Showing 27001 words to 30000 words out of 184731 words
tayi tana cewa "" ameera kowa kallon ta yakeyi,, harsu abba da abbu da sukazo,, yanzu
mom tace, kirata lokacin data,, kira ameera tana ta kuka,, kafin fauziya tayi,,,magana
Ameera tace,, haba yaya inata kiran ka baka,,, dauka "" ina katafi please yaya ,, ka taimakeni,, kazo kafidda ni agidan,, nan gashi nan yazo zai ketamin mutumci na,, tasake wani kukan,,
Inna ce ta amshe wayar tace,,Ameera ba
bu abinda zai faru kinji yanzu zasuje,, su daukoki ,,,kinji kukan tasake saki. tace innata,, kuzo ku daukeni kasheni ""zaiyi ,,,
Anass ne yakaraso,,, jin maganar "da akeyi ya mashe wayar yace,, ameera,,kishiga WhatsApp,, kituromi
n location,,din gidan kuma"'ki boye wayar karki kashe datar,, tace to" nan takashe , ta tura,, miki location din nan yafita,,da wayar ,, ishaq yakira yace maza su hada musu kayan aiki , yace to nan,, suka hau hanya wayar na. nuna musu
hanya
Kuka take sosai ""ganin mutum tayi yashigo dagashi,, sai wando bakin gwiwa da sauri tayi baya yana,, binta har takai bangon daki yaje zai fada mata kai,, tayi saurin mikewa,, yabita
kuka take sosai tana kiran yaya ameer
kazo kaceceni,, kada yaketa min mutumci na ga shi tagaji,, shikuwa mugun dariya yakeyi,,
MUHADU A GOBE INSHA kuyi comments da share
Ban dayawa ba banida lfy ne
[26/10, 21:10] MRS. MU'UTASIM:
๐
๐๐๐๐๐
๐๐
๐๐๐๐๐๐
๐
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ
๐๐ฃ๐
๐ฌ๐ง๐๐ฉ๐๐ฃ๐
๐๐ฎ
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐
๐๐
โ
๐ป
19โ20
Su Anass suna bin duk inda na'urar tayi nan,, suke bi"" kuma yana,,ta kira ""akan akaro musu"" kayan aiki ""saboda, yaga. Inda , a
kakai ameera, kamar wajan ""garine" ya kira,, Bilal yace ,, maza yabiyo su wajan,, gari" da sauriยฒ yake fita yace. Ammina Anass ne yakirani. Yace. Ameera takira yanxu suna hanyar zuwa,, ammi tace to Allah yabaku""saa yasa muyi nasara,, d
afa kanshi,, Ammi tayi tasoma karanto mishi,,addu'ar neman tsari daga mugaye,, yake, amsawa"" da ameen my sweetheart ammina,,,
Murmushi tayi nan yafice, kafin wani lokacin. Tuni harya tarar,, dasu,, Anass nan yashiga,, motarsu ,
, yacewa direban "'nasu ya koma gida ,, nan yajuya.
Umma kuwa. alwala,, tayi yasoma jera nafila tana, gamawa"" Tasoma jero,, addu'a kamar haka,,, ya Allah. Nayi, tawassali da sunayen ka tsarkaka,, nasan kafini sanin. Halin da a
meera take ciki ,," ya Allah ka kare min ita daga sherin mutum da aljani da saura abin cutarwa nan tashafa,,,, ta share hawayen dake,, bin,, fuskar ta,,
A asibiti. kuwa suna nan,, zaune kowa,, yayi "" jugum jugum,,, masu, kuka
nayi masu kukan. zuci nayi,, inna kuwa baiwar Allah takoma,,, abin tausayi ko abinci "" takasa ci. Saboda,, tashin hankali '" datake ciki
,, Fatima ce tazo kusa da,, mommy,, tace mommy,
,kallon,, ta mommy tayi itama hawaye,, ne
ke bin "fuskar ta
Fatima,, tace, mom dan Allah idan ameera mutuwa , tayi kifada mana
"bayanta ""mom take bubbuga wa alamar rarrashi,, tace auta ameera ba mutuwa,, tayiba " saceta akayi kuma yanzu haka su Anass, suntafi " su
daukota ""kinji kidena kukan ,
, share hawayen ta tayi tace,, to shikenan ""mom nadena"'Allah,, yatsare ta daga sherin,,, mugaye""
" Mom tace ameen auta kowa na wajan,, tausayi tabasu ""
Dr. Ne yafito wajan su daddy da su
abbu yayo,, yace " ranka,, yadade"" Ameer ya farka,, amma yaki bude,, idonsa nayi ta"" fama yacemin,, shifa inba ameera ba,, bazai bude idoba"nan su,, mom,, suka je dakin,,
Mom tafara"" zuwa, wajansa tace son kabude,, idonka,, nice, "
"idon yabude ya sauke su akan mom dinsa,,, yinkurin, tashi yayi saiya kasa,, rikeshi "mom tayi tace zauna son,
Kuka ya fashe da shi,,, harda ja numfashi,, kanshi mom tace shafawa,,,
yace " mommy ina ameera ta ina suka,, k
aimin"" ita mom,, kuce subar min matata,,, mom idan wani abu yasame ta,, nima mutuwa,, zanyi"" kowa, na wajan hawaye,, yake,
Inna kuwa duk kukan da take dataga,,, Ameer sai yabata tausayi tadena,, kukan,, tazo,, kusa dashi tace,,,
ameeru'"" kayi shuru, insha Allah, zata, dawo ""kaga yanzu takira,, ka ba"asan ta kiraba,,
zabura,, yayi yatashi"" yace",, a ina tace, muku take
Inna tace su abokin ka suntafi,, sukawo "" maka ita ,, sai alokacin,,ya zauna,, yasom
a ""sauke ajiyar zuciya,,
dr. Yace abashi,, ruwa" mai sanyi "" nan aka bashi ,,allura dr. Yamishi,, bai jimaba yana ambaton sunan ameera,, bacci yayi gaba dashi,,
Ameera kuwa,,, ta gaji iya,, gajiya,,,amma saboda,, karfin, hali ya
sa take,, gudu tana zagaye ""dakin,, cikin sa'a ya cafkota,, kokowa,,, suka somayi"" yacire mata hijab din ,, kuka take tana zaginsa,, amma shi ko jikinsa,, rigar ta yakeson,,, cirewa,, yakasa cizonsa,, tayi amma. Dan jaraba irin t
ashi,, yayi banza da ita,,
Su Anass sunzo gidan da aka kawo,, ameera,, suka,, rarrabu,, wasu,, tabaya wasu,, tagaba wasu kuma,, ciki, suka kutsa" kansu anass, ne da, Bilal sai ishaq, "' suka shiga, cikin gidan daret, S
una, masu saita, bundigarsu,,
Ita kuwa ameera,,, ta saddakar,, wannan mugun mutumci ta zai keta,, ya yaga,, mata riga , Allah ma yasa tana da wata daga ciki karama,, wadda take hawadawa"' da kayan school,, yanason ya taba na f
ulanin ta amma,, yakasa,, saboda kaucewar datakeyi shiyasa,, har yanzu ""bai taba jikin. Taba illa hannun ta, kokowa,, suke sosai inda,, shiyakeson"" rungume ta itakuwa ta kiya,,, yanzu har tagaji,, da kukan,,, ma karfin hali,, kawai take tana
anbaton sunan Allah
Su, Anass da sukazo shiga ciki fadane ya kaure,, a tsakanin su sosai saboda yaran majiya karfi ,, ne saida suka dauki kunsan minti shabiyar, tukun Anass yayi. Nasarar zare bindigarsa"' ya harbe su nan suk
a suma yan bayansu,,, suka kaisu mota suka shiga. Ciki ,, daki daki suke bi ,,
Bilal ne yayi,, wani lungu, nan yaji,,muryar ameera tana kuka,, da gudu,,yaje bakin kofar,, bankawa "'yayi da karfi nan kofar ta bude aikuwa.
zare.
ido yayi. Ganin wanda yake kokarin raba ameera ,, da kayan jikinta,, tana, jin 'an banko kofar,, , tayi,, saurin kwacewa daga rikon daya mata ganin, Bilal yasa tayi wajansa,, da gudu ,, tana cewa "" yaya bilal please ka taimakeni za
i,, ketamin haddi
Bilal. kuwa runtse idansa yayi jin ta saki kara. Yasa yayi,, saurin" bude,, idonsa, ganin shi yayi, ya riko, ameera yana son tabata,, wani irin,, bacin. Rai ne yaji aikuwa, yakai mishi naushi, su
ka,, kacame""da dambe bilal yayi saurin,, zaro bindigar,, yace wait,, ,munafuki,, ashe kaine " kasace ameera dan,, iska ,
Itakuwa, ameera da gudu,, taje ta fada, jikin bilal,, ta saki,, kuka runtse, idonsa,, yayi sai,, kuma ' yayi sa
urin,, bude idonsa ,, yana kokarin bugawa,, bilal wani karfe. yayi. saurin harbinsa,, a kafa kara yasaki ita kuwa,, ameera ta
kankame,, shi "" sai kuka takeyi ""janyeta,, yakeson "yi amma takiya yace,, meera,, please mana dagowa tayi,, tace y
aya Bilal please ka, kaini gida tasake rungume shi
zaro ido,, yayi yana jin bugun zuciyar sa na,, karuwa ""sai kuma yaji,, nadama tazo mishi yasoma,, cewa ', astagafurullah,, yana maimaita,, wa janye,, yayi zata koma ""yace please ameera
kinga fa,, ni abokin mijinki ne karki sake,, tabani,, tsayawa tayi tace to sorry
,,Anass ne yashigo yaga ameera Bilal kuma,, ya dauko mata,, hijab da jakar ta yabata tasaka,, nan aka dauke wannan saurayin,,
Da mamaki,, Anass yake
kallon shi yace duniya batada,, tabbas yanzu "kai,,Aliyu saboda rashin tsoron Allah ashe kai ne. Kasace. Ameera me, suka,, tsare maka ""zakayi bayani,, mugun aboki ,, kawai,, nan suka fice agidan,, waya Anass yayiwa daddy yace sunkama
wanda, yasace "ameera,, aikuwa daddy,, yaringa saka musu albarka,,
Mommy ce ta tambaye ,,, shi yace, ansamo,, ameera nan suka kama murna,, ba kamar inna ma ,, har sujjada,,, yayi. ta godiyar Allah suka zauna zaman jiransu,,,
Ba'afi minti ashirin,,ba ameer ya farka,, nan sukayi dakin,, dukkansu,, suna shiga,, "su anass suka,, shigo cikin,, dakin "" suka shiga, ciki,,
Wajan,, inna, ameera "" tayi ta rungume ta tana kuka duk jikinta ,a" kukkuje,, yake sab
oda,, kokowar dasukayi,,, itada,, Aliyu ,, sosai inna taji,, dadi"" ganin,, jikar tata,, nan,, tasake ta tayo kan mom
,, tace mommy,, ina yayana shikuwa,, ameer sai murmushi,, yakeyi ganin matar tasa,, , ganin mom takiyi,, mata magana
Aik
uwa,,Ameera tayi kasa,, zaman yan bori,, tayi tana daura hannun ta, akai""tasaki. sabon kuka,, mai. tsuma zuciya tace,,
Waiyo Allah na ni ameera,,, nashiga uku,, waiyo yaya ameer please,, ina kake kardai "ace sun daukeshi, kamar 'yadda
suka, saceni mommy dan Allah ina yaya ameer dina,, dan Allah kada kicemin,, mutuwa,, yayi ""idan kuwa,, hakane mina,, mutuwa. Zanyi
Sariya tabasu,, harda shi ogan,, yanajin zafin,, zuciyar shi,, nasauka sosai,,, mom ce ta mike,,daga ind
a take,, zaune tazo wajan,,, ameera, tace daughter,,kalli cen,, "dagowa tayi aikuwa,, wa zata gani ""yayan ta mijin ta, ai,,da " sauri tamike,,, wajan sa, taje ta fada,, jikinsa,, tace alhamdulillah "'yaya kana lfy daiko,,,
dagota,,, yay
i yasakar mata,,, kiss a mukatu "" murmushi tayi mishi ,,
Fatima ce ta turo baki gaba,, tana bankawa"' ameera,, harara tace iyeee sannunku,, masoyan,, duniyar Nigeria wato,,,ma har mu,, baki ganmu ba ko ameera,
,Dariya sukayi har am
eera,,, tace" haba dai tom dina,, taya zan manta dake
Kara daure fuska,,,tayi tace,,,, baga shi, nan,, ba kinyi hogging din yaya,,amma ni kinki ko kallona, sauka ameera tayi tazo ta rungume,, ta tana cewa,, haba dai abokiyar,, fada na a
i kinsan,, kema nayi kewarki""
Sai lokacin ameera ta lura dasu abba da abbu da daddy tsalle,, tayi,, tace, waiyo abbu abba daddy,, wllh bansan kuna nan ba,,
Abbu ne yayi dariya. Yace,, ina kuwa zakisan,,, muna nan sbd ga,,, mijinki ruf
e fuska tayi,, tana dariya,, tace "nifa ba haka,, bane abbu, na
Kuma fa abokinsa ne yasace,, ni
Ameer ne yace" zo nan, ameera wajan shi taje tkwantawa,, tayi akafadar,,shi yace,, my princess wanne abokina,,
tace,, abokinka aliyu,
mana shine yasa aka saceni,,, suka kaini,, wani,, gida a wajan gari
Cike da mamaki yake kallon ta. Yace yanzu,, aliyu ne ya dauke ki maina masa ,,, haka,, da zafi""
Anass da Bilal,, sukace,, ai wllh muma,, kanmu abin yabamu,, mamak
i"" sosai sbd,, wani lokacin dashi ""muke aikin nan,, ashe shine,, yasace"" Ameera,, nan kowa yashiga,, jajanta,, wannan mugun aboki,, ,,
Ameera tace yaya kaga,,, duk ""yajimin ciwo", har rigata,, ya yagamin, ,wai zai ketamin,, mutumci,
,Z
are,, ido. Yayi,, yace "what shi aliyu,, din ne yake neman,, taba min mutumci ki,, kokarin tashi,, yayi, daddy yace,, comedown ,, mana yanzu ai yana,, hannun, su Anass,, yanzu zasu,, mishi hukunci daidai,, da abinda,, ya aikata"' komawa yayi. Y
azauna"" yana huci
SHIN WAYE ALIYU???
Kubiyo maman Nusaiba domin sanin waye aliyu
[26/10, 21:42] MRS. MU'UTASIM:
๐
๐๐๐๐๐
๐๐
๐๐๐๐๐๐
๐
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ
๐๐ฃ๐
๐ฌ๐ง๐๐ฉ๐๐ฃ๐
๐๐ฎ
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐
๐
๐
โ
๐ป
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
๐๐
๏ธ
๐๐๐ง๐ช๐๐ช๐ฉ๐
๐ข๐๐จ๐ช
๐๐๐ ๐
๐๐
๐๐๐ง๐ช๐ข๐ฉ๐
๐๐ค๐ข๐๐ฃ
๐๐๐๐๐ ๐๐ง๐ฌ๐
๐๐ก๐๐ข๐๐ฃ๐ฉ๐๐ง๐ฌ๐
๐ฃ๐๐จ๐๐๐๐๐ฃ๐ฉ๐๐ง๐ฌ๐
๐ฉ๐๐ง๐
๐๐
๐ฌ๐
'
๐๐ฏ๐๐ฃ๐ฉ๐๐ง๐ฌ๐
๐๐
๐๐๐ข๐
'
๐
๐๐๐จ๐
๐
๐๐ง๐จ๐๐๐ฃ
๐๐๐ช๐จ๐
๐ช๐ป
๐ซ
(
๐
๏ธ
.
๐
ฆ
๏ธ
.
๐
๏ธ
)
๐ซ
21โ22
๐๐๐ฃ๐๐ฃ๐
๐๐ก๐๐ฎ๐ช
?
Aliyu haidar alhaji hashim,, da' ne ga alhaji hashim dan gata mai jida kai, ga kudi, ga izza saidai bashida,, mutumci saboda ""shikadai
ne namiji, a yaran Alhaji hashim, shiyasa yake kafta rashin, mutumcin son ransa", babansa, yadaure, masa gindi ,, saboda ""shi aganinsa, gata ne yakewa aliyu haidar
dansa saidai kuma, ita mahaifiyarsa, batason wannan dabi'ar dayak
eyi, irin ta azzalumai,, ko yan aikin,, gidan ma bai bariba, duk wadda, yadaga ido yagani acikin yan aikin gidansu, indai, yaganta, kyakkyawa ce komai , nata yaji, to saidai fa a ganta da cikinsa, idan kuma tace"shine sai a
wulakanta ta itada, iyayenta" abata, musu suna ko a ina,, suke koda basa kasar ne sai anbinciko' su mom dinsa, kullin, cikin yimasa" addu'a take tana , neman masa shiriya, wajan, ubangijinsa""yanzu haka tana dauke, da hawan""
jini duk ta dalilin aliyu, ne sbd in