Showing 249001 words to 252000 words out of 295116 words

Chapter 84 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

Wa

nda har Saida zahra ta dago da kanta ta Zuba Masa idanu tamkar shine Dan mun gada din, a hankali ya matso inda take saune ya dafa kanta ya ringa kwararo Addu'a, Nan da Nan jikinta ya hau tsuma sai kuka Dan Allah ji tayi tamkar tafi kowace mace sa'ar samun

miji Mai addini Dan Bata taba tunanin iliminsa ya Kai haka ba tun a wancen lokacin bare kuma yanzu da taga ra'ayal ainiy.

Sai da ya Gama Mata Addu'oin sannan ya daukota cak ya rungume abarsa Yana fadin " pls precious kinsan bana son kukan naki ko? Ki dain

a kuka babu abinda Zan Miki ki saki jikinki Dani kinji, Nima na gaji sosai babu abinda nakeso sai nayi barci na huta ai kin gane".

Kai ta gyada masa tana Kara lafewa a jikinsa tamkar mage, ya yarda yayi amanna itace weakness din da gaske Dan ji yake baze i

ya matsamata ba gurin sex Dan ya fuskanci tana zulumin abin ba kadan ze da raka da ita ta Kara sakewa yasan duk runtsi ba za'a dauki lokacin da sukayi a baya ba.

*****Kuka take tamkar wadda akayi mata babban rashi irin na iyaye,duk iya ban baki Salbiyya

babbar hadimar Fulani tayi Mata Amma kamar tana Kara tunzira ta, dan tayi masifar kwallafa ranta a Kan mahmud, guyn yayi Mata karshe taci burirrika masu yawa a Kansa,tun bayan dasu Ammi suka dan tattauna a kan yuwuwar hadasu aure bayan samun matsalar data

kusan rusa farin cikin da yawa daga family din nasu mahmud.

Tashi Salbiyyar tayi tana fadin "Bari na Kira Giwar Mai martaba tazo taga halin da kike ciki kada ciwonki ya tashi mu shiga uku"

Ta dauko wayar ta tana kokarin Kiran Fulani, da sauri Insiyya ta r

ik'e hannunta tana girgiza Mata kai saboda kukan da yaci karfinta.

Fasa Kiran tayi itama barazana ce saboda lokacin kusan Daya da minti goma, daren ya Fara nisa bazaso ta daga Hankalin uwar gijiyar tata ba.

"To ya kike son naji Miki ranki shi dade? sai Abu

Daya kikeyi tun dawowar mu daga gidan Amaryar Nan Kika birkice min kink'i ki fada min damuwarki ko ina da abinda Zan taimaka Miki dashi".

Wasu zafafan hawaye ne suka zubowa Haura'ul insiyya bata damu data gogesu ba.

"Ina sonsa,son da bansan ta Yaya na Far

a shi ba,batun yanzu nake jinsa a Raina ba sai dai Ganin babu fuska yasa na hakura , sai kuma Mama ta fada min sunyi magana da Ammi zasu had'amu aure tun bayan da aka samu matsalar da tasa yabar gida aka rasa Ina ya shiga a cikin duniya, na gansu a India S

hida wannan matar tasa, tun a lokacin naji Ina masifar kishinta, saboda Ina Ganin indai tana gabansa babu wata mace da ze daga Ido ya kalla Wallahi".

Ta fada tana share wasu sabbin hawayen da suka ciko Mata idanu.

"Haba ranki shi dade har kina tunanin akwa

i namijin da zece baya sonki? Ai sai dai Idan ba'a bashi ba, ki gafarceni abunda Zan fada, ni bana Miki fatan ki shiga gidan Aurenki a mace ta biyu, fatana ki shimfida rayuwar ki keda mijinki da 'ya'yanki ki juya abinki yanda kikeso, Ina shi yaron da kuke

karatu dashi a can Rasha din Dan nan Nigeria Wanda iyayensa sukazo suka gana da takawa ba naji ance Shima jinin sarauta bane? Kinsan dai da wuya Mai martaba yayi magana biyu ki yiwa kanki Qiyamul laili ki Zubar da wannan batun Kinga dai yanda baiji kunyar

kowa ba a gurin dinner game da matarsa, haka naji wasu na fada har suna cewa ai a can gurin wayonsa ya samota, to kinga ko kin shiga ba wata daraja zakiyi ba tunda ba shine yace Yana sonki ba, mazan yanzu sun ganki sunce suna so ma Yaya aka k'are ballenta

na kin Zama matar shige? Babu abunda Zaki tsinta a gidan sai zaman hakuri, ki cire ranki daga Kansa kiyi ta addu'a idan shi Alkhairi ne a cikin rayuwarki Allah ze kawo sanadin haduwarku ya Kuma saka soyayyarki a zuciyarsa kinji, ki share hawayen ki wane ga

ta ne Allah baiyi Miki ba? Da har Zaki Bata hawayenki a banza idan so cuta ne ai hakuri magani ne".

Duk Jikin Insiyya Sai yayi sanyi tasan duk abinda salbiyyar ta fada Mata gaskiya ne gara tayi addu'ar idan da Alkhairi Ubangiji ya fita sanin ta inda connec

tion din ze hadu.

Salbiyya ta Jima tana kwantarwa da Insiyya hankali, tare da kawo Mata misalai na yanayin rayuwa da zamantakewar aure da irin qalubalen da ake fuskanta a irin auren da take kokarin saka kanta a cikinsa, kafin su kwanta da yake ita ke hidi

mtawa Insiyyar a Nan.



Karfe hudu na asuba alarm din da mahmud ya saka ya fara Kara, a hankali ya Mika hannu ya dauko wayar ya kashe, bedside lamp ya kunna harkenta madaidaici ya haske su. Zahra na kwance a jikinsa tayi lif da ita tana sauke numfashi cik

in salama, dabin su na jiya ya tuna da kyar ta yarda dashi akan babu abinda zeyi mata, Dan Saida ya riga ta barci ma sannna ta saki jiki tayi nata barcin.

Sai kusan biyu da rabi ya farka ya ganta ta shige jikinsa kamar yanda suke barcinsu normal,sleeping d

ress din ya Kama ya janye 'yar igiyar da ake daurewa ta sunce ya zare a Hankali suka Sami body contact ya saka blanket ya rufesu, Yana kunna wutar itama ta farka a mamakance take Masa wani kallo ganin ta ba yanda ta kwanta ba, da sauri ta rarumo blanket di

n tana kokarin rufe saman jikinta da yake bude muraran, wuf ya saka hannu ya rike Yana Mata kallon k'asa-k'asa. "wallahi kina tufewa labarin ze canza salo Bakisan "I will eager to show you...ba ki barni na samu relief mana."

Ya fada tana Kai hannunsa inda

yasa ta wuntsila gefe ba shiri tana kankame jikinta, Dan ya shammace ta Bata taba zaton haka ba.

Dariya yayi ya mike Yana fadin "matsoraciya kawai duk saina cire wannan kunyar dai Naga alama bazata Bari a kularwa da Malam dansa yanda ya kamata ba, gara na

rabaki da ita kowa ya huta,kema ki Fara aikin Lada". Binsa tayi da Ido tana mamakinsa Dan da gaske ta yarda maza kunyarsu ragaggiyace wallahi.

Toilet ya shige yabar Zahra tana rarraba idanu kamar na shege a rabon gado.

Harya fito Bata motsa daga inda take

a kudundune ba.

Da alama wanka yayi, kusa da kanta yazo ya tsaya Yana mamakinta sosai. wani smile ya saki Yana ayyana shifa yana ganin gara ayita ta Kare kawai duk yanda yaso a samu sirrin yayi hating din abinda akeyi a duniyar Hausawa Wai dole a washe gar

i sai Baki sunzo gidan Amarya sunga kwakwaf, to amma shi hakurinsa da ya Kare duk yanda yaso ya Dan daga Mata kafa saboda jama'a abun nema yaje yaci tura. Dan jiyama Saida yasha magani, to gara yasan abunyi da wannan shagwababbar yarinyar, ya kamata tasan

Allah Daya ne, duk da yasan itama tana bukatarsa a yanda yake gani a cikin idanunta, yasan kawai tana zulumin yanda abun ze kasance Wala Allah tana karanta irin novels din Nan tana Jin yanda take kayawa a irin wannan dareren shine dalilin da yake d'aga Ma

ta hankali.

Jallabiya ya zura ya Zuba turarensa, sannan ya dawo ya Dan cire rufar daga fuskata. "Tashi kiyi sallah kada guri ya kure Zan wuce masallaci". Dan mirginawa tayi tana kokarin tashi Bata zata ba yayi Mata daukar jarirai ya nufi katafaren toilet d

in dakin da ita tana ta magiyar ya sauketa amma yayi Mata fumfurus Saida ya dangana da ita cikin bathtub wanda ya cika Mata da ruwa Mai maraifaicin zafi sannan ya dire ta, Ganin Yana kokarin cire jallabiyarsa yasa ta waro idanunta tana Masa duban rashin fa

shimta.

Gira Daya ya dage Mata Yana murmushin data kasa tantance Kona menene "Ba.. ba.. masallaci zaka tafi ba Naga kana kokarin shigowa".

Girgiza Mata Kai yayi "na fasa fita yanzu wankan Zan sake kinsan bana gajiya da Wasan ruwa".

Bata San lokacin da dar

iya ta kubce Mata ba Jin yana fadin Wasan ruwa kamar wani small kid.

Ita dai batayi aune ba taji mutum a jikinta, duk iya magiyarta bai rabu da ita ba saida ya gamsu yanda yake so sannan sukayi wankan tare karshe shine yayi musu limanci a gida.

Sun jima su

na Addu'oinsu sannan suka koma suka Kwanta Dan Shima barcin yakeji ba kadan ba.Amma Saida ya yamutsata iya yanda yake so Dan kirjinta Banda zogi babu abinda yakeyi da ba inda bakinsa Bai Kai ziyara ba Saida ya tabbatar ya Fara goge Mata hadda sannna ya sau

rara Mata ya sakata a jikansa kamar wata 'yar baby.

Wurin goma da rabi karar Kiran wayarsa ya tashi zahra, Mika hannunta tayi ta dauko wayar sai taga MY FIRST LOVE na yawo akan screen din wayar, wata faduwar gaba ce ta ziyarceta har wayar ta yanke bata daw

o hayyacinta ba, wani Kiran ne ya sake shigowa cikin barci yaji special ringtone din Yana kadawa da sauri ya tashi sai yaga wayar a hannunta tana masa wani kallon tuhuma wayar ya saka hannu ya karba tana daf da sake katsewa ba tare Daya tanka Mata ba.

Yana

daga Kiran ya tashi ya nufi kofa ya fice daga dakin. Baki a sake zahra tabi bayansa da kallo tana ayyana "wata sabuwa inji 'yan caca,wacece haka wadda har baza'a daga kiranta a gabanta ba? Harta koma ta kwanta sai kums ta tashi kamar wadda aka tsikara ta

nufi kofar ta fice itama daga ita sai rigar barcin Wadda ta fito Mata da ilahirin surar jikinta muraran irin silk din nan ce kijinta ya fito muraran a ciki yayi irin cikar nan, wani yawu ya hadiye babu shiri..

*_AUREN HUCE HAUSHI_*

*AISHAT ISAH MUSAH*



(Maman Fateemah)

09061432330

Or

08055362975

Page. 84

.......".Good Morning Ammina". Abinda kunnenta ya Fara cin karo dashi kenan Yana fad'a lokacin data fito da azama idonta ya rufe da kishi ganin sunan da yake yawo a Kan screen din nasa, sai Kuma t

ayi turus taji wani irin sanyin Rahama Yana saukar Mata a cikin zuciyarta, dan ita kanta Bata San tana da irin wannan kishin ba sai yanzu da taga wasu kalmomi dake nuna mace aka alaqanta dasu, da sauri ta juya zata koma tunda babu wata tazara Mai yawa a ts

akanin su, ita dai ba zato taji ya saka hannunsa Kan cikinta ta baya harga Allah batayi zaton ya ganta ba kuma Bataji tafiyarsa ko dan Valentino silifas din dake kafarsa masu irin laushin Nan ne, mannata yayi a jikinsa ta baya Yana cigaba da wayarsa ji ta

yi yana fadin. "Gata nan lafiayrta kalau Bari na Bata ku gaisa da 'yar taki Naga alamar Nan gaba duk tawaye zakuyi min tunda Naga kin damu da ita da yawa kamar an ce Miki Zan gutsiri Naman jikinta".

Wayar ya saka Mata a kunne Yana Kara kanainaye ta Yana sh

afa ruwan cikinta a Hankali.

"Assalamu Alaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu, Ammy barka da Asuba".

Zahra ta fad'a cikin nutsuwa duk da jikinta yana karbar sakon da ake aika masa.

"Wa'alaiki Salam warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu, barkamu kadai di

yata ya bakunta Ina fatan babu damuwa dai ko?".

A kunyace zahra tace Mata "babu komai Ammy na gode".

"To Masha Allah haka ake so, Allah yayi Albarka".

A zuciyarta ta Amsa da "Ameen".

Wayar ya mayar kunnensa yaci gaba da magana da Ammin nasa inda taji tan

a fada masa ga masu kawo musu break nan.

Taso ta zare hannunsa daga kan ruwan cikin nata Amma yaki Bata wannan damar falon saman ya shigo dasu ya zauna kan two seater ya dorata a cinyarta yayi Mata irin rungumar Yara har ya Gama wayarsa da Ammi dinsa.

K

allonsa tayi tana dan marairaicewa "pls ka barni nayi wanka kaga Ammy tace Baki sun taho kar ace min kazama fa"

Bakinta ya saka yatsarsa ya Dan zageye lips din Yana fadin "waye zece Miki kazama ai ke ko Zaki shekara bakiyi wanka ba babu Wanda zega kazant

arki kinsa kuwa baiwar da Allah yayi Miki?".

Dan far tayi Masa da fararen sexy eyes dinta tana Masa wani kallon da yake susuta shi tana kokari barin Jikin nasa, tashi yayi tsam da ita Bai koma bedroom din da suka kwana ba, wani taga ya nufa da ita, ita fa

sai yanzu taga yanda tsarin sama ma yake tamkar wata fada.

Bedroom din da suka shiga tsaruwarsa ta Kai matuka tamkar a gidan duniyar za'a dauwama, bakin katafaren gadon ya zaunar da ita yana fad'in "Ga master bedroom dinki Nan Idan munyi break zamu zaga

ya kiga gidan naki ki duba kiga ko da abinda beyi Miki ba Sai a canza ko".

Security dinsa na gidan ya Kira kafin su shiga wankan ya fada musu idan yaran da zasu kawo abinci sunzo a fada musu su aje a dining room.

Sun Bata lokaci gurin wankan Dan da gaske m

ahmud so yake ya budewa 'yar gidan nasa Ido kafin a shiga daga other room.

Dan Saida ya yamutsata yanda yake so sannna ya saurara mata dan harta saddaqar ita Kuma a toilet abun ze risketa sai taga ya basar ya rufe idonsa, yana sauke numfashi da sauri da sa

uri, ya rigata fitowa Dan da gaske ji tayi wani irin nauyinsa ya mamayeta yanda ya sawa idanunsa toka tasan ranar da Mai abkuwar zata afku sai gyarawa Allah Dan Bata hango abin da sauki ba.

Daure da Dan madaidaicin towel pink ta fito Bata gansa ba a dakin

sai kamshinsa da dakin yake zubawa, lotion din Aveeno ta dauko ta Fara shafawa tana mamakin wasu abubuwan da yake ajewa da suka danganci cosmetics kusan saita samu abinda take amfani dashi ba kamar perfumes dinta wannan ko kuskure babu.

Wani ubansun lace t

a saka marar nauyi kalar peach Mai shegen kyau tsada riga ce T bubu da straight siket, ta hade gashin tasa Masa band sannna ta kafa daurin da 'yan Mata ke yayinsa, Sam Bata Saba da yinsa ba shi yasa da tayi yayi Mata wani irin kyau ba kadan ba, bedroom din

ya shigo tana cikin saka Karamar sarka a wuyanta, karasowa yayi ya karba Yana saka mata Yana sanye da T-shirt Fara tas da sai Dan karamin tambarin bakin zare da gefen hago saitin zuciyarsa da bakin trouser na kamfanin Herme's yana Zuba mayataccen kamshins

a na ibada, Kansa ya kwantar a gefen wuyanta Yana shakar Wani fitinanan kamshi dake fita a bayan kunnenta da wuyanta.

"Previousss..."

Ya fada Yana saka hannunsa cikin rigarta Yana shafa shafaffen cikinta, dif wuta ya dauke Mata wuta maimaita Kiran sunanta

yayi a saitin kunnenta Yana Dan busa Mata iska a ciki.

"Umhumm".

Ta amsa Masa a takaice.

"Zo muje kina da Baki 'yan uwan Ammi ne Wai yanzu zasu koma akwai masu komawa makaranta".

Kai ta gyada Masa tana Dan zame jikinta daga jikinsa ta dauko madaidaicin gya

le ta Dan rufa, sai tayi masa wani irin kyau na musamman, Kara matsota Yayi ya saka hannunsa ya zagayeta a jikinsa Yana hade bakinsu.

Saida yaji tsayuwar na neman gagarsu sannna ya saurara mata ji yake tamkar ya hadiyeta Dan soyayyarta da take zalzala a zu

ciyarsa, a Kan sofa ta zube tana mayar da numfashi, Dan ita lamarinsa na yau Yana neman yafi karfin Dan karamin tunaninta, Shima da kyar ya saisaita kansa dan da gaske in dai zasu wuni tare tofa da ranar Allah ze iya bude aiki.

Saida suka dawo cikin hayya

cinsu sannan suka nufo kasan Dan Lamarin nasa sai kallo ya badawa idanunsa kwallin rashin kunya duk ya hanata rawar gaban hantsi Ina wallahi ada idan akace zeyi haka zata iya rantsewa da Allah bazeyi ba saboda yanda take ganinsa ba ruwansa Dan bawan Allah

Ashe dai a wannan fannin ba mumini,kowane kurtu ma duma ne, ga wani tsare gida da taga Yana yinsa a cikin gidansu taga har manya suna shakkarsa.

A hankali suka ringa saukowa Yana rike da hannunta Yana Dan murzawa kadan kadan duk yanda taso ta zame hannunsa

yaki sakin nata Kamar wadda zata guje Masa, ita ta rasa wace irin fitina ce ke dawainiya dashi yau yi yake kamar ze hadiye ta

*_ AUREN HUCE HAUSHI_*

AISHAT ISAH MUSAH



(Maman Fateemah)



09061432330



08055362975







Page 85.



............. A haka suka jero suna tafiya sunyi wata irin dacewa ta ban mamaki Dan kyaune ke dukan kyau kwarjini ke dukan kwarjini, suna nufo down stairs din ta ringa jiyo maganar jama'a da alama suna da Dan yawa, a haka suka ratsa

parlours biyu suka nufi na farko, sai Dan satar kallon gidan zahra takeyi Dan da gaske gidan ya razanata a yanzu sabida Bata taba kawo da ire irensu a cikin kasar ma Baki Daya, suna dosar parlourn ta hangi harda manyan mata, taso ta kwace hannunta Amma da

n tahalikin nan yayi mirsisi ya doje har suka shiga, a qalla sun Kai mutum bakwai harda wadda sukaje Azare da ita.

Direct gurinta ya nufa Yana amsa gaisuwar da Yan matan ke Masa, kusa da Hajiya zuwaira yaso zaunar da zahrar Amma ta noke ta zauna daga kasa

Kan carpet tana gaishe da manyan yayin da sauran kamar sa'anninta da wadanda ta girma suka gaisheta. Radeeya ce ta dan matso tana fadin. "Aunty zahra Ammi tace a fada Miki idan an jina za'a turo Miki da house maid dinki".

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login