Showing 102001 words to 105000 words out of 184731 words

Chapter 35 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

18

/>
ka kira da raju yace shugaba wannan yarinyar mai kamar jenifer ta dawo nomal , yau da kwana biyu , kuma mai bautar ubangiji daya ce " tana yiwa yan gidan tayi shiga addinin ta " kuma yanzu sun san jenifer bata mut

u ba mune muka saceta " tana wajan mu

A matukar razane " yake kallon shi yace wai kana nufin wannan yarinyar tadawo nomal kuma ba abu " daya muke bautawa ba "

Raju tace wannan haka yake kuma yanzu idan mu

ka fadawa mutane wannan ba jenifer bace " bazasu yadda ba kuma zasu zarge mu ne

Shugaba yace" dole ne itama ta mutu ko muyi tsafi da ita mubawa dodo jinin ta bata isa tazo " ta tuguza mana cikar burukan mu ba

dole musan abunyi

Raju yace ai takusa haihuwa sai mu mata irin na jenifer kaga shikenan mun gama da ita dan dole mucika burin mu na zaman manyan masu kudi a Nigeria

Shugaba yace wannan haka yake raju

su sun dauka,, haka zamuke zama muna musu hidima a banza basusan duk muke kashe yaransu ba mubawa dodo jinin yabamu kudi,, ao dole ma mu kashe wannan bakuwa nan suka tafa suna dariyar keta suna shiga cikin majami'ar

Daddy ne da mommy suna zaune da ummi mufeeda suna hira,, ummi mufeeda tace yauwa yaya dama ina da wata magana

Daddy yace ina jinki mufeeda

Ummi mufeeda tace maizai hana a hada hajara da ameer aure t

inda naga yanzu sun shaku kaga hakan zai sakashi dena tunanin ameera dayawa " tinda kaga suna kama koya kace

Numfashi dad yaja yace to banki takiba " wannan ma shawarar tayi kyau " zan fadawa yaya,, Ahmed wannan m

aganar da Abubakar

Mom tace hakane gyara amusu auren saboda kullin ameer cikin damuwa yake Allah ma yasa yanzu yana zuwa hadda

Ameer ne da hajara suka shigo, da sallama amsa musu sukayi suna kallon su

Karasowa sukayi zama sukayi,, mom sukace musu sannun ku da aiki

Hajara tace yauwa ta kalli, Ameer kamar zatayi kuka tace yaya nafa gaji wllh bazan rakaka ba wajan karatu anjima " tana hade rai

Yar dariya yay

i yace to yarinya baki isaba dole muje dake " kona ki siyo min takalmin da kikace kina so

Fuskar tausayi tayi ta kalli mom tace mom kinga yaya ko kice mishi nagaji banzan iya fitaba " bacci zanyi

Murmishi m

om tayi tace bazaki jeba kuma dole yasiya miki, tinda tare kuke aikin

Gwalo hajara tayiwa " Ameer harara ya aika mata yana mata nuni da zai kama ta tashi tayi ta shiga ciki dan tagajin da gaske

Shima amee

r yace yayi sama sai ajima zai sauko yaci abinci

Ummi mufeeda tace wllh yaya gyara ayi hadin nan daddy yace to insha Allah ai naga sun shaku nan sukaci gaba da hira

Yau " tinda safe ameera ke jin ciwon

baya da marar ta amma saita yu shuru

Mama na lura da ita data tambaye ta saita ce ba komai

Ciwo yaci karfinta saboda wani irin juyi da cikin yayi da karfi tace innalillahi wa inna ilaihin raju'un wai mama na

mutu mama kizo

Da sauri mama tashiga tana fadin wannan haihuwa ce bari na dauki keys mutafi asibiti ,

Joshow ne yashigo gidan jin karar ameera yasa yayi dakin da gudu " mama tace maza dauko kayan baby muta

fi asibiti haihuwa ne da gudu yafita ya kai kayan mota yakoma suka dauko ameera aka kaita cikin motar,, duk ya rikice ganin idon ameera na juyewa bakin idonta na sama "

Ameera kuwa tsananin azaba ne ya mata yawa

tana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un , la'ilaha' illallahu Muhammad rasulullahi , salallahu alaihi wasallam, " saita saki jiki ta duf

Cikin tashin hankali mama tace ameera ! Ameera ! Ameera ! Kada kitafi kibar mu

irin na jenifer please karki mutu kitashi ki fidda mu daga duhun da jenifer tace

Joshow kam kusan haukacewa yayi da mugun gudu take dravin ,, kafin kace mai sunzo asibiti da sauri aka dauki ameera kamar dai ta

mutu su mama ke gani......

*tofa tirkashi shin ameera ta mutu ne ko tana raye shin ameer zai aminta da auren hajara ko ita zata hajara zata yadda shin malaman majami'a zasu ci nasara akan ameera ko kuwa to wanna

n amsar saiku biyo (maman nusy ) domin jin yadda zata kaya*

Ina godiya da comments din Allah yabar kauna

[28/10, 14:22] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE





*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



SSOCIATION

📚🖊



*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

*61—62*

Cikin sauri , aka yi emergency room da ameera " numfashin ta na sama da kasa kamar na fitar rai

Mama da joshow " kana ganinsu kasan suna cikin tsananin tash

in hankali sai safa da marwa suke ,, duk hankalin su baya jikinsu

Marus da beauty kam,, sai kuka suke sun rungume suna beauty ta kwanta a jikin marus dukkansu suna rera kuka " gwanin ban tausayi " ba kamar beaut

y ma har shidewa,, takeyi ganin maman nasu kamar gawa

Mama ce ta karaso inda suke ta kallesu sai ta share hawaye " saboda mugun tausayin dasuke bata gashi ,, a haka ma basusan ameera ba ita ta haifesu ba

Tace kuyi shuru,, kunji maman ku zata samu lfy yanzu za'a fito da ita

Marus ne ya juya yana kallon mama " yace ,, mama please kice mommy tafito mutafi gida,, naga sun kaita daki sun rufeta,, in lefi ta musu mam

a ki basu hakuri " karsu yiwa mommy wani abun please mama yana kara sautin kukan shi

Danne kukan ta mama tayi,, tana rarrashin su tace marus kayi hakuri maman ku haihuwa ce zatayi ko bakuson babyn ne

Da sauri marus yace muna so kenan mommy brothers ko sisters zata haifa mana ,, muke zuwa school tare

Mama tayi ajiyar zuciya tace, eh anjima zaa fiddota

Beauty ta,, tashi daga jikin dan uwan nata tace ma

ma sister mommy zata mini ko nida marus muke, masu wasa ko

Murmishin yake " tayi tace eh

Joshow kuwa ya kasa zama sai yayi wajan dakin ameera yadawo yazo wajan su mama,, duk ya rasa nutsuwar sa ko ganin

, kirki baya yi saboda tashin hankalin

Jin ameera tana ihu tana kiran sunan Allah dana yayanta ,, hadda su inna " kowa dangin ta a wannan lokacin ameera saida ta kira shi saboda tsananin azaba

Ameer ne

zaune shida hajara " tana bashi labarin dariya duk dan ta hanashi " tunanin da yakeyi

Dafe saitin zuciyar shi yayi da hannu " ya runtse idonshi saboda bugun da zuciyar shi keyi , da sauri ya mike tsaye

Ita

ma hajara mikewa " tayi yana fadin yaya lfy ko wani abun yake damunka ne ,, bai amsa mata ba " kama hannun shi tayi ta zaunar dashi " akan kujerar tana fadin wai menene yafaru yaya kayi magana mana

Shuru ba

ice, komai ba" kuma bai mude idonshi ba

Ganin yasa hajara fashewa da kuka tana fadin please yaya tell me what happened ne

Ganin bazai ce mata komai yasa ta kama hannun shi , ta nufi ciki dashi tana taimak

a,, mishi suka shiga ciki " basu tarar da kowa ba, a falon nan sukayi sama

Cikin room din,, takai shi har bakin gado " har yanzu baiyi magana ba har ta zaunar dashi

Zama tayi gefenshi " tana share haway

en ta " tace yaya kamar zata sake sakin wani kukan " tana yin fuskar tausayi

Bude idon shi yayi " yana kallon hajara

Hajara tace maiya faru kafada min kaji yaya

Numfashi ya sauke kafin yaji wasu zaf

afan hawaye na bin kuncinsa " sai kallon hajara, yakeyi

Girgiza kai takeyi , kafin tasa hannu " tana share mishi hawayen fuskar shi tace, wai menene yaya maiyasa kake kuka na maka tambaya tafi biyar " amma kaki

bani amsa haba so kake nima nayi kukan

Janyota yayi jikinsa ,, ya rungume ta yana sauke ajiyar zuciya , wasu hawayen na fitowa ,, yace kiyi hakuri kanwata wllh nakasa magana ne ina jin ajikina ameera ta bata

lfy " kodai haihuwa ne zatayi ko kuma wani abun ne yasameta marar kyau ina jin ajikina nabani,, tabbas tana cikin mawuyacin hali yana kara rungume ta

Itama rungume shin tayi ,, tace kayi hakuri yaya ba kuka

ya kamata kayiba,, addu'a take bukata, shine gatan da zamuyi mata,, kaji yaya

Dagowa yayi yana kallon hajara yace nagode kanwata,, Allah yamiki albarka ina alfahari dake kanwata

Murmishi, Hajara tayi "tace ba

komai yanzu tashi kayi alwala nima sainayi muyi,, Sallar tare

Sakinta yayi yana murmishi ya shiga toilet din yayo alwala nan itama tashiga tayo suka tada nafila suna tokawa ,,Ameera kariyar Allah aduk inda, ta t

sinci kanta

Kusan awa daya suka shafe ana abu daya ,, sai kan baby tafo kamar zai fito saya koma ", su kansu sun tausaya wa ameera saboda karfinta yagama karewa gabaki daya tayi lakwas bata iya komai ,, dan hak

a babbar doctor din , ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login