Showing 15001 words to 18000 words out of 295116 words

Chapter 6 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

kalle shi ko Kuma ya bani mamaki, Kuma fa ranar Nan a asibiti har wani shafar min fuska yayi Yana fadar nayi hakuri da wannan hadin shima ba so yake ba, kawai yayi biyaya ne tunda baze iya yiwa su Abba musu ba, a

mma ni Ina iya fada musu bana so".

Baki Sajida ta rufe tana kunshe dariyar ta. Kai ta shiga girgizawa tana fadar Babbar magana ki fadawa su Abba bakyaso! Wato ke ga marar ta ido ko? Shima har yasan kimarsu da baze iya yin musu dasu ba saike ce marar kun

ya Zaki Fadi Baki so, ki rabu dashi kwaai abinda nake so dake yanzu ki koyi dakewa a gaban nasa sannan ki daina tsoron idanun nasa, Wai tsaya fada min menene a cikin idon nasa da yake firgitaki duk girmanki da wayonki da wayewar ki?"

Wani shagwabe fuska t

ayi kamar Mai Shirin fasa kuka.

"Bazaki gabe ba, ni kaina bansan ya zanyi ba saboda shi fa na daina zuwa gidan Baba malam tunda lokacin kullum Yana tare da shi kuma sai yayi ta kallona yana tsareni da wadannan idunuwan nasa kamar Mai jin barci".

Yanzu dari

ya sosai Sajida keyi harda kwalla tana fadar Babbar magana tab kice abin asali ya Samo shi ai kaya ne suka tsinke Masa a gidin kaba kece dai kike bulayi"

"Kamar yaya?"

"A'a bazakiji mutuwar sarki a bakina ba ai tunda an hada anyi Mai walahar...".

Sautin ki

ran waya ya dakatar da shegantakar da sajidar ke mata.

Wayar da aka kawo Mata jiya ce ta dauki kida, Sajida ce ta Mika hannu ta dauka M.M DANGE ta gani Yana yawo akan screen din.

Zahra ta mikawa tana fadar oga ne da alama a Sha soyayya lfy. Tayi waje tana

fadin Bari naje nayiwa Ammah shara.

Bata daga Kiran ba har Saida ya kusa katsewa kana ta daga tasa a kunnenta. Daga can taji Yana fadar "Assalamu Alaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu".

A zuciyar ta a amsa Dan da gaske in dai zata ganshi ko taji mag

anarsa kasa samun nutsuwa take.

Sake maimaita sallamar yayi, da kyar ta amsa masa tare da fadar " Ina kwana?"

Shiru taji ba'a amsa ba kamar ma an sauka daga layin, amma ga mamakinta tana dubawa sai taga Yana nan, itama shirun tayi kudin sunata tafiya sai

ta saka handsfree ta aje wayar kusa da daga gefe tana kallon ikon Allah.

Saida ya mula Dan kansa "yace ya jikin naki I hope kin shan maganinki?"

"Eh" ta fada a takaice.

"Fine"yace shima a takaicen.

Ita mamaki ma yake Bata har wani turanci yake jefawa a ma

gana kamar gaske.

"Sai an jima ta fada tana kokarin katse Kiran.

"Kada ki kuskurs ki kashe min Kira" ya fada in serious tongue.

Shiru tayi tana mamakinsa sai wata izza yake Mata kamar wani abin azo a gani.

Muryarshi ta tsinkaya Yana fadin ki bude data na t

uro Miki sako idan da abinda kike bukatar ayi ko a Kara sai ki fada min, take care".

Kit ya kashe kiran.

"Kutt!" Ta fada "amman gayen nan yama Raina ni wlh Wai kada na kashe Masa waya"

Kwafa tayi "zakaga na kiraka ganin idon ka" ta Jafar da wayar tana mit

a.

Taso yin barci Amma ta kasa dole ta hakura, wayar ta Kara daukowa tana kare Mata kallo.

Number din Hameeda ta Fara sakawa tunda taga sabon layi ne ya dauke natan, ga mamakinta sai taga sunan Hameedar ya bayyana ba bata lokaci ta kira.

Tana ta ringing ka

mar baza'a dauka ba sai Kuma ta daga da sallama ai tana jin muryar Zahra ta Fara mita "yanzu Dan Allah kin kyauta tun jiya nake neman layinki Amma shiru na Kira Mama nace ta Baki tace min bakya Jin Dadi kina barci, wallahi Kinga yanda hankalina ya tashi ku

wa ki Bari lokacin da Sajida ta fada min halin da ake ciki wallahi daba final muke ba Allah da barinta zanyi c/o na taho gida har fada mukayi da Salma Wai ai sai inje na baiwa Mushahun hakuri ya dawo ya aure maganganu dai gasu nan ki Bari kawai ai jibi zam

u Gama in Sha Allah komai dare a gida zan kwana".

"Allah ya yarda ki Bari kawai wallahi Ina cikin yanayi akwai damuwa Dan Allah kizo ko naji sauki abubuwan".

Ta fada tana share hawaye, sukayi sallma Dan it ma Hameedar kukan take.

Wai ita Mushahu ya yiwa ha

ka, duk wadanda suka fasa aurenta Bata taba Jin Wanda ya Bata Mata Rai ya Kuma tsaya Mata kamar wannan ba ai ko wace irin matsala ce ita ya kamata ya Fara fadawa ba ya yanke mu'amala da ita ba a lokacin da take matukar bukatarsa ya manta shakuwar dake tsak

anin su da alkawarirrikan da suka yiwa juna.

Kwantawa tayi tana tunanin baya a haka wani wahalallan barci yayi gaba da ita.



**********Tun Yana tsammanin ganin ta bude data ta duba sakon har ya cire Rai da hakan.

Lambar Abdul Hakeem ya Kira sun jima su

na waya kafin suyi sallama.

Laptop dinsa ya janyo yaci gaba da aiyukansa sai kusan azzahar ya Gama. toilet din cikin dakin ya shiga ya dauro alwala,a masallacin hotel din Yaya sallah lokacin daya fito Kiran Habib ya shigo Masa "Wai Dan Allah kana Ina ne tu

n dazu muke nemanka kazo masu aikin hada furniture's din Nan ne suka Gama da cabinet din kitchen".

"Ok gani Nan inaga kada kayi nisa zuwa an jima su Aunty zasuzo suga gurin"

Ya fada.

Yana nufar gurin da ya saba aje lifan din Habib.

Wayar Ammah Abdul Hakee

m ya Kira ya fada Mata Mahmud yace a turo a gano gidan an Gama gyaran, dakin Mama Ammah ta shiga ta fada Mata sannan Kira Aunty Hasana ta fada Mata kafin ta wuce gurin Alhajin ta fada Masa tunda shiya dawo daga gidan gonar sai su Abdul Hakeem ya baro suna

yiwa shanu Allura da Basu magunguna.

Wurin karfe biyar Aunty Hasana ta debesu a mota harda Sajida suka nufi Hayin bankin cikin jagorancin Habib, lokacin Inna Bata Nan taje MIYA gurin wata aminiyar ta da sukayi aikin Haji shekara daya.

Duk cikinsu ba wadda

Bata kadu da ganin gidan ba domin ba karaya an narka mahaukatan kudi a gidan bazaka tab'a cewa renovation akayi Masa ba, bedroom's ne guda uku biyu suna kallon juna dayan Kuma daga gefe da alama yafi sauran girma Kuma shi kadai ne a rufe, sun zagaya ko

Ina sai santin gidan Sajida tace tana ta daukar video, falon kadai abin kallo ne duk da ba komai a cikinsa sai fitilu da aka kunna sai Kuma AC da aka ware.

Hajiya mama ce ta kasa hakuri ta leka ta Kira Habib Nan falon ya shigo Yana fadin "gani Mama"

Yana

Dan rankwafawa.

Aunty Hasana mama ta kalla "Hasana Dan Allah ki tayani tambayar yaron Nan tunda shi namu ne na gida baze cucemu ba, Wai wannan yaron sana'ar me yake daya iya Kama hayar wannan uban gidan"?"

Kara risinawa yayi Yana fadar "ba haya ya Kama b

a Baba malam ne ya bashi kyauta, sai Kuma kungiyar yake yiwa aiki suka kawo masu aiki suka yiwa gidan 'yan gyare -gyare harda kayan daki ma suka zuba masa, Bismillah Bari na bude muku ku gani yanzu ba dadewa zuka Gama hadawa da kitchen din suka tafi".

Daki

n ya bude musu ba Hajiya mama da take ta kwana biyu ba, ko Aunty Hasana da Sajida Saida suka Zama 'yan kauye Dan tunda suke Basu taba ganin irin wanna gadon a zahiri ba, ita kanta aunty Hasana lamarin Yana neman ya gagari tunaninta fa ance Almajirin Baba m

alam to Amma idan aka saka mizanin hankali abin yafi karfin yanda aka fada to wane irin NGO's ne da suke irin wannan aikin akan daidaikun ma'aikatan su haka?" Gaskiya abin akwai abin dubawa.

Lokacin da suka fito harabar gidan ne wata Hilux ta shigo da kaya

a bayan motar mutane uku ne a motar bakar fata biyu fari daya Kamar balarabe Kamar kwara.

Kameme Hajiya mama ta hanasu tafiya sai da aka sauke kayan ta gani abinda da suka Gane irin katuwar plasima din Nan Mai cin Rabin bangon Nan ne kawai amman sauran

tarkacen Basu Gane komai ba, haka suka kada suka tafi mama nata mitar "A'a da sake Alhaji ya titsiya yaron Nan saiya nuna Iyayen shi kafin a Kai Masa yarinyar Nan haka kawai aje ayi kitso da kwarkawata mutanen yanzu ba abin yarda bane sai kaga mutum har mu

tum Amman a Baki malam a ciki Kuma Fir'auna".

Maganar data Basu Aunty dariya kenan.

💋







💋







💋





AUREN HUCE HAUSHI





💋







💋







💋







STORY

AND

. WRITTEN



BY

MAMAN FATIMAH





PAGE EIGHT



Lokacin da suka shigo gidan ana ta kokarin daura alwalar sallar magariba.

Sai bayan sallar insha'i ne Mama ta shigo dakin Ammah suka hadu da Aunty Hasana suna fadawa Ammah yanda suka gano g

idan da Kuma yanda abin ya daure musu kai.

Nisawa Ammar tayi tana fadar "Mama ki Sami Abban kiyi Masa bayani yanda ze fahimta kinsan yanda suke da malam bana tunanin wannan abun ze saka ya canza ra'ayinsa duba da yanda ya yanke hukuncinsa Bai nemi shaw

arar kowa ba".

"Aiko dai ya kamata ayi wani Abu gaskiya Nima lamarin ya tsaya mini a cikin zuciya".

Aunty Hasana ta fada.

Sun jima suna tattaunawar kafin Mama ta koma daki tabar Autty Hasanar da Ammah.

Zama Aunty Hasanar ta kyara ta fuskanc

i Ammar ta Kira sunanta "Anya wannan Mahmud din ba abinda yake boyewa kuwa Ammah Kinga gidan kuwa ga wannan uwar wayar daya canza Mata kinsan kudinta kuwa ? gaskiya I doubt much, ni dai kiyiwa Abban magana da kanki Kamar zefi daukar abun serious akan na

Mama".

Can Kuma sajida ce tasa Zahra a gaba tana ta faman zuba.

"Innalillahi! Kinga gidanki kuwa? Allah ya bamu ya taku wallahi Zahra ki godewa Allah. Wallahi Allah ya Gama miki duk wata ni'ima ta ko Ina kinyi gaban da Nan kurkusa dai kafin a fiki za'a D

ade ana lalube. Zahra Naga mijinki har mun gaisa ada Ina adawa da auren Amma tunda na ganshi Naga Yana yinsa nasan yanzu ne kikayi aure da mijin daya Dace ke.Kawai dai matsalar za'ace ba Mai kudi bane,amma a yanda gidan da zaya ajeki yake wallahi ko minist

er ne sai hakan, akwai abinda na gani a gidanki wallahi ban taba gani a gidanki kowa ba duk yawona sai dai a film amma dai a zahiri A'a ban taba gani ba Allah Bai kaini gurin ba".

Tunda ta Fara zuba Zahrar ke bin sajida da idon lokaci daya duk ta wani ru

de sai zuba take Kamar 'ya 'yan kanya.

"Kin Gama?"

zahrar ta tambayi sajidar.

"Eh na Gama aini an ma yanka ta tashi na fasa tafiyar zanyi waya da Mom taje can Rimin sumailar gurin Baffan kawai, tunda Daman zatazo nan din ba suna kwantagora".

"Ke Kika sa

ni dai tunda Naga kina nema ki Zama wata daban ko dai an canza min ke da wata ne ko Kuma wani abun ya fada Miki ya goge Miki hadda ne?".

"Eh da alama Kam Dan ya fiki iya lafazi gaskiya inaga na Zama 'yar team dinsa fa tunda Naga ke Baki da wayo".

Ta fada

tana dariya.

Washe gari tun safe Abba yasa aka Kai furniture's din Zahra gidan Daman Aunty Hasana sunyi magana da Wanda zasu hada musu kayan, kayan kitchen da sauran kayayyakin duk suna gidan Aunty Hasana daga can aka ringa daukowa, masu aikin su suka had

a komai na gidan hatta kitchen su suka gyara komai, gidan ba karamin kyau yayi ba, ba karya duk Wanda yaga gidan yasan na 'yar gata ne.Dan wasu irin mahaukatan Turkish furniture's ne wanda kakanninta ta gurin uwa sukayi Mata duk wani abun more rayuwa akwai

shi a gidan Nan, bangaren electronics ma sai a cikin lockers aka zuba wasu, komai yayi.

Lokacin da aka Gama gyaran Aunty Hasana da sajida ne sukazo gani ba karamin burgesu gidan yayi ba Dan sai yanzu ne ya fito a asalinsa na kyau da kayatar da Mai gani, k

omai na gidan unique ne Masha Allah.

A waya sajida ta daukowa Ammah komai. Ita kanta Ammah Kai Kawai take jinjinawa Dan ba karamin burgeta abin yayi ba, sai dai can kasan ranta rudani ne kala-kala domin abin ne duk yazo a hagunce.

Tana tsoron lamarin sosa

i sai da har abada baza iya jayayya da Alhajin ba Dan da gaske ubane tsayayye Wanda baya nuna banbanci tsakanin abinda ya Haifa da Wanda yake bashi ya Haifa ba, amma harga Allah tana zulumin wannan AUREN HUCE HAUSHIN da Alhajin yayiwa 'yar marainiyar Allah

, mazan yanzu sunce suna sonka ma ya kukan kare idan Zama yayi Zama ballantana matar cushe ta San komai Daren dadewa ranar da yaga irin matar da yake so Sai dai zahra tayi hakurin zama Kawai, duk da tasan Bata da haufi akan yarinyar Tata Dan macece har mac

e abin alfaharin kowa ne namiji ace ya mallaki Kamar ta, to Amma shi lamarin so daban yake duk kyan mutum da asalinsa ba lallai ne ace yana burge kowa ba domin shi dai so makaho ne.

Ajiyar zuciya ta sauke a hankali duk jikinta yayi Mata wani irin Sanya t

a kalli Aunty Hasana tace "Hasana Ina jin wani irin rauni a zuciya ta game da lamarin nan Ina tausayin yarinyar nan rayuwa tana ta walagigi da ita sai nake ganin Kamar laifi nane Dana kafe a barmin yarinyar Nan na hana kakanninta ita ni Kuma nayi sakacin d

a aka maida rayuwar ta Kamar kwallo ana ta dokata daga Nan zuwa nan".

Ta karasa maganar hawaye na zubo mata.

Abinda tunda Allah ya kawo Aunty Hasana duniya Bata taba gani ba a zahiri gurin Ammah Nan da Nan hankalinta ya tashi sajida ma kukan ta Fara duk da

batasas takamaimai man abinda ya saka Ammah kukan ba, tashi tayi ta fice daga dakin jin an Fara Kiran sallar magariba.

Aunty Hasana ce tace "Haba Ammah duk yanda Kika jure bakin cikin baya na abubuwan da suka faru Baki taba zubar da hawaye ba sai yanzu d

a Allah ya nufa akayi ai godiya Zaki yiwa Allah daya kawo karshen wahalar ba kuka ba".

Gefen zani tasa tana goge hawayen.

"Hasana Ina hango abinda ke bakya hangowa ne,masu iya magana suna cewa matar shige Bata daraja ba irin wannan rayuwar na sowa Zahra ba

to sai dai kana naka Allah Yana nasa Kuma nasan ne gaskiya. Ba komai haka Allah ya tsara komai mukaddari ne daga gare shi, naji Alhaji Yana maganar zuwa juma'a za'a kaita".

*******Tun bayan kammala karatunsu na bayan insha'i da suke na littafin iziyya y

ake zaune a kusa da Baba malam har kowa ya watse ya rage saura su biyu tunda malam yaga haka yasan da magana a bakin Mahmud ne.

"Ya ya akayi ne Mahmuda?"

Malam ya jefo Masa tambayar, Kara dukar da Kai yayi kafin yace "Daman maganar kayan lefe ne dazu Oga

Sameer ya kirani yace ya hado tasa gudunmawar kenan, shine nace Bari na fada maka Dan kasan da zuwansu".

"Ikon Allah shi wannan yaron baya gajiya ne Kamar baisan ciwon nema ba tunda yazo ya riski maganar Nan yake Yi kan jiki kan karfi. Allah ya saka Masa d

a Alkhairi yabar muku zumunci".

"Ameen" ya amsa.

Harya Mike ze tafi sai malam din ya dakatar dashi, dawowa yayi zauna.

Gyaran murya malam din yafa kafin ta jefo Masa tambayar.

"Sai zuwa yaushe ne kake ganin zamuje ga mahaifan naka kaga dole muje musu tunda

wannan lamarin ya faru".

Kai ya sadda kasa Yana fadin "zamuje in Sha Allah Amma Dan Allah a Kara min lokaci da kaina zanyi maganar ayi hakuri".

"To ba laifi Allah ya iya Mana kaje ka Samu su Habibu kuje acan gidan ku kwana kaga sun zuba dukiyar kasan yanz

u mutum ake kiwo ba dabba ba".

"To in Sha Allah za'ayi hakan amma ni Ina Nan sai dai su Habib din suje".

"To ai hakan ma yayi Allah yayi Albarka".

Saida ya dudduba dakunan yaran ya tabbatar da komai lafiya lokacin sha biyu ta wuce, dakinsu ya nufa wanka ya

yi ya saka kayan barci sannan ya hau gado ya bude laptop dinsa. Email dinsa ya shiga Yana duba sakknnin daya samu sakon daya shigo ne ya dauki hankalinsa.

"Ya Salam!".

Abinda ya iya ambata kenan sai Kuma sautin daddad'an ringtone dinsa ya karade dakin.

"Sa

meer!" Ya fada a hankali yasan za'ayi haka, ya haga wayar Yana fadin "Ta Yaya hakan ya faru?"

Daga can bangaren Sameer din yadan furzar huci Mai zafi Yana fadar "wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login