Showing 99001 words to 102000 words out of 184731 words
sakinta yana dariya
Juyawa, tayi tana kallon shi tace dama kaine ka tsorata ni to wllh saina rama nan tayo kanshi , tana kara sautin kukan ta
Ko motsawa baiyi ba yana
kallon yaga mai zata mishi
Tsalle tasoma yi wai zata kamo fuskar , shi itama ta rufe mishi idonshi sai faman haki takeyi, kamar tayi gudu
Tsayawa yayi yana kallon ikon Allah
Ganin dai bazata i
yaba yasa, ta fada jikinsa tana kuka
Yar dariya yayi yana rungume ta yace ke yanzu in banda rigima , irin taki kanwata " kalle kifa yar guntuwa dake ko cikina baki kaiba,, amma kice zaki taba fuska ta
Duka
takai mishi ya rike hannun ,, kiciniya, tasoma yi ta kwace hannun amma takasa" sai ta koma ta kwanta a jikinsa ,
Bayan ta yasoma bubbugawa alamar tayi shuru, jansu yayi suka zauna bakin gadon tana kara shige
wa jikinsa saboda bacci da takeji , dan jiya dare ta raba tana kuka da nafila
Sai cen anjima yaji tayi bacci dagota yayi,, tana kallon fuskar ta kamar kace ameera ta amsa ,, ya kwantar da ita sake kallon yayi
Yana zancen zuci , yace yanzu da ameera ce shima zai kwanta a gefen ta ne " ya janyota jikinsa suyi bacci mai dadi da annashuwa ", saidai ba ita bace
Hawaye ne ya tarun mishi, a ido yana kallon hajara sai sau
ke ajiyar zuciya takeyi saboda kukan data ci
Bai ankare ba yaj,,hawayen na bin kuncinsa " goge wa yayi yana dafe satin zuciyar shi " a haka ya mike ya fita waje
Mom na zaune ganin ameer bai dawo yasa tayi t
unanin ko , hira suka kama, saitaga ameer ya daura hannun shi akan saitin ", zuciyar shi da sauri mom tayo wajanshi " tana tambayar shi lfy
Baice mata komai ba " zaunar dashi tayi ruwa mai sanyi tabashi yasha so
sai
Yana sha yaji , zuciyar shi tayi sanyi " tashi yayi yace mom zan fice
Cike da tausayi take kallon shi tace to son Allah yakiyaye hanya adawo lfy
Yace ameen ya Allah mom love you yayi murmishi z
ai fita
Har yakai bakin kofa tace son tsayawa yayi " ya juyo ya dawo
Zama yayi " kusan ta yace mom gani
Mom tace son a kullin ina kara fada maka ,, kayi hakuri , da duk abinda yasameka a rayuwa
" ita rayuwa haka take yau kaji dadi gobe akasin hakan"" shi ba ruwansa yakan jarabceka akan " abinda kake so ,, yarabaka dashi yaga zaka mishi biyayya zaka jure rashin abinda " kakeso idan baya tare dakai , to ina ma
i maka nasiha " daka dage da addu'a,, ka mika lamuran ka, ga Allah komai zaizo daidai insha Allah
Numfashi ameen yaja kafin ya rungume mom ,, yace ina alfahari " dake mahaifiya ta ina yiwa Allah godiya daya bani ke
a matsayin uwa mai share, mini kukana " mai nuna min hanyar Allah idan kuma,, kika ganni a damuwa kina " yimin nasiha mai ratsa zuciya da samun nutsuwa " lalle kin cika uwa ta gari,, wanda manzon Allah (s .a. w .) Ya
fadi siffofinta,, da halayyar ta to Alhamdulillah mahaifiya ta kin kasance mai wannan halayyar da siffofin , Alhamdulillah Allah na gode maka " daka yoni musulmi dakuma samun family na gari , ya Allah ka bayyana min amee
ra ta " yana kai karshen maganar ya sunbaci koshin mom ya fice a falon
Murmishi mom tayi ,, itama taji dadin maganar dan nata tace Allah yamuku albarka yarana
Su joshow suna zaune " har ameera tayi sallar
azuhar suna kallon ta kamar sunn,, samu tv tana gamawa tadawo wajan su
Zama tayi tana kallon su tace mama kuzauna zan baku labarina da kuma ya akayi nasan jenifer
Zama sukayi ,, mama tace muna jinki daughte
r "
Ameera tace ni sunana , Ameera Ahmed nan tabasu labarin ta har auren ta,,
Tadago,, tace dalilin dayasa " nasan jenifer ,, tin a mafarki " take zuwan mini tana kuka akan nazo na taimaki ahalinta,, na fiddas
u daga duhu zuwa haske
Kuri suka mata da ido suna jin bayanin ta joshow yace to kin taba ganin ta a fili ne
Ameera tace eh na taba ganin ta sau daya ,, lokacin banida " lfy ne har suma nayi ina daga
idona na ganta akusa dani,, da kayan likitoci,, a jikinta ita ta kira mijina ta fada mishi inda nake,, to daga nan ban sake ganin taba
Amma tace min insha Allah zanzo garinsu kuma zan ceceku " daga wannan halin,
, amma tacemin batasan ta wacce hanya zanzo ba , kuma tace saina samu ciki zan rabu da mijina " ashe maganar ta gaskiya ne gashi narabu,, da ahalina kuma saida na samu cikin kamar yadda tace" gashi yanzu bata zuwan min
i a mafarkin ma takai karshen maganar tana fashewa da kuka
A sanyaye, suke kallon ta cike da tausaya mata
Ameera tace,, yanzu ko kallona kukayi " ai kunsan bankai jenifer shekaru ba amma kun kasa gane haka
n,, saboda son da kukewa jenifer
Joshow yace " tabbas nima jenifer ta taba zuwa min tace min bata mutu ba amma tana tsakanin " mutuwa da rayuwa amma akwai wadda zata zo
ta fiddo ta, daga inda aka boyeta,, muma
zata " fiddamu daga duhu zuwa haske
Ameera tace to nice wadda zan fidda ku tabbas jenifer bata mutu ba tana raye saidai " suna azabtar da gangar jikinta tana cikin ciwo
Ameera ta dago idonta " yayi kamar
gauta,, saboda kukan da takeyi , ganin Allah yakawo ta cikin arna dole ne ta zama jaruma amma saita haihu zata yi wannan yakin " tace ko kunsan cewa jenifer tana bauwata Allah daya " dalilin addu'ar da takeyi yasa tak
e samun " sassauci, da azabar da suke mata
A matukar razane " suke kallon ta joshow yace na tuna tace min malaman majami'a, ne suka yi tsafi da jinin ta,, na tuna yanzu
Zaman yan bori maman anty karima
tayi tace yo jenifer wani abu kika yiwa malaman majami'a suka tsafemin ke ne , lalle na gama musu biyayya " tinda suka yimin tsafi dake kuma ko mai za'ayi saina" fiddoki
Suma su " mama sai jimami suke da al'ajabin
wannan lamari ashe dama jenifer ba mutuwa tayi ba
Ameera tace wannan yakin sai na haihu zamuyi shi amma fa sai kunyi abu daya idan kuna ra"ayinsa
Kallon ta sukayi joshow yace menene shi abun munason,, muj
ishi ya ake samunsa
Ameera tace idan kuna son mu yaki karya to saifa kun zama irin wato ma'ana kun musulunta" shine zai kara mana karfin yakar ,, wannan azzalumai" amma shi musulinci ,, baa tirsasa mutum,, ace dol
e saiya shiga ko dan wata bukatar shine yake son shiga " to baa haka a musulinci , kuma baa shiga a fita , daga cikinsa
Shi addini ne mai sauki , kuma ba kudi ake biya ba don a shigeshi , kawai kalma zaa fada
maka ka maimaita "
Addinin Allah mai tsaki da samun nutsuwa da kwanciyar hankali , da zaman lfy
Ka so Allah da annabi Muhammad (S.A.W) son da baka taba yiwa wata,, halitta a duniya ba , ka nuna soyayyar
ga manzon Allah (S.A.W) domin samun rabauta ranar gobe kiyama takai karshen maganar tana sauke numfashi
Kafin tace kuje kuyi tunani " kada waninku yace zai shiga musulinci dan wani abu idan zaka shiga kafara
tsakake zuciyar ka, tukun kuma kasa aranka zaka " shiga musulinci da zuciya daya bada wata manufa ba nan ta kwanta ta juya musu baya
Duk jikinsu yayi sanyi da bayanin ta ,, dan haka maman anty karima ka taf
i gida cike da tunanuka barkatai, koda taje gida dan ta ta fadawa,, shima dai mamaki da " al'ajabi yakeyi,,
Joshow da mama , kuwa suma zama sukayi,, suna ta tunani,, akan maganar ameera
Ameer ne zaune gab
an malam Ahmed yana daukar karatu , sosai ya maida hankalimshi kan abinda ake koya mishi kuma yana jin dadi sosai bayan sun gama
Malam Ahmed yace masha Allah mlm ameer kana kokari sosai kuma naji dadi daka dawo d
omin yin hadda, Allah yakara basira da hadaza
Kan ameer a kasa, yace ai nine da jin dadi mlm saboda ina jin dadi sosai ina samun nutsuwa
Malam Ahmed yace to yayi kyau yanzu gyara ne za ake maka insha A
llah kana kokari
Ameer yace to mlm Allah yasaka da alkhairi yajinkan magabata, ai dan mutum yayi sauka bashi yake nuni da cewa ya iya dukkan karatu cike ba ko ya karanta wani wajan baiyi kuskure ba shiyasa naz
o hadda dan habaka karatu
Murmishi malam Ahmed yayi yace to Alhamdulillah yanzu kuma sai ranar lahadi, insha Allah
Ameer yace Allah yakaimu mlm nan sukayi sallama yatafi gida
Wani babban mutum " ne
yana tsaye jikinsa da bakaken kaya " wani ne ya karaso " kamar an koroshi , yana fadin shugaba !shugaba ' shugaba , akwai matsala fa
Da sauri ya juyo, yace kamar yaya " raju kaxo kamar an tsorata ka
Wanda a