Showing 201001 words to 204000 words out of 295116 words

Chapter 68 - AUREN HUCE HAUSHI COMPLETE

WhatsApp number

Or

0805536297

5

MAMAN FATEEMAH.

WANNAN LITTAFIN BA MALLAKIN KOWA BANE GURIN JUYASHI ZUWA AUDIO KO WATA SIGA BADA IZININ MARUBUCIYA BA DAN HAKA A KIYAYE.

Godiya ta musamman gareku 'yan uwana

Farida Isah.

Nafisa Isah.

Umma Hani Isah.

Amina Isah.

Fateemah Mabruka Isah

.

bisa karfafani da kukeyi a Kan wannan rubutu da nakeyi Allah yabar Mana zumunci ya Raya Mana zuri'a yayi musu Alabarka.

Page 68.

.............

Cikin abinda Bai wuce minti talatin ba su Zahra suka Gama duk abinda ya kamata suyi a cikin gidan, suna pa

rlour ne Aunty Rukayya ta Dan kalli Zahra Wadda ta cika fam.

"Wai ke fushin na menene? Ni na tab'a ganin irin wannan Abu naki, idan wata ce da yanzu ta rasa Ina zata tsoma ranta Dan Dadi gurin your love fa zakije ba Naga kin sakawa number dinsa haka ba? Ko

a Baki sunan ya tsaya kawai babu a aikace? Kije ki tarairayi kayanki ki bashi more happiness Mana! Kada kiyi Sanya Ina ganin big bro dina fa me zafi ne, dan haka dole ki Zama irinsa koma ki Dara shi".

Narai narai tayi da idanunta tana kallon Rukayya da wa

lainiyar hawaye a cikinsu sai sukayi wani irin kyau.

"Nifa Aunty Rukayya wallahi tsoronsa nakeji idan yana fada min wasu maganganun sai Naga shi Kansa sun girme Masa ballentana ni, Kuma fa ina Jin Kamar wannan tafiyar zata canza min abubuwa, Kuma ma in fac

t Ina tsoron haduwar mu wallahi".

"A'a ban fashimta ba? Kina tsoron haduwar ku Kamar Yaya?".

"Aunty bazaki gane ba, nifa still I am a vagina".

Hannu tasa ta rufe bakinta cikin bala'in mamaki.

"Are you sure?".

Kai ta gyada Mata.

"Yes..."

Neman gurin Zama Au

nty Rukayya tayi, tana jinjina Lamarin big bro din, nisawa tayi tana kallon Zahra Wadda Kamar ance Mata yanzu Lamarin ze tabbata.

"Amma gaskiya nayi mamaki kwarai da gaske, to shi wane irin waliyi ne akan Mata? Me Kamar ke ya Zuba Miki ido Yana kallonki ts

awon lokacin nan, ko dai bashi da lafiya ne?".

Ta jefawa Zahra tambayar.

"A'a wallahi lafiyarsa kalau kawai dai...."

Sai Kuma tayi shiru.

"Ki kwantar da hankalinki ba abinda ze faru, Ina sakon da mommy ta aiko Miki dasu kina kano?".

"Nayi amfani dasu yanda

na gani a cikin bayanin".

"Good, yayi yanzu ma kici gaba da amfani da Wanda nazo miki dasu kinsan takanas ta tayo Miki order su daga Birnin inda kanwata ke Aure, magunguna ne na gaske kada kiyi Wasa dasu Kuma idan mukaje Kano zance Ya Sameer ya kaiki momm

y tana son ganinki naji suna magana da Maman kwantagora zata Baki Addu'oin da zakina yinsu" .

"Ok Nagode Aunty Rukayya Allah yabar kauna".

"Allahumma Amin".

Lokacin da suka dawo Ammah ta hadawa Zahra komai harda abubuwan amfanin kitchen kayan da Hajiyar

makwarari ma ta kawo Saida ta Zuba musu fin Rabin kayan.

A gurin Abba Zahra ta tarar da Hajiyar makwarari suna ta Hira dashi tamkar d'a da uwa, wata nasihar ya Kara yiwa Zahra sosai Wadda ta karasa karyar Mata da zuciya sai taji tamkar yau ne zata rabu das

u zuwa gidan auren nata. Lokacin da suka fito zasu tafi ne sahura ta dawo daga Aiken da Mama tayi Mata wani gari a cikin Jigawa area din gwaram, da sauri tayi ciki ta nufi dakin Mama wadda duk yau babu Wanda ya sakata a Idonsa idan ka dauke magaji, ko kno

cking Bata tsaya yi ba ta tura kofar ta shige ba kowa a parlourn corridor din bedroom din ta shiga da sauri Kamar zata tuntsira knocking ta dunga yi Amma shiru tamkar babu Mai rai a ciki haka ta gaji ta dawo parlour.

Har gurin mota Abba da Ammah da dasu Au

ta Saida motar tabar harabar sannan su Ammah suka koma ciki,sun rabu da Hajiyar makwarari da alkawarin zataje kano har gida ta gaisheta.

Tunda suka taso Hajiya ke Zuba ita ta zauna a kusa da Ya Sameer har Kano bakinsa Bai huta ba ko yayi shiru saita nemo a

binda dole yayi magana.

Karfe biyar da kwata suka shigo Kano Hajiya yaso ya Fara saukewa tace ya wuce da ita gidan mommy sai da dare direba ya kawo ta gida, ba yanda ya iya dole yayi yanda take so.

Kamar mommy ta goya Zahra haka ta dunga nan nan da ita.

Da

kin Aunty Rukayya Zahra ta sauka, a nan mommy ta shigo ta sameta tayi tagumi tayi nisa cikin tunani.

"Meya faru ne diyata ko kina da damuwa ne?".

Mommy ta fada tana Zama kusa da Zahrar.

"Babu komai mommy".

"To Masha Allah, kina jina abinda Zan fada Miki ki

rike Mijinki da kyau kada kiyi sakacin da wata zata samu damar shige Masa suna da 'yan Mata a wannan families din nasa Kamar me Kuma kowace uwa gurinta mijinki ta shinshina ta samu damar lika Masa 'yarta ga Addu'oi da Hajiya Mama tace na baki lokacin Dana

fada Mata a kawo Miki salon da Rukayya ta kai Miki, kina jina dauko wayarki ki rubuta a notepad din ciki".

"To mommy nagode".

"Kina jina da farko Zaki samu tsamiya Mai kyau ki jika da jiku da dare idan Zaki kwanta ki taci kadan ki tofa YA WADUDU kafa bakw

ai duk kafa Daya ki Fadi sunan mahmud ki tofa haka zakiyi harki Gama saiki shanye, haka Zaki ringa yi in Sha Allah soyayya dai Zaki gamta a gurinsa kinsan duk yanda kike a zuciyar mijinki kina bukatar Karin samun daraja da soyayyar mijinki yaji babu kamark

i a zuciyar kinji".

"Naji mommy in Sha Allah zanyi".

"To Allah ya kaiku lafiya kiyi ta hakuri Lamarin Zama da wasu dangin Saida hakuri zakiga abubuwan da suka Sha banban da naku al'adun da dabi'u to sai kin nutsu sosai kin Zama Mai kula da koma da lura".

K

arfe bakwai flight dinsu ya tashi daga Kano zuwa Abuja, harda Fateeha akazo airport din sai a lokacin Zahra tasan da Oga Sameer zasu tafi.

A gidan kanin mommy suka kwana matar gidan yarinya ce duka haihuwarta biyu tunda Aunty suhaima taga Zahra taji yariny

ar ta kwanta Mata a rai da gani ta samu tarbiyya Bata da rawar Kai irin na yaran yanzu more especially idan Allah yayi musu baiwar kyau zaka samesu da iyayi da fadin rain Koda ba 'ya'yan kowa bane. Sun Dade suna Hira kafin Zahra ta kwanta saboda zasuyi sak

kon fita tunda flight din seven fifteen zasu bi.

Duk wani Kai kawo Fadi tashi Sameer ne yayi musu ga Zahra ta dauko kayan sakawa abinda basu Saba ba a dabi'ar tafiye-tafiyensu, Aunty Rukayya ta zuga Zahra tace ki dauki duk kayan da kikasan kina sonsu kinga

dai wasu ba samunsu zakiyi a can ba,idan ma kin Sami to dinkin zakiga baiyi dai dai da ra,ayinki ba.

A VIP suka zauna, ko a Adis Ababa da sukayi lending Zahra batabdamu data fita ba, Saida suka kusa tashi ta fito ta Sha minerals kawai da snacks.

Cikin da

re suka Sauka a Indiri gandi international airport.

Lokacin suka sakko mahmud Yana gefe ya nade hannunsa a kirji a gurin da ya zuba Mata Ido shifa yana kishin yanda take fita mutane suna ganinta, ko shida take mallakinsa da kyar yake iya control kansa ida

n ta doso inda take to Yaya Wanda ba muharramanta ba, ga wani abun mamakin Sam Sameer Bai fada masa tare zasu zo ba.

Dube dube Sameer yake da waya kunnensa yanaji tana vibrating a jikinsa yaki dauko ta, a hankali yake doso inda take ta baya shi kuma Sameer

ya juya Yana kallon gefensa na dama, scent dinsa ya fada Mata ya kusanto ta kafin ta ya saka hannunsa ya rugumota ta baya.

Luuuu yayi da idanu lokacin da taji ta a cikin jikinsa take taji wata irin nutsuwa ta saukar Mata, a tare suka sauke wata ajiyar zuc

iya, hannunsa ya saka duka biyun ya Kara sakata a jikinsa.

Kamar ance Sameer ya juyo sai Idanunsa sukayi Masa kyakykyawan gani, wani smile yayi ya bace bat daga gurin.

Saida ya samu nutsuwa sannan ya Dan janye daga gareta.

"Preciousss.. you are highly welc

ome to india, idonki kenan kin manta Dani Ko? Na Zama Kamar narayan Daya rasa uwa".

Hannu yasa ya dago fuskarta Yana Karewa fuskarta kallo yayi Mata wani smile Mai ma'anoni da yawa, handbag din hannunta ya karba ya rike hannunta

"Ok let's go"

Dan waige-wai

ge ta fara Kamar tana neman wani Abu.

"Wai me kike nema ne?"

"Tare fa muke da oga Sameer, Kuma Naga ban gansa ba".

"Ki rabu dashi ze shigo da safe saiya tsaya ya taho Miki da kayan da yace Rukayya ta saka kin dauko".

Ya fada Yana dan Jan tsinin hancinta.

Shi yake driving din motar da hannu Daya, dayan kuma Yana rike da nata hannun.

Ta gajj iya gajiya so take tajita a kwance kawai, ba gidan dasu Habib suke ya nufa ba, directly Leela palace ya nufa da ita, dakine na Alfarma tun a parlour ta Zuba ta gaji da g

asken gaske duk Bata Jin dadin jikinta ga yanayin da take ciki duk a tsantsance take jinta.

Kusa da ita ya zauna Yana Dan matsa Mata jiki kadan.

"Wash! Allah, wallahi I am so tired".

"Ok Bari na hada Miki Ruwa kiyi wanka zakiji dadin jikinki ki Dade ne bak

iyi doguwar tafiya haka ba".

Hannuwanta ya Kama duka biyun.

"Oya tashi mu shiga kiyi wankan ki huta".

Cikin bedroom din suka tana jikinsa.

Kan hadaddan royal bed din dakin ta kwanta,shi kuma ya wuce toilet din bai Dade ba ya fito, har lokacin tana kwance d

agota yayi zip din rigar ya Fara kokarin zugewa.

"Dan Allah ka Bari Zan shiga na cire da kaina".

Ba musu ya bar Mata rigarta ta tashi ta wuce ciki, ta Jima tana gasa jikinta da ruwan zafin daya hada Mata, Bata taba tunanin harta Gama wanka base shigo ba Am

ma abin mamakin ko a leke bai leko ba.

Duk wani abun bukata ta tarar dashi a ciki.

Daure da towel ta fita hannunta Daya Kuma tana rike da k'arami tana goge gefen gashinta inda ya jike.

Wayarsa yake daddangwala baiko dago Ido ya kalleta ba.

Harta Gama abind

a zatayi ta saka kayan barci said lokacin ya kalleta me zaki

ç

i a kawo miki?"

Ya fada Yana kallonta daga sama zuwa kasa.

"Ba komai barci nake son yi".

"Ok. To hauki kwanta Ina wani aiki ne"..

Saida ta hau tsakiyar gadon ta zauna sannan Zahra ta gaishe shi t

are da tambayar Mai jiki.

"Jiki Alhamdulillahi, wato har yanzu bazaki daina yi min gaisuwar Hausawa ba ko? Kin Dade baki ganni ba Amma ba irin concerned din nan ko".

Dan juya Masa sexy eyes dinta tayi.

"Nima ai ba wani wani concerned daka nuna min, Kamar m

a bakaso nazo ba, bleeding fa nayi da kwana na ya Kare Saida kaje kayi min addu'a a qabarina".

Ta wani turo Baki irin na yaran Nan.

"Subhanallahi wallahi dokin ganinki ne ya sakani mantawa da matsalarki, tunda naji abinda ya kawo Zubar jinin na samu nutsuw

a, to sorry Bari nazo ki fada min yanda abubuwan suka faru Kuma naji dumin jikinsa Mai saka min nutsuwa".

Ya aje wayar ya taso ya shigo jikinta yana Dan hura Mata iskar bakinsa a saman idonta sannan ya Kai bakinsa Yana Dan Wasa da cikin kunnenta da harshen

sa, a hankali ya Fara fada mata.

"I don't have words to describe what I feel for youuu.. I fall deeper in your love with every passing day, pls help me I am madly in love with you mi babe".

Ya karasa fada Yana Bata wasu hot kisses Yana Kuma shawagi da hann

unsa a cikin rigarta, wata irin tsuma ta Fara tamkar Wadda Zazzabi Mai rawar sanyi ya Kama.

Bakinta sai rawa yakeyi ta kasa furta ko kalma Daya Dan da zafinsa yake tafiyar da ita sun dauki dogon lokaci Yana sarrafata sai da yayi Mai isarsa ya maida Qishint

a da yake tare dashi sannan ya gyara Mata kwanciya ya sakata a jikinsa suna sauke ajiyar zuciya su duka.

Barci sukayi har suka makara sallar Asuba, barcin suka Kara komawa manne da juna, hankalin Zahra a Dan kwance yake tunda tasa iya dai haka za'a tsaya b

a inda za'a tafi.

Sai wurin Sha daya da rabi suka tashi duk yanda Mahmud yaso suyi wanka tare kiyawa tayi, ya za'a ta yarda yaga wannan bulbular.

Kafin ta for yayi musu order Abincin break fast, sunci sunyi hani an kafin su wuce Asibiti.

Alhamdulillahi jik

in baba Malam din da sauki sosai, kamar ya Goya Zahra Daya ganta, sun Jima a Asibitin, suna Nan su Abubakar ya shigo tunda Habib Yana tare da Baba Malam din tunda mahmud ya tafi dauko Zahra a airport shi ya zauna a gurinsa, sunanan Sameer ya shigo ya duba

Baba Malam din, wani kallon kasa kasa yake yiwa mahmud din, da gani magana ce fal a bakinsa, dasun hada Ido saiya sakar masa wani murmushi.

Sai wurin la'asar Baba Malam yacewa mahmud ya Kai Zahra can inda suka sauka ta Kara hutawa.

Tare suka fito da Sameer

.

"Sir ga kayan madam Ina za'a Kai su Naje can gidan bakwa nan..

Ok ka kausi Leela palace can tayi nata masaukin".

Yayi gaba ya nufi Zahra dake can gefe tana jiran su Gama su wuce duk ta matsu ta gyara jikinta.

Saida suka dauki hanya sosai mahmud ya riko h

annunta Yana Mata kallon da Bata iya jurewa daga idanunsa.

"Preciousss... Wai yaushe abun nan ze tafi ne yafa shigar min rayuwa, naga kamar ya Kara kwanaki fa?".

Wata irin faduwar Baga taji,me yake nufi da wannan tambayar ne Kuma?".

Duk tsoro ya kamata nan

da nan

* AUREN HUCE HAUSHI*

MAMAN FATEEMAH.

Page 69.

..........washe gari basuje asibitin da safe ba daukar ta yayi suka fita,boutique suka shiga na kayan sakawa suka loda ita abun har mamaki ya Bata, da farko cewa yayi ta zaba da kanta sai t

a dauko kamar set shida sai inner wears data dauka, Yana kallonta Yana ganin haka ya dauko babban basket ya Fara lodar Kaya da na gurinsa ya cika ya dauko wani da taga abun nasa ba Mai karewa bane ta Fara hada shi da Allah akan ya barsu haka bafa aaidawa z

asuyi ba Kuma ita kadai ce bada wasu zasu ringa sakawa ba, sannan ya Bari Shima ya dauki dai dai kun abun bukata irinsu Kayan shaving.

Credit card ya Basu suka cire kudin su ya bada Address din da za'a Kai , Kayan suka wuce.

Suna zuwa train station suka ta

rar da Mr Salahuddeen Yana jiransu cikin girmamawa ya gaishe da mahmud cikin yaren indianci ita mamakinsa take yi yanda ya iya indianci ga yaren Portugal ma da yake ji can kwanaki taji Yana oyaren french, cikin harshen turanci Mr Salahuddeen ya gaishe da Z

ahra. Wani card Kamar ATM ya mikawa mahmud cikin ladabi Yana fada Masa magana, shi Kuma sai gyada Kai yake yi, bayan ya gama saurarensa ya Mika Masa key din motar yayi ya juya ya nufi inda motar take, hannunta Mahmud ya riko ya nufi cikin station din.

Gur

in Zama ya nemar musu ya kawo Mata fresh milk me matsakaicin sanyi, tunda ta zauna wata yarinya da gani 'yar Africa ce take binsu da kallo ko Ina mahmud yayi idonta Yana Kansa, ganin haka lokacin Daya dawo da Coke na gwangwani a hannunsa ta shagwab'e Masa

tana fadin.

"Pls meu amor mu canza guri bana son nan".

Hannu yasa ya dagota daga zaunen Yana fadin.

"Ok muje can ta baya ko?"

Gyada Masa Kai tayi suka nufi inda ya fada, sunzo karya kwana Zahra ta Dan juyo taga still dai ta biyosu da wani mayen kallo Kama

r tazo ta rungume Mata mijin, wata uwar harara Zahra ta zabga Mata tana jan tsakin da Batasan ya fito ba.

Dan juyowa yayi Yana Mata wani kallon ke waye?

Dauke Kai tayi tana fadar "ba komai".

Be zafafa ba sukayi gaba.

Bayan sun zamu guri can gefe Zahra tac

e Masa.

"Wai Ina zamu ne haka?".

Dan lakuce lips dinta yayi Yana wani lunshe Ido.

"Jim Corbett national Park zamuje Yana can Uttarakhand state, Ina son muje huta kuma kiga number one park a India anyi shi tun 1936, lokacin turawan mulkin mallaka".

"Ok, Nag

a ka kawo mu station na train da nisa a mota ne?".

"Eh Kamar hakan ne dai za'a Kamar tafyar five hours thirty minutes a train".

"Tab da nisa ya akayi kasan Ina son zuwa park ne?".

Saboda an fada min Yana daga cikin abinda Keke so ne".

Shigowar train din da

zasu bi yasa hirar tasu ta yanke.

Suna zuwa ya zura katin ya saka musu kudinsu suka shige ciki har zasu zauna wani seat da babu kowa Zahra taga kusa da wannan yarinyar ne tace Masa.

"Pls muyi ciki bana son kusa da hanya kowa ya shigo saiya ganka".

Nan da

nan ya nufi inda ta nuna Masa.

Away biyar da mintuna shiga Uttarakhand Basu bata lokaci ba suka shiga taxi zuwa I.T.C HOTEL. Wanda yayi booking dinsa tun jiya.

Sun huta sunyi wanka it's Kuma tayi wankan tsarki Dan cikin ikon Allah dif ya dauke, tana fitow

a taga Kayan sakawa a saman bed din ta dauki wata abaya baka ta saka ta tayar da sallah, tana ta fatan Allah yasa harta Gama sallar Bai shigo ba, cikin taimakon Allah Bai shigo ba din Saida ta Gama sannan ya shigo Yana fadin.

"Taso muci abinci kisan bana s

on yunwa"

"Acici shugabannin tauna"

Ta fada kasa-kasa.

"Me Kika ce".

"Nothing"

Ta fada tana tashi tsaye tana Mika tare da salati

Kauda Kai yayi idan tana irin wadannan abubuwan labarin yana iya canzawa.

sunci Abinci sannan suka Dan fita harabar hotel din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login