Showing 51001 words to 54000 words out of 184731 words

Chapter 18 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

67

suka ajiye ni amma sun hanani

,,, komai ruhina ne " kawai basuyi,,nasarar daukewa ba,, saboda karfin addu'a

Cikin kuka take masa bayani shima,, kukan " take saboda yana ganin ta hannu tasa ta shafi fuskar shi tace ina jin ajikina,,, nakusa dawowa gareku,, insha Allah sai hasken

musulinci,, ya bayyana "" agareku tukun hannu joshow ya mikawa karima yace please jenifer,, kada kitafi kibarmu "" yana kuka mai taba zuciya dan ba karamin so yake mata ba,, kai ta girgiza tace kayi hakuri mijina,,, sai wani lokacin zan dawo gareku,, t

ana fadin hakan ta face,, kuka yaje sosai yana,, cewa no jenifer no please come in kada ki barmu "" haka yayi ta kuka kamar yanzu yake ganin jenifer a kwance

Yau fa su,, Ameera za a tafi visitation,, sun hada kayansu ,, sallama sukayiwa mom

da inna fuziya kuwa itama ta tafi,, gidan kawar su daddy, Mufeeda,

Suna zuwa,, ammi ta taresu sosai taji dadin zuwansu bayan sun huta,, ameer yatafi gida,, " yabarsu cike da kewar,, matar sa,,

Thank you for comments fans

[27/10, 20:45]

MRS. MU'UTASIM:

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀

🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮



𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄



🏻

35—36

Tinda sukazo,, suke ta wa ammi surutu,, kamar aku "" itadai ammi sai dariya take yi t

ace to kuje kuyi wanka kuzo muci abinci tinda yayan naku yaki zuwa da to suka amsa suka nufi dakin da aka saukesu wanka sukayi suka lokacin,, ana kiran sallar azuhar " saida sukay salla,, kafin suka dawo,, lokacin bilal ma y

adawo,, yace a a kaga yaran,,mom yaushe kuka zo,, Fatima tace yaya munjima , da zuwa nan suka koma wajan cin abinci

Shi kuwa ameer duk yazama abin tausayi yak'i sakewa saboda babu sahibar tashi a kusa dashi,, dayaje aik

in ma bai wani jimaba, yadawo gida har dare yana,, nan ko abinci yakasa ci,, kiran ta yayi

Itama ameera sai,, yanzu takijin kewar mijin nata duk ta kasa bacci ,, karar wayar ta ne,, ya katse mata tunanin da takeyi,

Dauka tayi tace assalam alaikum ya yaya,, amsawa yayi da amin wa'alaikum salam wife,, wllh nakasa bacci,, kuka tasaka mishi,, da sauri yace " maiya faru ne tace yaya,, nima nakasa bacci murmishin jin dadi yayi ashe matar tashi,, tana kewarshi "

" yace to ko naje gobe na daukoku ne,, a hankali tace a a hira sukasha, sosai kafin,, bacci yayi gaba da ameera "" saida yaji saukar numfashin ta tukun yakashe wayar, yatashi yadauro alwala ya soma jero nafila "" bayan,,ya gama ne yadauki alq

ur"ani mai girma,, yasoma karatu,, har kusan, harfe ukun dare tukun bacci yadauke shi

Yau suna fitowa ammi tace zasuje shan iska da yamma rungume juna sukayi ameera da Fatima sukace, yauwa ummi mu ,, dariya tayi tace kudai bakuda d

ama,,

Ikram ce tafito daga,, sashenta kitchen ta nufa,, ko karasa wa, batayi ba warin abinda ake dafawa tacika mata hanci,, da gudu tayi toilet din falon tasoma kwara amai,, tin daga, nesa mijin nata yakeji,, karar nishinta " da

sauri yashigo toilet din yace, subhanallah ikram maiyasa meki,, bata masa magana ba wanke mata jikinta,, yayi suka dawo,, falo " kwantowa tayi a jikinsa tana lumshe ido tace,,dear banason,, warin wannan abincin da sauri ya kira yar aikin yace

ta dena girkin,, ,, family doctor dinsu, yakira ba'afi minti goma ba sai gashi yazo nan yasoma dubata,, da murmishi ya dago yace albishirinku,, a tare sukace goro yace sai anbani tukun nan mijin Ikram yaciro kudi yabshi

Doctor yace c

ongratulation sir madam tana da juna biyu harna wata,, uku, " baki abude yake kallon doctor din yace ka tabbata yace sosai makuwa nan, yajuya ya kalli, Ikram wadda itama shi take kallo,, farin cikin da suka shiga baa musaltashi , Ikram

tace batason yafada wa mutane abari sugani da kansu badan yasoba ya hakura sai nan nan yakeyi da ita ,, ita kuwa godiya takewa Allah har sujjadar godiya ga ubangiji sukayi, nan take fadawa mijin nata,, ai wani doctor ne yabata add

u'o'i takeyi safe da dare, yace koda sihiri ajikinta zata rabu dashi,, kuma insha Allah zata haihu,

Da sauri yace kinga kuwa duk neman maganin damukeyi, bamu nemi ilimin alqur"ani ba amma,, yanzu gashi da taimakon Allah da a

ddu'ar da bawan Allah nan yabaki yanzu gashi Allah yaji rokon mu kai, gaskiya ina cikin farin ciki murmishi tayi tace na manta ban fadaa ma ba saura kwana biyu baby zatazo hutu yace to shikenan Allah yakaimu,,

Ikram tace dea

r ko kasan babyn danake fada matar wannan likitan ce,, yarinya ce yar karama gata da shiga rai sosai,, murmishi yayi yace to ashe bakuwar ta mu ta musamman ce, tace sosai makuwa,,

Ameer ta kira tafada miki tasamu ciki,, farin ciki shima ya

nuna sosai dan yaji dadi yace congratulation anty Ikram,, Allah yaraba lfy tace to ameen kanina,, ni harna kagu ka kawomin, baby murmishi yayi tace,, baby ko rigima yanzu tagama yimin kuka wai bazan kaita gidan momsy ba,, nace saura kwana biyu,, s

aida nasha fama tukun "" tabari sai jibin dariya,, Ikram tayi tace oh ni baby,, gaskiya kana shagwaba ta murmishi yayi yace ba dole,, ba

Tace ga mijina,, ku gaisa nan" mijinta ya amsa yanayi wa ameer godiya yace bakomai nan sukay

i sallama ""

Yau su ameera zasuje gidan,, Ikram ammi ta musu tsaraba mai yawa " hadda Bilal ma yasuyo musu kayan sakawa,, harda takalmi da jaka " sosai suke murna " suna nan zaune suna yima ammi surutu,, Ameer yayi sallama,, agidan " d

a sauri sukazo a tare suka rungume,, suna cewa oyoyo yaya shima hadasu,, yayi ya rungume yana shan numfashi

Ciki yakarasa,, yace ammi sannu da hutawa murmishi tayi, tace yauwa son kazo,, ka daukemin yarana "" dariya yayi yace t

o ammi ayi hakuri, nan suka taba yar hira,, tukun suka musu rakiya har bakin muta

*Anan zan dakata*

[27/10, 21:01] MRS. MU'UTASIM:

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀

🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈

𝐁𝐀



𝐂𝐄







💫💫

JARUMAI WRITERS ASSOCIATION

📚🖊



MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA

💪

💫

(J.W.A.)

follow this link to join me my Whats

App group:https://chat.whatsapp.com/KMuyxRBLx5iI93EEYIGlVX

37—38

Gidan ikram suka, nufa ,, da murna ikram ta taresu,, ta fito daga,, cikin gidan zuwa inda motar su, take yana faking da gudu sukayo wajan ikram,, ita kuwa

tana cewa oyoyo,, yarana ,,hannu ta bude musu suna zuwa suka rungume ta a tare,, yar dariya tayi tace iye yaran nawa ashe sun girma haka ,, dariya sukayi ameer ne ya karaso "" yace to maguna kardai ku gajiyar ta harara amee

ra ta aika mishi tace lalle ma yaya mune,, kuma maguna,, momsy kina jin yaya,, ko yana ce mana,, maguna"" murmishi tayi tace , kyalesa ai dai ba jikinsa,, suka taba ba " dariya sukayi tukun,, ikram ta musu izinin shiga ciki

Suna zuwa zama sukayi" nan takira yar aikin ta tace takai kayansu ameera ciki dakin da aka gyara musu ,, tare suka tafi,, Ameer sai kallon ameera yakeyi cike da so da kauna ga kuma ,, yana bukatar " kasancewa da ita sai

dai babu dama " ajiyar zuciya ya sauke , duk abinda yakeyi ikram na lura dashi yace to anty zan wuce kallon sa tayi tace yadai kanina kanshi ya saddar kasa,, dan bazai iya kallon " taba

Tsab ta ganosa tace kodai kewa

r baby kake ne,, murmishi yayi yashafa sajansa wanda yake , kara masa " kyau da kwarjini,, yace aikuwa "" anty kamar,, kinsani, murmishi "tayi tace kada kadamu idan kanason ganinta, kullin sai,, kake zuwa sosa kansa yayi,, yace ai

anty zan iya jurewa " dariya tayi tace to bari akira maka ita kuyi,, sallama, mai aikin gidan ta kira tace takai ,, Ameer masaukin baki taje sashenta takira ameera,, nan suka fice,,

Da sallama tashiga,,, dagowa yayi yana

kallon ta hannu yabude mata "" noke kafada,, tayi kira daya ya daga mata,,, da hannu yamata,, alama da tazo " hade rai tayi wai ita ala dole,, yabata mata rai,, dariya ma taso bashi " yace wife please mana kizo,, ahankali,, ta k

araso"" inda yake janyota, yayi jikinsa,, a tare suka yi ajiyar zuciya,, yace yau kuma,, babyn momsy ni,, kike gudu

Murguda baki tayi tasake shigewa,, jikinsa tace ,, bakai bane " ta shagwabe fuskar kamar zatayi kuka, kiss yam

ata,, a koshi,, lumshe ido saboda,,, yadda taji kiss din yasheta "" murmishi yayi yace

Wai bazaayi min magana, ba turo baki gaba tayi tace ,,,ai maguna kace mana dazu "" murmishi yayi yace to shikenan sorry bazan,, kuma ba kallo

n sa,,, tayi " taga yadan rame kuma kamar yana cikin damuwa,,, saidai yarinta tahanata,, tagane ita yake bukata, tace yaya ,, amsawa yayi tace"" bakada lfy ne

Girgiza mata, kai yayi sbd bazai iya magana ba ,, a wannan time d

in,, kara rungume ta, yayi yace " wife please ki dan barni,, na rage zafi "" kallon sa tayi tace yaya menene shi rage zafin,, rauni kayine" ko zafi kakeji a karawa AC gudu,, kallon ta yayi yace ,,lalle bata fashimci komai ba tace "

" eh yay..... Bata kai karshen, sunan ba , ya hade bakinsu " yana kissing din ta sosai,, kamar zai maida ta ciki " sai nunfarfashi yake saukewa,,, kamar Wanda yadawo daga,, gasar tsere, jin yana neman " wuce gona da yasa ameera,,

tureshi,,, " amma takasa kuka tasa amma yayi banza da ita

Da karfi ta tureshi dayake yakai gabar rashi karfi saita kwace,, idonshi a lunshe yace, no wife,, babu abinda zan miki fa inason nasamu "' yar nutsuwa ne zanyi iya

aiki yau,, tausayi yabata saita,, matsa kusan shi, ta kwanta ajikinsa, saida yasaita kanshi,, tukun ya saketa,, luf tayi a jikinsa,, kamar wata jaririya"" tace yaya rage,, zafin,, naka akwai dadi,,ba kamar irin na gida ba "" tace yaya me

nene sunan na gida wanda. kakemin,, amma wannan yafi dadi,,, mamaki yakama,shi ,yace tab lalle wife " da sauran ta ashe wato duk wannan abubuwan da mukeyi batasan sunan su ba,, ajiyar zuciya ya sauke,, yace shi waccen mai sunanshi,,,akwa

i wahala,, " wannan kuma,, sunan shi rage,, zafi,,

Murmishi tayi tace yaya idan mukaje gida zakake minshi kullin yace mai,, zai hana, hira sukayi sosai ameera na ta zuba shirman zance,, wata maganar ma shi sai ya rasa " daga

ina take antayota,, yana bata labari saijin 'saukar numfashin ta,, yayi " yace bacci kikayi daukar yayi yafito falon nan yaga ikram na zaune tana ganinsu,, tace ""kaga ,AMEER AND AMEERA,, murmishi yayi yana sadde kanshi kasa , ikram

tace to bacci ne tayi yace eh muna hira kawai naga,, tayi bacci,, Ikram tace kawota "" nanya kwantar da ameera a kujerar da ikram take kai,, kanta "ta saura, akan ciyar ikram,, ta turo baki

gaba,, tace,, ihimm yaya bacci,, dariya ik

ram tayi tace lalle wannan kauna haka

Murmishi,, Ameer yayi yace, anty ai ameera tin tana jaririya nake sonta""itama da sona ta tashi, saboda kaunar " damukewa juna,, tin tana yar 12years zuwa 13years,, aka mana, aure da

mamaki ikram take kallon shi, tace eh lalle gaskiya soyayyar ku,, acikin jininku "" take ba a zuciya ba yar dariya,,,Ameer yayi yace to nidai bari na wuce nan,, sukayi sallama"" yabar gidan,,

Yauma,, kamar kullin yana zaune yas

aka yaranshi gaba,,, yashiga duniyar tunani ,, yana tunano,, maganar da,, jenifer ta fada mishi,, yanzu kenan abun bautarsu "" shine ya yasauke masa matarsa,,ake tunanin ta mutu,, yanzu dai tana,, cen ita ba rayayya ba ita ba gawa,,

ba "" wani ,, irin ciwo, yakeji,, a zuciyar sa; bazai iya jure rashin,, jenifer ba,, " yana so yaga ranar da zata dawo agaresa,,,ajiyar zuciya yasauke,, mai nauyi tare da fitar da iska daga bakinsa mai zafi,, juyawa " yayi ya kal

li mahaifiyar tashi,,

Cike da tausayi take kallon dan nata,, zama tayi,, tace joshow wai,,yanzu kai bazaka,, dena wannan tunanin ba,,,why kake haka ne,,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login