Showing 240001 words to 243000 words out of 338813 words
ranshi wannan yasa shi cewa “she’s my wife!!!!”….
Toh Allah ya kaimu gobe
🥺
✊
💋
BOSS LADIES WRITERS
💋
✊
MATAR TAJ (destined with you
🩵
🤍
)
Written by
Queenmarh
✍
️
Book2
PAID
Chapter 103
Da mamaki salim ke kallonshi, koba’a fada ba yanda yake abubuwa akan yarinyar nan saida jikinshi ya bashi cewa akwai wata
alaqa mai karfi tsakaninshi da yarinyar,yayi matukar mamaki sosai don taj din bai kama da mutumin da will go for someone like her, yar aiki, sannan kuma gashi bincikensu ya nuna kamar bata da galihu, qilama irin yarannen ne da ake haifa a titi a yar.
Koba
a fada mashi ba yanda taj din yake akan yarinyar ya tabbatar ya kamu, mugun kamu ma kuwa, anyways baiga laifinshi ba don a gaskia yarinyar treasure ce babba, akwai kyau ba dan kadan ba.
Sun dade sosai suna tattaunawa da salim inda salim ya shaida mashi z
ai kokari yayi bunciken na musamman akanta da su jamilu don tabbatar da komai, neman iyayenta dai ba abu ne mai sauqi ba sai an sanya private investigators a ciki.
Allah yaso ma tunda akwai jamilu da ya kasance wanda ke kawo masu rahotanni, abubuwa zasu y
i masu sauqi tunda matarshi kawar maman nata ce, kuma zata san wasu abubuwan.
Knocking din window din motarshi akayi wanda yasa shi juyowa ya zuge glass din, cikin kaudi maya ta sunkuyo kwata kwata bata lura da salim ba ta dubu taj tace “sorry uncle taj
nanna ce tace a kiraka kazo ku gaisa da…”
Kamar wadda aka guntse ma baki haka ta kasa karasa magana, yanda yake kallonta haka take kallonshi da mamaki ganinsu tare.
Salim ma dai mamaki yake sosai na ganinta, zaiyi magana tayi saurin yin yaqe tace “daman
tanata kiran wayanka baka dauka ba”
“I will be there in a minute” ya amsata tare da zuge glass din motar.
Gaba daya ya manta da salim da ita sunsan juna, inama yakeda lokacin wani tunawa.
“Thats maya right?”
Juyowa taj yayi ya dubeshi “yes, do you kno
w her?”
“Yes i do, sorry sir but are you related?” Ya tambayi taj.
“Yes, is there everything wrong?”
Yar dariyar yaqe salim yayi ganin taj din bai tuna sanda ya gansu tare ba ko mantawa yayi allah kadai ne masani, anyways its been long ba lallai attenti
on dinshi ya kaiga wajen ba.
“No not at all”
Sallama sukayi salim ya futa daga motarshi ya nufi cikin asibitin.
Tundaga nesa ya hangosu zaune, tanata zuba murmushi da alamu hamad wani abu yake fada mata dake sata yin murmushi, wani irin abu yaji aran
shi take ya wani hade rai tamau kamar bai taba dariya ba, kamar ance ta dago karaf idanunsu ya shiga na juna, tayi saurin dauke nata kamar batasan yanayi ba, wucewa yayi ta gabansu, ba tareda ya sake kallon inda suke zaune ya shiga ward din da anne ke ciki
da sallama.
Duk dagowa sukayi suna kallonshi, musamman bahijja dake jin dadi sosai mara musali, tunda taji maya na sonshi wannan abu ya mata dadi kuma tayi alkawarin insha allah zai zamo miji ga maya, hankalinsu bazai taba tashi ba tunda zata kasance han
nun na gari, kuka dan uwanta na jini, da ga nanna.
Idanunshi ne ya sauka ga daddy dake kusa da bakin kofar, ya miqa mashi hannu suka gaisa cikin mutuntawa sannan ya gaishe da anty bahijja ya masu ya hanya.
Hira suka soma yi da daddy while bahijja ma suna
ta hirar yaushe rabo da fadila.
Nanna nata kallonsu tana murmushi, fadila tace “af yaufa dadyn laila zai dawo shima”
“Kedai fadila baki fadin abu sai at the last minute, yanxu ya za a fara shirye shiryen tarbar baqi, gasu bahijja ma ko gyaran bangarensu
ba ayi ba” nanna tayi magana
“Nanna its not too late, sai a gyara kafin zuwa anjima ko, tubda duk muna nan” bahijja tayi magana
“Toh ay shikenan”
Murmushi laila tayi jin abunda mamanta ta fada da murna itama, rabonta da dady kusan 6months kenan ko fin
haka ma.
Tunda maya ta dawo daga kiran taj ta zama so reckless gaba daya, ganin salim da taj, tabbas shi can recall ranar data fara sanya idanunta akan taj a hilton sunje itada salim, har a ranar salim yace mata ay ya sanyi, they caught her off guard
ta rasa menene tsakaninsu, sun zama abokanai ne? Ta tambayi kanta , wata zuciyar kuma tace mata no thats not possible din salim din ya fada mata babban baqon business partner ne na babansa, but amma what if they share any personal details? Innalillahi wa i
nna ilaihi rajiun, bazata taba so taj yasan irin rayuwar datake yi ba, kuma a halin yanxu salim ya kasance the very first person dayasan irin rayiwar da take leading abaya da kuma yanxu.
Wayarta daketa vibrating saboda tasa a silent ta duba, ya kira yafi
sau goma sai message dayayi popping at the last minute.
Saurin bude wa tayi ta fara karantawa kanar haka “why aren’t you picking up my calls? Lets have a chat for a minute or i come in by my self”
Bahijja na magana da anty fadila ta juyo ta kalli mayar d
on tana kusa da ita.
“Baby yadai?”
Murmushi yaqe tayi tace “nothing mummy…” tana fadin haka ta miqe tare da sulalewa ta futa.
Da hamad da sabeeha taci karo har zuwa lokacin suna zaune suna magana, kota kansu batabi ba saima harara data watso masu ta fut
a daga reception.
Tana futowa ta tunkari motar shi, ya bude kofar ta shugo, dake motar is tinted wannan yasa ba a ganin na ciki.
Sauke hannunshi yayi kan steering motar tare da juyowa ya kalleta annoyingly ya soma magana.
“Kinfa raina min hankali, ive b
een calling you for the past months kina ignoring calls dina why??”
Kallinshi itama tayi annoyingly tace “kaga salim its over between us please, why should i bother picking your calls”
Wata irin dariya yayi ya kalleta daga sama har kasa yace “hahahah may
a maya…?”
“Look im serious fa, I’m just done with that lifestyle please”
“You found someone else i guess?” Ya tambayeta
Kai tsaye tace “Yes much better than you, we cant be compatible saboda i have high taste salim,”
Baki bude ya kalleta, yau ita ke
fada mashi wannan magana, ita dake binshi agindi agindi yana wulaqantata son ranshi, ada bai wani bata attention amma yanxu data fadi wannan kalmar sai yaji he wants to play her more, ay babu yanda za ayi tayi ending relationship dinnan saidai idan shine y
a gaji yace ya kare.
“Wow.. kin manta yanda kike bina kenan, what have you not done just to be with me?” Ya karashe yana danna wayar sa.
“That was so stupid of me, kaga tun farko daman don naga you stand different da lifestyle dinka ne sainayi tunani you
’re special ashe ba hakan bane, youre just like every other guy, chicken changes dinka can’t afford my lifestyle”
Bata gama rufe baki ba ya juyo da screen din wayarsa to her face, wani irin sensational moaning ne ke tashi daga wayar, hankali tashe ta dubi
screen din, itace dashi kwance kan gado tana bashi head, ga fuskanta ya futo dauu a camera din, harda muryanta, abun dai ya kazanta babu kyan gani, there where just having their time shida ita.
“What is this salim? Are you trying to blackmail me?”
“Well
uhm, idan kince haka toh hakan ne, i have multiple of this kuma with your consent nayi video nan, tunda har nudes dinki kintura min, ke baki isa ba fa kiyi dumping dina ba saidai ni nayi dumping dinki wallahi..”
A fusace ta bude motarshi zata futa yace “
I’m not done talking to you”
Banging kofar tayi ta kalleshi rai a bace, “zanzo gidanku anjima, wallahi inna kira baki dauka ba…”. yayi kwafa kafin ya danyi dariya yace “anyways zan iya kiran uncle dinki sai ya turo min ke ko?”
Saurin juyowa tayi ta kalle
shi hankali tashe tace “you don’t have to, send me your location zanzo anjima”
“Smart girl!!” Ya fada yana dubanta harta fita daga motar nashi.
Tana futowa daga motar saiga daddy da taj da hamad zasuje sallah don an kira sallan dhur, hankali tashe tak
e kallon daddy da taj, fatanta allah yasa basuga futowanta daga motar hamad ba.
Takowa tayi har inda suke tace “daddy!!”
“Me kikeyi anan?” Ya tambayeta babu wasa, “daman nayi ordern pizza ne za’ayi delivery to shine na futo na karba”
Kallon hannunta yay
i da yanda take magana , kana ganinta kaga mara gaskia daman yafi saninta, he knows when shes lying ko idan bata da gaskia.
Ganin irin kallon da yake mata ne yasa taji gabanta faduwa.
“Zamuje masjid”
“Tohm daddy saikun dawo”
Suna dawowa daga masal
laci lokacin anne ta farka, tayi farin cikin bahijja sosai aranta ba kadan, dataji harda majeed sukazo sai yanayin ta ya dan sauya.
Lokacin da suka shugo kuwa dady ya karasa inda take ya gaisheta haka ta amsa babu yabo ba fallasa, bahijja na gefen fadila
ta sunkuyar da kanta gaba daya sautaji babu dadi ganin yanda anne kema mijin nata, ta dauka yanxu da shekaru suka jaa komai ya rigada ya zama tarihi, tunda an rigada an zama daya kuma gashi harda rabo a tsakani babban rabo ma.
Dafata fadila tayi tace “dan
allah karkice kkmai bahijja”
“hmm fadila amma yaushe wannan abun zai kare ne? Shekaru nawa kenan, maya fa is 23,“
“Kinsan tsohuwar tamu akwai kafiya, amma wallahi ni nayi imanin komai ya wuce, ta karbesa kawai dai bata san nunawa ne”
Shuru kawai bah
ijja tayi tana tuna abubuwa da dama….
Misalin wajen karfe biyar duk suka soma shirin komawa gida.
Yanda sukazo haka suka koma gaba dayansu.
Kamar yanda nace estate ne babba garesu, bangarensu kuwa babban mansion ne mai dauke da apartment daban daban a
ciki, wannan ka’ida tun alhaji santuraki shi kanshi lokacin da yake da rai, yayima yayansa gaba daya da jikokinsa provision din da har su mutu jikokin nasa suka yayansu zasu amfana da komai, wannan hali nasa anne dashi ta taso, shiyasa yayanta kowanne yan
a da muhalli a kusa da ita, kowanne duk mai ra’ayi zai zauna shiyasa aka samu hadin kai gaba daya.
Bayan main house Akwai apartment din fadila, na sameer da iyalanshi gida biyu kowacce da nata sai kuma na bahijja daga gefe sai extra apartment da basu ka
i sauran girma ba inda taj ke zaune a ciki.
Already tun kafin su koma gida fadila tasa wasu cleaning agency sukazo don au gyara bangaren bahijja don anan suke sauka duk sanda sukazo, anan komai da aka mata na aurenta ke ciki, kuma yanda anne ke sawa ayi u
pgrading kayayyaki na zamani na gidajen haka itama nata ake gyarawa dukda ba anan suke zaune ba.
Koda suka dawo gida it was very simple for them to move in, maya ma ta dawo bangaren iyayenta, tsabar missing dinsu datayi suma hakan.
Kwana sukayi suna murn
ar ganin juna musamman bahijja, a tare sukaci abunci ma.
Da daddare daddy ya tambayi maya ya batun karatunta, with full confidence ta shaida mashi komai yana tafiya smoothly, a haka ma sun kusa kare karatun don saura mata semester daya.
Ayanda ta fadi ma
dady kenan, don carry over ne jibge akanta da batayi retaking ba tsabar unseriousness ko ta yaya zatayi passing out oho.
Dady yaji dadi ganin nutsuwar data karo, atunaninshi dawo da ita da yayi was the very best decision don da tana chan tare dasu da tun
i ko tankwarata shi kanshi bazai iya ba, tun daga lokacin dayaga wasu substance din kwayoyi a jakarta ta school.
Bangaren su sabeeha da mutumin nata kuwa, tunda suka futo daga asibiti gaba daya ya dauke wuta, ba kamar yanda suka fito ba, ya hade rai sos
ai ko kallon inda take baiba, koda suka shugo mota kuwa yana kallo tana struggling da belt yayi kamar bai ganta ba, ita kanta ta lura how cold he is amma kuma hakan takeso daman ya futa harkanta shiyasa bataji wani abu har suka iso gida.
Suna isowa gida y
a bude ma nanna kofa ta futo sannan ta wuce main house ya rage daga shi sai ita, booth ya bude yana kallo ta babu wasa akan fuskanshi yace “pack it up, when you’re done meet me at my apartment”
Yanda yayi maganar kamar bashiba, da safe he was so calm and
sweet yanxu kuka ya sauya mata gaba daya daga yanda yake magana ma, tana kallo ya barta tsaye ya wuce apartment dinshi.
Ba dan komai ya bata wannan cold attitude din ba don shima baisan dalilin yin haka ba.
Haka ta dunga daukan warmers dinnan tana shigar
dasu cikin gida tana gama wa ta rufe booth din sannan ya wucewarta bangarensu, gaba daya tama mance da wani zancen ta sameshi a apartment dinsa.
After 2 days…
Cikin kwana biyun nan kiri kiri sabeeha taqi yarda taje part din taj da sunan gyara, shima k
uma bai waiwayeta ba, tunda yace ta sameshi a part dinshi taqi zuwa ya fuskanshi raini na neman shiga tsakanin su, which he despises alot, at the same time kuma bai fasa cika alkawarin daya dauka ba na neman asalin iyayenta a duk inda suke, yasa merk ya ne
ma mashi professional investigator.
Kullum idan zaiyi breakfast wajen nanna yake zuwa yayi haka zalika dinner da bai wani cika yi ba don Cikin kwana biyu dai baya zama shi kanshi.
kwanan su bahijja biyu a nigeria, maya sai dadi akeji sosai, cikin kwana
kin nan kullum sai sunje asibiti domin dubo anne, dady daya shiga aka gaisa ya tambayi me jiki yake futowa, anty bahijja ce ke wuni a asibitin.
Alhamdulillah anne nata samun sauqi sosai,
Dadyn su laila ma ya dawo, babba ne don gaskia zaifi majeed girma s
osai, mutumin kirki shima da sanin ya kamata, kana ganinshi kaga hamad.
Ranar sunday da sukazo asibitin gaba daya har suka hadu, yanda bahijja taga anne na treating din mijin fadila saitaji babu dadi, don batayi ma baban maya haka kwata kwata, kodan shi m
ijin fadilan zabin datayi mata ne, daman shi majeed tun farko anne bata sonshi, bataso aurensu ba kwata kwata saidai abu na allah babu wanda ya isa ya ketare.
Yau ya kasance sunday, hamad zai daukesu ya kaisu shopping for preparation na komawa school, don
washe gari zasu koma.
Gaba daya futowa sukayi maya da laila, a daidai lokacin kuma dadyn maya zai futa shima, har sun shiga mota suka futo saboda motar taqi tashi tana buqatar service, zasu sauya wata motar kenan daddyn maya yace suzo ya kaisu, ba karami
n dadi maya taji ba harda murnar ta, zasu shiga motar kenan hamad yace “ina fatima, naga bata futo ba ko baku kira ta ba?”
Maya najin an ambaci sunansa sai taji wani abu ya tsaya mata a moqoqon zuciyanta, wata dabara ce tazo mata dayasa ta dubu hamad di
n tace “ya hamad bari na kira ta”
Tana fadin haka ta futa daga motar, laila da hamad suka dubi juna tsabar mamaki.
Cikin gidan maya ta shiga rabonta da part din kwana biyu kenan ko dan lekowa, kayanta ma sawa tayi a kawo mata.
Tana shiga directly part
din yan aiki ta nufa, tun kafin ta kaiga dakin su sabeeha ta hadu da hadiza tana kokarin futowa daga daki kamar munafuka, gaba daya ta zama wata iriya kamar wadda ta burkice.
Tana ganin maya tayi saurin karasowa inda take tana komarin kamo hannayenta t
ace
“Hajiya karama meysa baki fada min ba zaki koma wani bangaren daban? Kuma kwana biyu baki leko ni ba? Gaba daya hankalina ya tashi a wani hali kike ciki ko kina buqatar wani abu”
Wani irin disgusting kallo maya ta mata tace “saboda zan koma bangaren
iyaye na shine saina nemi izininki? Ke a wa?”
“Ah ah ba haka nake nufi wai ai da saiki fada min, duk hankalina ya tashi” hadiza tayi magana
Saurin warce hannayenta tayi tace “toh wai ke awa kenan? Saikace wata uwata? Mteww karki wuce gona da iri mana sa
boda kinga ina sake maki”
“Allah ya baki hkuri, na bata maki rai ko? Yi hkuri hajiya ta”
Kwafa maya tayi ta dubeta tace “zamu fita shopping,ki kira yarki tazo muje”
Da mamaki hadiza ke kallon mayar, haka nan maya bazatace sabeeha tazo su tafi shopping b
a dole akwai wani abu da take cooking gashi ita kuma bata son sabeehar na futa kwata kwata, cikin kwana biyun nan ma itace maqasudin hana futar sabeehar kwata kwata.
“Ay da kin barta, bai kamata tana shiga cikin ku ba”
“Ance maki bansan abunda nake bane?
Ki kirata Kina wasting mana time, daddy zai saukemu,”
Ayfa jin haka yasa gaban hadiza sake faduwa dole ta juya zuwa dakin su ta kira sabeehar.
Suna zaune cikin motar sabeeha ta karaso, hamad na tsaye ya bude mata seat din baya ta, gaba daya kunya ta g
ama lulubeta ta shiga.
Bata lurada wanda ke tuka motar ba don ta duaka tare da hamad zasu fita sautaga akasin haka.
“Saikun dawo” hamad ya fada yana rufe motar.
Dagowa daddyn maya yayi ya ganta suna hada ido tayi saurin sauke nata kasa tace “ina kwana”
“
Murmushi yayi na manya yace “lpy kalau”
Maya ta wani hade rai sosai don tana zaune gidan gaba, laila kuka na baya kusa da sabeehar.
Suna futa hadiza ta futo daga labewar datayi don akan idanunta suka shiga motar, gabanta na mugun faduwa sosai.
Daki
ta koma as always ta dauki waya ta kira jamila cikin tashin hankali.
Wajen Saloon daddy ya fara saukesu da zarar sun gama sai hamad yazo ya daukesu, ya