Showing 294001 words to 295116 words out of 295116 words

Chapter 99 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

hakurine nata tunda tasan ba'a kyauta Mata ba to

yaya zatayi da shi tunda yace a'a.

*****Bayan wata uku.****

Zahra na kwance a jikin Mahmud Yana Mata tausa tun bayan da sukayi break taji mararta tana Dan karta Mata kadan bada damuba tasan tana Jin hakan a wasu lokutan to Amma na yau taking gaba yakeyi

, tun tana daurewa har abin tafi karfinta Dan babu zato Mahmud yaji ta rirrike hannuwansa jikinta ya dauki wata karkarwa.

Cikin zafin ciwo tace.

"Wayyo.... Meu Amor.... Mutuwa zanyiiii...bayana marata ciwoooo...".

Gaba Daya ya rud'e ya gigice gashi tayi ra

m dashi, gasu a parlourn sama suna Zaune a kasa Kan carpet tayi pillow da cinyarsa duk yanda yaso ya tashi ta Hana, ga wata irin karkarewa da jikin ya dauka Nan da Nan sai jibi ya rufeta duk da sanyin A/Can daya cika parlourn, wayar ta dake gefe ya dauko

duk ya rud'e da kyar ra gano number Ammi ya Kira Batool ce ta dauka tana kokarin gashe shi Yana fadin "maza ki fadawa Ammi ga precious Nan Bata da Lafiya".

Ai da gudu gudu ta ringa hada steps tana sauka a kitchen ta samu Ammin ta rattaba Mata yanda sukayi

da yayan nata, da sauri ta karbi wayar ta Nemo number zilai tace Mata maza take gurin Zahra Bata da lafiya ta gani ko haihuwar ce su wuce Asibiti.

A haka Aunty zilan ta samesu sai muk'ususu take sai jibi ne yake binta, da sauri ta karaso tana fadin.."sann

u ikon Allah yanzu fa kuka dauro sumul da ita, tana matsowa tace "ai haihuwa ce ga Zaki Nan Yana fits yallabai kama min ita muje ciki gata Nan inaga faya ce ta fashe'.

Dago tan da zeyi tace Aunty zilai cire min wani Abu ze fito.

Cikin ikon Allah a Nan ta h

aifi danta Masha Allah, kalarta sak kana ganinsa kaga Dan larabawa.

Nan da Nan Mahmud ya rude gani yake abin kamar a shirin film, da sauri ya nufi kasa Yana Kiran Amminsa.

Zahra na rungume da babyn da Aunty zilai ta dora mata a Kan cinyarta tana mayar da n

umfashin wahala su momin Kano suka hauro saman Dan Ammi na Gama wata da zilai ta Kira momin ta fada Mata.

"Ikon Allah! Masha Allah sannu Zahra Allah ya bada lafiya, shi Kuma Bakon sai yanyara kuka yake Yana neman tsotsar hannu.

Nan da Nan aka gyara zahra d

a babyn, aka gyara gurin momi ta Kira doctor zainab tazo ta duba zahra duk da tasan da wahala ta karu tunda tasan yana yin ta.

Kafin la'asar labarin haihuwar ya karade Dangi, Ammah sai Kira take tana tambayar babu dai wata matsala ko? Duk Wanda ya kamata y

a sani ya sani zahra sai amsa waya take ta masu yi Mata barka, Dan Hajiya Inna daki ta Kama a kasa tace ita zata dunga kula da Mai jegon.

Sai kusan karfe Sha Daya Mahmud ya shigo gidan shiru an gyara ko Ina tas gar ze wuce sama yaga Daya daga cikin bedroom

din kasa da wuta a kunne Yana karasawa yaga Hajiya Inna a ciki, tura kofar yayi sosai ya shiga Yana fadin.

"Nice gaske kikeyi da kikace Nan Zaki dawo?".

"Eh ka dauka karya nekeyi ai Ina Nan Ina kula da shige da ficenka kada ku jawa yaro qazamin goyo".

Tab

e baki yayi meye Kuma qazamin goyo?".

"Ban sani ba tafi ka tqmbayi iyayenka inaga su sun sani".

Ta fada tana gyara kwanciya .

"Ka kashe wutar idan ka tashi fita.

Zahra na rike da babyn Wanda yake kuka da alamar makoki ne, Mahmud din ya shigo da sallama,s

ai sukayi masa wani irin kyau kamar ya lashe su. A hankali ya nufosu ya saka hamnu ya daukeshi very fine baby tamkar Zahra tayi kaki ita ya biyo sak, Zama yayi kusa da ita Yana fadin.

" Sannu precious Daman haka mata ke Shan wahala idan zasu haihu gaskiya

sannu da kokari,Dan ma dai kin min wayo yaron Nan babu inda ya baroki har idanun anya kunyi min adalci? Nine fa asassin Amma sai na Zama Dan kallo".

Dan kwantar da kanta tayi a jikinsa tana fadin .

"Raba dai dai mukayi Ni ya dauko kalata da kamanni Kai Kum

a ya dauko jinsinka da jarumta irin taka in Sha Allah".. Nan suka saka yaron ga bada har wurin Daya suna kallonsa.

A tsakanin kwanakin zahra taga Baki fiye da tunaninta ga kayan baby da zannuwa na kece raini kamar hauka,

Su Aunty Hassana dasu momi kaltu

me duk sunzo, ganin baby ana gobe suna ma suka dawo sunan yayi armshi fiye da tunanin Mai tunani yaro yaci sunan mahaifin Zahra Abbie ne yace ayi Mata Kara. Taro ya tashi lafiya inda Zahra ta samu Kaya da zunzurutun kudi. Yaron suna kiransa da suna Ayyan.

Bayan suna babu yanda Hajiya Inna batayi ba akan ta tafi da Zahra gidanta Amma ya k'ek'ashe kasa yace babu wannan maganar dole ta hakura ta zauna a gidan Dan tace bazata zuba Ido ba a cuci yaro.

BAYAN SHEKARA BIYU.

Yaro ne fine boy Yana sanye da jc na

club din real Madrid a jikinsa, suka fito daga cikin stadium ta old Trafford dake ingila ina akayi Wasa tsakanin Manchester United da Madrid din in da Madrid ta lallasa Manchester United da ci uku da nema. Motarsu Mai shigen sport car suka shiga Mahmud ya

harba Kan titi, Saida suka dauki hanya sosai sannan ya shafa sumar yaro mai laushi da santsi.

"My Ayyan..".

Fararen idanunsa ya dago masu Kama Dana uwarsa ya kalli uban.

"Yessss my papa"

Ya fada da salon iriin Hausar Yara.

"Me mameen ka tace ka sawo mata?"

.

Shiru yayi Yana tunani sannan yayi tsalle akan seat din da yake tsaye a gaba kusa Mahmud ya Fara fadin.

"A. P.P.L.E".

"That is right my Ayyan".

Sun biya sun sawo Mata Apple din da sauran fruits suka nufa gida tana kitchen tana girki suka shigo da sauri t

a fito tana ga fadin.

"Babana Ina sakon Dana baka".

Ledar Apple din Mahmud ya mika Mata Yana fadin. Da alama an Dace Dan wannan karon masoyin Apple ne ko masoyiyar Apple ko masoyan Apple".

Ayyan ne ya wuce dakinsa da gudu da ledar chocolates dinsa Dan kad

a Zahra ta rage tace zata hada nasa makaranta.

Saida ya shige sannan Mahmud ya bude Mata hannuwa ta shige tana dariya, cikinta ya Dan shafo Yana fadin maman twins muje aji dani Naga alama wannan karon ta juya tunda mune a ciki.

Tammat bi hamdillah.

Subahan

akallahumma wabi hamdik Ashshahadu an la'ilaha illa anta Astagafiruka wa'atubu ilaik.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login