Showing 108001 words to 111000 words out of 184731 words
/>
📚🖊
️
*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa
💪
*_
*
💫
(
🅙
︎
.
🅦
︎
.
🅐
︎
)
💫
*
*ina alfahari daku masoyana*
Ina mai gayyatarku kuje ku karanta novel's din mu kamar haka,
*Najmat abiy* : by miss hajo
*umma ammara*:by ummu julaididi
*Juyin kaddara*: by fanan
A. A
*IKLAS*: BY lovely momma
My anty's : *ummu shukhura* and *umma amsad* ina yinki ku
🥰🥰
*63—64*
Da gudu ya karaso, wajan ameera baby ikram tasoma kuka daukar ikram yayi ya " kwantar ya nufi "
Ameera
Dagota yayi ", yace ameera please kada kimin haka ,, kitashi,, mu rayu dake kece farin cikin mu ameera idan kika mutu bansan yasu marus yasuyi ba yana kara rungume ta
Ameera kuwa,, kam wannan bakaken
aljanun suna gefe suna tsora ta ,, ta kasa magana " sai addu'a take yi daga cikin zuciyar ta ga wannan mugayen ", halittun na bata tsoro ita kuwa ta dake kawai ,, bakin tane suka rufe mata
Joshow daukar ameera
yayi ,, yana kuka yana fadi mama please kizo ameera zata tafi, tabarmu
Da sauri mama tayo dakin ameera nan ta ga ameera shinfide kamar gawa,,
Mama naganin haka ta rusa kuka tace haba ameera please kitashi
kada kibar mu muna sonki kinji amma shuru kakeji bata " magana kuma idon ta arufe
Numfashin tane dake fita zaka gane tana raye
Joshow yace mama mukaita asibiti ko wani wajan taji ciwo
Mama tace to m
uje
Joshow ya dauko ameera yasaka ta a mota ya koma ya dauko ikram da muhammed yakaisu mota
Mama tafito dasu marus
Zasu shiga saiga maman anty karima taxo ita da kanin anty karima
Da sauri suk
a karasa suka fadin lfy
Mama na kuka tace ameera ce kalle ta
Dubawa mami tayi tace ameera baiyasa meta haka tace maza muje asibi
Nan suka tafi da sauri yake gudu dan shikan joshow ya tsorata sosai
saboda lokacin da jenifer zata barsu mama tace haka rayi ,, shiyasa yake tunanin kodai yan gidan abin bauta ne " suka aiko mata wani abu "
Asibitin suka shiga nan aka shigar da ameera aka soma mata gwaji am
ma abin mamakin basuga komai ba
Haka suka fito sukace, su basuga wata cuta ajikin taba "
Mamaki ne yakama su mama nan aka fiddo musu ameera kamar gawa suka tafi da ita gida kowa yayi shuru ga su ikram
na kuka " saboda yunwar dasuke ji
Su beauty ma kuka suke marus na fadin mommy kitashi " brother na yunwa yakeji ga sister ikram ma yuwar takeji
Maman anty karima tace wannan anya ba " tsafi bane aka mata t
inda kinga " a asibiti sunce basuga komai ba
Mama tace,, nima haka nake tunani yanzu mukai ta wajan bokan na dutse ko zamu dace,,
Maman anty karima " tace to muje cen din
Joshow yajuya kan motarsh
i sukayi gidan boka na dutse dayake kusa ne basu jimaba "sukazo nan sukayi faking
Dauko ta sukayi suka shiga cikin gidan
Wani shirgegen namji ne kamar masamude " sai muzurai yakeyi yana wani yare " yana k
arkada wani tsumma dake hannun shi
Mama ce tace boka na nutse gagara badau kayi taka kayi ta wasu bokanmu mai share mana kukan mu " ka taimake mu dan inna yar mairo " ga yarinyar ta batada,, lfy
Wata
mahaukaciyar dariya bokan yakece ta ita "kafin ya hade,, rai kamar bashi yayi dariyar ba yasoma " zane a kasa
Su mama zama " sukayi suna jiran mai zaice musu
Sai cen ya kallesu yace bakaken aljanu ne " s
ukazo zasu zuke jinin ta amma dalilin " wata kalma data fada shiyasa " suka kasa aiwatar da aikinsu " akanta
Dake kirji "" su mama suna fadin boka to yanzu menene abinyi
Boka yace gaskiya sunfi karfina sab
oda wannan aljanun karfafa ne
Saidai mai irin addinin ta zai iya warkar ta " amma ni sunfi kafina dan haka ' kurashi,, kubar nan
Jiki a sanyaye suka dauki ameera "aka sakata a mota sukayo gida
Abu
kamar wasa jikin ameera sai tsanan ta yake yi , ga yaran kullin muka sukeyi
Su mama babu inda basuje ba saboda neman magani duk, bokan dasuka" sani a wannan yakin nasu shesunje,, wajan sa amma ko ina maganar d
aya ce " wato dai abin yafi karfin su
Joshow kam duk yarame saboda " damuwa tamishi yawa ga yaran kullin kuka suke sai madara ake basu , dan babu ruwan nono ajikin ameera da take shinfide kamar gawa
Duk
abinda ,, sukeyi tana jinsu amma bata iya magana kuma idonta arufe yake koda yaushe addu'a take yi a cikin zuciyar ta bata gajiya wa
Tana maganar zuci tana fadin , Allah sarki yarana,, kuyi hakuri nasan wannan ita
ce kaddarar mu " da Allah yadaura mana saboda ya jarraba imanina " Alhamdulillah Allah ina godiya , a gareka duk halin dana tsinci ,, kaina ya albangiji " kana tare dani Allah ka kareni " daga sharrin mahassada,,, ka kare
min yarana " aduk inda suke ,
Hawaye ne yake zubowa daga idonta da yake a rufe , saboda tana tausayawa " kanta da yaran ta
Ga tsananin zafin, da takeji a cikin jikin ta dan ma tana addu'a shike rage
mata zafin jikinta ,,
A yau ranar Tuesday , daddy ya isa kauyen su " yan uwansa sunji dadin ganinsa , sosai nan aka kawo ,, masa abinci da ruwa da sauransu
Bayan sundawo daga sallar ", azuhar suka zauna
" dukkansu
Abba , daddy abbu suka zauna suna sonjin " meke tafe da dan uwan nasu
Gyaran murya ,, daddy yayi yace yauwa " yan uwana dama wata babbar magana ce , takawo ni " shiyasa nazo dan na fada muku
Abba da abbu suka kalli daddy,, sukace to muhammed muna ' jinka Allah. Yasa muji alkhairi
Daddy yayi ajiyar zuciya saboda " nauyin magana dan gaskiya , duk da hajara yana da iko da ita " amma bayason ,, ya
shiga hakkin dan uwan nasa
Abbu yace yaya muhammed kaifa muke sauraro " kuma kayi shuru
Daddy yace,, am dama " jiya ne mufeeda tazo min da wata magana " shine nace saina fada muku naji ta bakin ku
Abba yace to muna jinka,,
Daddy yace,, mufeeda tacemin " tana son a hada auren hajara da ameer , saboda yana ganin kamar ameera ce kuma zai riketa kamar ameera,,, to ni ban yadda da zancen,, ba nace saina fada
muku naji ta bakinku " tukun
Abba baice komai ba ,, dan shima dauriya yakeyi "saboda a duk diyanshi yafi son ameera saboda " yadda suke tsananin kama dashi sai hajara " yaya safiyan da, Ibrahim masu kamar umma
Abbu yace to ai wannan ba wani abu bane " saita maye gurbin yar uwan ta ko ya kace " yaya Ahmed
Abba yace to abubakar " Ameer da hajara yaranka ne mu babu , abinda zamuce kai da mufeeda " zaku yanke hukunci
Abbu yace kuma haka to " shikenan na hadasu aure ameer da hajara amma " sai bayan shekara daya saboda ta kara girma sai a daura auren
Abba yace hakan ma yayi " Allah yakaimu " lokacin
Suka amsa
da ameen
Ana yin la'asar daddy ", yadawo gida
Yau ma wani ,, mai magani aka kawo " dan yaduba ameera "
Wani dan gajere,, ne baki wulik dashi , idon shi kamar gauta,, yashigo da baya tana wasu yarukan
tsafi " ,, yana girgiza abin dake ,, hannun shi
Fito da ameera akayi " suka shinfide ta akan kujerar falon ,, nan yashigo
Zagayata yasoma yi yana kallon fuskar ta yace a kawo mishi garwashi a kasko " suka
ce to
Mama ta fito ,, ta kawo garwashin "nan ya karba
Wani bakin bagani ", ya zuba ,nan da nan hayaki ya turnike falon
Duk ameera najinsu jin hayaki yasa ta ringa ambaton sunan Allah daya ", kawo
mata dauki
Wajan minti ashirin " amma ameera ko tari batayi ba
Mamaki ne yakama mai maganin yace maman joshow " gaskiya wannan yarinyar bakaken aljanu ne suka saka mata ,,dafi ajikinta "
Kuma wannan alja
nun na wajan abin bauta,, ne balbu " suke suka mata wannan danyen aikin " inba suba ba wanda zai karya wannan tsafin
Wani tukuqin bakin,, cikine ", ya rufe joshow tabbas wannan mutane mugaye,, ne " dan haka ya tsan
eshi har abada " bazai sake bauta mishi ba
Mama kuka ta ringa yi tana rungume marus,, beauty ikram " muhammed ,, duka suna jikin ta " duk sunyi bacci
Mai ganin na fadar ,, haka yafice " agidan
Suna zaune a falo daddy inna ummi mufeeda mommy ,,
Daddy ya kallesu yace " inna inason na fada miki wata magana
Inna tace to ina jinka dan nan
Daddy yace dama,, mun yanke shawarar " hada auren ameer da
hajara nan da shekara daya
Inna ta nisa , kafin tace to shikenan Allah yasanya alkhairi " hakan ma zai hana shi ameeru damuwa " Allah yanuna mana lokacin amma kabari muje ta bakin su tukun
Su ameer ne
suka " shigo da sallama ,, amsa musu akayi " suka shigo " zama sukayi
Hajara ta kalle tace a a inna