Showing 261001 words to 264000 words out of 295116 words

Chapter 88 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

yarda da kowa a cikin dangi ki Zama Mai kamewa a gur

in ci da Sha kinji ki nutsu ki gane Ina kowa ya dosa kafin ki yarda da kowa, akwai Yara irin ki da wadanda suka d'ara ki babu adadi a cikin dangin kowa kuma zeyo chaaa a kanki to kiyi taka tsan-tsan da kowa, duk Wanda yazo ki karbe shi da girma Amma kada k

i yarda da raini a gurin ko way kuwa,ai kinji abinda na fada Miki ko?".

"Eh naji Hajiya na gode in Sha Allah Zan kula".

"Yauwa haka nake so Bari kici abincin da ze gyaraki da wuri tunda su mazan naku ba masu kauda Kai bane duk nasara sun Bata su".

Mukus Za

hra tayi Dan da alama Inna irin hands free din Nan ne ba ruwanta komai ma saita fada ita.

Magajiya ta saka ta ciro Kayan abincin daga cikin basket din tasa ta shimfida table mat a Nan kusa dasu aka kawo abincin.

Sauka ki zuba Mana zahara'u Nima tayaki cin

zanyi, ba musu ta tashi ta sauka ba bude babbar warmer tuwon dawa ne kaura Mai kyau sosai irin 'yar katsina din Nan sai miyar kuka wadda taji kayan kamshi da Naman rago sai yajin daddawa da pure man shanu, Zahra na ganin abincin ya tuna Mata da mubi kusan

haka abincin Inna mainuna yake.

"Matso da wancen kwanon ki Zubar ki Fara cinsa so nake yabi Miki jiki ko kin warware da wuri,Ni Miko min ruwan can da silver na wanke hannu na".

Saida Hajiya Inna ta matsawa Zahra ta ci dahuwar kusan rabinsa sannan ta kyalet

a tace taci tuwon Shima,Dan kad'an ta zuba Hajiyar Ba tayi Mata korafi ba tasan cikinta ze iya cika Amma ta matsa ta zuba yajin da man shanun sosai a cikin miyar tana cikin cin tuwon ya shigo da sallama da alama ita yake nema dan har wani ajiyar zuciya ya

yi.

A hankali yake takowa har inda suke zauna idonsa Yana Kan Zahra, ita Kuma Hajiya Inna nata idon na kansa tana kallon ikon Allah Dan tamkar ya cinyeta danya yake kallonta.

"Kai Kuma lafiya irin wannan kallon qurillah ai har ka gano muninta haba".

"Me Ki

ka Bata Naga tana jibi a goshinta duk A/Cn dake aiki?"

Wani kallon baka da wayo tayi Masa "abinda nanu iyayen suka bamu a rin wannan lokacin na Bata ba dai ka kawo min ita ba ai kayi Mai wahalar".

Zama yayi musa da Zahra Yana Kai hannunsa a goshinta ya Da

n shafo gumin.

"Kinga fa Hajiya".

Ya nuna Mata tafin hannunsa, na gani hakan ai shi nake son gani Daman,gashi Nan Idan zakaci ta zuba maka Idan bashi kake so ba kaje ga naka can a Kan tebirin nasara kaci".

"A'a ai kowa yabi tunda taci ai nima dole naci".

H

annunsa ya wanke ya saka cikin abinci Zahrar, Loma Daya yayi da kyar ya hadiyeta saboda yaji.

"Haba Hajiya kinji kuwa abincin nan? Previous maza cire hannunki ai sai ciwo ya kamata kisani a uku".

"Ungo nan, ita ai wannan babu abinda ze Mata sai gyara".

"A

'a abar shi gaskiya da matsala" ya fada Yana wanke hannunsa.

Kallonsa Zahra take duk ya gigice ita fa bataji wani yaji ba tana tunanin abinda taci ne yasa gumin ke tsatsatowa Dan ta Fara Jin can kasanta daga cikin Kamar ana hada wani Abu sai wani Abu takej

i.

"Ikon Allah na kwance ya fad'i to Kai Daman Ina ruwan biri da gada kaje kaci nake ita ta fada maka bazata iya ci ba Ina ganin idan Allah ya kawo haihuwa Dole ka kawo min ita Nan in dai Allah ya ara Mana numfashin".

Gaba yayi baice komai ba ya nufi dinin

g ya zauna,lokacin Zahrar ta ida cinye Dan sauran Daya rage tana wanke hannunsa.

"Tashi kije ki bashi abinci, ni Zan shiga daga ciki da safe magajiya zata kawo Miki kayayyakin dana aka hada Miki ki kula da kanki sosai su maza da Kika gansu ba hakuri ke ga

resu ba bare wannan miskilin Daya shafawa idonds kwallin rashin ta Ido baya Jin komai Dan Ina guri cewa fa yayi ko daukoni za'ayi naje gidan ku mu kwana, to kuwa ba karamin aikinsa bane yayi abinda zesa na fita da gudu, nasan tunda ya ambata tafiyar zakuy

i".

"Kai Hajiya Dan Allah na kwana a Nan din Mana".

"Keni rabi da kinibibi ku Kama gabanku, nagode hakan ma duk da raddi ne ya mayar min".

"Dan tagwaye mu kwana lfy na shiga ciki a rufe min kofata ta baya tunda Kaine me abin budewanda rufewar".

Tayi gaba a

binda.

"Allah ya tashemu lafiya".

Ya fada tana daddanna wayar hannunsa da alama Abu Mai mashimmanci yake turawa.

Kujerar daura dashi ta janyo zata zauna ya janyota ya zaunar a cinyarsa Yana fadin.

"Me yasa kikayi min haka keda a gabanki nace Mata bama gida

n shine Kika since min zani a kasuwa ko?".

Yana kwanto da kansa saitin wuyanta wannan kamshi Mai sakashi a cikin wani yanayi yaji Yana shigar masa hanci.

"Ina tambayarki kinyi shiru".

Wayar ya aje Kan table din da Alama ya Gama tura sakon, duka hannunsa ya

saka ya zayayo ta saman cikinta ya Kara kwantar da kansa sosai a gefen wayan nata Yana Dan hura Mata iska kadan a gefen fuskarta.

"Ba komai kawai dai gani nayi nace Mata Zan dawo ne kaga bazataji dad'i ba idan ban dawo ba".

Dan lakuce cheeks dinta yayi "

Mai wayo kawai,bani abinci naci mu tafi barci nakeji'.

Shima tuwon semovita ne da miyar agushi.

"Barshi bazanci ba".

Dago da kanta tayi ta kalleshi, Kai ya gyada Mata yana mik'ewa da ita tsaye.

"Muje ki bani coffee kawai, ji nayi Shima Kamar yajin zanji".

Ya riko hannunta suka gangaro parlour. Ta bayan suka fice ya rufe kofar suka wuce. Mai makon taga sun nufi part din da sukayi masauki Wanda ya zamar Mata wani gurin tarihi a cikin babin rayuwarta, sai taga ya nufi wata motar da akayi parking dai dai karshe

n barandar.

"Ina kuma zamu?".

"Inda mukafi wayo ai Nan Kuma aikinsa ya Kare sai dai Idan munyi tafiya mun dawo to Nan ne farkon sauka haka tsarin yake Nan ne kashen sallama Kuma farkon sauka".

"To muje na dauko kayana Naga Kai baka barin a dauki komai Idan

ka tashi kawai gaba kakeyi baka daukar komai Ni kuma da magunguna a ciki".

"Cool down shadi, harda turarikan dake hanani sakat na dauko ai ba'a Wasa da garin gona, Fad'a min wai waye ya baki wadannan turarikan ne?".

"Ance kada na fad'a maka fa".

"Kai! har

da sirrin da Zaki boye min yanzu precious? Ni fa na Gama ganin karshen sirrin?.

Ya Dan shafi wani guri.

"Wash!!! ka Bari Dan Allah, wallahi da ciwooo har yanzu. Kuma turarikan Aunty Aishat ce ta kawo min su fa tace mummy Badi'a ce ta taho min dasu".

Baki

ya bude ya kasa magana, babbar magana wato su Mata basa girma wallahi, Bai Kara ce Mata komai ba suka nufi motar.

Shiya bude Mata ta zauna sannan ya zagayo gurin driver ya zauna.

Suna fita taga ya dauki wata hanyar Dan kallonsa yayi.

"Ina zamu kuma Naga ka

biyo ta wata hanyar?".

"Very good, gaskiya kina da sharp brain in some days kin Fara gane Kan garin nan, to Nan bypass ce zamu bi".

Sunyi nisa Zahrar ke nuna Masa wata mota a bayansu wadda take binsu sauda kafa Kuma taki wucewa.

Hannunta dake cikin nasa y

a Dan qara matsewa.

"Kina tsoron kada ayi kidnapping dinki sunga kalar da za'a karbi dollars ko?"

a tsora ce da dube shi "Da gaske kenan ana yin abin Nan ga garin nan?".

"Of course ana yinsa sai dai in Sha Allah kina da kariyar da babu Wanda ze iya cimmik

i ta zahiri data badini, wannan motar su zayyan ne a cikinta da Shirin Kota kwana shine Babban guard dina Yana tare da yaransa ne na zahiri kenan, kinsan wasu sun wuce mu suna gabanmu kosu zayyan din Basu San da zamansu ba, wasu Kuma suna bayan su zayyan d

in ai kin gane, ko ke kadai ce Kika fito to ki qaddara team kusan uku suna biye dake duk inda Zaki shiga kuwa ba mazan ba ba matan ba".

"Mata Kuma?'.

Kai ya gyada Mata alamar haka ne "kina mamakin hakan ne?".

"Eh gani nayi aikin maza ne wannan'.

Saida ya s

higa wata kwana sannan yace Mata.

"Ai kuwa Mata suna bada gudunmawa sossi a cikin aikin DSS sunyi abinda mazan basuyi ba gurin Kama criminals sai da aikin akwai risky a cikinsa sosai gaskiya" .har suka shiga unguwar tasu ta mawadata Yana yi Mata bayanin ir

in gudunmawar da Mata ke badawa.

Lokacin da suka shiga ciki shiru gidan ba motsin kowa Amma ko Ina neat sai kamshi ke tashi da sanyi mai nutsuwa.

Hade jikinsu yayi Yana Kara shinshinarta.

"Previous da sauki ko? Tunda Naga tafiyar ta Dan gyaru muje kiji dan

i wallahi a matse nake dake?".

Bai jira amsar ta ba yayi sama da ita ya nufi stairs.

Kuka take Masa ba k'ak'k'autawa shi kansa ya rasa dalilinsa na koma Mata duk da itama ta bada goyon baya kafin yayo famin Daya ruda Mata lissafi, Tasha sambatu kamar ze za

uce yau dai da Bata Suma ma taji abinda ya girmi kunnuwanta Albarka kuwa har Amminta yau Tasha ta saboda jiya baze iya karar da komai ba Amma na yau yayi abin cikin hankali da nutsuwa yaji wani bakon lamari tunda itama ta taka rawar gani kafin labarin yash

a banban Amma dai taji jiki saida yayi ta faman ban Baki da lallashi saboda Kuka wiwi ta rirrik'e shi tana yinsa ga Daman ya lafiyar kura.

******** Karfe goma Mai kyau Abba ya sauka a sokota shida Hamza da Abdul Hakeem,. Sameer ne yaje airport ya dauko

su direct asibitin suka nufa, lokacin da sukaje dakin likitan bayan Nan yaje round duba patient dinsa basufi minti biyar ba doctorn ya dawo office hannu sukayi dasu Alhaji Jafar tunda ya gansu da Sameer yasan mijin matar can ne patient din DANGE.

Tare suk

a shiga ciki Saida suka zauna sannan doctor din ya cire glass din dake idonsa ya dubi Sameer Yana fadin .

"Alhaji ne mijin patient din tamu?'.

"Eh shine doctor kuma sirikinku shine mahaifin ita wife dinsa".

"Ah haba dai?".

"In Sha Allah haka yake".

Wata ga

isuwar ya Kara yiwa Alhajin Yana fadin .

"Ai Dange abokina ne tare mukayi karatu a UK dashi sannu da hanya, to Alhaji Yaya akayi ciwon zuciya yaso yayi karfi a jikina Hajiya Dan yanzu haka zuciyar a kubure take Dan ma anyi Mata allurai Kuma Sameer yaje Abu

ja jiya ya kawo magunguna tunda mu a nan sun yanke mana, Kuma muna bukatarsu emergency, gaskiya ka zauna da ita a tambayeta me yake damunta da yayi cussing din irin wannan ciwon lokaci Daya Dan da alama da abinda ya tada Mata da hankali ba zato din, yanzu

Shawara Daya ce akwai wani asibiti a Egypt suna da consultant cardiologist a can ya kamata a tarbi abun gaskiya".

Wani gumi ne ya tsaststafowa Hamza yasan duk abinda ya samu Mama Yana damfare da matsalar Salma sai Kuma abinda yake Mata fada a kansa ta daur

awa Kai wahala akan Zahra bare Kuma da tazo taga irin daular da Allah yabawa yarinyar yasan harda wannan damuwar.

' Mun gode kwarai da gaske doctor,yanzu ka bamu address din asibitin kawai idan Allah ya yarda a cikin week din Nan sai muyi komai mu tafi"

Al

haji Jafar din ya fada cikin damuwa ya rasa me Rabi'a keso a wannan' rayuwar dai dai kwarkwado tana cikin rufin asirin Allah yasan ko banza bazata rasa kadara da zuzzurutun kudi sama da millions of naira ba tunda duk alherin daya samu matansa suna da kaso

Mai tsoka a ciki.

"A'a Abba ai an Gama komai tun jiya yanzu visa muke jira naso na shiga Azaren yau sai Kuma Abdul Hakeem yace min Kuna Nan zuwa yau koma Mahmud ban fadawa ba zuwan nake saboda jiyan dare yayi".

"A'a doctor bani address maza yaushe za'ayi h

aka na Zama uban banza kenan,ni fatana a rike min uwata da mutumci bawai na Zama Mai idon cin naira bane, nagarta na duba naba shi bansan shi ba a lokacin duk da da wuya a fadi sunansa a fadin k'asar Nan ace ba'a San shi ba, hotunansa dake yawo da Kuma a s

ocial media da banbanci kwarar da gaske da yanayin da muka same a ciki shi babu Hadi ko Daya shi yasa bamu fashimta ba, kuyi hakuri mun gode da wannan hidimar da akayi ma ta wadatar Allah ya saka da Alkhairi".

Duk yanda Sameer yaso Abban ya fahimce shi ya

nuna Sam baza"ayi hakan ba, doctor din ya Basu full address na asibitin da tsare-tsarensu duka sukayi godiya sosai suka fito Sameer yayi musu jagora zuwa dakin da aka kwantar da Mamar lokacin da suka shiga tana barki sai su Aunty Hassana da suka shigo su

ganta ita da Inna mainuna su duba jikin nata kafin su tafi, sunyi mamakin ganin Abba dasu Hamza tunda ba Wanda suka fadawa sai Sameer duba da duka yaushe suka bar garin.

Gaban gadon Abban ya tsaya Yana warewa mamar kallo fuskarta da kafafunta sun kumbura h

arda hannuwanta, gurin sun Aunty Hassana

Abban ya juyo Yana gaishe da Inna mainuna ita Kuma ta jajanta Masa lalurar Mamar.

"Ina Hameeda da Salman suke ya jefawa Aunty Hassana tambayar dai dai lokacin da Aunty ladi ke shigowa yayar Mama.

Duk Saida daburce

batayi zaton ganinsa a garin ba a irin wannan lokacin.

Cikin alamun rashin gaskiya ta Fara fadin "Alhaji kune a hanyar haka sannu da zuwa, Ina kwana?".

"Lafiy kalau ya Mai jikin?".

Jikinta da sauki gashi har tana iya barci".

Hameeda ce ta shigo da sallama

da tea flasks da basket na abincin da aka kawo da dare jiya tasan ana daf da kawo na safe shi yasa ta tafi ta wanko kayan.

"Lah Abba sannu da zuwa Ina kwana?

"Lafiya kalau Hameeda ya Mai jikin kuma? Ina Salma take ku hada kayanku gida zamu tafi flight din

karfe biyu zamu bi".

,Ya Abudul, ya Hamza Ina kwanan ku?".

"Lfy kalau ya Mai jikin".

"Da sauki, Abba naji kana maganar Ina Aunty Salma ai batazo Nan ba".

Hamza Abban nasu ya kalla kallon tuhuma. Cikin kaushin murye yace.

"Shin abinda magaji ya fada min d

a gaske ne Rabi'a tasa ka fita da Salma da Asuba ta kofar baya tana kuka?"

AUREN HUCE HAUSHI _*

AISHAT ISAH MUSAH.

Maman Fateemah.

09051432330

Or

08055362975

*Page 89.

_________Cikin kid'ima Hamza ya fara rantse-rantsen babu ruwansa ganin da samee

r a dakin yasa inna maimuna yin magana.

"Dan Allah Alhaji a bar maganar nan sai an koma gida nan garin mutane ne ga mai lalura tayar da maganar a gabanta baze haifar da d'a mai ido ba, ayi hakuri abi komai a sannu sai Allah yayi magani ko menene".

Cikin w

ani irin bacin rai Alhajin yace " shi kenan inna Allah ya kaimu gidan lafiya".

"Yauwa Amin ai hakan yafi".

Zuru-zuru Aunty laran tayi tasan idan ta tashi ba karamin ruwa aka ballo mata ba.

Da sasarfa Abban ya wuce yabar dakin su sameer suka rufa masa baya

, gefe sameer ya koma ya kira Mahmud Wanda lokacin suka tashi daga barci tun bayan idar da sallarsu ta asuba suka koma yana kara lallashinta da kasheta da kalaman soyayyarsa.

Zahra na jikinsa kiran sameer din ya shigo ita ta miko masa wayar.

Kiran ya daga

yana fadin " ya akayi?".

"Abban madam ne ya shigo tun wurin ten shida su Abdul Hakeem da Hamza, Amma fa yace maganar fita da Hajiyar mubar zancen biya shi ze dauki nauyin komai abunda akayi a nan ma Ala amfana".

Tashi zahra tayi tunda taji duk taji abu

nda suke fada .

" meu amor wai Abban ne yazo garin nan bai nemeni ba? wallahi yanzu Abba ya yayeni baya yi dani".

Sai hawaye wasu na bin wasu, wayarta ta dauko ta shiga Neman Ya Abdul Hakeem cikin ikon Allah ta same shi yana dagawa ta fara masa kuka tana f

adin "yanzu ya Abdul Hakeem har Abbna yazo garin nan Amma akaqi a fada min nazo na Ganshi tunda shi bazezo yaga inda nake ba kodan ni basu Hameeda bane..."? saita karasa sakin kukan sosai ta jefar da wayar a kan gado.

Janyota Mahmud yayi jikinsa yana fadin

" Haba precious meye haka Mike fada akan Abbanki kada na qara jin magana mai kama da ita daga bakinki ai Abba bai cancanci haka ba gurin marar lafiya yazo keda ba cewa akayi yabar garin ba, idan ma baizo nan ba ina cewa shiya kaiki dakinki na Azare wance

n ai shine farilla na nan kuwa ai tsabar bidi'a ce kawai tashi muje na gasaki da kyau kada muje gurin Abban kina ware kafa ya gane yarinyar tasa ta girma gara idan tukuicin ya fita kowa ya gani ko ba haka bane?"

Ya fada yana dauke tears din dake gangarowa

da harshensa, jin ze saki layi yasa tayi saurin barin jikinsa tana cije lips dinta saboda zogin da takeji.

"Haba Ya Mahmud kaifa malami ne ina ruwanka da irin wannan sabgar karfa dan malam yaqi halin malam naga abun nake fa Yaya ba sauki wai ka manta nifa

yarinya ce"

Dariya ta bashi wallahi yarinyar nan 'yar duniya ce tun Daren jiya ta Dame shi da wani Yayan shegantaka.

Tashi yayi shima suka shiga wanka saida ya qara hada mata ruwan zafi ta shiga sannan sukayi wankan suka fito yana maqale da ita, shiya sha

feta da lotion yanayi yana mata dan abinda baza'a rasa ba, ya saka hand dryer ya busar mata da gashin kanta ya gyara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login