Showing 180001 words to 183000 words out of 184731 words
Alhamdulillah tinda yafito anwanke shi daga zargin da akemishi
Murmishi yayi yace a wifey iyayen masifa koda y
ake anyo gado ba karanbani ba abin ajinin ki yake
Filow ta dauka ta wurgo mishi , da sauri ya cafe yana dariya yace kefa dadina dake idan gadon hajiya inna mai duniya yatashi saifa a hankali
Kuka ameera tasaka tana
dira kafa gefe ta kalla aikuwa ta wata sanda yar siririya mai tsayi dauka tayi tana fadin ni kake cewa mai masifa wllh saina zaneka kuma sainayi yaji naje wajan inna , tana bishi da gudu
Biye mata yayi suka ringa
zaga falon tana kuka tana magana fadi take saifa tayi yaji taje wajan inna ko saitayi shekara
Shikuwa ameer dariya yake mata , yace ai indai nine bazaki kamoni niba sai kin gajiyar da kanki tukun na tsaya
Haka
suka ringa zagaye falon saida ameera tagaji sosai faduwa tayi a kasa tana sakin sabon kuka , tsayawa ameer yayi ya koma inda take ya dagota
Kamar jira takeyi dama tashige jikinsa tana kaimai duka a kafada
Daukarta
yayi suka zauna yace haba wifey wai duk kukan nan na miye daga magana yana kunshe dariyar shi dan yau ya lura yan rigimar ne akusa
Sake shigewa tayi jikinsa tana shakar kamshin turansa mai sakata jin dadi tace ba
kaine ba kake demin nayo gadon masifa , bubbuga bayanta yayi yace to kiyi hakuri muje natayaki girki yunwa nakeji fa
Dagowa tayi tana dariya ta mike daga jikinsa tace yauwa muje nima ita nakeji
A tare suka jera zu
wa kitchen , jollof suka daura ameera na fata kwanika ameer yana wankewa bayan ta hada komai kafin yagama wanke kayan data bata ta goge saman da ajiye kayan tana daurayewa suka fito falo ameer yafara zama ameera ta h
aye cinyarsa tana dariya , hancinta yaja yace badai son jikiba to kwanta ko .kwanciya tayi nan sukaci gaba da hira
Yau anass yazo ganin fatima da baby iman a falo ya zauna mommy tashigo ganin anass tace a a lal
e da dan sanda abokin kowa
Kasa dakai anass yayi ya durkusa yace mommy ina yini nasameku lfy
Amsawa mommy tayi ds lfy yasu ammi naka ,Anass yace suna lfy tace na gaisheku
Mommy tace ina amsawa nan takoma d
akinta
Fatima ce ta karaso falon da baby iman a hannun ta ,Anass yamike ya amso iman suka zauna tare
Kallon shi fatima tayi tace sweetheart yanaga karame ko bakada lfy ne
Fuskar tausayi yayi yace ba gyara ras
hin lfy ba da wannan azabar da ake ganamin, dafe kirji fatima tayi tace nashiga uku azaba kuma sweetheart wayake gana maka azaba
Anass yace ke mana kinki komawa gida kullin ni daya nake kwana babu mai bani abinci a
baki bamai shiryani idan zanje office bamai tararraya ta idan nadawo daga aiki komai ninake ai dole na rame
Ajiyar zuciya fatima tasauke tace wllh nadauka wani abunne yasameka, Anass yace awoo bakima damuba kenan ko
F
atima tayi saurin fadin ba haka nake nufi ba ai gobe zamu ko ma nina daukama daukata kazoyi
Washe baki anass yayi yace kai haba nifa wllh na manta kawanan ku nawa agidan nan ashe gobe zaku koma amma naji dadi
Murmishi fatima tayi tace eh insha Allah
Daga bayansu sukayi ana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un yauga yan iskan yara nizaku maida sakarya , a ni maryama yanzu ke fadimatu baki da kunya ashe kema wannan dununu
n ya koya mishi rashin kunya to wllh baku isaba
Kai dan sandar uba waye yace kazo shine ka lallabo ka lalubeta ko to kafita a idona bazata koma ba sai yarta tayi kwari tukun
Wato ku ga futsararru ku to zak
uga abinda zanyi
Anass dake dariya yace dama nasan za'a rina hajiya inna ai nazo da maganin ki , ledar hannun shi ya mikawa inna yace innar baffa ga kaji da lemo da goro na kawo mishi
Ai da sauri inna ta karba
tana washe hakora tabude kazar tagani gashashiya har biyu da goron ta ga lemo a gefe ,dagowa tayi tana kallon shi tace a a yaron kirki nagode sosai , kasan gobe ne fadimatu zata koma bari natafi dakina nan ta wuce
Da
riya sukayi fatima tace a sweetheart yau kayi maganin inna anrufe bakin
Murmishi yayi yace aikuwa dan tabamu gurine
Washe gari
Aka kai fatima gidanta da babyn ta iman anass kamar zai maidasu ciki hakaa yakeji sai
nan nan yakeyi dasu
Yaune su karima zasu koma garinsu anhada musu goma ta arziki su daddy zasu kaisu airport idan sunsamu lokaci zasuke zuwa ziyara kowa yazo za'a tafi rakiya zuwa airport
Ameera na saurin sa
ka rigarta ameer yashigo yace wifey kefa nake jira sun shirya mu ake jira nace su wuce zamu samesu a airport din
Ameera tace to muje nagama tana saka hijab din ta ya saka mata takalmi nan suka fito sai airport
Suna zuwa suka angosu wajansu suka nufa karima na ganin ameera da sauri ta rungume ta
Aikuwa ameera taringa kuka , Karima dinma na tayata
Mama tace to kukan ya isa haka jirgi yace ansoma kira
Sakin juna sukay
i amma ameera ta rike hannun karima gam
Abubaka da mufeeda da suka matso kusan su ameera
Mufeeda tace mommy aimu babu inda zamuje muna tare take ko abubakar ? ta juya da tambayar shi
Yace eh muna nan bazamu j
e dasu daddy ba
Da sauri ameera ta saki hannun karima ta rungume su mufeeda tana kuka hade da dariya
Dariya su fatima ke mata ,,Jamila tace a ni y'asu ameera wannan kuka kamar ance bazaki sake ganin anty karima das
u mama ba
Murmishi baban karima yayi yace jikata kiyi hakuri zamu sake dawowa bikin hajara zamuje mu daura daga inda kuka tsaya ne
Shara hawayen ta tayi tace to shikenan kakana nadena nima zanje wani lokacin bayan
bikin hajara insha Allah
Umar yace to yaya Muhammed yaranka sunce anan zasu zauna gasunan munbaku su har abada
Wani farin ciki mommy da daddy sukaji inna kuwa kuka tasaka tana fadin Allahu akbar jikona jinina
Da
riya umar yayi yace inna ke nabawa mufeeda yaya muhammed kuma abubakar , rungume shi inna tayi tana saka mishi albarka
haka suka tafi shiga jirgin sukayi suna daga musu hannu har jirgin ya tashi sama saida suka bac
ewa ganinsu tukun kowa yashiga mota
Inna takama hannun mufeeda tace zo nan ya'ta zaki maye gurbin ameera ta
Mufeeda na tsallan murna tace to inna ta nan kowa yashiga mota suka tafi gida
Haka sukaci gaba da rayuwa
r su mai kyau da tsafta , Aliyu yazo gidan su ameer yabada hakuri yanemi gafarar ameera da ameer nan take suka yafe mishi ,, yana ganin hajara baiyi nauyin bakiba yace yana son hajara abashi aurenta ,,Daddy yace yayi h
akuri ansaka mata ranar biki amma zai bashi wata
Cike da farin ciki aliyu yayi godiya yace wa daddy yanason yaga yarinyar don yafada mata ko yamata zata iya aurenshi
Daddy yace tana kauyensu amma za'ayi bikinsu lokac
i daya dana su hajara
Godiya sosai aliyu yayi tukun yatafi gida yana zuwa yafadawa mom dinsa taji dadin wannan karamcin nasu daddy mijinta nazuwa ta fada mishi shima yayi farin ciki yace gobe zaizo suje kauyen anemawa
aliyu auren yarinyar
Ameera ta kalli ameer tace kowa daddy zai aurawa aliyu ameer yace ina tunanin ko rashida ko kanwarta acikinsu daya zai aurawa
Ameera tace tab ka manta rashida anmata miji kanwarta ko bata is
a aure ba yanzu abinda zaayi na kira daddy nace mishi ya bashi khadija wannan shawarar tayi?
Kallon ta ameer yayi yace gaskiya kwakwalwar ki naja wifey na wannan abun yayi kawai kirashi muji maixaice
Cike da farin ci
ki ameera ta dauko wayarta daga caji ta shiga contact nember din daddy ta danna mishi kira ringing daya ana biyu ya dauka
Yace assalam alaikum daughter kece da daren nan
Gyara zama ameera tayi ta nutsu tace eh d
addy ina yini ya gida
Murmishi yayi yace lfy lau ya yaran naku, tace lfy lau am dama daddy wata magana nakeso muyi
Daddy yace fadi kanki tsaye daughter ina jinki
Ameera tace wacce yarinya zaka bawa aliyu a kau
yen mu
Murmishi daddy yayi yace eh bandai yanke hukunci ba da rashida zanbashi to ita ansaka nata bikin da dan mai gari , kanwarta bata isa aure ba , amma idan kina da wadda zaki bada saiki fada naji
Yar dariya amee
ra tayi tace eh daddy akwai
Daddy yace to ina jinki wacece
Ameera tace daddy maizai hana kuje anema mishi auren khadija tinda ita baa mata mijin aure ba amma yaka gani?
Daddy yace kai amma kin kawo shawara mai k
yau nasan iyayen khadija zasu amince insha Allah baban aliyu yakirani zaizo gobe muje kauyen sai muje cen gidansu khadija
Dan murna ameera cinyar ameer tadawo ta zauna tace Alhamdulillah daddy hakan yayi Allah yakaimu g
oben saiki muje yakukayi ,, nan takashe wayar
Kallon ta ameera yayi yace wifey keta dabance halinkima na dabanne yana rungume ta jamusu blanket tayi ta rufesu
Washe gari Alhaji hashim baban aliyu yazo wajan daddy
nan suka kama hanyar kauye , suna zuwa bayan sun huta abbu da abba suka musu jagora zuwa