Showing 72001 words to 75000 words out of 184731 words
yayi ko?
Eh haka yayi inji, ameera,, nan tawa fatima sallama tadawo " gidanta sai murna takeyi " ta matsu ameer yazo sukaisu gidan momsy
Su ameer basu,, shigo gidanba sai bayan la'asar ,,
su duka uku,, Ameer da bilal da anass
Anass daga,, daga police station dinshi
Ameer daga hospital dinshi
Bilal daga bank dan acen yake aiki
A tare suka fito daga motar, nan suka gaisa tukun kowa
yayi sashensa
Ameer na tunkarar, falo dama ameera taganshi " rakubewa tayi cikin la bule
Da sallama yashigo,, amma yaji shuru lekawa,, kitchen yayi amma baiganta ba kiranta,, yayi ji yayi an rungume shi murmishi
yayi yace to yau kuma hadda, boyewa " janyota yayi zuwa gabanshi,, nan suka zauna akan kujerar falon zaunar ta yayi " akan cinyarshi yace tell me wannan,, dan bakin nasan " akwai bayani
Turo shi bakin tayi gaba, , tace
nidai kadena cemin bakina " karami ne ai irin naka ne
Shafa bakin yayi yace , to naji " wife maiya faru
Dagowa tayi tace yaya albishirinka,, yace goro shi a tunanin shi, zaiji ameera, tace tana da ciki
Ameera tace momsy na ta haihu,, har biyu
Ameer yace kai haba da gaske ko wasa
Ameera tace wllh yaya
yace to aikuwa " zama bai kama muba, tashi ki, shirya " kafin kifito naci abinci
Mikewa tayi takawo m
ushi abincin "da komai duka ta ajiye mishi tukun tabar falon,
Bangaren,, su fatima ma hakan ne itama " da murna ta tari " Anass tana fada miki shi , cewar ikram ta haihu yan biyu
Murna yayi shima yace Allah y
asa wataran,, namu ne " kika haifa min yana murmishi
Boye fuskar ta tayi , tana dariya dan taji dadi kuma, taji kunyar shi
Anass yace to kije ki shirya saimu tafi ko
To, tace mishi nan tayi room dinsu n
a bacci domin yin, wanka
Itama jamila,, Bilal tafadawa,, Ikram ta haihu saboda ameera tafada " mata a waya
Shima farin ciki yayi, yace tashirya suje, su duka " saboda yaji labarin ta a wajan ameera,, tajima b
ata haihu ba
Dukkansu, kowa yafito, nan suka shiga " mota sai gidan ikram
Tin a hanya ameera ta bude data,, kamar kuwa " jira take nan " tashiga WhatsApp taga " momsy dinta ta turo mata baby's din,, da sauri
t daurasu a status " tana mai rubuta musu addu'a ajikin pictures din tukun ta turawa,, fatima da jamila
Basu jima ba suka karaso,, gidan ikram " hon sukayi mai gadin yaleko " ganin motar ameer ce yasa yabude " suka sh
iga ciki suka faking da sauri ameera da Fatima suka fito,,sukayi cikin " gidan jamila na binsu abaya, sai dariya take musu
Da sallama suka shiga falon " amsa musu akayi ganin basusan " kowa ba yasa suka wuce part din
ta,
Wata ce acikin " yan uwan ikram tace ku bayin Allah ina, zakuje
Da mamaki ameera ke kallon matar tace kamar yaya dakin momsy zamuje , ko wani abu ne
Matar tace bazaku " shiga ba tinda ba gida
n ubanku bane
Ran ameera a matukar bace take kallon matar tace, ina ganin girman ki kuma wllh kinci darajar momsy da uncle,, da saina nuna miki ni ameera " ba kanwan lasa bace "
Matar tace yanzu, zansa security
su fidda, ku
Ameera zatayi magana ikram ta fito jin hayani
Ikram tace lafiya kuke daga murya haka, bata " lura dasu ameera ba " tana karaso wa kusan su nan ameera ta fada jikin ikram tasaki kuka
Da ma
maki ikram ke kallon ameera,, tace baby wani mai " tsautsayin ne ya taba min ke yar lelen ameer da momsy ta,, tana bubuga bayan ta,
Fatima da jamila suka karaso wajan su,, nan ikram tace kai amma ina da amare agid
an nan "
Ameera ta dago tana turo baki gaba kamar zata sake , fashewa da kuka tace momsy ba waccen bace ta zageni wai zan zanje " room dinki
Ikram kallon inda take nuna mata "" tayi kanwar ta sumayya tagani, t
ace ke sumayya " waye yace ki zageta " kinsan ko su waye su,, kinsan wani matsayi garesu a wajena " amma har kike zaginta to kishiga,, hankalin ki " duk wanda yakeson zaman lfy to karya tabamin baby
Baki asake sumayya t
ake, kallon antyn ,, nata tace to ai ni bansan itace " babyn da kike fada ba
Banza ikram tayi mata,, ta jasu suka zauna " nan suka gaisa tana tambayar " ina mazajen nasu
Fatima tace ai momsy suna waje " sunce
sunason gaisawa " dake
Ikram tace to bari na kira ameer ,, nace suje dakin baki " zan tarar dasu
Mutanen falon kuwa sai kallon su ameera sukeyi " suna cewa wai a ina, ikram tasamu kyakkyawan yara " haka
Ikram tace mama " ga baby wadda nake baki labarin ta "
Wadda aka kira da mama ta washe, baki tace kuzo nan dukan ku,,
Kusan ta suka matsa nan suka gaisheta ,, tukun suka koma,, inda suka tashi nan aka kawo mu
su baby's din
Mace da namiji ne, ameera ji tayi kamar ta hadiyesu, saboda sosai sun shiga ranta
Fatima ma rumgume namijin tayi,, tana murmishi
Macen ameera tabawa,, jamila kallon babyn jamila ,, tayi tana
cewa muma wataran " mune muka haifi namu "
Ikram taje sun gaisa dasu,, Ameer kuma taji dadi harda su bilal
Sai bayan isha"i tukun su ameera akazo daukarsu
Kullin Haka suke zuwa su yini, gidan ikram har lok
acin suna yayi nan sukayo siyayya tagani tafada su ukun, hadda mazajen su
Ranar suna yara,, sukaci sunan
*AMEER DA AMEERA*
aikuwa lokacin,, su ameera kamar ,, tayi ihu dan dadi ansaka " sunan ta dana mijinta
kai amma momsy tabiya su
Haka shima ameer,, yayi farin ciki marar musaltuwa, jin ansaka,, sunan shi dana wife dinshi
Haka akasha suna,, kamar aure ne ake gidan yacika dam
Su anty haleema anzo suna tana gani
n ameera nan da nan ta rude,, ita a tunanin ta ameera aljana ce ba mutum,, ba saida, taga dai mutum ce tukun tasaki jikinta,, amma bataso suhada ido da ameera
Su ameera kirjin biki,, ansha kwalliya ita da Fatima da jamil
a ,, ga kayan da suka kawo,,Ikram kamar ta goyasu saboda murna
Haka akayi suna taro yatashi lfy,, aka bar mai jego da jariran ta
*BAYAN SATI BIYU*
Yau ne ummi mufeeda zata,, koma dubai su ameera sunzo rakiya
" suna zaune a falo hajara tafito,
Da mamaki ameera tace hajara dama,, kina nan dariya tayi tace "tace ina, nan ai Dubai zamu tafi,, nida ummi mufeeda
Ameera tace, wai ummi da gaske zaku " tafi dubai da hajar
a
Mufeeda tace eh, ameera da ita zantafi,, bayan angama bikin ku, ne na samu " yaya ahmed da ,, zancen abani "" Hajara babu muso " yace yabani ita
Cike da farin ciki ameera "tace to yayi kyau,, gaskiya, naji dadi
Nan aka soma fiddo da, kayansu waje ana zubawa ", a mota
Hajara mike,, kamar wani abu zatayi tace ", tace to jama'a mu zamutafi,, kasar turai sai adarul samalu tana koma ta zauna
Dariya su mom sukayi,, sosai
Mom tace hajara kinsan ina ne kuwa darul samalu kike cewa, sai acen
Tace, ina nufin sai wani lokacin dan saina zama injiniyar computer,,
Ameera tace to lahira cedai darul salamu ba wani wajeba,, ko idan kik
a koma,, dubai din bazamu,, zake ganin kiba
Da sauri hajara, ta koma jikin,, ummi mufeeda tace " a a gaskiya inason na sake ganinku,, mana
Dariya suka mata,, nan suka " fita kowa yahau mota " suka nufi airport suna
zuwa,, babu jimawa" jirginsu,, ya yazo nan aka soma kara " babu bata lokaci suka shiga saida su mom sukaga tashinsu " tukun suka dawo gida su ameera ,, sukayi gidan su
Suna zuwa tayi kitchen ta daura,, musu abinci " d
awowa tayi falon taga ameer " yana nan kusa, dashi tadawo tace yaya gobe fa zamu koma school da islamiya,, hutun,, mu ya kare
Kallon ta yakeyi yace, yanzu kenan gobe sai, school da islamiya ko
Tace eh yaya insha
Allah
Yace to Allah yakaimu goben insha Allah
Tace amen yaya bari naje magama girkin kar yunwa, takama min, kai
Ameer yace to bari na kwanta , kafin kigama tace to
Nan tamike tayi kitchen
Da dare,,
suna " zaune bayan,, salla " isha"i saiga fatima tashigo da sallama amsa mata sukayi,, nan ta karaso,, zama tayi tana gaishe su suka amsa mata
Fatima tace, anty ameera momsy ta kira tace nahada, ku video call nan ta danna
,, kiran
Babu jimawa", Ikram ta daga kiran tana cewa hello Fatima ina baby take,, tin dazun nake kiran ta bata dagawa
Saurin, matsowa " Ameera tayi tace waiyo Allah yau nayiwa,, momsy na lefi " wayar ce a room take
na saka ta a caji ne, ni kuma ina falo " ga yaya
Murmishi ikram tayi,, tace ina yake,, wayar suka , gyara suka saka ,, Ameer a tsakiya " nan ya gaishe ta
Ameera tace , momsy ina takwara,, da mijina suke ban
gansu ba ko suna wajan uncle ne
Ikram tace ,, a a gasu nan ta rungumosu, tana gyara " musu kwanciya ajikinsu,, suna tsaye basuyi bacci ba
Ameer yace anty kinga wife tashi kyau, kalli har dariya takemin taga mi
jinta,,
Ameera ta harare shi ta kallo wayar, tace momsy wllh mijina yafi kyau kinganshi hadadden,,, gaye dashi saima yagirma,,
Fatima tace,, dukkansu,, suna da kyau " sosai
Dariya ikram tayi jin yadda suke muso
,, tace duka suna da kyau kamar ku, kunga fa sunan ku garesu,, saboda suyi kamanni "" kamar ku yasa nasaka musu,,, sunanku dan haka kubari,,, su girma tukun sai,, a tantance"
Ameera tace to shikenan momsy
Haka sukac
i gaba da hira , har wajan taran dare,, tukun suka kashe