Showing 114001 words to 117000 words out of 184731 words

Chapter 39 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

20

kara saka wani,, kukan

Tausayin tane yakama,, su mommy sosai ta taba musu zuciya, , dan sai yanzu,, abin suna ya dawo musu

Ameer,, yace zo nan " Fuziya

Tash

i tayi ta zo kusanshi, janyota, yayi ta daura kanta a kafadar shi,,

Rarrashin ta yayi sosai yace fauziya, kisani cewa shi aure nufine na Allah , insha Allah ,, mijin ki yakusa zuwa kinji yar kanwata " kisa arank

i lokacin auren nakine baizoba ,, kiyi addu'a kawai Allah yanuna miki lokacin auren ki,, kinji tashi,, kije ki kwanta kihuta, karki kuma zaka ranki a damuwa " komai zaizo cikin sauki insha Allah

Wani sanyi fauziya t

aji ,, tace " thank you yaya ina godiya agareka , dan uwana mai "bani shawara ta gari Allah yacika maka burinka na alkhairi

Murmishi ameer yayi yace ameen yar ,, kanwata

Nan ta mike tayi dakinta

Da kallo

n tausayi suna bita, dukkansu

Daddy sauke ajiyar zuciya , yana fadin ,, Alhamdulillah nasan " ko kasa ta rufe idona,, Ameer zai kulla da yan uwan shi, ya zame musu " garkuwa

Tashi sukayi , suka bar falon kow

a,, ya nufi dakinshi aka bar ameer da hajara, a falon

Bubbuga bayanta yayi yace ,, kanwata tashi muje ki kwanta

Bude idon ta tayi cikin magagin" bacci dan baccin yamata dadi, turo baki gaba tayi tace yaya

please bacci

Murmishi yayi ya mike,, da sauri ta koma jikin sa ta lafe,

Ameer yace cutie nima bacci nakeji,, ki bari nakai ki kaanta,, nima naje na kwanta

Fuskar tausayi ,, tayi tace yaya nidai ,

Kyaleta yayi saiya dauketa, sukayi sama " dakinsa yakaita ta kwanta, a dauko " mata filow,, yasa mata " ta rungume ,, da sauri

Dariya yace wannan kinfi wife na son jiki,, sai iyayi

Kayan jikinsa yacire

ya hayo kan, gadon,, tana bismilla dan kar ,, Hajara ta matso kusanshi,, kafin ma ya ida kwanciya ta mirgino ,, ta kwanta jikinsa,,

Shuru yayi yana kallon ta ,, yana maganar,, zuciya yace to wannan yarinyar " ko

shekara zatayi ajikina babu abinda ,, zanji " dan bana jin feeling akan ta ko,, daya

Sake rungume shi tayi,, tana yatsina fuska kallon ta yayi yana murmishi ,, shafa kanta yasoma yi , ahankali

Ita kuwa tayi luf

dan itama ba baya bace indai son jikine,, shiyasa , take likewa ameer don baya hanata " kwanciya a jikinsa ,

Suna a haka bacci ya dauke hajara ,, gyara mata kwanciyar ,, yayi ya daure mata gashin kanta,, daya rufe

mata fuska nan shima ya gyara , babu jimawa bacci yayi gaba dashi

Yau ameera ta bude idon ta,, har magana tasoma "" amma ta rame sosai

Joshow ne yashigo dauke da ikram muhammed yana,, hannun marus " suka shi

go a tare

Murmishi ameera , tayi musu saboda,, ganin yadda suke kaunar yaran nata sosai taji dadi

Marus ne ,, yace yauwa brother sauko ga mommy , tabaka abinci , sai nama wanka " ko muyi bacci yana daukesa

Muhammed ,, ana saukeshi yasaka kuka yana mikawa marus hannu

Dariya marus yayi yace mommy kinga brother yafi,, kowa sona agidan nan shiyasa baya son rabuwa dani, , yana daukar shi

Ameera tace eh ai naga al

ama,, kawoshi " namishi wanka sai " kuyi baccin, ko

Ikram kuwa hannun take mikawa ameera kamar zatayi kuka

Joshow na dariya yace maman ikram wannan yarinyar,, ta ganeki sosai ba kamar muhammed, ba ,, da sai

boy yakeso ya tabashi ,

Ameera tace aiko ni ,, baya so kamar boy shiyasa kosun fita bana damuwa nan ta karbi ikram ,,, ita kuwa ikram ganin tazo wajan maman ta sai tasoma ,,, dariya " tana janyo rigar ameera ,

alama yunwa takeji ,, dariya ameera tayi tace kaji ja'iran yarinya,, da kanki ,, zaki fiddo ko

Murmishi joshow yayi yafita a dakin, dan ameera tace " mishi haramun ne a addinin su yaga nonon ta ,, koda ace shima di

n " musulmi ne , ba kristan ba ,, shiyasa idan " yaga hakan yake fita



Su raju ne zaune sunje " wajan yar mairo suna durkushe,, sai kikari sukeyi " mata sosai suna mata bayanin , abinda sukeso

Wani mitsiyac

in,,, kallon yar mairo take musu ,, tana kara zare idon ta kamar mujiya,, sai kuma ta kwashe da wani mahaukaciyar dariya

Kallon ta su raju sukayi ,, da mamaki dan bata taba musu haka , ba idan suna mata bayanin a

binda sukeso tabasu

Shugaba ne yakasa,, daurewa yace ,, yar mairo ya muna miki bayani " kuma kinki yin magana kina,, dariya , ko akwai matsala ne

Harara yar mairo ta watsa mishi tace, sai yanzu nagane kai dak

iki ne,, marar hankali " ance maka wannan yarinyar kamar jenifer take ne

To bari kaji wannan yarinyar ,, iyayen ta da mijin da yar uwar ta aduk family ,, dinta, " suna nema ,, mata kariya daga sherin masu sherin

,, shiyasa baku cin nasara akan ta kuma tafi karfin,, gaba daya ma takusa kawo tsafinku,,, karshe don yanzu maganar da nake muku " ta samu lfy aljanun da kuka tura mata,, har ansoma toyasu " sosai ajikinsu, dan ma basuyi

taurin kai ba suka tafi daga,, jikin ta da kuma sai an karya ,, abinda kuke takama dashi

Dan haka ni bazan iya komai ba,, akan wannan lamarin dakun nemi shawara ta ,, danace karkuje " dan tafi karfin ku domin ita Al

lah daya take bautawa""ba gunki ba , dan haka mutashi " ku bacemin da waje tinda har kuka hukunci,, baku nemeni ba gashi yanzu , an toya aljanuna ,, tana kai karshen maganar tana banka musu harara,, alamar ranta yayi mugun

baci

Raju ne yace haba yar,, mairo mudake ai bata baci , kimana uziri kinji

Tsawa ta daka musu babu shiri suka fita da sauri dan ba karamin,, tsoro sukaji ba nan suka dawo gari

Shugaba sai s

afa da marwa ,, yakeyi saboda yanaganin abu karami,, zai zame musu babba

Raju yace shugaba ,, kada kadamu muke nafani da tsafin wajan mu tinda,, yar mairo tace,,, bazata kara taimaka mana ba,,sai muyi da namu

Girg

iza kai shugaba yayi yace, , da matsala raju idan yar mairo ta dauke mana bakaken aljanun da,, muke anfani dasu " to fa,, wannan yarinyar zataci galaba akanmu

Raju yace to shikenan shugaba yanzu sai mukeyi ,,, da nam

u shikenan kafin ta huce

Shugaba yace to shikenan nan , sukayi wajan tukunyar tsafinsu,,

Fatima, kwance,, a falo sai numfashi take sauke wa one by one " ga duk tarame " sosai sai kuka take amma bamai sauti ba ,

, danko hawaye ne ke bin kuncinta,, tana rawar sanyi ,sosai takejin zazzabin na kara ruruwa " ajikin ta ga anass,,baya nan yau tin asuba yafita bai dawo ba gashi har anyi sallar isha"i ,

Da sallama yashigo,, sai ya

ji shuru ga kuma an kashe wutar falon,, yana karasowa kunna wutar yayi kafin yasoma fafin , Fatima!! Fatima!!! Ina kike zo yau nakawo miki , chocolaty din ki

Sai yaji shuru mamaki ne yakama ,, Anass yace to ina Fatim

a tajene hakan dare yasoma

Ita kuwa fatima maganar ce ta gagare ta,, sai hawaye takeyi shiyasa tayi shuru taga ya juya baya , a hankali ta mike tana tafiya

Ji yayi an rungume shi ta baya , ansaka kuka "

Da sauri yajuya jin,, jikin fatima da zafi sosai , kallon tayayi yaga wunin daya dabai ganta ba ta rame sosai

Tace fatima bakida ,, lfy ne kuma kasa kirana " bazo nakai ki asibiti a duba ki

Da gudu fatima

tayi dakinsu na bacci ,tana rufe bakinta kar aman da,, takeji ya fito

Da sauri yabita ciki jiyo aman ta yayi a toilet cike da tausayi ya riketa,, kamar zaiyi kuka

Ita kuwa karfintane ta kare bata ita nishin a

man sai durkushe tayi tana sonyin amai amma ,, babu karfin dazai fito , ida sulalewa tayi

Da sauri anass ya dauko ya kawota kan gado,,,

Da kyer fatima tace yaya kacire min kayana zafi nakeji " sosai

Da

sauri yacire mata doguwar rigar yabar ta daga ita sai fant finta dan ko breziya batada shi

Shima cire kakin shi yayi , ya hauro kan gadon ya janyota jikinsa , yana jin yadda zafin jikinta ke shigar shi sosai

kuma yana mishi dadi

Itama da sauri ta shige jikin mijin nata tana lumshe ido

Anass yace fatima , wai maiyasa meki haka yau daya kika rame sosai

Saman shi takoma ta kwanta akanshi , kafin tace ba ka

ine ba

Da mamaki yake kallon ta , ya nuna kanshi yace ni kuma,, maina yine haka

Turo baki tayi tace ba kaine,, katafi ka barni ba kuma dama yau kwana uku kenan,, kullin sainayi,, zazzabi da amai mai waha

la ,, shiyasa na rame gashi kai kuma inkazo,, baka tausaya min ", saika rufemu a bargo,, tana rufe fuskar ta saboda tayi,, kunya,, ita dai Allah yana gani,,Anass irin mazan ne da basa barin matan su , suhuta,, ko wanka , yay

i idan yaga fatima " ta tube zatayi wanka tofa saidai tayi biyu

Shiyasa har yanzu takasa sabawa,, da nacin anass baya barinta tayi bacci da dare,, amma bata nuna mishi ta gajiya duk da , tana da karancin ,, sh

ekaru amma , jurewa takeyi saboda ", nasihar da ikram ke mata ,, shiyasa bata korafi koda kuwa yaushe zasukai yaune ma bakinta ya subuce mata ta fada,,, shima bata so ya fito ba

Shafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login