Showing 6001 words to 9000 words out of 184731 words

Chapter 3 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

4

zanyi mukoma birni kowa ma ya huta da wannan fadan naki

Da sauri ameera tace da gaske yaya tana tsalle

yace gobe kuwa zamu tafi nan ta kama murna suka yo gidan

Abba ne zaune shida umma yana fada mata shawarar dasuka yanke na h

ada auren ameer da ameera

Sosai umma tanuna farin cikin ta taji dadi dan ta gaji da wannan fitinar na ameera tace Allah yasa haka shine mafi alkhairi kaga idan ta kara girma saita tare kafin lokacin tayi hankali

Abba yace hakane kinga zatac

i gaba da karatun ta acen

Su Ibrahim ne suka shigo shida hajara na biye da shi suka haye kan cinyar abba

Ibrahim yace abba wai sai yaushe zan girma nima kamar yaya safiyan

Umma tayi dariya tace sai ka kara shekara ashirin

Ibrahim yace to

umma yaushene gobe idan natashi daga bacci zanganni babba kamar malamin mu na school

Hajara tayi caraf tace hmmm dallah cen bakauye kawai waya cema gobe zaka girma kuma malamin school dinmu uncle mustapha kake hada kanka dashi wannan garjejen k'aton

dashi ta karashe maganar tana cuno baki gaba

Ibrahim yace yarinya idan nazama babba jirgi zan siyawa umma da abba suke zuwa saudiya da Dubai

Hajara tace to sai kayi tayi ai yaro

Umma tace to ya isa haka kufice kuyi wanka duba kuga yadda k

ukayi da kayan jikinku

Ibrahim yace umma anty hajara ce tace muyi gini na kasa shine fa muka bata kayanmu

Hajara a masifance tace mai karya asaka mishi rigar fatalwa ya kwana yana bingel bingel

Abba yayi dariya sudai kullin sai shirme akam

a gardama nan suka fuce

Abbu ma gidan yanufa shima yafada ma mama cewa gobe za'a daura auren ameer da ameera

Itama ta nuna farin cikinta tace Allah yasanya alkhairi cikin farin ciki abbu yace ameen masoyiya

dariya tayi dan tasan mijin na

ta badai barkonci ba yace ni ina su rashida kuwa

Tace suna daki yace ok nan suka kama hirar su na miji da mata

Daddy masaukin su ya nufa nan ya tarda ameer da ameera suna ta zancen su yaji dadi dan kuwa yasan irin son da ameer yakewa kanwar ta

sa

Sallama yamusu suka amsa gaishe shi ameera tayi tace natafi

Daddy yace to yar gidan inna, nan ta fice abinta

Daddy yace ameer gobe zaa daura auren ka

A razane yadago yana kallon sa yace dad aure na kuma nidawa

Murmishi d

addy yayi ganin yadda ya rude alokaci guda yace kaida ameera

Ai tuni ameer yasaki fuska yace to amma dad ai ameera karama ce dukafa 12 years gareta saidai tayi school acen kafin tagama tayi hankali

Daddy yace nima haka na yanke shawara n

an ya kira mommy yafada mata itama ta nuna farin cikin ta dan tana son ameera nan sukayi sallama

Da dare bayan sallar isha'i ameera tayi d'amara a kugunta taci kwalliya kamar wata aljana tafito tace inna zanje dandali bazan jima ba

Inna ta duba

ita tace a a hadda kwalliya haka

Ameera tace eh

Inna tace adawo lfy nan ta fita abinta tana wakar karo taci da ameer taja da baya tana dafe kirji tace sannu ban ganka bane yaya

shikuwa ameer k'uri yamata da ido dan yaga ta caba uwar kwalliya ka

mar aljana yace ina zakije

Cuno baki gaba tayi tace dandali

Ameer yace daukan magana dai ?

Sake turo baki tayi

Yace idan kika sake turomin baki saina cire miki shi

Da sauri ta mayar tana dariya tace to shikenan matsa na wuce

yace

karfa ki jima

tace bazan jima ba

Yabata hanya tafice

Tana fitowa saiga khadija itama tasha kwalliyar irin na ameera taci damara a kugunta nan suka tafi dandali

wajan yan mata ne da samari wasu na hira wasu na wake wasu na kallon su.

...Kafin su ameera su iso wajan wani saurayi ya tare ta yace a a su ameera kune sai yanzu

Kallon tara saura kwata tayi mishi tace eh mune ya akayi , yace dama jiranki nakeyi gashi kuma kinzo

Khadija tace buba kabamu waje mu fice

Wanda aka kira da

buba Yace ke dallah cen danma kunga ana kulaku waye baisan halinku ba hatsabibai yana aikawa harar

Ameera tace khadija kyaleshi ai yaya yacemin kar nayi fada bata idarba ya buge mata baki aikuwa taji zafi

khadija tace aikuwa sai mun rama yan

a hararar su yace mugani mana, ameera ta jumke kasa a hannun ta tace inka isa juyo yana juyowa ta watsa mishi kasar a idonsa

Ihu ya saki ka yana dafin kin makauta ni, sukuwa dariya suke Dan su ganima sukayi kadan suka mishi sai gobe zasuje gidansu da d

are sumishi balle balle da reza nan suka wuce

Yau dai basuyi fada sosai ba suka dawo gida ameera tafara shiga gida tukun khadija

Washe gari

Misalin karfe 3:pm bayan sallar jumma'a aka daura auren

𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧



𝙙𝙖



𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧𝙖

akan sadaki raina

dubu hamsin bayan angama su daddy suka iso gida ameer sai washe baki yakeyi

Ameera da aka fada mata an daura mata aure da ameer dinta aikuwa tahau tsalle tana taka rawa ita ala dole tayi aure kuma da ameer dinta duk wanda tagani sai tace anyimin

aure tana dariya baruwan ta da damuwa ita ko ajikinta

Babu bata lokaci aka soma shirya musu kayansu na tafiya kano daga kauyen karkara

Inna na kuka tace ameera shikenan zan dena ganin ki , Ameera na dariya tace to kekuwa inna meye na kuka idan naj

e birni zanzo ina ganin ki kinji innata

Kowa na wajan dariya yayi dan ita batasan mai ake nufi da aure ba nan aka rakasu bakin kofa

Ameera ta soma gada musu hannu tana fadin sai wata rana umma da abbana natafi kano wajan mommy nake kwalliyar

yan gayu ina kashe dauri ina hawa lilo tana ta surutun ta aka ja mota

Daddy ne ke jan su kuma suna baya shida ameera suna hirar su

MUHADU A GOBE INSHA ALLAH KUYI COMMENTS DA SHARE DIN NOVEL YAWAN COMMENTS DINKU SHINE KARFAFA MANA GWIWA NGD

[2

3/10, 23:12] MRS. MU'UTASIM:

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀

🌟

𝙎𝙏𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮



𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄



🏻

4

Tin kafin suyi nisa ameera ta fara bacci nan ameer ya gyara mata kwanciya sukaci gaba

da tafiya basu Jima ba suka kawo kano ta dabo tumbin giwa anguwar nasarawa J R A wani gida mai kyau daidai misali naga sun nufa nan aka bude musu suka shiga gidan ameer ne yasoma tashin ameera bude idonta tayi akanshi yace my ameera munzo kano

Ameera tace da gaske?

yayi murmushi yace tashi kigani

tashi tayi akan shi taga dai ashe dai da gaske yake yi sunzo cikin murna ta rungume shi tace yanzu zan ga mommy ko

Ameer yace sosai makuwa keda zaki zauna tare da mu

Ameera tace to am

ma zan ke lilo irin na gida ko

Yace zanke kaiki wajan wasa nan suka fita

Fauziya ce ta fito daga wata kofa ita da fatima suka yo inda ameer yake suna oyoyo yaya nan suka rungume sa suna murna

Fati ta juya gefen ta kawai sai taga ameera

tana cika sai hura hanci sama take ta rike k'ugu ita wai an share ta taga basu ganta ba

Fatima tace la anty ameera fuskar ta dauke da farin cikin ganin ameera

fauziya ta juya itama nan suka rungume ta suna cewa dama dake za'a zo mom

my bata fada mana ba

Sai alokacin ta saki fuska tace eh ai tare daku zan zauna tana yar dariya

Fatima tace aikuwa munji dadi

Ameer yace to iyayen surutu sai kuzo mu shiga daga ciki ko yayi gaba suna binshi abaya wata kofa naga sunb

i wadda zata sadasu da falon gidan da sallama suka shiga mommy ta mike tana musu oyoyo yarana

Da gudu ameera taje ta rungume mommy tana dariya tace mommy na munzo

Murmishi mommy tayi tace to sannunku da zuwa ya ka

uye yasu inna da umman ki da sauran yan gidan

Ameera na dariya tace ai in gaya miki mommy harfa kofar gida suka rakomu , kinga kuwa yadda inna take sharce hawaye kamar fa ance mata bazan dawoba kuma ma kin me mommy

Yar dariya mommy tayi tace a a saikin fada

Ameera tace nifa banyi kuka ba yayana yacemin zaike kaini wajan lilo shiyasa banyi kuka ba

Mommy tace to masha Allah mu zauna ko , zama suka mommy tayima su ameer barka da

hanya

gidan yana da part uku

daya a sama

biyu a kasa

na saman shine na ameer

kasa kuma daya nasu mommy daya na Fauziya da fatima

Mommy ce ke jera abinci akan danner da

Suna zauna a falo fatima na bakale da ameera sbd ita

ma indai surutu ne ba'a bayaba

Tace anty ameera a dakin mu zaki zauna ko

Ameera tace eh

Ameer ne ya harari Fatima yace kedai yarinyar nan kin cika magana

dariya fatima tayi tace yaya ai zamuke hira idan mun shiga daki

Ameer yace to

naji

...Mommy tace "idan kungama surutun kikai ameera tayi wanka sai kuzo muci abinci

Da murnanr ta tace to mommy

Fauziya ta rakata da kayan ta a jaka nan ta nuna mata yadda zata yi wanka da ruwan dumi tace "idan kin gama ina jiranki

Ameera tace to nan dai ta soma kalle kalle tace tab wllh wannan bayin na aljanune ko kuwa a aljanna ake ganin irin wannan bayin ahaka dai ta fidda kayan jikin ta wanka ta soma duk abinda ake anfani dashi fuziya ta nuna mata

Kuma tagane haka ta

ke dan akwai ta da saurin fashimta saida ta gama wankan tazo wanja alwala aikuwa taganta ta zama biyu idan ta taba fuskar ta sai taga wadda take gabanta ma ta taba idan ta zare ido itama saita zare ido tsoro ya kamata tana ja da baya itama ta jikin bangon

tana ja da baya

Aikuwa ta saki uban ihu a guje fauziya da fatima da ameer wanda zamansa kenan yaji karan ameera aikuwa da sauri fauziya da bude toilet din taga ameera sai kerma take bakin ta na rawa

Fauziya tace lafiya dai kike wannan uhi !haka

Ameera tace wllh anty fauziya aljana ce nagani mai kama dani tana kallo na duk abinda nayi itama sai tayi

fauziya tace ina take aljanar

Ameera tace gata cen jikin bango tana nuna mata da hannu

Kallon inda ameera ta nuna fauziya t

ayi mirror din jikin bangon ta kalla anan ne taganta ajiki

Fatima ta kwashe da dariya tace amma anty ameera kedai kauyencin ki ya miki yawa madubi ne fa

Ameera ta turo baki gaba tace to ai mu a garinmu ba'a saka madubi a bayi

Fauziya

tace to mu muna sakawa

Ameer ne ya karaso toilet din yaga ameera bako pant a jikinta yayi murmushi yace rigimanma yanzu saboda wannan ne kika saka mu gudu

fuskar tausayi ameera tayi tace to ai dai tsoro naji

nan suka fito daga toilet

din fatima namata dariya

itama fitowa tayi bayan ta shirya suka fita falo suka tarar daddy da mommy a zaune suna jiran su

Daddy yace yar gidan inna ihun mai kike yi

Tace daddy wai madubi ne suka saka a bayi ni kuma da farko ban ganshi

ba saida nagama na nazama biyu shine naji tsoro ko aljanu gareku agidan

Dariya daddy yayi yace to kidena jin tsoro

tace to nan suka fara cin abinci bayan sun gama

daddy yafita shida ameer ana neman sa a kasuwa

Ameer yanzu yagama kara

tun sa yana koyar wa a wata makaranta kuma nan yake so yakai ameera saboda ya kula da ita sosai dan ta nutsu tayi karatu

Da dare bayan an gaba cin abincin ne aka soma hira inda ameera keta basu labari irin barnar da sukayi a kauye ita da khadija kaw

ar ta

Sai dariya suke ba kamar Fatima ma harda rike ciki takeyi

Ameera ta juya wajan mommy tace mommy kinsan harna tuna lokacin da muka yima malamin mu na school wankan kaikayi

Mommy tace kaikayi kuma ameera

,Dariya tayi tace sosai maku

wa lokacin muna cikin aji sai malamin namu ya riga mu shiga shine fa da mukazo sai yace mu tsuguna a gabansa yayi ta zanemu da bulala ranar har ruwan zafi inna tayimin kuma tace sai taga waye ubansa da har zai ke zaneni haka nida khadija mukace zamu rama i

nna tace tana bayanmu mu rama tinda bamu yafe masa ba

Washe gari , muka je gonar mlm bukar muka cire mana mango sai gashi ya biyo mu zai zane mu muka boye a wani bayan bishiya yana isowa muka zuba masa kaikayi acikin rigar sa khadija ce ta hau sam

a ta zubo masa aikuwa ya soma zazzaga rigarsa baiga komai ba kuma jikin sa yana mishi kaikayi kafin wani lokacin tuni yacire rigar sa da wandon sa saina

Mukayi ta masa dariya ganin abin na karuwa ya yabar gonar yana zaginmu

Bayan ya

tafi muka fito nida khadija ta sauko daga sama nina fito daga inda nabuya , sai muka rankaya school din mu

Muna zuwa mukaga mlm kamar da gaske gaisheshi mukaje sallama muka mishi ya amsa gaishe shi mukayi nanma y

a amsa da fara'arsa

Yace mana su khadijatullah ne da ameeratullah kijifa mommy dan shegen iyayi hadda mana karin suna

Khadija tazo tabayanshi ta zuba mishi kaikayin mukabar wajan

Ko minti goma ba'ayi ba akaji t

ana ihu asosa mishi

Shima yayi irin na mlm bukar yacire kayanshi ganin zai haukace aka kaishi gidanshi mu kuwa muna mishi dariya

Mommy na dariya tace kai ameera bakida da dama

Fatima tace ashedai kedin ind

on kauye ce

Ameera tace ba ruwanki yarinya

Hira akaci gaba dayi

10:00 PM ameera tasoma bacci mommy tace kowa yaje ya kwanta nan suka nufi daki akayi saida safe

𝙗𝙖𝙮𝙖𝙣



𝙨𝙖𝙩𝙞



𝙙𝙖𝙮𝙖



Aka nemawa

ameera school a inda ameer yake koyawa aka kaita

Yaune zata fara zuwa sai murna takeyi saboda farin ciki ko baccin kirki batayi ba

Shiryawa tayi cikin uniform dinta blue and rid tayi kyau sosai tana fitowa falo ta

zauna jira ameer bata jima da zama ba yafito cikin shirinsa

Murmishi tamishi tace good morning

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login