Showing 162001 words to 165000 words out of 184731 words

Chapter 55 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

50

ne suka

mata duka ,, nan sukayi, asibiti bayan sundawo , gida yatafi yakai kashen mu wajan papa

Yana zuwa ya fadawa papa komai abinda muka mishi ,,hakuri sosai papa yabashi yadauko kudi masu yawa yabashi ,, tukun suka tafi



Papa nazuwa gida ya kirani zai zaneshi " yamin bulala daya na saka ihun ai da gudu , yohun yafito

Wajan papa yazo yace please am so sorry papa kadena dukar min kanwa

Papa yace kabari na zaneta ,, wannan

yarinyar bata ji nan yafada mishi duk abinda sukayi ,, hakuri yohun yabawa papa da kyer ya hakura

Niko sai ihu nakeyi ina bayana shikenan sai jini yake ,, ganin hakan yohun ya dauke muka koma daki

Ruwan z

afi yayimin ya gasamin bayan tukun na kyale

Haka mukaci gaba da rayuwa ,, duk yarinyar data ce tana son yohun tofa ,, zataji a jikin ta shiyasa yan mata ajinmu tsoron yiwa yohun magana sukeyi saboda namusu ,,iyaka

dashi

A sabuwar shekara ne aka kawo mana sabon headmaster a school dinmu ,,malamin yana da nutsuwa sosai ga fara'a duk abinda baka gane ba zai maka bayani sosai yasamu karbuwa a wajan daliban

Saidai wan

i abu da bamu gane ba yana yin wani abu sai yake ta karanta wani littafin alokacin bamu ,san alqur"ani mai girma bane ,, saboda mu krista ne , hakan yasa inyana karanta wa nida yohun muke rakubewa muna jin karatun na

shi

Kullin haka mukeyi , ida yana karatu ,, saimuke labewa munaji ,

Su papa ganin soyayyar dake tsakanin mu ,, yasa suka saka ranar bikin mu nida yohun sosai muke murna nidashi

Headmaster dinmu mukaj

e wajan sa fada mishi mukayi ,, ansaka mana ranar biki ,, sosai yataya mu murna tin daga wannan ranar , yazamana kullin sai munje hira wajan headmaster ,dinmu sosai muke jin dadin hirarsa ,, wani lokacin da dare ma muke

zuwa yayi ta bamu labarai masu dadi da haka yasoma jan hankalin mu zuwa addinin sa

Kullin saiya yita mana wa'azi mai ratsa zuciya yace , mudena rungume juna nida yohun ,, inba aure mukayiba

Idan kuma munayin

haka zanyi ciki

Ai nan da nan muka dena amma ba dukaba in wani abin farin ciki yasamemu ,to saimun rungume junan mu ,,da haka da haka imani , yake shigar mu nida yohun ,,, sosai muke tuna irin azabar da za'awa

masu

mugun ,, hali hakan yasa na nutsu nadena jan mutane fada ko anja ni bana tankawa ,, kowa sosai mutane " suke mamakin cenjawa ta har su papa suna mamaki maman mu kuwa farin ciki taringa yi ,, tace ai naji dadi d

ana dena , fada da mutane ,

Haka mukaci,, gaba da rayuwa muna kara jin tsoron Allah a zuciyar mu

Wata ranar wadda bazan taba manta wa da ita ba a tarishin rayuwar ta ,ta duniya ,, ranar dalilin rabuwar mu da

iyayenmu ,, ranar shigarmu bakin ciki

Da dare mukaje,,wajan headmaster mukace, munason musulinta , sosai headmaster ,,, yaji dadi nan yabamu kalmar shahada , mukayi cikin sa'a nan yace muzabi , suna , yohun yace shi yan

a son asamishi , Shareef headmaster yace masha Allah

Kallona yayi yace yasunana nace maryame , murmishi yayi yace , ai ke kawai naki gyarawa zaayi ne yanzu kin koma maryam

Sosai naji dadin sunan , haka muka dawo

gida muna ta farin ciki

Muke zuwa, muna daukar karatu sosai muke fashimta damu jin dadin karatun "

Papa shi yafara ganowa mun shiga addinin musulinci ,, aikuwa sosai ranshi yabace nan yazo ya samemu ,

Ranar

munga bacin rai awajan papa yace saidai muzaba ko addinin musulinci ko su

Kallon juna mukeyi ,, nida shareef saida papa ya daka mana tsawa tukun muka dawo

A tare mukace , gaskiya papa addinin mu mukeso na

gaskiya

Ran baba yayi mugun baci dan haka tashemu ya koramu ,, har waje yace mubar mishi gida

Sosai maman mu ke kuka tana rokonshi yabarmu zata mana magana amma ya kiya

Yara yatara yace su koramu mubar

gari mushiga duniya

Nan suka rakamu har bayan gari ,, wani acikinsu yazo kusan shareef yace kutafi kunji ,, karku yadda kudawo nan papa yace mukashe ku to amma ni bazan iya kashekuba ,,saboda kunada kirki

Godiya m

uka mishi sosai nan shareef yakama hannu na muka soma tafiya

Headmaster , ko yana zaune yana karanta alqur"ani mai girma ,, samarin garin suka far mishi saida suka kashe shi tukun suka barshi ,anan matacce

Hak

a muka ringa tafiya har mukazo cikin garin legos na gaji sosai ga yunwa , nan na fadi sumanmiya ,, a bakin hanya

Da gudu yayo kaina da karfi shareef yakira sunana maryam !!!!

*anan zan dakata





bana jin dadi*

*Nagode sosai da addu'o'i ku agareni Allah yabar kauna

🥰🥰

*

[30/10, 19:23] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*story and writing*

*By*

*MAMAN NUSAIBA CE



🏻

*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



SSOCIATION

📚🖊



*

htt

ps://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

*85—86

*

Da gudu shareef yakaraso ,, inda nake kwance yana fadin maryame dan Allah kitashi karki tafi kibarni in kika mutu ina zan saka kaina ke kadai gareni a rayuwar yanzu banida kowa saike , nan ya sabani a kafadar s

hi yakawo bakin wata bishiya ya ajiye waige waige yasoyi ,,inda zaiga ruwa amma babu

Gefensa ya kalla yaga wani shago da ake siyar da abinci da ruwa , da sauri mike yana duba aljihunsa ,, kudi ya fiddo , nan yaza

ro dubu daya ya nufi inda shagon yake har yana hadawa da gudu

Da sauri yashiga yana fadin hello madam give me water

Kallon shi matar tayi taga baya cikin hankalin sa tace what happened

Nuna mata ni yayi inda

nake kwance kamar gawa

Da sauri ta dauko ruwan suka tafo tare Inda nake suna karasowa suka zubamin ruwan

Sai cen tukun na farfado ina kiran sunan shareef ruwa zansha shareef yunwa nakeji shareef nagaji da tafiyar

nan ,

Da sauri shareef ya janyoni jikinsa yace Alhamdulillah maryam tashi nabaku ruwan ga abinci saina siya miki ,, kinga kudin da aka bani na albashi na ciro dubu hamsi ashe suna aljihuna ki tashi na soya miki duk

abinda kikeso

Bude idona nayi ina kallon shi matar ta mikar dani daga jikinsa ,, tace muje nabaku abinci kuci nasan wannan ,,daga ganinku kuba yan garin nan bane

Shiga kafadana tayi muka tafi zuwa shagonta ,muna

zuwa ta nufi inda abinci yake ta zubo mana ta kawo mana

Mika mana tayi tace maza kuci tana kallon mu cike da tausayi

Tin kafin ta kai ga ajiyewa akasa na amshe abinci na soma loma ba k'akkautawa shi ku

wa shareef sani yayi agaba yana kallo na sosai nabashi tausayi ,, yana jin yunwar shima amma yakasa cin abincin saboda ni ban goshi ba ,

Matar nan ta kuya gun costumes dinta tana sallamar su

Saida na koshi nas

ha ruwa mai yawa kafin nayi hamdala ga Allah

Sai alokacin na kalli shareef daya tsuramin ido

A hankali nadawo kusanshi ina taba fuskar shi

Da sauri yajuyo ,murmishi yayimin na maida miki nima namishi murmishi ,

,yace kin koshi

Eh nace ina gyara zamana

Daukar sauran yayi nan yasoma cin abinci saida yacinye duka tukun yasha ruwa ,nan muka zauna kafin kame mai tuni bacci yayi gaba dani

Matar nan tadawo inda muke tac

e ki bari ajima saina kaiku gidana zaku zauna a tare dani

Da sauri shareef yace eh ma zamu zauna dake mungode sosai Allah yasaka da alkhairi

Murmishi tayi tace ba damuwa , bari na hada kayan kai kuma kaji ana kir

an salla idan kabi baya nan ga masallaci nan kaje kayi salla saikazo mutafi

Mikewa yayi yaje yayo alwala yatafi nima ,toilet tanuna min nashiga nayo alwala nayi salla

Bayan yadawo muka tafi gidan ma muna i

sa , muka shiga ciki,, gidan daki biyar ne da falo da toilet uku

Daki daya daga cikin dakunan ta nuna mana tace ,, mushiga ciki ,, har mu juya ko mai ta tuna , sai tace kutsaya yarana , nan muka dawo inda take

Kallon mu tayi tace am nace ba kudin ma'aurata ne ko yaya da kanwa ne

Shareef yace a a ansaka mana ranar biki dai bamuyi aure ba

Ma tace to ke zo muje dakina kai kuma jeka wacen dakin

Godiya sosai sh

areef yamata nan muka shiga dakin mai kyau da tsaruwa

Da dare tace muzo muci abinci bayan mungama muka koma falo ,, tace kusaki jikinku kunji ku dauki kamar nina haifeku , nasan soyayya ce ta kuka baro gida amma da

i kufadimin,, menene yarabaky da iyayenku

Nice nace ma soyayya annabi Muhammad S.A.W da sarkin talikai itace ta rabamu da iyayen mu

Ma tace ban gane ba kuyimin yadda zangane

Nace mata saboda munshiga musulinci

,, iyayen suka koremu daga gida ,, nan nabata labarin komai game da barin mu gida

Sosai ta tausaya mana sosai tace mudauketa kamar ita ta haife mu zata zauna damu har abada

Munji dadi sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login