Showing 231001 words to 234000 words out of 295116 words

Chapter 78 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

ciki ta Kuma Bata hakurin yanke hukuncin da tayi ba tare da ta nemi Shawarar ta

ba,nuna Mata Hajiyar tayi ba komai idan akace sai an tsaya ciccira maganar abin baze Zama sirrin ba hakan da tayi shine dai dai.

To Kuma saiga Kiran WhatsApp tunda duk gidajensu da wifi suke amfani.

Akwatunan Ammi ta Fara gani gasu Nan birjik sai da suka

Kai karshe sannan Aunty Surayyar ta dago da wayar tana fadin .

"Ammi kin gani? To Dana ya Gama aikinsa Kaiwa kadai ya rage ba'a bukatar komai Ina za'a kawo Kayan? Can ko kuma a barsu a nan kawai?".

"Masha Allah, Kice kun hutar dani? Ki fada musu su kawosu

gidan Hajiya kawai sai a fadawa Wanda ya kamata suzo su gani a Nan kawai".

Sukayi sallama Hajiyar ke tambayar.

"Me za'a kawo Mini Nan kuma?".

A kunyace Ammi ta fada mata".

"A'a kirawo su azo a kaini Arkillar na gani yaushe za'a wani kawo min Kaya da wani

kiran jama'a su ringa dodon gani Abu guri yana neman kurewa ga Azumi Yana karatowa gara ayi a Mika Masa matarsa ai yayi rawar gani ma wallahi a 'ya 'yan zamani ba kowa ne zeyi abinda dan Albarkar Nan yayi ba, shi yasa yaki zuwa gidan kenan yayi min zaune

a Nan yake min wasu maganganun a bai-bai".

Ita dai Ammi Dan murmushi kawai takeyi.

Daga Arkilla gidan Ammi su Sameer da Tajuddeen suka nufa da lefen har lokacin Su Habiba suna nan Wai suna neman Ammi suyi Mata sallama da momin kano Maman su Faruq wadda ta

dawo da gefin magariba daga Dubai inda takeyo oder din Kaya, tana zuwa yaran ta suka fada Mata dawowar Ya mahmud din shine bayan tayi sallah ta shigo sai Kuma Bata Sami Ammin ba sun dauka ko tana part din Abbie ne.

Suna zaune aka Fara shigowa da akwatuna a

na ajewa Saida aka shigo dasu gaba daya Nan kallo ya koma sama suna mamakin daga Ina kuma wannan su Aunty surayya ne suk shigo daga karshe Nan suke fada musu lefen mahmud ne, Akayi caaaa kowa na fadar Albarkacin bakinssa aka Fara daddagawa, ana wannan raru

mar Ammi ta wuce ciki.

****

Saida su Aunty Badi'a sukayi salllolinsu Alawiyya da zilai wadda tayi suf ta baro sahura ta shigo, dazu Sarai ta gane zahra ta gwasale sahurar ne Dan kada tayi halin nata na kinibibi tunda Bata San menene dalilin zuwan ba ga Kum

a Bakin fuska suna tare tana gani zata shiga gurin Mama ta Kai tsegumu Dan ma kwanan nan ta rasa me yake damun Mamar duk ta fada sai idanu gashi ta rage wannan izzar da wulakancin nan na ganin kowa a banza.

Sai da suka Gama suka kimtsa wannan Ammah ta shig

a suka gaisa sosai tayi musu sannu da zuwa.

Aunty Badi'a ce ta Fara Kora bayanin dangantakarsu da Ammi sannan ta Dora da fadin dalilin zuwansu duk da Ammi ta yiwa Ammah a takaice.

"Hajiya ga yarinyar mu Nan mun kawo ta badon mun Raina iyawarku ba a'a bisa

wasu dalilai na abinda ya faru da yaron muke son azo a daukar Masa matarsa a Cikin mutuncinta da kimarta kamar ko wace yarinya budurwa da ake aurarwa a gaban iyayenta,kinsan ko wane family akwai tasu matsalar da fatan bamu Bata muku ba".

"Kai haba wannan a

i gyara kayanka ne kuma kun nuna Mana yanda kuke kaunar zahra da gaskiya mun gode sosai, ku huta kafin Abban nasu ya shigo ku gaisa".

Har Ammah taje baking kofa ta dawo tana fadin.

"Na shafa'a ga waya Hajiya zainab zata Kira tace min layinku baya shiga a n

an kasar".

"Wallahi kuwa haka ake fama idan Suma suka shiga sai dai su sayi sabon sim na can wallahi".

Tunda zahra ta shige Bata ko leko waje ba, kwanciya tayi duk abun duniya ya taru yayi Mata yawa, ga Ammah ma bata ko leko ta ba tana ta bakinta shima m

eu amor shiru Bai nemeta ba haka Aunty Aishar itama shiru Sai taji Zuciyarta ta tsinke tasan shikenan sai yanda Hali yayi tunda har zuwa lokacin Bai kirata ba tasan Amminsa Bata sonta gashi harda mutane ta hadota a bawa iyayenta hakuri.

Aunty zilai ce ta s

higo taga zahra ta rabsa uban tagumi ko daga inda take Bata tashi ba, ga abincin da aka kawo mata ko taba shi batayi ba.

Matsowa tayi tana fadin.

"Haba uwar dakina tagumi ai ba naki bane, wane gata ne Ubangiji baiyi Miki ba ai ke sai hamdala ta kamace ki"

.

Dago aexy eyes dinta tayi ta watsasu akan Aunty zilan tana fadin.

"Kayya Aunty zilai idan ana cin baure ba'a tona cikinsa Kuma daudar gora ciki ka shata, gida fa Ammimsa tace a rakoni a bawa Ammah hakuri Kinga abinda ma ta bani da zamu taho tace min sai

wata rana".

Sai kukan da take rikewa ya kubce Mata.

Hakuri Aunty zilan ta Riga bata, tana Cikin kukan ne wayarta ta dauki Kira harta tsinke Bata daga ba da gaske abin yayi Mata ciwo da tasan karshen abun haka ze Zama da Bata yarda tayi irin wannan sabon da

shi ba.

Wani Kiran ne ya shigo Aunty zilai ce ta dauka da sallama muryar yallaban taji duk sai ta daburce ta rasa abun fada, Cikin in Ina ta furta."yal..labai Ina wuni".

"Lafiya". Ya amsa mata in short.

"Ina zahrar take ne?".

Da sauri tace "gata Nan yall

abai bansan meye ya sameta ba sai kuka takeyi"

"What! Kuka kuma?".

"Wallahi kuwa yallabai nayi lallashin nayi lallashin taki ta saurareni".

"Pls Bata wayar".

Duk abinda suke zahra na jinsu ita fa wani Haushinsa takeji su baro wannan garin nasu Mai shege

n nisa tun Dan hantsi Amma ya kasa kiranta sai da ya mula ya mule da tsohon Daren Nan ze wani kama kiranta tayi masa me.

Kin karbar wayar tayi ai ba bakuwa bace Aunty zilan da zataji nauyi ta dauka ko Dan kunyarta.

"Ta tashi ta fita yallabai Sai hakuri kas

an da yarinta a Cikin Lamarin ta".

"Ok shikenan"

Wayar ya dangwarar a Kan bed side yana lumshe ido tare da sauke ajiyar zuciya.

"Haba uwar dakina yallabai baici irin wannan hukuncin ba, kiyi hakuri kome yayi Miki ki daga wayar kiji meye ze fada miki".

Au

tane ya leko Yana fad'in.

Aunty zilai kizo inji Ammah tana bedroom dinta".

Ya juya ya fice daga dakin.

**

S.K.T

Saida kowa ya Gama iya nasa iya yin gurin ganin lefen Amma dai mutum ko shine hasidin Iza hasada Bai Isa ya mushe kayan Nan ba, Saima korafin

sunyi yawa yarinya Kamar wata diyar sarki, ba dai Wanda ya tanka tsakanin Aishat da Aunty Surayya, ba'a daukesu daga parlourn ba sai da Abbie ya shigo shida uncle Mustapha sukaga kayan Aishat taso ta bude musu uncle ya Hana Yana fadin.

"Haba Hasana sai kac

e Mata zamu zauna muna bude kayan sakawa muna kallo, Allah ya Sanya Albarka ya hada kawunansu ya kare fitina".

"Allahumma Amin"

Suka fada gaba daya, Aunty Surayya bata bar gidan ba Saida suka Gama duk abinda ya kamata suyi na shirye-shiyen Baki Dan Ammi t

aci alwashin sai ansan danta yayi Aure.

Saida Aunty Surayya ta taya su Aishat shiga da kayan wani daki kusa da Wanda Mahmud ya kwana a ciki, Amma Dan Karamin kit din da sarkokin gold ke ciki dakin Ammi aka kaisu.

Washe gari aka tashi da rabon IV na dinner

da yini abinda ya girgiza duk wata yarinya data kwana ta wuni a family din dake kokarin cusa kansu gurin mahmud Kota halin Yaya ne.

****

Su Aunty Badi'a basu samu gaisawa da Abbansu Zahra ba sai da safe, yaji dadin abinda Ammin tayi sosai yayi godiya.

Bayan sun dawo sunyi break fast ne Ammah tazo musu da bayanin Abba ya sallami drivern tun dare sukayi sallama ana yin sallar Asuba ya dauki hanya yace Bauchi za'a kaiku kubi flight zuwa sokoton.

Godiya suka yiwa Ammah kamar wasu kayan duniya aka Basu, sai

da zasu tafi Mama ta shigo shima Abba ne ya turota su gaisa da bakin Ammah, Amma batayi niyya ba duk da sahura ta kaimata tsegumin bakin ita abinda ya dameta shine a gabanta Lamarin salma wadda da kyar aka Zubar da Cikin tamkar bazata rayu ba Dan ta Suma y

afi sau goma da kyar aka samu ta farfado, jini kuwa an Kara Mata shi yafi Leda bakwai Dan Zuba yake tamkar lalataccen famfo.

Ammah ce tayiwa su Aunty Badi'a bayanin wacece mama a gidan da kuma Matsayin su na iyayen mijin zahra.

Har dakin da zahrar take Aun

ty Badi'ar taje ta samu zahrar tana karatun Alqur'ani mai girma.

Tana Kai aya zahra ta rufe Qur'an din.

Shigowa tayi tana kallon Zahra wadda ta saka rigar wani material da Aunty Fateeha ta bawa tele ya dinka Mata sai tayi wani mahaukacin kyau, gefen gadon

Mummy badai'a ta zauna ta nuna mata kusa da ita, Bata zauna kusa da ita ba saita zauna a Kan carpet din dake kusa da kafarta.

"Zamu tafi diyata me Zaki bamu mu kaiwa Dana kafin ki isko shi?".

Sadda Kai zahra tayi,duk kunya ta rufeta.

"Kina jina".

Kai zahr

ar ta gyada Mata alamar eh.

"Ki kwantar da hankalinki kada ki jewa yarona da rama, babu abinda ze rabaku in Sha Allah,mun kawo ki ne Dan Kara nema miki mutumci a idanun 'yan uwan mijinki idan aka wayi gari kawai suka ganki bazakiyi daraja da kima ba a idan

unsu sai ayi muku wata fassara ta daban kinji, ki yiwa Amminku biyayya yana sonki sosai wallahi tun kafin ta ganki Allah ya nuna Mata ke a Cikin mafarkanta sau babu adadi tare da mahmud Kuma a zahiri ma Kuma ke dince dai ba wata ba, zata turo matanenta su

zo har Cikin gidan Nan su daukeki su danka ki Amana a hannunta gadan dangin mahaifinsa da nata dangin, kuma duk jarabawar da tayi Miki a zaman kwana Daya daikayi da ita ba'a samu matsala ba haka muma a namu bangaren babu kuskuren da aka samu Sai ma abinda

babu shi da muka samu Karin haske a cikinsa,Dan haka ki fadawa kawayenki na kusa zasu rakaki dakinki na dindidin duk sauran Wasa ne ai ya fada min yanda kukayi ta gantali kamar mararsa mafadi,Dan Allah kiyi Masa biyayya ki kula dashi jariri ne a gurin soya

yya ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba kece mace ta farko Daya taba so a tarihin rayuwarsa da bakinsa ya fada min wannan yace min ya fara sonki tun Yana dan shekarar farko a university lokacin ya Dan Fara business Sameer Yana raka shi, Bai dai bude min ma

ganar ba to kinji dai da sonki ya rayu Dan haka ki Zama jaruma a dukkan al'amuransa kinji diyata".

Kai ta gyada Mata alamar to.

Bayan tafiyar bakin ne Ammah ta dawo Cikin a parlour Ammah ta Sami zahra tana fada Mata yanda ta yaba da halin surukarta ba kada

n ba.

Ba jimawa Hajiya Kaltum ta shigo suka kule da Ammah bed room din.

Zahra ma Bata koma ciki ba zamanta tayi a parlourn ita kadai tana kallon girkin larabawa.

Wurin Sha biyu da rabi Ya Abdul Hakeem ya shigo Yana fadin.

Ina Zahrar tazo tayi bako".

*A

UREN HUCE HAUSHI*

AISHAT ISAH MUSAH

(Maman Fateemah)

09061432330

Or

08055362975

Page 79.

...........

Maganar data sauka a kunnen Ammah kenan, wani kallo Ammar ta yiwa Abdul Hakeem na ina tunaninka yake da lissafinka yake.

"Me naji kana fada

tayi bako Kuma kamar yaya?".

Dawo yayi daga fitar da yayi niyya.

"Ammah bafa wani bane da ban Sameer ne abokin mijinta Ina ganin sako ne ze Bata fa, ya za'ayi nazo kiranta idan bansan waye ba tubda da aurenta shima ganin na hannun Daman mijinta ne Kuma ga

bayanin da Kika yi min nasan da abinda ya kawo shi girinta".

"Ah to yanzu naji magana, turo min magaji ya bude Masa falon baki.

"Haba basai na turosa ba bani kawai na bude masa".

Gurin dinning Ammah ta nufa ta dauko Masa keys din ta bashi ya fice, Alawiyya

Ammah tasa ta Zuba abinci da drinks ta Kai Masa.

Sai da Zahrar ta bashi a kalla minti talatin tasa dai zuwa lokacin ya Gama komai sannan ta leqa ta fadawa Ammah zataje gurinsa.

Lokacin da tayi sallama ta shiga Sameer Yana tsaye da waya a kunne Yana fadin.

"Dan Allah ka koyi hakuri Mana haba kamar a kanka aka Fara Aure duk ka tashi hankalina nace maka Ina Cikin gidan abincin tarba aka kawo min kafin ita madam din ta fito.....yauwa gata Nan ta fito".

Ya fada Yana mikowa Zahra wayar wadda ke fadin.

"Barka da

sauka oga Sameer".

"Yauwa sannu amarya, ungo mijinki ya hanani sakat Saida ya tasoni daga aikin daya sakani a garin nan Wai nazo na gani da abinda yake damunki".

Dan murmusawa tayi.

"Ni lafiya ta kalau kawai dai baya son ka huta ne, Ina baby na?".

"Baby su

n dauki hanyar sokoto acan zaku hadu, harda su Rukayya da mommy da mutuniyar ki ai Rukayya na fada Mata tayi tsallen albarka tace tafiya ta tashi".

Ya fada yana nufar kofa.

Wayar ta duba Yana Kan layin Yana jinsu.

"Karawa tayi a kunne tana fadin.

"Assalamu

Alaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu".

A zuciyarsa ya amsa sallamar Amma a zahiri sai yace Mata

"Haba precious kunyi min adalci kenan? me yasa Zaki yarda a maida Mana hannun agogo baya, Wai Dan kada mutane suyi surutu sai a dauke min ke? Nifa nayi

zaton koma menene a iya sokoto Nan ze tsayaKema na kiraki Dan na samu relief sai kik'i daga wayar sai ace min wai kuka kikeyi wato so kike na nuna musu raunina a kanki ko?

Shiru tayi ita ta rasa mema zata ce Masa Umarnin mahaifiyarsa zata tsallake, da ku

nnanta fa taji Yana fadar Ammi ze bawa zabi ta zabar Masa Mata, to Kuma tace ta tashi tabi yan uwanta su tafi to musu zatayi Mata tace bazata ba ko Yaya?shi me yasa ya Bata zabin tayi abinda ya dace, ita Bata kullace shi ba sai ita zega laifin ta taho wato

shi yayi biyayya ita kuma ta nuna ba haka ba ace kwadayin dukiyar su take yi kenan,duk da itama a Cikin wadatar ta tashi gaba da baya Amma ai ba kowa ne ya san hakan ba.

"Kinyi shiru precious".

"Me kake son na fada bayan biyayya na yiwa Ammi cewa fa tayi

na tashi mu tafi kawai lokacin banma San inda zamu ba Saida mukazo Kano Naga mun dauki hanyar Azare na gane Ina zamu,ai Ina ganin kawai mu hakura mu yiwa Iyayen mu biyayya kaga Nima biyayyar nayi lokacin da aka bani Kai bansan Koda waye aka daura min aure

ba,Amma na hakura nayi biyyyar iyaye kaima kayi biyyyar idan Ammi bani bace zabinta muyi hakuri haka Allah ya nufa zaman takaitaccene kabi abinda takeso bazaka tabe ba in Sha Allah".

Cikin tashin hankali ya Fara magana.

"Me kike fada haka preciousss? Kina

son heart attack ya sameni? Waya fada Miki Ammi Bata Sonki? Soyayyar tasa ta raboki da gidanta badan Bata sonki ba Kinga yanda ta kasa zaune ta kasa tsaye duk fa kunyar Dan fari Ammi ta aje a gefe hidimarta takeyi babu Kama hannun yaro, Ina gama da sakon d

ata bawa Sameer ya kawo Miki, na Ammah Ina Jin sai gobe za'a taho dashi, ki shirya dake za'a taho min fa a Mika min kayana daga cikin daki Nima naji abinda 'yan uwan sukeji na gaji da gararamba gara na tsuguna Nima na Fara hada nawa family din, in sha Alla

h da biyu Zaki Fara min ko 'yar gidana".

Runtse idanu tayi ita fa idan yana ambatar irin wadannan kalaman na haihuwa tuno yanda sabgar take kafin samun abun haihuwar shine damuwar ta da gasken gaske tana hasaso ranar da alama Kuma an dauki hanyar zuwanta.

"Dan Allah ya mahmud ka Bari ba kyau fa irin wannan maganar"

"Kam bala'in waye yayan naki Allah ki iya bakinki babu hadin Zuma da guna,ki nemi yayanki tun dare be Miki ba,Ni ki barni a your love dinki kawai ko kin manta meu amor dinki ne...? Pls Dan fada m

in irin tanadin da aka yiwa meu amor a wannan special day din?".

"Wayyo.... Dan Allah ka rufa min asiri.. ni wallahi wannan zancen yafi karfina pls Kan bariiii..?

Ta fada da sigar data yamutsa Masa jam'iyya nan da nan ya nemi nutsuwarsa ya rasa.

"Ya salam!

Previousss Anya Zan iya hakurin kwana uku nan gaskiya tahowa zanyi na daukeki mu wuce Dubai inda a tanadar Miki Dan amarcinki alkawarin nayi azumi uku kawai bazan iya ba"

Ya fada Yana Mata wani irin numfashi a kunne, da sauri ta cire wayar daga kunnenta t

ana fadin "nashiga Tara me kuma nayi Masa?

Da sauri ta mayar da wayar tana Masa magiyar ya rufa Mata asiri kada ya jawowa mahaifiyarsa abun fada Cikin kishiyoyi.

Ba Karamin Kai ruwa Rana akayi ba kafin ya hakura, da gaske tuburewa yayi shi baya son bidi'

a ansan tun yaushe suke tare da za'a wani tarki bikin babu gaira babu dalili, tana samu ya Dan sauka tayi Masa sallama tace Ammah tana kiranta anyi Baki,yasan neman guduwa takeyi kawai Bai barta ba saida ya jaddada Mata ze Kira da dare.

Lokacin data fito S

ameer baya kusa tasan suna tare da ya Abdul Hakeem part dinsu ta nufa Ya imam ta gani ta tambaye shi ko su Ya Abdul Hakeem suna nan? Tabbacin hakan ya Bata Kira shi a wayar ta tace tana jiran oga Sameer.

Ba jimawa suka fito ya Mika Masa wayarsa, tana fadin

.

"Gashi nagode".

Karba yayi yana fadin..

"Bari na dauko Miki sakon Ammi Wanda ta bayar a kawo Miki"..

Wata Leda Yar madaidaiciya ya Miko Mata Yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login