Showing 192001 words to 195000 words out of 295116 words

Chapter 65 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

tayi tana fadin,

"Salamu Alaikum, waye yake Kira?".

"W/slm, Hajiya nice zahra".

Dan Jim tayi tana tuna I

na tasan muryar Nan.

"Zahra wace ce kenan? Ko Zahara,un Hajiya Fateen lalloki?".

"A'a ba ita bace".

Sai zahra ta rasa me zata ce Mata ne, tace zahrar mahmud abokon Sameer, sai taji da nauyi ta fada Mata haka.

Rukayya ce ta shigo da cup din kunun tsamiya da

ta damawa Hajiyar a hannunta.

"Wa Kika Sami haka naji kina ambatar zahrar lalloki".

"Ungo kiji ko wacece tayi shiru batayi min bayani ba ke kiji ko zata fada Miki".

Wayar Rukayya ta karba tana mikawa Hajiyar kunun a cup.

"Aunty Rukayya".

Zahra ta Kira suna

nta.

Take ta dauki muryar zahrar.

"Au kice min amaryar big bro ce ai bayani Zaki yiwa Hajjaju, kince zahra Ina zata gane".

"Hajiya matar Ya Mahmud ce mutuniyar ki da Kika Gama maganarta dazu to gata 'yar halak ta kiraki".

"Ga Hajiyar ku Gama gaisawa Dan ba

barina zatayi muyi hirar kirki ba idan Baku gaisa ba tunda nazo take you min zancenki".

Wayar ta mayar Mata ta nemi guri ta zauna.

" 'yar Nan Daman kece ki kak'i yi min bayani dan Ashatta".

Gaishe da Hajiyar tayi tana fadin.

"Cewa nake Zaki ganeni fa, Dam

an kiranki nayi na gaisheki Kuma na fada Miki ciwon Nan na cikina ya narke yanzu babu shi".

Wata zabura Hajiya tayi kamar yarinya tana fadin. "Kai Masha Allah kice nayo shiri na taho Azare na kawo Mik wani maganin saboda bibiko da Kuma aasske- sassake sabo

da sanyin dake Hana Yara haihuwa kinsan yanzu kuma sai a Fara shirye-shiyen haihuwa Kwana kadan ai sai laulayi, Dan ma naji labari mijin naki ya Kara yin halin nasa ya fice daga kasar wallahi sai kin jajirce kin zamar masa karfen kafa sannan zakiji dadin a

ure, Amma Kika zauna sanyin Nan sai kinyi tsa-tsa a banza Naga shi matan ma basa gabansa ta Neman kudinsa kawai yake, Kullum mutum na sama kamar tsuntsu to kinji dai na fada Miki".

Baki bude Rukayya ke kallon Hajiyar.

* AUREN HUCE HAUSHI*



MAMAN FA

TEEMAH.



Page 65





---------- Wayar hannun Hajiyar makwararin Rukayya ta karbe tana fadin.

"Dan Allah ki daina fadin wata maganar ba girman ki bane".

"To uwata saiki hanani na saita yarinya, ai gobe in Sha Allah Mahfuz ze dangana Dani

Azare, yo duk abinda aka yiwa matar Mahmud ai bazamu iya biyansa abinda yayi Mana ba, Banda rashin lissafi irin naki Rakiya ke kome nace zanyiwa iyalin yaron Nan ai naki idone,kina zaune ya daukeni ya kaini wata uwa duniya aka gyara min ido da yanzu kina N

an kina min jagora ko bakya so kuwa. Tashi ki kimtsa ni ki rakani kurmi na Sami abinda bani dashi, muje agadasawa a Sami kilishi da dambun nama na tsaraba mu shiga madatai a samo gireba da su bakilawa to kinji"

Ta yunkura ta tashi Tana daukar sauran kunun

ta, ita dai Rukayya bakinta mutuwa yayi da kalaman Hajiya, tunda ta furta tafiyar nan Allah ne kadai ze kawo abinda ze hanata zuwa Amma badai Dan mutum ba, tun su Sameer na secondary tasu tazo Daya da mahmud tun Batasan Allah ze daga shi haka ba.

A nutse

Amatullah ke driving dinsu, taso ta wuce gida saboda ta gaji sosai Amma jin zahra na garin Kuma babu nisa da gidan yayar mamanta da take zaune a hannunta sai kawai tayi waya ta fada Mata zasuje unguwa.

Tunda suka shigo layin Amatu ke Kakabin gidan tana fa

din.

"Kambala'i wannan Kuma waye yayi one in town din Nan? lallai Aunty Safiya unguwar taku ta masu ido da kwalli ce".

Murmushi tayi mata tana kokarin Kiran waya.

"Mun shigo ki turo a shiga damu".

Dan saurare tayi kafin tace.

"Ok muna jira".

Ta sauke wayar

daga kunnenta.

"Kika ce menene?".

"Cewa nayi unguwar taku ta Zama ta masu Ido da kwalli".

"Bakiji ranar nan muna maganar layin Dan America ba? To ai gidan ne ake cewa gidan dan America".

Labarin yanda gidan ya Sami suna ta Bata.

Dai dai suna zuwa kofar ka

tafaren gate din gidan.

"Dan tsaya a Nan mu jira muga ta Ina zata bullo Mai kaimu gidan".

Amma ita Safiyar ta hakikance matukar da gaske MAHMUD DANGEN ne da gaske mijin Zahra to babu ko tantamar wannan gidansa ne.

Saka aya a tunaninta da bude Karamar kofar

gate din ya Zama lokaci Daya.

Zilai Mai aikin gidansu zahra Amatu ta gani ta fito, zaro Ido tayi tana kallon Aunty Safiya.

Gyada Mata Kai tayi kawai, sannan ta bude kofar ta fito.

Gaisawa sukayi da Aunty zilan, sannan tace Mata.

"Ko kune Bakin Uwar dakina

Zahra".

"Eh mune".

Aunty zilan juyawa tayi da sauri ta koma ta fadawa zayyan zahra tayi Baki.

Jim yayi Yana kallonta kafin ya samu zarafin fadin.

"Yallabai fa ya kafa dokar kada nabar kowa ya shigo gidan nan, Amma Bari na fada Masa duk da nasan ba wadanda

yake nufi bane.

Tana tsaye ya Kira Mahmud cikin sa'a ya sameshi, tun kafin ya fada masa wani Abu yace masa.

"I sw everything, just open the door".

Kawai ya katse Kiran Dan yana bibiyar gidan ne tun lokacin da yaga ta saka ayi wani girkin, Dan har a kitch

en Saida aka saka CCTV.

Gate din zayyan ya bude musu suka shigo, parking lot Amatu ta aje motar suka fito zilai tayi musu jagaba.

Amatu sai raba Ido take Dan wallahi gidan ya tafi da imaninta ba kadan ba.

Suna shiga zahra tayo wani tsalle tana fadin

.

*W

ayyo Allah oyoyo! oyoyo!! Sannu da zuwan ku Amatu, Aunty safiya nagode da Kika kawo min Amah wallahi Daman Ina nemanta.

Dan ja Baya Amatun rayi tana fadin.

"Ni ba gurinki nazo ba Aunty safiya na rako".

Hannunta zahra ta riko tana fadin.

"Haba my bestie k

iyi hakuri Dan Allah na tuba kowane laifi nayj kada a tona"..

. dariya sukayi su duka, Ammatu dai 'yar kauye ta zama Dan Saida ta tada Kai taga yanda saman dakin yake kamar sararin samaniya Dan harda taurari da wata.

Dauko wancan kawo wannan zahra da Aunty

suka shiga yi, sai murna zahra keyi na ganinsu, sunci sun Sha sannan suka Dora da hira har aka Kira sallar magariba hirar yaushe gamo akeyi, cikin hirar ne Zahra ke fadin "Wai da gaske kinsan Mahmud?"

Zama ta gyara tana fadin.

"Wallahi ba karya har gidan

su na sani sai dai shi nasan be sanni ba". Daga Nan ta tsaya itama Zahra Bata zafafa ba taja bakinta tayi shiru.

Dakin kusa dana Aunty zilai zahra ta kaisu sukayi alwala, har Amatu zata Fara sallah ta tsaya ta dubi zahra.

"Ya Naga ke Baki tashi kinyo alwal

ar ba".

"To sa'i'dawa Ina ruwanki".

Gurin zahra Amatun dawo ta zauna a gefen gadon in da zahra ke zaune.

"Zahra Wai ya haka, ko dai planning kikeyi ne? Amma ace har yanzu babu wani labari, Ni da naganki kinyi wani sirrin kyau nayi zaton ko an Mana ajiya ne

? Kuma kice Wai bakya sallah".

Dariya zahra tayi tana Fadin.

"Cikin lafiya? Ai ni ban isa haihuwa ba".

Wata malalaciyar dariya Amatullah tayi.

"Kice min 'yar yaye aka kawo masa, Wai Ina yallaban? Ko yana ciki kin Hana shi fita Dan Naga yanda Kika cika din

Nan nasan baya Wasa gurin zagaya gonarsa tunda ga yabanya Nan tayi kyau da gani ana samun ban Ruwa akai akai".

Ta fada tana Kara wata dariyar.

"Wallahi Amah ki daina wannan dabi'ar Baki da magana saita wannan sabgar Kinga fita ta, Ni idona da sauran kunya

a cikinsa Banda tsabar jaraba a gaban Aunty safiyar kike fadar irin wanna magana, Dan tsabar gulma da kinibibi kinyi alwala Amma Kika zauna Zaki Fara zancen da ze karya Miki ita, wallahi mijinki yaga ta Kansa irin ku ne maza suke guduwa daga gida saboda h

alinku".

Tana Gama fada ta Mike ta fice, wayar ta aje a Kan gadon.

Daukan wayar Amatullah tayi tana juyawa, ba karamin mamaki tayi ba da ganin wayar dake hannun Zahra.

"Wai ba zakiyi sallar ba kema Naga da alama ma kin Manta zakiyi sallar in dai lamarin gi

dan Nan ne bakiga kamai ba, I'm telling you in dai 'yan wannan family din ne, kinsan Allah duk wannan Wasa ne ko ita kanta Mai gayya Mai aikin Batasan wa take Aure ba, kin manta na fada Miki indai shine baze iya rayuwa da matarsa a wancen gidan ba?".

Kai A

matullah ta gyada alamar haka ne, Bata iya tofa wata maganar ba saboda shigowar zahra.

"Au bakiyi sallar ba kenan? Gaskiya kina Wasa da sallah".

"Kema dai Kya fada Mata, gashi na baro baby na Dan ma tana cin Abinci shi yasa Honey Bai takura min da Kira ba,

suna cikin gari duka gidan Baba Dan lawan".

Tashi Amatullah tayi ta tayar da sallah.

Basu suka bar gidan ba sai bayan insha'i Shima Saida mijin Aunty safiyar ya Kira Dan bayan sunyi sallar babin karatu Aunty safiyar ta budewa zahrar Dan idan ta Fadi wani

abun rufe Ido zahrar takeyi Amah na Mata tsinyar Wai muna furcine idan suka shige other room wata Kila ita ke Jan sitiyarin motar ai tasan ba'a banza ba tayi irin wannan cikowar tasan ta gane garin.

Sai a Nan Zahrar ke fada musu mahmud din ma baya kasar Y

ana India an Kai malaminsu Asibiti ya samu matsala a bayansa. Sun jajanta sosai, mayuka da turaruka Zahra ta basu, Aunty safiyar tayi mata Alkawarin kawo Mata wasu kayan Mata dasu tureren mara Mai fitar da oga daga hayyacinsa duk iya yanda ya Kai ga kame b

akinsa, Amma Bata fada Mata hakan ba tasan halin kayanta sai taki amfani dashi.

Har gurin mota zahra da Aunty zilai suka rakosu, bayqn sun tafi ciki Zahra ta wuce wanka takeso Dan ki take kamar ya Bata Mata jiki.

Basu Dade suna Hira ba Zahra taga Aunty zil

ai tana hamma sai tace Mata taje ta kwanta kawai tasan har yanzu da sauran ramuwar barcin a idonta.

*********

Tun karfe shida na safe Mahmud ya wuce asibitin shida Mr salahuddeen, Saida ya jira doctor din yafi son ya Gama da doctor din kafin yaje gurin

Baba malam misalin bakwai da rabi doctor ya shigo office dinsa be Jima da shiga ba mahmud ya shiga suka gaisa da yarensu na indianci, sannan yayi Masa bayanin yanzu takwas dai-dai zasu shiga dashi suna tunanin zasu dauki awa goma Sha biyu suna aikin Dan ma

lakkar Bata tsinke ba. sallama sukayi ya nufi dakin da Baba malam din yake.

Lokacin da suka shiga har an shirya Baba malam cikin Kayan aiki.

Murmushi ya fara yi da yaga mahmud ya shigo.

Da sauri Shima ya nufe shi Bai taba jin karaya ba irin ta yau daya ga

nshi kwance sandam babu inda yake motsawa daga kugunsa zuwa kafarsa.

"Sannunka jarimin namiji, ubangiji yayi Albarka Mahmud ko yanzu Allah ya bani abunda bani dashi da namiji, kayi min komai Babu abinda zance maka sai godiya, idan Allah yasa na tashi falil

lahil hamdu idan Kuma lokacin komawar yayi to muna rokon Allah yasa mu cika da imani, ga Zainabu Nan Dan Allah a kula da ita, ga Kuma makaranta Nan Daman yanzu ni suna ne kawai na me makaranta, Amma kune ke dawainiya da ita, to kada a kasa ko bayan Mana Na

n bamu San abinda ubangiji ke nufi da kawoka gurinmu ba shiya barwa Kansa sani, a kula da ibada da Kuma riko da gaskiya, Mai gaskiya baya tab'ewa kayi duk Mai yuwuwa ka koma mahaifarka Dan girman Allah a rage fushi kaji mahmud bashi da kyau ko alama ka Zam

a Mai yafiya kaima Allah ya yqfe maka kaji, Nima ka yafe min Zaman da mukayi Kona saba maka, Kuma ka rokarmin sauran jama'ar da muka zauna dasu Suma a fada musu na yafewa kowa Nima su yafe min, Abu na karshen da Zan fada maka ga yarinyar nan kaji tsoron Al

lah a Cikin lamarin ta nasha yin istikhara Ina ganinka a Cikin wata irin wadata Wadda na kan samu kaina da tunanin abun to duk yanda rayuwa ta juya ka kula da Amana ta Fadima marainiyar Allah ce".

Tunda Baba malam ya Fara Masa wannan magqngaun masu Kama da

wasiyya jikinsa ke tsuma daga ciki Yana ta faman rokon Allah akan ya rufa Masa asiri kada bawan Allahn nan aikin ya Zama sanadinsa.

"Idon jajur da gani kukan zuci yake ya Kara rike hannun Malam.

"Baba in Sha Allah lafiya za'ayi aikin nan a Gama Kuma ka wa

rke in Sha Allah saika taka da kafarka ka zagaya Asibitin Nan Alfarmar Manzon Allah s.a.w.w, Allah ya baka lafiya yasa kaffara ne ya bada nasarar aikin da za'ayi, ai sunce babu wata matsala Mai yawa dama mun zauna a Nigeria anyi aikin".

Kafin Baba malam ya

fadi abinda yayi niyya ma'aikatan da zasu tafi dashi sun shigo da gadon da zasu tura shi zuwa theater room din, lokacin da zasu canza Masa gado ya ringa fadin.

"Wash!!! Allah kuyi a hankali bayana bana son ana motsani" .

Da sauri Mahmud ya karaso Yana mus

u magana da yarensu, da sauri suka mayar dashi suka fita.

Sannu kawai mahmud ke jerawa Baba malam Nan da Nan jibi ya rufe shi.

Kusan mutum bakwai suka shigo suka hadu aka Dora shi a gadon sannan suka tura shi a hankali suka fice daga dakin mahmud na biye d

asu, har kofar karshe mahmud ya raka baba Malam Bai tsaya ba saboda dauriya kawai yakeyi Amma Yana Daf da zubar da hawaye.

Guri ya nema ya zauna Yana kallon yanda manyan doctors manya da kananu suke Kai kawo kafin time ya cika suka rufe kofar.

Yana Nan z

aune har kusan one hour sannan Kiran Habib ya shigo Masa.

Cikin dari dari Habib ya Fara fadin.

"Yallabai ya maganar zuwa Asibitin ne munji shiru baka fito ba tun bayan da muka dawo daga sallar Asuba".

Tsaki mahmud yayi dama duk ransa ba dadi ga wani sabon

salon da Habib ta tarka Wai yallabai.

"Wallahi ka Kara kirana da wani yallabai sai munyi uwar watsi a kasar nan da Kai,ba dai ba barci kuzoyi ba sai kuyi tayi, yanzu Baba malam ya samu good one hour a dakin tiyata, zaka wani ce min maganar Asibiti,kaima wa

llahi inaga saina kaika Inda zaka Kwana a tsaye kana aiki ko Abinci sai dai kaci a tsaitsaye sannan zaka fashinci namiji Allah yayi ka, ka fadawa dayan ya kawo ku yanzu Ni tun shida Ina nan".

Ya yanke Kiran ya dafe goshinsa da yake Sara Masa.

* *

Karf

e bakwai da rabi dai dai Mai a dai daita ya sauke Salma a kofar katafaren gate din gidansu,kudin dake hannunta ta Mika Masa ta wuce da sauri ta shige ciki, ba kowa a harabar gidan ko Mai gadi ma ya shiga sallar insha'i.

Wuf tayi ta shige part din Mama ciki

n sa'a babu kowa a cikin parlourn directly master bedroom dinta ta wuce, can ta hango Mama ta Zuba tagumi tana zaune duk tayi zumu ba wannan gayun da kwalisa, tunda ta rasa tudun dafawa a Kan sakon da za'a kaiwa Zahra ta shiga halin ha'ula'i tunda Saida ak

a gindaya mata sharadi ta amince gashi kuma kwabarta na neman yin Ruwa.

Ganin shigowar Salma ko sallama babu yasa Mama ta wani zabura ta taso tana fadin.

" Ke!!! Salma lafiya? Daga Ina kike da wannan tsohon daren? Ina Hameeda Kuma?".

Zama tayi a gefen gad

o tana sadda Kai kasa tayi shiru.

"Wai ba magana nake Miki ba Dan ubanki kin mayar Dani banza".

Kuka ta fasa Mata Mai cin Rai, Wanda ya firgita 'yar sauran nutsuwar Mama.

*AUREN HUCE HAUSHI*

Naman Fateemah



Page 66.

........... Ai kukan da Salma ta

fasa sai ya Zama kamar rura wutar bala'i akayi a zuciyar Mama, nan da nan tayo Kan Salma da manya manyan zagi kamar diyar maguzawa.

"Kukan uban me ki kazo Kika sakani gaba kina mini ko wata jaraba Kika kwaso min Ina zaman zamana".

Ita dai kukanta take ba k

akkautawa.

"Wallahi Zan Miki dukan bala'i yanzun nan dan kin raina ni sai ki sakani gaba kina min kukan babu gaira babu dalili".

"Na shiga uku mama ciki ne daniiiiii...."

Ai ita kanta mamar batasan yanda akayi ta doro gaban Salma ba jikinta kamar ana kada

Mata gangi sai mazari take tamkar Wadda jaura tabi ta kanta, wata irin Shaka ta kaiwa Salma tana fadin.

"Wallahi gara na kasheki na huta da inga wannan bakin cikin".

Kakari Salma ta Kama nan da nan idanunta suka firfito daman ga jiki ba kwari Kullum Zazzab

i.

Cikin Rahamar Allah Hamza ya shigo daman ita ta aike shi tace Idan ya dawo ya shigo tana ciki ya kawo mata, badan haka ba zati iya yiwa Salma mummunan lahani.

Da sauri ya nufo Mama Yana fadin.

"Mama Lafiyar ki kuwa? Me tayi Miki haka? Yaushe ma tazo gar

in? Meta kawota?".

Lokaci Daya ya shiga Jero Mata wadannan tambayoyin.

Ganin kamar Bata cikin hankalinta yasa shi saka karfi ya banbare hannun Mama daga wuyan Salma. Faduwa tayi sharab a sume Nan da Nan hankalin Hamza ya tashi da gudu ya fita kitchen ya da

uko ruwa Mai sanyi ya kwara mata, ya Kara Zuba Mata sannan ta kawo numfashi a wahale, har lokacin jikin mama Bari yake, kamata Hamza yayi ya zaunar yana tambayarta meya faru zata dauki doka a hannunta kome Salma tayi Mata ai bazayi Mata irin wannan danyan

aikin ba da Allah baisa yazo ba da Allah kadai yasan abinda ze faru kenan.

Kuka ta fasa Masa tana fadin.

"Wallahi gara ta mutu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login