Showing 144001 words to 147000 words out of 184731 words

Chapter 49 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

41

sai jaka da takalminta farare,,, tayi kyau

sosai , nan tafito

Umar naganin ta fito yaga tayi kwalliya , daure fuska yayi , yace wato harma da kwalliya ,, ko saboda kin samu nabarki " zaki fita to maza jeki wanke , wannan kwalliyar ki kuma saka niqab ,, ida

n kuma ba haka ba ,, bazaki jeba " yana komawa yazauna

Ameera kamar zatayi kuka ta kalli mama,,tace mama kice yaya umar yabarni naje haka , Mama tace kinga , daughter kije kiyi abinda yace ,, ai ni bana shiga tsak

anin ku kunfi kusa,

Ajiye Jakarta tayi , ta koma dakin ta ta goge ta , dauko niqab din tukun,, ta fito tana turo baki , ita wai an bata mata rai

Umar danne dariyar shi yayi ,, yana kallon ta ,,amma dole sai

da ya dara , yace yauwa ,, jikar inna maza muje

Jin ankira inna ameera saita , saki ranta nan suka tafi sai asibiti

Tinda ameer yatashi sallar asuba , bai koma ,, bacci , kayanshi ,, dama tin jiya ya hada ,

yana shiryawa yafito , a falo yasamu " su mommy suna jira fitowarshi " ayi break

Gaishesu ,, yayi kafin su fatima suka gaishe shi,, ya amsa yana fadin ,, matar anass ina iman , ne kobata tshiba

Kallon fatima t

ayi tace kai yaya hadda wani cewa matar anass ,, , Iman na bacci , bata tashiba ,

Murmishi ,, yayi yace to a ce mata uncle ,, zaiyi tafiya sai jibi zan dawo , , suna gama cin abinci , yamike "

Hajara ta mi

ke tace,, zamuyi rakiya zuwa airport , muje , kace jirgin , karfe 11:00 am , zakabi , yanzu kuwa 10: 30 am

Kallon agogon ,, hannun yayi yace, eh hakane to muje

Masu rakiya hajara da fauziya sai daddy , , Fatima ma n

ason zuwa amma ,, Inna ta hanata ,

Nan suka tafi

Airport suka ,, sauka , suna zuwa ko minti goma basuyi ba ,, jirginsu ameer yasauka ,

Kallon su yayi yaga hajara harta soma kuka ,, murmishi yayi yace kaji m

ai arhar kuka,, ke baki gajiya da kukane ko to zo muyi sallama

Da sauri hajara ta rungume ameer tana , kuka

Bubbuga bayanta , yayi yana fadin to kukan ya isa haka , jeku shiga mota ,

Fauziya itama tazo ta

rungume shi tace yaya Allah yakiyaye, hanya adawo lfy , , yace ameen ,

Wajan mommy yace yamata kiss a goshinta da kumatun ta, yace saina dawo ,, mommy na "" murmishi tayi ta sumbaceshi tace adawo lfy ,, nan yajuya

yashiga jirgen , suna nan tsaye har suka tashi tukun suka shiga mota suka tafi gida

Jirgin su yasauka a legos,, motar taxi yafauka drob " har zuwa garin

Su ameera na zuwa hospital din , dakin da karima t

ake ciki " suka shiga , aikuwa kamar jira ameera takeyi " tasoma gadon nata kuka,, kusan karima taje tana rungume ta , kamar daga sama taji karima ta damke hannun ta

Da sauri ta kalli hannun ,tace anty karima "

please kibude idonki ki ganni ameera ce

Motse karima tasoma yi ,, amma bata mude idonta ba , Umar yakaraso yana murmishi ,, yace karima ,, bude idonki nine mijinki ,

Bata mude idonba amma tana jinsu

Da gudu

ameera tafita tana, fadin momma kizo kiga antyna tasoma motsi , biyota doctor aisha tayi tana ,, fadin Alhamdulillah ,,, nan suka shiga taga , karima na motse hannun ta

Murmishi tayi tace to kiyi hakuri mana ameera

ki kyale ,, muje waje doctor dazaizo yana hanya inaga aikin dare ma zaa mata ,

Fita zukayi , waje suka zauna amma ameera taki dena kukan ,, kallon umar keyi ,, cike da tausayi " yace muje gida idan tasamu sauki

saiki zo ", dama saida nace bazakizo ba saboda , wannan kukan naki maza shige muje gida yana mikewa

Doctor aisha ce tafito tana kallon su tace ,, to bata dena kukan ba , umar yace inafa gida zan kaita " da dare

zan dawo

Kin binshi tayi , juyowa yayi yace wai ameera ina wasa dake ne nace kishige muje gida ,, yanzu saboda wannan kukan saiki jawa kanki ciwo , to muje

Binshi tayi suka tafi suna , , fitowa daga hospital

din motar su ameer na sayo kai ,

Ameera taji gabanta ya fadi kallon motar tayi , har suka shiga ciki ,, su kuma sukayi gida

Ana sauke ameer ,, ya fito yabiya mai motar kudin shi , kafin yayi cikin hospital

din

Da farin ciki doctor aisha ta ,, tareshi tana fadin oyoyo jikana , gaskiya kunyi sauri

Murmishi yayi yana gaishe ta , amsawa tayi nan sukayi office din ta

Saida yadan huta tukun,, yace muje naga marar lfyr

, nan sukayo dakin da karima ke ciki

Shiga suka , baki sake ameer ke kallon fuskar karima " yace kakata ,, kinga abinda nagani kuwa

Kallon shi tayi kafin ta kalli karima , itama sai yanzu taga yadda suke tsan

anin kama da karima , tace ikon Allah wllh kamar ku daya Allah buwayi gagara musali ,

Ameer yace gaskiya , Allah mai iko , nan yadauki kayan aiki yaduba ta nan yaga dai sanyi ne ya tsayar mata daduk wasu abubu

wan dake mutsi ajikin dan adam, , kallon doctor aisha yayi yace gaskiya wannan akaita dakin da ake gashin basu shanyayyen ,, jiki a mata gashi kuma yau da dare saboda sanyi yashigeta , sosai , yanzu zanje hotel , na h

uta bayan sallar isha"i " sainazo muyi aikin

Doctor aisha tace to shikenan ,, Allah yakaimu daren lfy nan suka fita

Ameer ya wuce hotel nan yakama daki ya shiga wanka yafara yi kafin yabatar da sallar

isha"i karfe 9:00 PM dai dai tamishi a cikin hospital ,, dama tuni doctor aisha tazo shi take jira ,, nan aka turo karima zuwa dakin da za'a mata aiki

Koda su ameera sukaje gida sai tunanin motar data gani takeyi

, ganin abin zai bata wahala yasa tayi watsi da tunanin ,, ta dauko alqur"ani mai girma taringa karantawa,, saida tasoma jin bacci tukun ta ajiye , tayi addu'a ta kwanta ,

Su ameer nashiga,, nan aka zonawa karima kayan

aiki tukun suka soma ,, aikinsu ,

Umar da muhammed na waje ,, sai zarya sukeyi suna addu'ar Allah yasa ayi a sa'a

Bayan awa uku aka bude kofar,, da sauri suka kalli kofar ameer ne yafito , doctor aisha na biy

e , dashi ,, tsayawa sukayi a wajansu umar

Umar ko kallon ameer yakeyi kamar yasamu tv , yace doctor wllh kana kama da matata

Murmishi ameer yayi yace ,,haka ne nima nagani wllh haka Allah yake mutane ,, masu ka

ma daya

Umar yace hakane ya jikin ,, doctor aisha tace Alhamdulillah munyi nasara ", insha Allah tana tashi nomal zata tashi

Cike da murna ,, sosai umar ke musu godiya , hadda dan kukan shi ,

Ameer yace tinda

angama aikin,, ni gobe insha Allah zan koma kano idan ta tashi saiki ,, dubata " doctor aisha tace ,, ok amma gobe zaka tafi baka barin zuwa jibi sai ka tafi

Ameer yace no inada aiyukane sosai agabana barinsu nayi na

zo to tinda angama ,, saina koma gida ko

Doctor aisha tace to shikenan Allah yakaimu goben , amma kabiyo tanan kafin katafi ,,,Ameer yace to insha Allah nan ya tafi zuwa hotel din daya kama mamakin " wannan kamanni da

ya gani sunayi shida karima ,, ahaka har bacci yayi gaba dashi

Umar ko cike yake da farin ciki yana dawowa yafadawa mama da ameera ,,anyi aikin lfy gobe zata tashi ,,dan haka da karfe goma sutafi su duka asibitin

,

Ameera ko kan murna har sujjada tayi na mika godiyar ,, ta ga Allah sosai taji dadi zata ga anty karima dinta

Doctor aisha ma tayi farin cikin samun nasarar ,, dasukayi na aikin nasu

Washe gari tin karf

e 8:30 am , ameer yabar hotel din yaje hospital din ,, yana zuwa yaga muhammed ,, a zaune wata yarinya na kuka a gaban shi yana , rarrashin " ta amma taki dena kukan

Sallama yawa muhammed ,, ya amsa nan suka g

aisa

Kallon " yarinyar yayi yace, Muhammed wannan mai kama dani , dinfa

Kallon shi yayi ya kalli ikram yace , gaskiya kuna tsananin kama ,, wllh wannan diyar sister din karima ce

Ameer yace , eh gashima sun

a kama da karima din , yace zo nan baby tana mikawa ikram hannu

Dena kukan tayi ta dago tana , kallon ameer dake mata murmishi sai kuma ta kalli muhammed ,, tace daddy mommy tana nuna dakin da doctor aisha tashiga,

,

Dagota muhammed yayi yace , to kiyi shuru mommy yanzu zata fito kije uncle na kiranki , yana nuna mata ameer

Sauka tayi daga jikin shi ta nufi ameer , tana bata fuska kamar zatayi kuka ,, ,hannu ameer ya b

ude mata , tana zuwa ta shige jikin sa , ta kuka tace daddy

Wani sanyi ameer yaji na ratse shi daya rungume ikram , yana jin yadda sonta ke shigar shi,, wai shine ake kira da daddy ,, yanzu da ameera , na nan ta

shima ta haifa mishi ,, masu cemishi daddy ,, jin takara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login