙪𝙨𝙖𝙞𝙗𝙖
𝙘𝙚
✍
🏻
*
💫💫
*
🅙
︎
ARUMAI
🅦
︎
WRITERS
🅐
︎
SSOCIATION
📚🖊
️
*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?ap
p=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa
💪
*_
*
💫
(
🅙
︎
.
🅦
︎
.
🅐
︎
)
💫
*
Wannan fagen na sadaukar ga k'ungiyarmu *JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
📚🖊
️
*
Bazan manta dakuba jarumai masu aiki da jarumta yan amana ta
💃🏼
ina yimkun sosai
Ummu shukhura
Umma amsad
Ummu julaibibi
Miss hajo
Fanan A.A.
Maryam Yusuf (ummu juwairiyah)
Mujaheedah
Lovely momma
Zarah
tukur
Antyn muhsin
Zee sardoner
Kyauta daga Allah
Princess sayyada
Amina sulaiman
*Dadai sauran wanda ban ambata ba*
*THE END*
Da sauri ameer ya kalli inda aka kirashi zaro ido yayi yace kaine yana n
unashi da hannu. Mutumin yace eh nine wllh sai yanzu Allah yayi na nasamu y'anci a duniya. Ameer yace wai bakai bane yaron aliyu na ganeka kaine wanda ameera tabani labarin ka taimaketa alokacin da aka saceta
Mutumin
yace eh nine wllh ai nima agidan yari nake nataka sawun barawo,Ameer yace kamar yaya fa ?
Mutum yace lokacin da aka gama shari'arku nadawo gida natuba ina zaune abakin kofar gidana kawai naga jaka a gefena ban ankara
a itaba saida naji anrufeni da duka ana cemin mugu azzalimi dan mafiya nace bansan komai ba amma basu yadda daniba in takaicema labari dai karata sukayi akace nine nake sace yara saboda jakar kan mutum ne aciki ,bani
da mafita dan babu wanda ya yadda dani sai matata hakan tasa aka yankemin hukuncin daurin rai da rai agidan yari ,dayake Allah maji rokone ya karbi addu'a ta yaji tausayina sai gashi anwanke ni daga zargin da akemin a
nkama mai lefin shine aka fiddoni nida aliyu shiya tafi gidansu ni kuma natafo gida na biyo nan ne danna siyo kaya nasaka shine na ganka nace bari namaka magana kozaka ganeni
Kallon ameer yakeyi cike da tausayin h
alin daya shiga yace ayya Allah sarki dan uwa gaskiya na tausaya maka Allah ya tsare gaba.Yace ameen
Laluma aljihunsa yayi yaciro bandir din kudi yabashi yace kaje kasiyi kayan kayi cefane saika aske gashi nan katafi
gida Allah yakiyaye gaba
Murna sosai mutumin yayi yace nagode sosai dan uwa ameer gaskiya kai mutumin kirki ne ni sunana sulaiman ne
Murmishi ameer yayi yace eh na tuna yanzu ameera ta taba fadamin sunanka to sai
anjima ,nan sukayi sallama kowa yatafi
Ameera na zaune sai cika take tana batsewa saboda ameer yaki dawowa da wuri kuma gashi ba kowa muhammed dinma yana wajan mommy tace a wajanta zai zauna
Da sallama yashigo amsa
mishi tayi tana kauda kanta gefe , murmishi ameer yayi dan yasan ta zauna zaman jirane
Zama yayi kusa da ita yace wifey na bako sannu da zuwa ma ,banza ta mishi tana aika mishi da harara
Yace wifey kinsan meya
hanani zuwa da wuri ? Nan ma shareshi tayi yana karkada kafa sai wani cin magani takeyi
Dariya ma tashi amma saiya danne yace yau na hadu da wannan mutumin daya taimakeki lokacin da aliyu ya daceki nan yabata labari
n da sulaiman yabashi
Da sauri ta juyo tana murmishi tace Allah Allah sarki shima kaddara tafada mishi to