Showing 18001 words to 21000 words out of 184731 words

Chapter 7 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

10

tace hmm su yaya manya kennan

Kallon ta kowa yayi ,,Harara ameer ya aika mata yace ke ina wasa, dake n

e,

Ameera tace ina ruwanki,,yar sa'ido,,"

Fatima tace kuyi hakuri,,fa gani nayi kuna wani dunkule,,da juna kamar wani maggi,,dunkule ,

,Dariya fauziya tayi tace ,fatima kennan kaidai ba'a, rabaki da tsokana

Mommy tace kundai jidashi,,du

k kubi kudami mutane, da shegen surutun tsiya

Murmushi ameer yayi yace to mom ai kawai kibarsu, suyi wata rana zasu dena

fauziya tace hakane fa

Ameera tace sai munyi wata ashirin da goma zamu zama manya kamar anty fauziya ko,mom??

Mommy tace eh ameera

Fatima tace

Idan nazama babba zakuga yadda ake daukar wanka dariya tabasu,, wato ke daukar wanka ma ya dameki,,tace a a 'idan nayi aure fa "

Ameera tayi caraf tace,,tab wama zai aure ki da bakiyin wanka kullin,,,jiya f

a ina matsawa,, kusan ki naji kina,,warin daud'a ,,

Ameer ne ya kwashe da dariya yace kai, amma kin iya wulakanci

,Fauziya ma dariya take dan yau, tasan akwai dambe a gidan nan

Ita kuwa fatima ta shaka dayawa,, sai hura hanci sama,,ta

keyi tana kunbura baki,,tace yarinya inba tsoro ba zo mu fidda reni mana raguwa kawai, sai cika baki ai nasan yanzu ke raguwa ce,,

Aikuwa ameera taji ciwon ce mata raguwa da, akayi ta mike daga jikin ameer,,

Ameer da fuziya babu abinda suke s

ai dariya dan yau zasusha, "" kallon a falon nan

Fatima ma tashi tayi ta ,nade kafar wandon ta,

Ameera ma ta nade ,nata nan aka kama ,,

Dama mom ta jima da ficewa "'ita da dad!dambe aka kamayi dama fatima cika baki ne tayi, da taga ameera

zata fi karfin ta kawai ta fisge, rikon da ta mata ta saya ata kare,,suka soma, zagaje falon

,,fuziya na dariya hadda rike ciki take ganin yadda yanzu fatima take cika baki amma taji riko,,irin na ameera,,kawai ta ware,,suke zagaye,,

Ameer

ma dariyar yake ya maidasukamar,,tom and Jerry,,

Waje Fatima tayi ameera ta bita, suka ringa zagaya gidan

Mai gadi. ne yagansu shima dariyar yayi dan yasan ,idan suka hadu duk week sai anyi wannan damben,,

Fatima ce tagaji ta ts

aya tace please antyna nagaji haka

Ameera kuwa damkar rigar fatima tayi,, suka soma dukan juna,,,

Mai gadi ganin bazasu dena ba ga kuma fatima ta gaji yasa yaje inda suke yace,,haba ameera ta ameer kubari mana

Ameer ne yafito yace wai ku bak

u gama fadan ba ne

Su anass ne da Bilal suka sayo motar su cikin gidan ,,,tsayawa sukayi da,,fada,

,Fatima ganin ansake ta yasa ta koma bayan ameer tana haki,

fitowa su anass sukayi suna kallon su anas yace

Wai lafiya na ganku a tsa

ye dariya Bilal yayi yaji dadi zuciyar shi ganin ameera kuma ba dan kwali gashin ,,kanta yayi baja baja,,sai zufa take tana hura hanci

,Ameer yace babu komai ai kasan agidan nan muna da yan dambe

Dariya Bilal yayi yace kai gaskiya zank

e zuwa gidan nan ina kallon tom and Jerry

Harara ameera ta banka mishi ta koma bayan ameer

Fatima kuwa tuni abar wajan,,

Ameer yace to kumuje,,

Ameera ta makale

Ameer yace my wife cika ni mana muje ciki, kiyi wanka,,

Ameera ta

ce to nan,,suka tafi

'"Bilal ko duk hankalin sa akan ta, yake ,,yana so yasamu,,,hanyar mallakar ", Ameera dan ba hakuri zaiyi ba,,( kai jama'a kunji fa karfin hali awajan,,Bilal wai barawo da salla ma)

Suna shiga suka gaishe,,da mom ta

fito zata yi kitchen nan sukayi sama ',,

A falon sama suka zauna,, dakinsa ameera ce take wanka,, suna hira,,ta fito ta sunkuya,,,tace ina yininku ""suka amsa da lafiya lau,,,nan sukayi ci gaba da hirar su

Yau da wuri suka tafi schoo

l suna zuwa, suka hadu da nafeesa, da Salim suka gaisa da su,,

ya fice " office dinsa suma suka shiga

.Bayan sun tashi ne sun fito ameer suka gani fuska dauke da damuwa,,

Ameera takarasa garesa,,tace yaya lfy,

yace yau zan bar wann

an school din,

Ameera tace sbd mai yaya

yace nagama dama saves ne nake kuma lokacin da aka dibamun yacika yanzu sai aiki zan soma,

,Cikin murna tace alhamdulillah yaya Allah yakawo maka aiki mai anfani yace ameen ,,

Su nafeesa

suka musu sallama suka tafi suma gidan suka nufa,

Bayan sun huta ne yake cewa,,su mom yagama saves din sa, yanzu sai aiki, zan fara suka mishi fatan alkhairi da addu'a,,,

Goje ne yake waya yana cewa, oga,,yaron nan fa yau yabar schoo

l din

Daga cikin,,wayar,,yace very good yanzu kunsamu damar daukota ,,,goje yace eh oga yace to kubari,,kuga ina zai koma "da aiki yace to oga,,saika jimu,,nan suka aje waya

Bilal ne zaune,,yanzu ameer yakira shi yake ce mishi yagama

,,saves sai aikin sa zai kama,,,nan ya mishi,,fatan alkhairi yanxu kuma yanason yadda zai kulla alaka da ameera, saboda tasaki jiki dashi murmushi yayi saboda yasamo solution,,,yace "yes yauwa wannan hanyar tayi,,

FAN'S bafa Bilal bane yake bib

iyar ameera yake so akamo mishi ita ,,,shi yanzu,,baima soma neman hanyar dazai kamata,,ba

Da Dare su ameer sun kwanta ameera ce,, cikin baccin ta,,tasoma mafarki,,,

Ganinta tayi acikin,,wani "daji mai yawan bishiyo murya ameer,,takeji yana

kiranta inda muryar take magana ,tabi tana bin gindin bishiyoyin,,

Ameer tagani wasu mutane sun rikeshi yana cewa please ameera kada kibari,,,su rabamu

cikin kuka tace,babu wanda ya isa ya rabamu yaya ameer!Bata idar ba wasu mutanen sukayi

baya da ita, tana ihu tana cewa,,yayaaaaa???karka bari su rabamu please banason ,rabuwadakai

Ameer cikin bacci yaji muryar ameera tana cewa,,kada yabari a rabasu,,cikin kidima,, ya tashi yaga har ta fado daga gadon,,tana tirje tirje sunkuy

awa ,yayi ya sunkuce ta yayi kan Bed da ita iska yasoma hura mata nan ta bude idon ta,, tana ganinsa,,ta shige jikinsa,,,ta fashe da kuka mai tsuma,,zuciya,,



Bayan ta yasoma bugawa saida tayi, mai isar ta, san nan tace yaya

Dagot

a yayi yace na'am,,,

Tace babu abinda yasameka ko

,,yace, babu 'komai, maiya faru, nan tafada mishi abinda tagani a mafarkin ta

Murmushi yayi yace ai mafarki ba gaskiya bane , kinyi addu'a dazaki kwanta,,

Tace nayi yace

to muje ,, kiyo alwala muyi nafila kinga ankusa asuba,,,tace to nan sukayi toilet,,

THANK YOU SO MUCH FOR COMMENTS AND SHARE muhadu a gobe insha

[26/10, 19:34] MRS. MU'UTASIM: https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR

🌟

𝐀𝐌

𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀

🌟



𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮



𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄



🏻

*13—14*

Basu,jima ba sukq fito, tayar da nafila sukayi "suna gamawa,,aka kira "'salatul fajir ""nan ameer yace,,Ameer

a bari naje masallaci,, fuskar tausayi tayi tace,,nidai yaya banaso,, kafita ""wani abu yasameka,,,

Zama yayi akusa da ita hannun ta yakama yace ,My wife ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai sameni kinji,,bana son, kina saka damuwa

a ranki,,,

Kallon sa tayi

Murmushi ya saka mata mai saka nutsuwa,,,

Itama ta mayar masa"" tace to insha Allah ya Allah ga bawanka,,, Allah dan sunayenka,, tsarkaka ya rabbi ka kiyaye min shi,,, duk inda yaje,

Dadi ne yakama ameer

yace amin ya Allah my heart dina,,,nan ya fice daga dakin,,, yayi kasa daddy ne yafito,,suka tafi

7AM su Fatima suka fito daga dakinsu suka gaishe da su mom amsawa sukayi,,cike da kulawa murmushi daddy yayi ya kalli Fatima yace,, auta ab

okiyar dramar taki bata tashiba""

Murmushi tayi tace daddy kila suntashi,,saukowa ce basuyi ba mom tace gasu nan ma

Karasowa sukayi cikin falon,,,Ameera tace good morning daddy and mom ""amsawa sukayi da morning my daughter,,

Ameer ma y

a gaishe su shima suka,, amsa mishi nan aka soma cin abinci ""

satar kallon juna sukeyi,,

mom na murmushi tace to kuyi sauri kuci abincin mana

Kunya ce takama ameer ya juya,

Ita kuwa ameera so take yabata da kanshi , tayi kicin kicin,,

da fuska kamar zatayi "'kuka

Daddy ya kula da hakan,, yace " daughter yadai ?

Kallon ameer tayi



Daddy yace,,, to kai ameer mai ka mata,?

Da mamaki yake kallon daddy yace wllh babu abinda namata ,,,

Ita kuwa ameera jin yace ha

ka ,,,aikuwa sai hawaye suka soma zarya kan fuskar ta,,

Cikin damuwa mom tace ameera lfy ?

kuka ta saka

Ameer ya janyota jikinsa bako kunyar su dad da mom

saida tagama

Mom tasake tambayar ta wajan mommy takoma tana kwanciya

kan kafadar mom bubuga bayanta ,,, take har ta dena kukan

dagowa tayi tace mom "amsawa tace da na'am daughter

,,Ameera tace bana son, surabani da yaya,,cikin kuka take maganar,

,ita kuwa abokiyar dramarta wato Fatima ,,itama tuni tasoma k

uka,,saboda tana son ameera,, shiyasa data soma kuka itama tasoma nata kukan

Mommy tace waye zai rabaku nan ameera ta fada mata mafarkin da takeyi harda motar da take binsu kwana biyun nan,

Salati mom da dad suke,,kallon su suka m

aida ga ameer,

Dad yace son da gaske ne ana binku,,idan kunfita

Ameer yace eh daddy ,, amma bansan waye ba

Daddy yace,,,zankai,,report,,wajan yan sanda suke "' saka ido akanku,,, nan suka tashi ameera tayi sama

Anass ne ya

kira abokin nasa ,,yace hello my friend

Dariya ameer yayi yace na'am ,yakake yace alhamdulillah,,, Ameer yace aboki inason ganinku inason muyi magana,,"wata matsala ce ta taso

Anass yace to shikenan,,nan sukayi sallama,,, haka yakira ,

Bilal yace zasuyi, magana "shima yace to ,,su hadu a gidan, su ameer

Yau sun fito,,, daga cikin aji Salim yace ameera wai jiya yaushe,,,kika dena kuka"" yana murmushi,, ya idar,, da maganar shi

Ameera tace ai nadena

Nafeesa tace wllh b

estie jiya kinsaka mu,cikin damuwa, da harnace 'idan baki zoba zan je gidan ku,

Dariya tayi tace ' babu komai kada kudamu,,suna a haka direba yazo daukar ta nan sukayi sallama, ta yi wajan direban ta gaishe sa nan suka bar wajan

Su ameer da anass da bilal,,zauna suna gaisawa suka ce mishi ya akayi,,

Ajiyar zuciya ameer" yasauke yace wasu mutane ke bibiyar ,rayuwar mu

Atare sukace ,, what??

Anass yace suwaye ke binku ""

Bilal ma tashin hankali yashiga,yana tuna

nin to waye ke wa, abokin nasa barazana,,, da rayuwa,,,nan suka shiga jajantawa""

Suna nan ameera yashigo gidan a,, firgice,,sama tayo tana cewa,,yayaaa ina kake,,,waiyo ni ameera nashiga uku na,,tana kuka ,,ta haya samar,," kara kiran sunan sa ta

yi da cewa yayana,,shikenan sun daukemin shi ""

Da sauri ameer yayi falo jin tana sambatu,,,wajan ta yazo daga bayanta dafata yayi,,da sauri ta mike ganin ameer ne yasa tasake rufe idonta, dan tabbatar wa shi din ne dai da sauri ta zagaya

inda yake ta rungume shi yana kuka, tace alhamdulillah Allah nagode maka daba'a sacemin,,,yaya ba

Tausayi tabashi,,yace menene ?

Sake shigewa tayi jikin sa,,

Su Bilal ne suka fito shikuwa Bilal ganin ameera yasa yaji sanyi aranshi

dan yanzu ba karamin,,, so " yake mata ba sai kuma tabashi tausayi ganin yadda take kuka da gaske,,,

Anass yace aboki lfy wai,,,

Kallon sa ameer yayi da fuskar tausayi ,yace nima bansan me tagani ba najiyo muryar tadai,,tana cewa wai ta sh

iga uku ansace,,ni,,

Cikin damuwa Bilal yace ameera please maiya faru a school din ,,,

Dagowa tayi tana k'are musu kallo,, da tazo kan Bilal ta aika mishi harara ,,, dariya ma tabasu""murmushi sukayi yace to shikenan,,, fada mana

kinji yar kanwarmu ajiyar zuciya ta sauke tace,,

Alokacin da muka taso daga,,school na fito bakin get ""sainaga wani,,mutum babba kamar irin na tv,,, yana kallo na sainaga yaciro waya,,, yana magana kasa kasa bansan mai yace,,ba na fice na siyo

buskota na,, najuya kadan, "sainaji yace eh oga kaganta,,nan tafito amma wajan,,, akwai mutane sosai bazan iya sace taba,,, bansan ""mai na wayar yaceba sai,,yace oga saidai mubisu,,,abaya idan suhau,,, kan titi ,,saimu kwamushe ta kaga idan ameer

yaga haka zai zo da kansa wajanmu saimu kashe shege ita kuma mukaiwa oga,, ko

Ban tsaya jin sauran ba maganar ba nayi sauri nacewa,,baba direba yayi,, sauri ""mutafi,, nan muka taho"" tinda mukayi nisa nake kiran wayar,,,ka baka dauka,,, hank

ali na ya tashi sbd bana,, samunka,, bamu jima ba mutanen nan,, suka biyo mu abaya nacewa,,baba binmu akeyi yakara gudu suma suka,,,gudu da sukaga haka shine suka harbi motar mu amma basu same,,mu ba,, ana haka cikin,, ikon Allah wata babba

r mota tashiga tsakanin mu dasu,, shine baba yayi sauri muka karaso,,gida, takai karshe maganar. tana sake komawa jikin ameer tasaki wani,,, sabon kukan mai taba zuciyar mai karatu

Anass yace dole naje office nasaka yara na su binciko,, wannan

mugayen mutanen

,Bilal ma yace nima zan tayaku bincike sosai sukayi,, ta alhinin,, lamarin tukun suka tafi gida har waje ameer yaraka su

Ameera na makale dashi wajan, baba direba yaje ya tambayesa abinda ameera tafada mishi haka shi

ma yafada mishi duk abinda ameera tafada mishi

Komawa ciki dukayi sama sukayi don ya kwantar mata da hankali,,tadena damuwar

Koda su Bilal suka fita kowa da tunanin dayake sakawa a ransa Bilal na mamakin, waye wannan ke takuraw

a ameera,,

Shikuwa Anass tunanin yadda zasu bullowa lamarin,, yake (saboda,,shi, anass police ne kuma babba shine D,P, O a cikinsu )

Suna zuwa ya zaunar,,da ita ya dauko ruwa,, yabata tasha taji sanyi kuma,, kirjinta "yadena mata

zafi ""kayan school din ya cire mata ya cire takalman,,, tukun ya sauya mata wasu toilet yayi,, yahada mata ruwa,,, yace tashi kije,,,kiyi wanka tashi ""tayi, taga ya zauna tace muje kayimin,,,

Ameer yace to nan sukayi toilet,,, bayan sun fito,,

bata jimaba bacci yadauke ta shikuwa zama yayi,,yana kallon ta cike da so,, da kauna dakuma tausayin,,halin da take ciki,,

Ameer ne yasamu daddy da zancen abinda ameera ta fada miki "da kuma tashin hankalin, data shiga ,,

Damuwa ce kwanc

e,, akan fuska daddy and mom,,

mommy tace wai ni na rasa,, waye yake,, neman rabaku da nutsuwar ku,

,daddy yace,, ai yanzu na kira Anass nake fada,, mishi nan ya shedamin,, cewa,,suna nan lokacin da ameera tashigo,, gida a firgice,,

Mom t

ace ina take ameer yace tana sama,, basu rufe baki ba ta sauko fuskar nan ta kunbura,, idon ta yayi ja saboda kuka

Mommy tace zonan daughter

Ahankali taje wajan,,mommy tasaki kuka tace mom wai mai muka musu ne suke damun rayuwar mu,,

Rarrashin ta '

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login