Showing 66001 words to 69000 words out of 184731 words

Chapter 23 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

51

shine baki fada minba,, da gudu Fatima, , tashiga dakinsu ta dauko mayafinta,

Mom tace,, kema zuwan zakiyi ni kadai zaku bari agidan " Fatima tace please mana mom,, bazamu dade ba zamu dawo,,, mom tace Allah yakiyaye hany

a ku gaishemin da. Ikram din,, sukace to,

Ji sukayi,, ance la'ilaha ilallahu muhammad rasulullahi, (s .a .w .)

Juyawa sukayi,, Ameera tace, menene inna ' tagumi,, inna tayi tace " ku yanzu inbanda Allah yahadaku, da galtala

llen,, yaya ace kullin kuna yawo to nidai ", babu ruwana idan aka sace kuma,, uwar ita tayi,, badai kun biyewa,,Ameeru ba to saiya saidaku" dariya sukayi , ameera tace kai kedai baki rabuwa da neman fada menene na siyarmu,, gidan

momsy zamuje fa

Inna tace ingo nan ameera juyawa ameera tayi dakuwa,, ta mata tace uwarki,, Sadiya itace mai,, fadan sa ahamedu " ni zakicewa,, wai ina neman fada ai nasan dama bayin,, kanki bane,,wannan mai tsayin ne kama

r bishiya "" yamiki asiri,, kuma saina karshi haba shiyasa ,, kike fitsara,, ashe asirin bai karye ba

Tace kai kuma,,mai kama da buzaye ko fulani,, karka sake,, na kama ka, a hannun dama "

Dariya ameer yayi yace,, Allah

yabaki hakuri hajiya inna ikon Allah kenan ta baffa kakar *AMEER DA AMEERA* pilo ta dauka ta jefa mishi,, tace kaci kan uban ka,, kenan ku kadai ne jikoki na,, dan duk sauran bandasu,, sai kuma tayi murmishi ta maida dan kwalinta gefe day

a, ta daura,, kafa daya kan daya " tace,, amma tinda ka kira sunan mijina,, ai shikenan kutafi abinku tana karkada kafa tana murmishi *(ni kuwa nace a su inna ciwon so yatashi kenan anki sunan baffa)*

Mom ta danne dariyar t

a tace son, maza kuje nan suka tafi

Suna hanya sai surutu suke,, zuba mishi yana dariya " karar wayashi ne ya tsaida shi daga dariyar da yakeyi,, sunan bilal yagani,, faking yayi yace hello,,daga cen bilal yace aboki

yakake dariya,, Ameer yayi yace ina lfy kaga gidan anty ikram zamuje,, murmishi bilal yayi yace please to katuro,, min nosee taduba, min habibty,, Ameer yace dan iska kardai ka illata min, kanwa,,, Bilal yace to indai wannan ne iskanci

,, ai kai kafara yi " munafiki ko ji kake bansani,, wannan fresh din dakayi,,Ameer yace banza kawai ni banida lokacin ka muna hanya bari na kira maka nosee din, nan yakashe wayashi suka karasa,, gidan ikram "

Hon suka yi mai

gadin,, yazo da sauri yana ganin su da yabude musu,, suka shigo ko faking kirki bai yiba,, suka yi saurin " fitowa da gudu shiga ciki,,

Ikram ta fito daga part dinta,,, da cikinta yazama babba masha Allah kamar yanzu zat

a haihu sallama taji anayi kafin,, ta kara taku saiganin,, su ameera " tayi da mamaki tace baby Fatima,, kune sukace eh, , kissing din ta suka yi dan babu damar rumguma,,

Tace waya kawo ku sukace yaya ne yace agaisheki,, anjima

zaizo daukarmu " tace maiyasa bazai shigoba " Ameera tayi saurin kama zancen tace hospital zaije, tace to Allah yakawoshi,, lfy anjima din,

Zama sukayi suna mata,, hira tana murmishi ameera momsy idan kika haifi mace kisa ma

ta,,, sunana Fatima ma tace nima idan biyu,, asa nawa sunan yar dariya ikram tayi tace to insha Allah nan suka ringa matsa mata kafafuwan ta sai lumshe ido takeyi,,saboda dama sun mata nauyi ga shi Abubakar baya nan haka suka yini ha

r bayan isha"i tukun ameer yaje,, daukosu

Shiga yayi suka, gaisa da ikram tukun suka nufo gida

Lokacin bikin Fatima,, yayi sai gyara sukesha sosai ita da ameera,, anyi musu kitso da kunshi,, kamar basu ba

*anan zan dak

ata*

*ngd da comments dimku sosai ina yinku over*

[27/10, 23:35] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE





*

*

💫💫

JARUMAI WRITERS ASSOCIATION

📚🖊



*

*Marubuta masu aiki da jarum

ta domin wa'azantarwa ilimantarwa nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*

*

💫

(J.W.A.)

💫

*

*47—48*

Yaufa mutanen, kauye matan bakinsu daya manya da yara duka suka tafo , dan daddy yace ka

da awage kowa agidan mota biyu akayi manya mota daya yara, mota daya , suna tafiya ahanya hajara ta raka guda har uku, dan ita akwai hancin guda har, zuwa ake ana kiran ta tazo tayi guda , Rashida ta kalleta, tace" hab

a hajara duk kin cika mana mota ihu ,, murguda mata baki tayi,, tace to ina ruwanki ince dai nice kawar amarya ,, dariya rashida tayi tace hmmm,, kece kawar amarya lalle "" Hajara tace eh ai finkafin bikin yaya safiyan ya

kira daddy da aka bani wayar tacemin

nice kawar, amarya da to rashida ta amsa dan batason kara magana yanzu saita mata rashin kunya ba karamin aikin tabane "

Gidan biki yacika da mutane sosai dangin mom dana da

ddy hadda autar daddy mufeeda tazo wajan bikin " da yaran ta biyar inna kamar ta goya ta dan murna sosai takajin dadin ganin autar ta,,, ta rabonta da ita yanzu shekara goma kenan ,, sai murna take yau gata ga mufeeda

dinta,, itama mufeeda taji dadin samun family nata lfy lau babu wata matsala ga inna tadawo birni dazama

Hon sukayi,, mai gadi yabude musu " nan motar su hajara tashigo ana budewa da sauri suka sauka ", hajara cik

i tayi da gudun dan jiya ameera tace ,, mata diyar inna ta Dubai tazo,,,, tana shiga taga mufeeda a falo wajan ta tayi,, tace ummi ,, mufeeda ta rungume hajara tace,, kaga hajara har kunzo be tace eh ummi inasu umar ne da

jalal,, mufeeda tace suna wajan ameer ne ,, tace to ina auta ne tace tana cen wajan yara ,,, haka tayi tayiwa mufeeda ita kuma sai murmishi take, tace kinga inda,, su ameera suke maza jeki ,, da dauri " ta mike tace to n

an ta tafi abinta ita kuma mufeeda tace gaskiya idan angama bikin nan zan tambaya yaya yabani hajara dan yarinyar ,, akwai wayo

Su ameera na daki angama wa,, ameera itama fatima ankusa gama mata sallamar hajara suka

ji,, da sauri ta karaso tace kawata " amarya kitso ne ake miki murmishi ,, fatima tayi tace eh yanzu kukazo, tace, eh kusa da ameera taje ta kwanta a ciyar ameera,,, tana rungume ta " dariya ameera tayi tace ,,,masifatu " ya

ushe kikazo fuskar tausayi tayi tace haba,, anty ameera ", nafa yi kewarki yaushe rabon dana ganki " shine yanzu kike cemin masifatu """ shafa kanta ameera tayi tace wasa fa nake miki yar umma ,, yakike inasu rashida su Ibra

him da usman duk kunzo duka,, da sauri ta mike zaune" tace anty albishirinki, Ameera tace goro " Hajara tace to bani,, dariya ameera tayi tace to bari inna tazo saina amsa nabaki "", tace da khadija mukazo fa umma tace naje

gidansu,,, ta hada kayanta muzo biki dan taganki

Sa sauri ameera ta mike tace da gaske kanwata " tace eh anty ,,, bata gama maganar ba saiga khadija tayi,, sallama da sauri ,, ameera takarasa ta rungume khadija suna

dariya,, Fatima tace to masu kawa " harara ta

aikawa Fatima tace to kema baga taki nan ba hadda wani nuna iyayi,, murmishi " Fatima tayi tace eh anji din

Karasowa sukayi suka zauna,, basu jima ba saiga ikram tas

higo dakin da sallama ,, mikewa fatima tayi ta karasa wajan ikram ta amshi "" kayan hannun ta tace hannu momsy ki kadai kika riko,, wannan kaya danki wahala harara ikram tayi wa , Fatima tace,, wannan tambayar fa kinma bari

na zauna ko " murmishi fatima tayi tace Allah yabaki momsy yan kannena,, Ikram tace suwaye kannanki cikinta fatima ta nuna tace gasu nan " banza ta mata tasamu waje ta zauna

Ameera tace momsy na sannu da zuwa ikr

am tace yauwa baby wannan fa wacece mai kamarki,, tin kafin ameera tabada amsa hajara tace ,, iyee tab lalle ma ,, nidin ce baki sani ba harma tambaya,, kike to kanwar,,, Ameera ce buge mata baki ameera tayi ,, tace ke wll

h kada ki mata " rashin kunya futsararriya,,, masifatu " kuka hajara tasaki tace, to ai bance mata komai ba

Ikram ta shafa kan hajara tace yi hakuri zan rama miki kinji dagowa yayi tayi tace to ,, nan sukaci gaba

da hira har dare ikram tana nan sai magani take basu ko basaso,, hade rai takeyi dole susha,, koda zasuyi kuka ne shesunsha,

Washe , tinda ameer yafita,, baidawo yana cen gidansu anass dagashi, har bilal sai bayan

magarib,, yabaro gidansu,,, Anass kafin yakaraso, ya ji ana kiran sallar isha"i " nan yatsaya,, yagabatar da sallar shi tukun ya ,, nufi gida bai wuce dakinsa ba sai wajan goma yana,, cen ' su yaya safiyan sun tsareshi ga ya

ra sai hira sukeyi,, gwanin ba sha'awa

Yana shiga sama ya batare, da kowa yaganshi ba ya shiga dakinshi wanka yayi " yayi nafila tukun yazauna wayar shi yadauka,, yakira ameera

Lokacin itama tafito daga

wankan,, tana goge jikinta taji wayarta na neman agajin gaggawa,, dauka tayi ganin mijin nata yasa,, tayi murmishi tace assalam alaikum, saida ya lumshe kafin ya amsa da amin wa'alaikum salam wife na

Duk kin yadani

kindena kula dani yaufa kwana hudu bangan ki maiyasa bazaa tausayawa bawan Allah ba,, ajiyar zuciya tasauke tace am so sorry yaya,, " wllh mom ta hanani zuwa wajanka tace harsai angama bikin fatima saimu koma cen gidan mu

baki daya "

Ameer yace to yanzu saboda Allah harsai jibi fa kinga gobe,, daurin aure da dinner jibi kuma walima,, tukun akai amarya , sake bashi hakuri tayi,, tace nima banajin dadin kwana anan ,, nakeyi ba duk atak

ure nake,, kwana

Ameer yace to please kizo mu gaisa kinji kibiyo ta kofar baya kamar zatayi " kuka tace yaya wllh bazan iya fita ba su mom na falo hadda, Inna ummi mufeeda kuma,, tana cen ta kofar bayan,, tana waya

da daddyn su umar,, Ameer yace to shikenan karki,, saboda karna sa kiji kunya awajan su, ga kuma inna inta ganmu ai mai rabamu sai Allah ,, dariya ameera tayi tace to shikenan bacci nakeji zan kwanta nan sukayi sallama ta,

, kashe wayar " tana tuna mijin Allah yagani batajin dadin kwana anan dakin dole ce kawai tasa,, zata take kwana har lokacin tafiyar su gidansu

A yau ne misalin karfe 4:PM aka sheda daurin auren Fatima da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login