Showing 30001 words to 33000 words out of 338813 words
/>
Mond
ay morning…
yauma da sassafe ya sake futa kamar jiya, wajen karfe shida,sabeeha ma a daidai lokacin ta futo, ita ta ganshi saidai shi bai ganta ba, samun kanta tayi da son hawa saman nashi, tunawa da maganar da sukayi da ammu yasa ta samu courage din ha
wa.
ahankali ta soma bude kofar dakin, yau kwana biyar kenan rabonta da shigowa part din, bin ko''ina ta soma yi da kallo kamar yau ta fara shugowa memory din rayuwar da sukayi a cikin gidan nayi mata yawo akai, ajiytar zuciya ta sauke sai dan murmushi da
ya buyo baya, ta nufi bedroom din tana tafiya ahankali ahankali harta tura kofar bedroom din nashi.
wani irin daddan kamshi ne ya bugi hancinta cikin sauri ta runtse idanunta kafin ta bude, ko'ina is tidy as always babu datti ko digo saima kamshinsa mai t
sadan gaske daya bade dakin daya hade dana sanyin ac, dakin kamar an saka freezer tsabar sanyi.
samun kanta tayi da kunna gaba daya light din dakin tabi ko'ina da kallo tana tuna lokacin da suke rayuwa a ciki, kamar ba ayi ba.
ganin beddings dinshi a har
gitse yasa ta soma cire wanda ke kan gado ta wuce dashi bathroom ta saka shi cikin washer sannan ta fito ta wuce closet ta dauka sabon beddings ta shimfida mashi yanda takeyi lokacin da suke kwana tare.daga nan ta wuce bathroom ta gyara shi tsaf, dukda bai
wani baci ba, ya sauya komai na wankanshi,sai a lokacin ta tuna da panties dinta da towel dinta dake toilet din, gaba daya bata tadda ko daya ba a cikin bathroom din, qila ma ya zubar tunda baisan kona waye ba, kwata kwata bataji rashin dadi ba don haka t
a futo ta wuce closet room dinshi, tana shiga ta tadda kayayyaki sabbi a kasa, gaba daya ya fiddasu dagaqa leda harda kwalayen takalma wajenma ya zama disorganize gqba daya kamar yana kokarin shirya kayan nashi ne ya futa, samun kanta tayi da tattara kayan
ta ninkesu tass ta bude wardrops dinshi, unlike yanda yakeyi ada idan zai dauka kayan da zaisa ya hargitsa su yanxu komai neat neat a jere, murmushi kawai tayi sannan ta ajiye jera sabbin data ninke ta saka mashi a ciki, wajen takalma ma haka ta tattara s
u ta jera mashi inda yake ajiyewa da turarrukansa kafin ta futo.tunawa da kayanta yasa ta koma closet room din ta bude wardrop gefen wajenda kayanta suke ta deba wanda zata iya kwasa ta dauka laptop dinta da khaal ya bata sannan ta rufe closet din ta fito
ta wuce kasa zuwa dakinta, bata bari kowa ya ganta ba.
bangaren taj ya dade sosai yauma wajen gym yana gamawa da nan ya dawo gida, lokacin duk suna breakfast don haka yayi joining dinsu a tare, hidaya dake zaune tunda ya zauna take kallonshi ta gefen id
o.
da yake baya wani cin abunci sosai sai ya riga kowa gama wa amma yaqi tashi saida hidaya ta tashi tabar wajen tukunna kafin ya tashi shima ya wuce bedroom dinshi, yana shiga yabi ko'ina da kallo ganin bai tadda yanda ya futa ya barshi ba, bai kawo koma
i ranshi ba don atunaninshi ko hidaya ce tasa maid ta shugo ta gyaara mashi, daman ita kadaice keda damar saka hakan don shi duk abunda ya shafesa bai fiye son maid suna mashi ba saboda yana da saurin tsantsanin abu, shiyasa ko gyara za a mashi ba kowa yak
e yarda ya mashi ba, particularly akwai yanda yakeson a mashi gyara komai ya zamana a daidai babu mistake.
closet room ya shiga don ya ajiye jakarshi, yana rufo kofar yabi closet din da kallo mamaki kwance akan fuskanshi, kayan daya bari akan console di
n walk in closet table din gaba daya babu, hatta packaging dinma an tattare gaba daya, yayi mamaki sosai wakeda audacity din taba mashi abu a cikin ma'aikatan gidan?, don bai buqaci ayi mashi hakan, ranshi harya soma baci saidai tunawa da qila hidaya ce t
asa ayi mashi hakan yasa ya kauda kai kawai ya bude wajen closet wardop dinshi, kayan ya gani a jere, komai an saka shi inda ya kamata,hatta perfumes dinshi ma an jerasu yanda ya kamata…
misalin karfe daya da rabi ya farka daga barcin daya daukeshi,
wani irin mafarki yayi mai dadin gaske, he can cleary see how happy he was a cikin mafarkin, wai yana daga tsaye ya rike hannayen mutane biyu wanda ya kasa ganin fuskokinsu su duka, daya na daga gefen hagunsa daya kuma na daga gefen.
mikewa yayi ya wuc
e bathroom yayi wanka ya dauro alwala sannan ya futo ya sauya kaya marasa nauyi.
sallah ya farayi ya dade sosai a zaune kafin ya miqe ya wuce inda ya jiye wayoyin daya sayo ya fito sitting room ya zauna.
remote din dake kan center table din parlor ya dau
ka ya kunna tv, tunda ya zauna wani memory din ya sake zuwan mashi, abun fa yanxu ya fara damunsa sosai, wasu abubuwa yake gani da suke bashi mamakin,he's so confuse with the situation daga remote din ma da yayi saida wani memory ya sake zuwan mashi, gani
n kanshi na neman fara ciwo yasa yayi saurin kauda tunanin a ranshi, karshe ma dai ajiye remote din yayi bai chanza channel dinba ya maida hankalinshi ga wayoyin daya fito dasu, setting daya daga cikin wayoyin ya somayi ya shigarda dayan icloud dinshi a wa
yar sannan ya fara dannawa, emails da yawa ya tadda ritutu daya danganci kamfaninsa, duk wani abu dake faruwa a kamfanin kusan kullum sai anyi updating dinshi,dukda baiyi responding ba over a year ba a fasa tura mashi ba, tun kafin ya dawo daga london dama
n yabar kamfanin nashi a hannun professional business managers waenda ke mashi managing, tunda ya zauna yake bin gaba daya emails dinshi yana karantawa ya dade sosai yana bin didigin duk wasu abubuwan da ya kamata ya duba wasu daya kamata yayi responding k
uma ya amsa su,har aka kira sallar la'asar don haka ya tashi ya koma bedroom yayi sallah, yana idarwa yaji cikinsa nayin kugi sosai don haka ya futo daga bedroom din ya, sabeeha najin karar kofar bedroom din tayi hanzarin fucewa jikinta har bari yake, dama
n suna ankare da
dawowarshi ita da ammu, ganin bai sauko kasa ya nemi abunci ba yasa ammu ta turota ta kawo mashi abunci, sune ma sukayi abuncin don yanxu ammu tace akan idanunta za a dunga komai, shi daya futo sitting room tabbas yaji alamun rufe kofa bai
ma lura da abuncin da aka ajiye mashi ba a dining din sitting room ya fuce daidai hanyar stairs yaci karo da ammu ta hawo saman, daman tun dawowarshi suna ankare dashi ita da sabeeha, yana ganinta ya tunkaro inda take cikin natsuwa da kamala yace ''masa'a
lkhair ammu''
''masal-ward taj, zaka futa ne?''
''yes ''
''kayi lunch kuwa?,''
''i will later '' ya amsa ta da american accent dinshi, don larabcin nashi ba wani sosai yake fita ba,
tasan daga tambayr nan datayi mashi bazai sake cewa uppan ba don hak
a har yayi saurin juyawa ta dakatar dashi, ''kaje ka duba jamid kuwa?''
chak ya tsaya bai daga kafarshi ba haka zalika bai juyo ba saida ta sake cewa, ''nasan bakasan bashida lafiya ba ko?,'
sai a lokacin ya juyo ya kalleta, ''me..ya sameshi''
kai tsaye
ta amsa shi, ''ya samu ciwon barin jiki, he's paralysed''
take gabanshi ya fadi yayi wani irin dammm, tunda tayi magana bai sake cewa uppan ba, amma tana hango tashin hankali akan fuskanshi da rudani, tasan he will never ask hidaya abunda ya faru dashi d
a abubuwan daya faru a cikin gidan,don saiya jira ta fada mashi da kanta tunda ya taso he never questioned her, duk abunda tace shi daidai ne a wajenshi,
haka zalika hidayar ma tasan bazata taba fada mashi komai ba kuma tasan kudirinta nayin haka, so s
uke su barshi cikin duhu duk don su samu abunda suke neme kuma su toshe hanyar da zaisa ya gano gaskiya, wanda ta yanke bazata taba barin hakan ta faru ba,koda kuwa bazai yarda da maganar ta ba.
kallonshi kawai tayi saita girgiza kai ta tako inda yake ta
kama tace '' zo'' ta kama hannunshi suka nufi part din hidaya, tunda suka tunkari bangaren nata gabanshi ya soma faduwa, take jijiyoyin kanshi sukayi jaa sosai kamar wani wanda keda trauma haka ya koma lokaci guda, tsabar tashin hankali, janshi kawai ammu
keyi don gaba daya hankalinshi ya tafi wani wajen yayi zurfi a tunani, bude kofar ammu tayi suka shige daga ciki, jamid na daga kwance an bashi magani yasha, nurse dake kula dashi tana ganin shugowarsu tayi saurin miqewa ''ma'am madam tace kar abar kowa y
a shugo''
wani irin kallo ammu ta mata kafin tace ''idan tazo kice mata ni ce nan na shigo, karki manta kice mata kanwar ubanta ce ta shugo okay?, now excuse us'' ay tunda ammu ta soma magana jikin maid din ya fara bari, ammu irin masifaffun nanne wanda b
asa shuru idan sukaga abu, cikin hanzari kuwa maid din ta fice ta basu waje, sai a lokacin ammu ta dago ta kallseshi ganin ya runtse idanunshi gam, kwata kwata yaqi yarda ya dago kanshi ya kalli ko''ina dake cikin part din, ammu najin yanda hannunshi keyin
zufa sosai, tana mamkin meysa daga shugowarshi ya sauya haka?,ko ya tuna da wani abunne?, tambayoyin data dungama kanta kenan, ita gwarama ya tuna din ayita ta kare kawai.
jamid na daga kwance idanunshi a rufe, kwata kwata baisan me ake ciki ba saboda ma
ganin daya sha mai nauyin ne sosai wanda yayi dosing dinshi off, tunda ammu ta fara shugowa dubashi hidaya tasa nurse dinshi tana bashi maganin da zai dunga dosing dinshi off saboda tsoron karya fada ma kowa
wani abun dukda tasan aynxu he's useless, preven
tion is better thatn cure, shiyasa duk sanda ammu ta shigo yana barci.
yanxu ma barcin yake yi har suka shugo baisan suna dakin ba, ''taj are you okay?'' ammu ta tambayeshi, shuru baice komai ba saida ta sake cewa ''tajudeen?,'
sai a lokacin ya bude rin
annun idanunshi ya sauke akanta, ta inda take tsaye wajen gaban gado ne wannan yasa yana bude idanunshi ya sauka kan katon frame din fattu, cikin hanzari ya runtse idanunshi ya budesu sannan yayi saurin kauda kanshi daga wajen ya maida kan jamid dake kwanc
e akan gado, yana kallon fuskanshi wani memory din yazo mashi lokacin da suka futa zuwa asibitin, inda ake mashi therapy, sai ga memory din lokacin da akayi kidnapping dinsu shida sabeeha abun saiyazo ashi barkatai, cikin sauri ya dafe kanshi jijiyoyin kan
nashi suka sake fito lokaci guda ya koma jaa, ammu na ganin yanayinshi tace ''subhanallah'' baima iya sauraronta ya juya zai futa daga dakin saboda nunfashinsa da yaji yana seezing, binshi da kallo ammu tayi tana fatan wani abun ya tuna, duk yanda akayi m
a wani abun ya tuna don ta hango tsoro da fargabar dake cikin idanunshi with dissapointment.
taj ko tunda ya dawo daga london sau daya ya shigo wannan part din, daga nan bai sake shugowa, saboda da zarar ya shugo yake tuna traumatic moment din daya tsinci
kanshi a ciki shekaru da suka wuce tun kafin ya mallaki hankalinsa, hoton daya gani kadai ya tuna mashi da duhun daya rufe kaf farin cikin rayuwarsa ya hanashi sukuni haryakai zuwa yanxu, ya hanashi barin kowa ya shugo cikin rayuwarsa, he can clearly reca
ll ranar da fattu ta shigo dakin da yake kwana da wuqa a hannunta,lokacin yana karami, yanayin ta kadai ya furgitar dashi,maganganun data fadi mashi har yau suna yawo a kunenshi, tun yana karami, ya kasance shi mai riko ne sosai, idan disturbing abu ya tsa
ya mashi rai baya iya cireshi aranshi, idan yayi mafarkin wannan fuska baya iya barci kwata kwata, he had a traumatic childhood da yayi affecting dinshi phsychologically wanda bazai taba mantawa.
abuncin da bai ciba kenan, ya dade a zaune akan gado han
nunshi dafe akanshi.
Washe gari da safe da abun ya kwana, saidaga baya ya fara tunanin yaayin daya tadda jamid a ciki, he really wants to know what has happen cikin shekara dayannan data wuce, baiyi wani barcin kirki ba wannan yasa baima futa gym ba d
on sai wajen asuba ya kwanta barci mai nauyi ya daukeshi.
yau dai gaba daya hankalinta ba a kwance yake ba saboda bataji motsinshi ba, yanayinshi da ammu ta fada mata da suka shiga wajen jamid ya tsaya mata arai, tasan duk abunda zai tuna daya danganci
watannin da suka wuce a baya bazai taba jin dadi ba, he will be heratbroken he will be shatterd, yayi rayuwa a matsayin wanda baya cikin hayyacinsa bayan wannan kuma ga qalubalan daya fuskanta, inta tuna wannan tana jin rashin dadi a ranta, yau da bai futa
ba kwata kwata ma taji rashin dadi sosai.
Taheel company…
achan taheel kamfani kuwa, yau gaba daya kamfanin ya rikice, hidaya tazo da sabon abu, tunda ta soma magana kowa yayi shuru ana sauraronta, wannan
magana datazo dashi ba karamar magana bace
,ya za ayi tayi deciding janye tallafin daya daga cikin manyan investor din kamfanin?,janyewar nan ba karamar matsala zai kawo kawo masu musamman yanxu da take kokari producing sabon business gashi ta tattara duka kudaden kamfani wajen sabon product din na
su, daban kudaden da investor ke shigarwa ne kawai ke tafiyar da kamfanin ayanxu, wannan decision ba karamin abu bane, kuma wannan zai iya jawo masu babbar matsala, hankali a tashe daya daga cikin manyan shareholders ya soma mata magana ''gaskai ma'am baza
i yuwu ba, babu kudi cikin kampani, finance department sunyi korafi, kudaden kamfani da muka saka cikin sabon product din da akeyi ayanxu idan har aka samu matsala bamuda backup,kafin ma akai ga cire investor ya zamuyi compensating dinsu?, what if suka buq
aci share din kamfani?, madam a dai sake duba wannan''
dagowa hidaya tayi tana kallonsu daya bayan daya, ita ba maganganun da suke na risk din da kamfani zai shiga ne agabanta ba, dole ta fidda investors dinnan,dole ne, bazai taba yuwuwa tabarsu a cikin j
erin masu tallafin kamfani ba saboda tasan ko wanene yake tallafin kuma idan har shareholders dinnan suka gano taj ne shikenan, she will lose everything that she has work for, ayanxu datakai matsayin nan bata jin zata taba barin haka ta faru, she has sacri
fice alot, the last thing da zata taba bari ya faru shine kamfanin nan yabar hannunta ya koma wajen wanda tayi rantsuwa bazata taba barin ya samu koda digo daya ne daga cikin gadon kamfanin ba, balle har ya zama nashi, bataji bata gani kwata kwata.
a harz
iki ta tashi rai a bace tace
''ba wai shawarar ku nake nema ba, wannan order ne nake badawa, dole a cire waennnan investors''
''but madam dole ki bamu reasons din da zamu basu kuma kinsan zasu iya sueing dinmu akan wannan yarjejeniyace mukayi a tsakani,
duk profit din da muka samu zamu basu nasu percentage din,''
''i dont care, kudin da sukayi investing na wannan shekarar za a maida masu, its a contract zamu iya ending duk sanda muka ga dama tunda partnership ne,''
''but ma'am idan muka basu kudi bamud
a wanda zamu…''
''im done…..talking, not a single word from anyone'' ta daka masu tsawa, tuni kowa ya kama kanshi, ''do you want me to make you understand me better?'' ta karashe tana mai kallonsu daya bayan daya, tuni kowa ya soma sauke kai kasa saboda
tsoron abunda zai biyo baya.
''we are canceling TNT investors,saboda proposal din da suka kawo mana is not authentic, saboda haka thats final''
tana kaiwa nan ta fuce daga hall din, secretary dinta na biye da ita ba baya, tunda ta fita ake ta cece kuc
e, chan na hango fadwa daga zaune, daman tare suka shugo office din, shine itama tayi joining meeting din.
hidaya na futa ta mike itama tabi bayanta zuwa office dinta, tana shiga ta tadda hidayar nata zarya tsakanin office din nata, ''yanxu what is your n
ext move?''
''ke kinsan dole ne na fitar dashi, i cant take that risk, idan har aka gano ya samu sauki kuma shine investing a cikin kamfanin nan komai zai wargaje, zasu kwace kamfanin daga hannumu,''
''kai ya allah, ya akayi ma kika bari har kuka partn
ership dasu bakiyi dogon buncike ba?''
''how will i fucking know hes behind all of this?, yaronda ban taba tunanin yana da wayo ba har ya iya zama mutun, kina tunanin turashi karatu da nayi kuma na hanashi dawowa nayi shi ne saboda ya daukaka ya zama wani
abun?''
sauke ajiyar zuciya fadwa tayi sannan ta ce ''toh ay gashinan yanxu kinga plan dinki bai yuwu ba, dman kema ukty ay ba haka ya kamata kiyi ba tun farko, keep your enemies close to you so that you can see their progress and have control over the
m amma me? da kika tashi sai kika turashi chan inda baya kan idanunki balle kisan me yake ciki,duk hanashi zuwan da kikeyi bai hanashi ya daukaka ba, kuma ya boye maki hakan, me kike tunani kenan?, kinga wallahi i never trust yaron nan wallahi, abun tambay
a ma anan da zaki fara yima kanki shine, duk yanda yake maki why did he lie about his identity?, why did he lie about koshi waye?, why didnt he tell you shike investing a kamfanin nan?, definately kudirinsa don ya karbe kamfanin ne daga hannun mu, you need
to open your eyes, akwai wata a kasa ukty''..
ay tunda fadwa ta soma magana hartakai aya hidaya bata taba jin tashin hankali ba sai na yau, tabbas maganganun fadwa gaskia ne, duk yanda yake mata why did he lie?,ko dama tun farko ya gane kudirinta na hana
shi dawowa?.
''yanxu ya kike