Showing 21001 words to 24000 words out of 184731 words
mom take saida tayi shuru
mom tace kiyi shuru ai yanzu mun sanar wa da yan sanda komai insha Allah babu abinda zai faru
Da dare bayan anci abinci to dama gobe ba school suma,, su fatima da fauziya,, sunji ""ko
mai gashi ameera takasa cin abinci sai kuka duk inda ameer yayi tana,, makale da shi kowa agidan yana cikin damuwa,,,
Cen fatima ta je wajan ameer tace yaya ahankali dan kar ajita tace yanzu zan saka anty ameera farin ciki,,
ya kalle ta yac
e to tayaya fatima ?,
Tace kaidai bari kagani,, idan kaga ta warware,, to kace muyi kafce irin film kai zaka dauke mune a wayar ka,,, murmushi yayi yace to
Duk abinda sukeyi,,su mom najinsu "'kuma sunji dadi da fatima zata saka ameera f
arin ciki,,,
Fatima taje daf,,da ameera tace antyna wai kin manta gobe,, week ne kin manta ""da damben mu
Tashi ameera tayi kowa kallon ta yake tace kinga na manta to gobe mai zamuyi idan mukazo yin damben
Dariya,,Fatima tayi tace ""y
anzu zamu soma ne
Ameera tace,,da gaske
Fatima tace eh yau kafcen film zamuyi nice matar gida,,, kece mijin "'
Dariya tayi,, tace to shikenan amma na kauye zamuyi
ganin tana dariya yasa ameer cewa,, eh a kafta mana,, na kauye suma su m
om sukace eh,, muna so
Ameera taje dakin su fatima ""da dauko kayan kwalli tayiwa fatima,, itama tayi,, na kauye ""
Su fatima ansha bakin baki da wata gira kamar zamiyar zakara,,
Dariya duka falon sukeyi
Ameer yafiddo wayar shi yace
idan na kirga uku saiku soma sukace to,, nan yace,, daya ""biyu ""ukku...
Ameera ce ta nada wani mayafin ta akai wato alamar malam,,
ita kuwa Fatima ta yafa wani zani itace matar gidan zama tayi tana daukar kwanon gabanta tace,,
Kai ni
ma Allah yahadani da miji mai shegen rowa,,, kalli fa wannan dan amincin ,, to ko ni bazai,, isa ba na koshi,, bare yaran nan da suke ""dab da dawowa ""daga islamiya,
Ameera ce ta bude ta fito daga inda ta rufe kanta da labule,,tayi gyaran murya,,,
Fatima ta banka mata,, harara,, tace haba malam wai ni kai wani irin wulakanci ne wannan,,
Ameera ta kalli fatima tace, ban gane ba kefa Wllh jummala bakida godiyar,,,Allah kullin sai kinyi masifa duk makota na jinki sai zaginki,,,ake yi a angu
wa
Mikewa Fatima tayi tayi tsukiya da zanin data yi lullubi dashi,,,tana jijjiga tace,
Iyee to sannu malam nace sannu bakin munafuki,,,algungumi kennan zuwa,, kake kana bazani "a gari ko to wllh yau bamai rabamu nidakai
Ameera tace,,kinji da
i dashi masifaffiyar,,, mata kawai kullin idan zan shigo gida har gabana faduwa yake yi saboda fitinarki,,
Fatima tace to,, baka isa kaci abinci agidan ba
Ameera tace wannan kuma ya rage naki,, sakarya kawai,, aure ma zan kara na huta dake,,
Fatima ta cakumi rigar ameera ,, tace wllh kayi kadan baka isaba,, kayi min kishiya...
Dariya suka kwashe ,, dashi har su mom da dad fauziya kuwa dama ba'a magana
Ameer ne,,, yace wannan kafce yayi kuzo mugani nan aka zauna gani sai dariy
a sukeyi,, hamdala kowa,, yayi "' ganin ameera ta dena damuwa
Hhhh bari dai na hau mota naje na gano hajiya inna ikon Allah,,
Inna ce zaune ita da abbu sai fada take kamar ba gobe ,, tace bukari,,wllh kakaini kano yau ko na tafi dakain
a,,
Abbu yace kiyi hakuri inna ai ameera takusa zuwa hutu,,, fir inna tace batasan zancen ba
Umma dataji taje bata baki tass,, ta wake ta da ruwan masifa tace wai ni sadiya wllh daba a hannuna kika haifi ameera ba sainace bake ce uwar ba,,
yoto inba shirme ma ba hadda zuwa bani baki to bazan jiba
Abbu ya ce to inna fito mutafi da murna taje ta musu sallama hajara ma tace saita je
Inna tace yauwa zo mutafi ba yadda umma ta iya tabar hajara suka tafi sai kano tadabo....
MUHADU a gobe insha Allah domin taryar hajiya inna zata je birni
Kuyi comments da share
[26/10, 20:11] MRS. MU'UTASIM:
🌟
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑
𝐃𝐀
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀
🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙖𝙣𝙙
𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜
𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍
𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀
𝐂𝐄
✍
🏻
15—16
Daddy ne,,,zaune shida mom sauran yan gidan duk suna daki "" Abbu ne ya kira daddy,,,a waya yana,,shida mishi zuwan"" hajiya inna,, murmushi daddy yayi yace ,, eh lalle Abubakar ""kace yau munada manya,, baki agidan nan" dar
iya shima abbu yayi yace wllh tinda,,, su ameera suka "" koma kullin inna saita zageni tass 'tace naje nakawo mata diyar ta wai munsiyar ,, mata jika
Dariya daddy "" yayi yace,,,to muna kallon hanya bari mutanadi tuwo da miyar""
saboda kar a sauke mana gajiyar,,hanya, ahaka sukayi sallama
Su ameera kuwa,,ana kurya "adaki sai dariya take saboda video su na jiya da suke kallo,, ita da ameer ,,,tace yaya , kallon ta yayi ya mata murmushi,,, tace
wllh video nan yab
an nishadi,,, musamman ma "" inda fatima take cewa wai ban isaba na mata kishiya
Shima dariyar yayi dan yaji dadin ganin yadda take cikin jin dadi ,,, yace nikuwa kinsan ina yake bar dariya,,, tace a a ""yace inda kike cewa fatima masifaff
iyar mata kawai,, aure ma zan kara na huta,, da masifar ki ""
Dariya sukayi a tare ,,, kiran wayar shi ne ya katse musu hirar dasuke ,,, ganin mom ne yasa yayi saurin tashi daga kwanciyar da suke ,, ita kuwa mage lafewa tayi ajikin sa d
an ita dai,,, a rayuwar ta tanason"" kwanciya,, a jikin ""yayan nata,, kuma mijin ta,,
Ameer yace, hello mom sai kuma yace, batayi ba,,, yace ok gamunan,, sauka,, nan yakashe "" kallon shi tayi tace yaya wanene,, yake kiran ka ,, kumatun
,, ta yaja yace "my wife mom tace mu sauka zata mana albishir, mai dadi da sauri ta mike tace to muje yaya nan suka sauka
Anass ne zaune,, a office yana tunanin ""ta ina zai fara wannan bincike,, kofar ce aka,, buga "" nan yace
yes come in ,, wani dan sanda,,, ne yashigo"" yace good morning sir,, amsawa yayi da morning "
Anass ya tsuke fuska kamar bai taba dariya ba yace ;,, ishaq, ina son ka binciko min sashen Camara bakin babban titin,, dazai sadaka da unguwar
nasarawa J. R.A. yace yes sir ya kame,, tukun yabar wajan
Hajiya inna ikon kennan,,kakar, *AMEER DA AMEERA*,,, ankaraso kano""ta dabo ,, sai raba ido take,, tace kai "" Rabe to amma,, dai baka kaine gidan Muhammadu,, din ba ko
M
urmushi ,, rabe yayi yace kai inda kin ,, cika surutu,, ai gamu a anguwa,, mun zo gidan ne "' dai bamu karasowa,
caraf inna ta,, amshe zancen,, da cewa ""saidai in uwarka ce ladidi,, mai surutu,, gaka nan kagirma "kazama gardi ba ,, au
re ai wllh su ladidin su suka kyaleka,, yoto,, dama wacce '" yarinya zata soka a haka garjejen basamude,, ai dole ""mata suke tsoronka,,, dan iska,, marar mutumci,,,wllh yanzu ""sai infita,, in kakkarya maka,, kafafu,, hadda cewa,, wai nacika,, suru
tu,,,
Shikuwa ""dariya yakewa inna wai shi, zata karya,, hadda kiransa,, da basamude, kai tsohuwan,, tacika neman masifa,,
Suna zuwa wajan,, mom suka zauna a falo ""nan mom take sheda musu,, cewa inna tana hanya ""dan har ta saka mai
aikinsu tayi Mata,,tuwo da miya ,, aikuwa ameera kamar tayi waje ta taro inna haka take ji
Shikuwa ameer bata fuska yayi sbd yasan halin inna yanzu nan zata ce ameera awajan ta zatake kwana shikuma bazai iya kwana a daki ba batare
da ameera
Karar mota ne yasa,,Fatima da ameera fitowa,,, da gudu domin tarbar inna,,,ita kuwa inna fitowa tayi tana karewa gidan kallo nan sukayo kanta, suna oyoyo granny,, kallon su tayi taga Fatima da ameera ,, itama murna tayi ""
na ganin ameera nan sukayi cikin gidan da sallama suka shiga ciki,,
Mom ce ta tashi tana yiwa inna sannu dazuwa nan aka kai kayan inna dakinsu,, fatima ta hada mata ruwan wanka
Bayan tayi wanka ne ta zo falo daddy yafito yana,,murnar
ganin inna,,""Inna tace ai nadauka siyar min da jika kukayi,,ashe tana nan lfy
Dariya sukayi"'ita kuwa ameera tana zaune kusa da inna sai dariya take tace kai inna nafa ce miki,, babu wanda yasiyar dani ina nan
Ameer ne yashigo ya
ce ,, kaka sannu da zuwa tace yauwa ameeru
Bata,, fuska yayi yace haba inna ""meye kuma ameeru
Harara ta aika mishi"" tace bansani ba dan butar uwa,,
Dariya yayi yace su kaka anga birni filo ta jefa mishi,, tace ""eh angani di
n ai dai gidan danane,, dariya sukayi dukkansu
Ameera ta baro kusa da inna tadawo ga ameer,, shikuwa ya janyo ta jikinsa,, ko a gwalar rigar yana mata zance da rada
Inna kuwa salati tasaka,, tasanarwa""Allah tace a ni maryama,,wannan l
alacewa har haka takai wato ka koya mata iskanci ko
Dariya sukayi ameera tace inna aiba komai
Inna, tasoma,, fada tashi sukayi "'asace suka gudu sama
Binciken da ishaq yayi ne ya shigo office din,,yace sir,,
Anass ya kal
lesa yace yaya andace ,,, ishaq yace sir gashi "'nan yaduba computer yaga,,wasu mutane ne guda hudu har wajan da suke biyosu ameera,, amma abun damuwar shine,, basuga fuskokin suba
Anass yayi iya kokarin sa dan gano "fuskokin mutanen,,,nan ya
ce jeka zan nemeka nan yayi gaba abinsa
Su bilal kuwa masu ciwon son hauka yau a zaune yake ya rike waya a hannun shi da alama,, bai jima da gaba waya,, ba,, Ammin sa,, ce tashigo tasameshi ya juyo tace magana zamuyi,,
G
anin ba wasa ""a fuskar ta yasa ya tattaro hankalin shi baki daya,, akanta""
tace son yakamata,, kayi aure nan ya tsuke,,fuska ""yace haba ammi na "',nifa yanzu ina cikin,,tashin hankali ""
Ammi tace maiya faru,, nan yafada mata,, matsa
lar su ameera da ameer "'ya kai karshen zancen da cewa, ammi wai kinsan"'ma meye abin daure kan , tace a a saika fada yace ankasa gano ,, ko suwaye ke bibiyar 'su ameer musamman ma ,, ameera narasa maita,, tsare musu suke binta har school
ammi
Ajiyar zuciya ta sauke tace ,,, lalle abin nan akwai rikitar wa to kun tambayi shi ameer din bashida abokin fada,, Bilal yace gaskiya babu,, mun tambaye sa yace shi bashida abokin fada,,
Ammi tace Allah yakiyaye su daga shir
rin ko waye da ameen Bilal ya duk,, ranshi babu dadi sbd ganin abinda ke faruwa ,, da abokin nasa,,, nan ammi ta fito daga sashen sa
Wani gari ne babba amma ba sosai,, ba (wani babban gida na shiga dan kawo muku rahoto ) mutane
ne sosai a wani daki,, baka jin komai sai kukan,, mutanen dake "" wajan kutsawa nayi wata mace nagani matashiya wadda batafi 22years ba a, kwance ga jaririya,, a gefen ta sai wani namiji da dan karamin yaro sun,, rungume,, matar suna ku
ka,, mai ""sosa zuciya wato, da alama mutuwa tayi ,, yaron ne yace mommy please kitashi,,, yana kuka duk
wajan yabasu tausayi sosai ""namiji dake rungume da ita yace haba jenifer maiyasa zaki tafi kibarmu please ki taimake ni ki tas
hi kiga yaran mu gasu nan a kusa dake ,,, amma ko motsi bata yiba wata tsohuwa ce tace my son,, comedown mana please,, itama kukan take dan ba karamin rashin suruka tayi ba ,,,
Dagowa yayi yace mama kice mata ta shi karta barni ja
nyeshi tayi tace jesus,, ya albarkace ki jenifer ,, nan aka dauke ta sai aka sakata a cikin akwatin karfe sukayi wajan botarsu da gawar ta suna ta surutai irin nasu kai da gani kasan ba musulmai,, bane
shikuwa mijin nata,,babyn dake
kwance ya dauka tana kallon sa yanzu tadena kukan sai kalle kalle da takeyi hawaye,, yashare yace little baby,,, ni nasan maman ki bata mutu ba wata rana zata dawo garemu,,, shiyasa suka hanani,, tafiya ya kara goge hawayen fuskar s
hi akaro,, na ba ""adadi abin gwanin ban tausayi
Inna ansamu hutu tace aikuwa,,, bazata koma kauye ameer yace,, dama ai ""kece gardama,, saida daddy yace kidawo,,, nan amma kika,,, kiyarda"
'tace to ina ruwanka,, ka shigo m
aganar daba taka ba
yace Allah yabaki hakuri nan yabar falon yayi sama
yau ameera,,,cikin fargaba take shiryawa gabanta sai faduwa yakeyi sosai ta rasa nutsuwar ta,, ahaka ameer yabata baki yace babu abinda zai sameshi
hakuri kawai tayi ta danne zuciyar ta tafito,,, shi da kanshi yaja su zuwa school din daga cen zaikai,, takardun sa na neman ""aikin likita dan shine abinda ya karanta kennan
Suna isowa school din su nafeesa suka taresu
suka gaisa
Salim yace yayan mu yanzu,, kuma kabar school "dinmu
Dariya ameer yayi ,,, yace,, eh mana dan kanina"" yanzu ma zanje,, yin aikin ne nan sukayi sallama ameera taje tamiki kiss a mukatu yace mutane fa na kallon mu
dariya,,, tayi tace to shikenan Allah yabada saa yaya ameer yace ameen wife na nan yafice
Yaron goje ne yaga,,, fitar "" ameer yace oga yaran nan fa yanzu yakawo ameera school,,, din kuma yatafi "" ogan yace to ka tsaya a tashi i
dan ta fito kafin yazo ku dauko min ita,, yace to oga angama yau ai nasara tamuce nan ya kashe wayar yakoma kauye yazauna
Anass ne ,, yasamu