Showing 120001 words to 123000 words out of 184731 words

Chapter 41 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

8

danne dariyar ta , tana fadin wato yaran nan ,, basuda dama wai magana suke da ido , a ni zulaihat ,, Allah dai yamuku albarka , tana sauke ajiyar zuciya ,, saboda maganar da takeyi

, a zuciyar tane takeyi

Fatima kwanciya tayi,, kan cinyar mama,

Kallon anass mama tayi tace son ka kaita tayi bacci gaji kuma karka ,, tashe ta ba"a son ana tashin mai ciki daga bacci ka gane,, sauran naji

ka sakata kuka

Murmishin jin dadi anass yayi yace to mama, nan ya dauki , Fatima yayi dakinshi da ita

Mama tamike,, tayi kitchen dan daurawa,, Fatima tuwon da miya

Dakin yakaita suna shiga ta bude " i

don ta

Dariya sukayi a tare

Fatima tace wllh sweetheart ka iya, bariki kaji yadda kasani baccin karya ", dan mu gudo

Murmishi ya mata , ta kaita,, gadon ya kwantar, ya cire kayanshi itama " yacire mata nata,

dukaja kofar nan suka kwanta,, *(nima na dawo wajan su ameera)*

Yau tin ,, safe umar yafita , wato joshow wajan muhammed yatafi daukar karatu, dan yanzu , sosai yakejin nutsuwa a jikinsa " da sanyin zuciya idan

yaje baya dawowa,, sai bayan isha"i yake dawowa

Ameera ma na koyawa,, su mama kuma sosai suka maida hankalin su " suna daukar duk abinda take koya musu,, kama daga kan, alqur"ani ka'ida kawa'idi ahalari, h

adisi da dai sauransu " kuma suna fashimta hakan yasa

ameera ke kara kaiminta " wajan ganin sun haddace komai ,, saboda zasu gina islamiya ,, a bakin gidansu

Yauma kamar kullin, maman anty karima ce ,, sukazo ita

da danta

Da murna mama ,, take musu oyoyo nan suka karaso , cikin falon suka zauna

Maman anty karima ikram ta dauka , tana mamakin girman yaran kamar , yan shekara , da haihu

Beauty tazo ta gudu " tana

fadin mommy !! Mommy !!, ina kike , kizo ki karamin karatuna " na rike wanda kika koya min

Ameera tace tafito tasha kyau , sosai kamannin ta da anty karima ,, sun bayyana , inba kayi mata kallon ,, sani ba ",

da kuma ita batakai karima ,, shekaru ba to bazaka ce ba karima bace ba

Kallon ta maman anty karima take , tana share hawayen tausayin,, su, Abubakar sadeeq wato marus dan babu wanda zaice ba, jenifer dinta bace

Karasowa ameera tayi,, tana fadin oyoyo mamana , yaushe kukazo " bangan ji maganar kuba

Murmishi tayi tace daughter ,, yanzu muka zo ina muhammed ne naga sai ikram " a falon

Zama ameera tayi kusan maman

nata tace mamana , ai muhammed yanzu bamai tabashi sai Abubakar

Umar da Abubakar, ne suka shigo , wato joshow da marus,, ga muhammed " a hannun shi a tare suka ce , assalam alaikum mutan gidan nan ,

Mama d

a ameera da beauty suka amsa da :Amin wa'alaikum salam sanunku da zuwa

Baki asake su maman anty karima ke kallon su joshow da suka kara kyau da kwarjini,

Ameera tace abubakar maza ,, kawoshi ka huta yaya umar na

hada muku ruwan wanka ,, idan kun gama kuzo muci abinci , tana murmishi

Umar ya kalle ta yace yauwa my kanwa,, Allah yamiki albarka

Ameera tace ameen nan abubakar yabata muhammed

Umar zai shiga yaga,

maman anty karima da sauri ya dawo , ya durkusa yace good afternoon mama , yakuke, ai ban lura kuna falon ba

Mamaki ne ,, yakara kashe maman anty karima , tace yauwa son ya gida ya su marus da beauty

Umar

yace no mama yanzu marus yakoma abubakar sadeeq , ni kuma umar , mun musulinta , yanzu

Maman anty karima tace ,, muma ai zuwa mukayi ,, muji nawa zamu bayar " mushiga, nida son

Murmishin jin dadi umar yayi

yace mama addinin musulinci , bada kudi ake shigar saba, kawai kalmar shahada zaa fada, miki ki biya shikenan kinzama,, musulma kamar mu sai kuma anuna miki yadda zakiyi wankan,

shiga musulinci kafin ,, asoma koya miki sa

lla da karatun salla dadai sauransu

Hannu biyu, maman anty karima ta daura ,, akai tana fashewa da kuka , sosai harda sharce majina,

Mamaki ne yakama , su ameera , saboda kunta

Ameera tace mama lfy kike

kuka,, ko wani abun muka miki,

Share hawayen ta tayi ,, tace tin lokacin,, da wannan yaron ya karanta miki rubutun littafin ku , kika warke,, abun yashiga raina " sosai naji inason nashiga wannan addinin ,wanda ake

bautawa Allah daya to bayan kwana biyu ,, munyi tafiya ne haihuwa akayi ,, kawata ta " mukaje suna shiyasa bandawo ba,, sai jiya shine nace zanzo naji nawa ake biya nashiga wannan addinin naku mai ,, cike da abin al'ajab

i , da kuma nutsuwar,, zuciya munason musulinta,, nida dana da " mijina ku fada mana ' abinda ake fada muma muzama " irin ku ,

A tare suka ce allahu akbar ,, Ameera tace ,, bari na kira mai sunan daddy, yabaku kalm

ar shahada ,, nan tashiga daki da gudu,,

Wayar,, ta dauka tana kiran muhammed

Suna zaune sai hira ,, sukeyi doctor aisha da mijinta da muhammed,, karar wayar shice ta katse su dauka yayi ,, ganin ameera ce

sai yayi murmishi yace assalam alaikum kanwata

Daga cen bangaren ameera " tace amin wa'alaikum salam,, barka da warhaka yaya mai sunan daddy na yakake yagida , yasu momma na da daddy

Yar dariya yayi yace kai

kanwata wannan jero tambaya ,, haka kuma naji,, bakinki na motsi , nasan akwai magana to mommy gata nan, ita da daddy suna soyayya ,, abinsu

Kwashewa tayi da dariya ,, tace kai yaya wllh mommy saita zaneka ,tac

e yauwa kazo gidan mu yanzu akwai mutum uku zasu musulinta ,

Mikewa,, yayi baki a washe yace kai haba dan Allah da gaske ,, kikeyi kanwata ,

Ameera tace sosai makuwa kuzo harsu mommy ,

Muhammed yace to ga

munan zuwa nan yakashe kiran yajuya gasu mommy dake,, kallon shi

Doctor Aisha tace muhammed ,, wanene ya kira kake wannan fara'ar

Yar dariya yayi yace mommy albishirinku

Doctor aisha tace goro fari tas tana

murmishi

Muhammed yace ,, yanzu yarki takira ni tace muje gidansu " mutane uku zasu musulinta, shine nake farin, ciki

Su doctor aisha sukace Alhamdulillah to maza muje nan suka tashi doctor aisha ta dauko

hijab tasaka suka fita , zuwa gidan su ameera

Babu bata lokaci , suka iso da sallama,, suka shiga cikin gidan, amsawa akayi suka shiga

Da gudu ameera tazo tayi hogging din doctor aisha tana, fadin w

aiyo momma na, nayi kewar ki sosai

Kanta doctor aisha tashafa tace nima haka ,, ameera na,, ina mai gida yake da kishiya

Ameera tace mai sunan daddy yana wajan abubakar , ita kuma ikram tana wajan mufeeda

Doctor aisha tace masha Allah nan suka zauna saida sukasha ,, ruwa kafin aka soma zancen su maman anty karima

Maman anty karima ta kira mijin ta ta fada mishi yazo gidan jenifer nan shima yazo ,

Zam

a sukayi,, Muhammed ya gyara , zama yace kunyi imani da Allah ,da mala'ikun Allah kunyi, imani da , annabin rahama , kunyi da kaddara mai kyau ko akasin haka, kunyi imani da littafin Allah mai tsaki , kunyi imani da r

anar alkiyama

Nan suka amsa da eh dukkansu,, munyi imani dasu

Muhammed , yace masha Allah " Alhamdulillah

Kafin yace rukunnan , musulinci , guda biyar " na farko, kusheda babu abin " bautawa da gaskiya sa

i Allah ""

Kun sheda cewa annabi muhammadu , bawan Allah ne" kuma manzon sa ne ,, bayan nan, sai salla ,, azumi,,, zakkah , da ziyartar " dakin Allah ga wanda Allah ya nufa da zuwa , duk kun amince da wannan

N

an suka ce duka mun,, yadda dasu " kuma munason manzon Allah (S.A.W)

Muhammed,, yace Alhamdulillah ,, to yanzu duk abinda na fada ku maimaita ,,

Nan sukace ,, to

Babu bata lokaci muhmmed yabasu kalmar, , shaha

da , cikin ikon Allah ,, suka maimaita ,, babu matsalar komai ko tangarda ,, hakan yawa kowa dadi, musamman ma ameera

Kabbara sukayi , ameera ,, da mama suka rungume maman anty karima suna dariya , Ameera tace Alhamdu

lillah " Allah nagode maka

Shima, Muhammed da baban shi sukayi musabaha da baban karima da " kaninta,,

Muhammed yamusu bayanin yadda zasuyi wanka,, da alwala yace yanzu su bishi, zai koyamusu ", suratul fatiha ka

fin gobe ,, sukace to

Muhammed yace to yanzu ,, kunzama mu munzama ku wani suna,, kukeso asaka muku,

Baban karima yace, ni inason usman

Muhammed yace masha Allah usman suna mai dadi

Kanin karima yace n

i, inason, Nazeer sunan yana burgeni shinake so

Muhammed yace masha Allah nazeer suna mai dadi

Maman anty karima tace , ni ina son maryam,, sunan yayata " ne bayan ta musulinta ,, yanzu ban sani ba tana raye kot

a mutu , kullin ina tunanin yanzu a wani hali take ciki " yar uwa ta ina sonta matuka, tana saka kuka

,, dan abin nacin " mata rai na rashin yayar ta tsayin shekaru,, tun suna yara, iyayensu suka,, koreta " saboda ta musu

linta ,

Muhammed yace masha Allah maryama,, uwar , Isa alaihissalam ,,kidena kuka insha Allah " zakiga yar uwar taki insha Allah har tana raye a duniyar nan zaki ganta wata rana

Share hawaye mama karima tayi ,, t

ace to insha Allah

Shima mijin nata, kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login