Showing 300001 words to 303000 words out of 338813 words

Chapter 101 - MATAR TAJ COMPLETE

dubeshi ba, ya kafeta da idanu, she looked so pale kamar wa

dda tayi jinyar kwanaki, ta wani hade rai sosai tama qi yarda ta kalleshi, saiya kara jin haushin kansa for what he did yesterday, urge dinshi zai kaishi ya baroshi,

a sanyaye ya soma magana kamar bashi ba” “Fatima!!…” ya kira sunanta datajishi har tsa

kiyar kanta, amma bata juyo ba balle ta kalleshi, saima runtse idanunta datayi sannan ta fara kokarin tashi, “i’m sorry….bibi” ya fada yana kallonta, ganin tana kokarin barin wajen ya sashi cewa “are you upset with me???” Ya sake jefo mata tambaya, bata ts

aya sauraronsa ba ta tunkari bathroom, maganar dayyai yasa ta tsaya chak.

“Inada nawa dalilin dayasa ban rabu dake ba,kuma naqi rabuwa dake tun bayan tafiyarki,”

Ya dan dakata bai cigaba ba, ita kuma abubuwa da dama na yawo aranta at the same time gabant

a na faduwa, what could be the reason? Tunda tasan basuyi rabuwar arziki ba, sannan kuma bayan ya dawo nan allah yayi haduwarsu cikin inuwa daya maisa bai rabu da itan ba? What could be the reason?” Ta tambayi kanta kafin ta bama kanta answer “Propably bea

cuse yanajin guilt din abunda yayi min bayan yamin korar wulaqanci, daga baya kuma ya gano cewa nice mai gaskiya amaimakon yan uwansa” ta karashe tana jin wani abu na tokare mata a maqoshi, ko da wasa bata kawo tunanin wai ko maybe he has something for her

ne ba.

Rai a bace ta juyo, “idan har kanada naka dalilin naqin rabuwa dani a lokacin yanxu babu wani dalili, let’s just ends this”

“Sure!!!” Ya fada kai tsaye, yana takowa har inda take tsaye amma nesa da ita, take gabanta ya fadi,ta kafeshi da idanu sh

ima ita yake kallo.

Hannunshi ya daga ahankali ya dora kan gashinta yana dabbing din kan nata kamar wata yar pet yace “bansamu damar yin haka ba a lokacin daya kamata amma yau zanyi…FATİMA thank you for being part of my life, thank you for standing with m

e, thank you for protecting Tajudeen that was blinded by evils, thank you for caring for the tajudeen that was helpless, kin haskaka rayuwata a lokacin da komai ya zamto min duhu ne”

Take jikinta ya soma rawa hawaye ya soma sauka akan fuskarta tana kallo

n cikin idanunshi kamar yanda yake kallon nata, it was a tough moment for him but tougher for her don wani abu takeji a cikin zuciyarta da ta kasa fasaarashi, fargaba ko tsoro? Ta kasa tantance menene

Hannunshi har zuwa lokacin na kan gashinta yana caress

ing kan nata kamar yar kankanuwar yarinya.

Saitaga sak didin ta, didin data bari achan saudiyya, didin daya kasance shine pillar kuma source of comfort dinta.

Hawayenta daya gani shi kansa yayi confusing dinsa, yana tuna mashi da rayuwar da sukayi da ita

achan saudiyyan.

Har zai bude baki yayi magana kenan kawai sukaji motsin kofa za a bude, laila data fara hango su tayi saurin daga murya tace “mummy let me help da wannan”

Cikin hanzari ya dan matsa gefe sabeeha tayi saurin juyowa taga laila na kokarin

karban tray din hannunta, cikin sauri ta soma goge hawayen fuskanta.

“Au tajudeen ashe kana nan, kazo dubiya ne kaima”

Gyaran murya yayi ya dubeta sannan ya gaisheta, yanayin shi gaba daya ya sauya, badan shugowarsu ba da yayi abunda he will regret for t

he rest of his mind.

Kallonta bahijja tayi sannan tace, “oh no…, mun barki ke kadai ko dear”

Tana kokarin boye yanayin da take ciki muryanta ciki ciki tace “No mummy ba komi, daman zan shiga bathroom ne”

“Muje na taimaka maki” bahijja ta fada tana kama

hannunta with so much care.

Suna wucewa taj ya sauke ajiyar zuciya sannan ya futa daga dakin laila ta bishi da kallo.

Yana futa ya fuce daga gidan gaba daya, dan ko dinner bai samu anyi dashi ba a gidan.

Sabeeha ko tun bayan zuwan da yayi harya fits gab

a daya kamar ya tafi da tunaninta ne, haka kawai ta kasa natsuwa maganganunsa na yawo a kwakwalwarta.

Bahijja taso su koma chan part dinta amma tace mata ah ah tafison nan, nan fadila tace ma laila tazo ta tayata kwana anan, daddy ma yazo ya sake dubata k

uma suka sha hira shida ita kamar koda yaushe, kai kamar ma shakuwaraa da sabeeha yafi wadda ke tsakaninta da bahijja, he’s her total comfort zone, shima kanshi yanda yakeji game da sabeeha bai taba jin hakan da maya ba, wani irin connection ne tsakaninsu

da yakeji da ita sosai, murnarsu da farin cikinsu daya shine yanda suka lura allah ya tsarkake masu diyarsu bai barta ta wulakanta ba ko ta kaucewa hanya, sabeeha akwai hankali, ladabi, biyayya, natsuwa, a yanda ta taso cikin rashin kulawa da muzgunawa da

hadiza ta mata badan ikon allah babu abunda zai hanata lalacewa ta shiga duniya ko ta kasance futsararriya mara kunya da sanin ya kamata sai allah ya nuna karfin iyawarsa na qin barin hakkin wani ya hau kan wani.

Har wajen karfe daya tana daga zaune ta

kasa barci, laila na daga gefenta tana barcinta hankali kwance.

Ganin ta kasa samun natsuwa a zuciyarta yasa ta tashi ta dauro alwala ta fito ta tada sallah.

Bangaren maya tana chan a mangare kamar matacciya, abun har ya kaita ga yin miyagun allurai da

tasan zai lalata mata rayuwarta allah ya shirya mana zuri’a.

After 2 days, yau ta kasance sunday, su sabeeha na shirin komawa school, alhamdulillah taji sauqin jikinta sosai ba kadan ba, rabonta da taj tun ranar nan, har fargabar haduwa take dashi, don

ranar badan mummy ta shigo daki ba maganar su bazata tsaya daga nan ba, har zuwa lokacin tanajin wani irin yanayi game dashi, daya kasa fasaarawa, duk wannan haushinsa da takaicinsa da takejin tun bayan abunda ya mata a saudiya lokaci guda taji ya wanye t

un da sukayi maganar nan, idan ta zauna saitayi shuru tana tunani, amma fa bata yarda kowa yasan tana cikin damuwa ba musamman bahijja data tare a part din annen, don anan take wuni sai dare take komawa main house.

Alamarin bahijja da anne kuwa Sanadiyar

diyarsu ita da majeed yasa anne ta aje komai a gefe dama chan bawai ta tsanesa bane kawai dai tana jin zafin abunda ya faru ne a baya sanadiyar aurensu.

Bangaren maya ko tundaga ranar nan datayi allurar nan wadda cikin kawayenta wata tayi mata introducin

g allurar, tundaga lokacin ta aje syrups da take sha wasu kwayoyi ta koma durama kanta allurarnan, ta gama isolating kanta gaba daya, wanda bahijja ta kasa controlling dinta akai,tsakani da allah har zuwa lokacin bata fasa nuna kulawa ga maya ba, kuma tana

sonta har cikin zuciyarta amma allah bai nuna mata wannan sabuwar hanyar da maya ta nufa ba.

Misalin karfe sha biyu duk suka futo, domin zuwa shopping, babu yanda bahijja batayi akan maya ta shirya ta bisu amma ta shiada mata bazata iya zwa ba kanta na c

iwo,wannan yasa ta barta kawai, sai laila ne ta futo suka wuce da sabeehar hamad zai kaisu.

Tunda suka fito sabeeha taji wata ni’ima ta ratsata kamar yanda suka saba itace a gaba tana daga zaune laila nata zuba masu surutu, hamad kuma jefi jefi yake kallo

n sabeehar datayi shuru.

Sun dade wajen shopping, laila ta jidar masu abubuwa kamar babu gobe hanad ya biya suka fito suka wuce saloon aka gyara masu kai akayi ma sabeeha kalba, silky jajan gashi ya sauko har kwankwasonta masha allah, laila sai faman sha’

awar gashin take tana rokon dama itama tanada gashi haka kamar na sabeeha, totally yarinyar halfcast ce, yanxu dataji gyara asalin ta yake bayyana sosai.

Ana gama masu akayi masu pedi and medicure, kai spa dinma badai haduwa ba waishi blushup_beauty, nan

ceo din hajiya rukky tayi masu introducing sabon installment da sukayi na gyaran jiki, kuma da suka kasance vips akwai discount da za a basu specially for them, laila data kasance itama yar gwalli take tacema sabeeha suyi, kudi ba matsala bane ba kawai dai

suna tsoron batama hamad lokaci wannan yasa laila ta kirashi a waya sabeeha ta rokesa ya amince sannan aka fara masu gyaran jiki, body polish ne, waxing ne, dukhoon steam duka babu wanda ba ayi masu ba Masha allah, kowaccensu ta fita tarr tarr musamman sa

beeha da idan ka ganta zaka rantse kamar an sauyata ne ta koma kamar kaza yar shila da aka ciro daga gashi masha allah, fatarta wane ta jariri, har wani yellowish milky haske tayi, kai mace da gyara ba a cewa komai, su kansu matan wajen yabawa sukeyi da ky

anta da kuma fatarta,ana gama masu sukayi payment suka fito hamad na jiransu.

Wallahi tunda ya sanya idnaunshi kanta ya kasa daukewa, tun daga nesa ya hango yanda tayi wani extra dashing kyau,sai faman kyalli take, suna shigowa motar kuwa kamshinsu na duk

hoon by @amrukt_incence ya bade gaba daya matar ya hade da sanyin ac, ay saida ya lumshe ido ya bude ya kalli sabeeha da itama shi take kallo a lokacin don gaishesa tayi bai amsa ba saboda ya tafi.

“Whats with this lovely scent?”

Laila tayi dariya tace “

sirri ne yaya…kaima ya tafi dakai ko?”

Wani irin kallo ya mata tare da harara dayasa ta guntsw dariyarta suka futa daga harabar wajen.

Basu suka dawo gida ba sai gab da magrib, suna dawowa kafin su akiga shiga gida call din bahijja ya shugo wayar sabeeha

data riketa a hannu, duniya dadi, bata taba tunanin rike irin waennan wayoyinba sai yanxu, allah sarki rayuwa, irinta wadda taj ya bata tana nan ajiye tunda ta kasheta bata kunna ba.

Kai tsaye suka wuce part din bahijar da sallama, lokacin tana kitchen f

utowar kenan, tana ganin sabeeha tace masha allah lakuwwata illa billa sannan ta sumbaci goshi ta tace “gaskia wannan saloon dole nayi sponsoring kaina a wajen, haka suka gyara min diyata, wannan kamshi haka kamar amarya”

Dariya laila tayi tace “mummy a

y wallahi sun iya gyara sosai, just look at skin din sabewha kamar an bareta a leda saima kinga kalaban da aka mata”

Sabeeha tayi dariya tace “mummy itama bakiga nata ba yayi kyau soaai”

Murmushi bahijja tayi tana mai shafa fuskar sabeeha tace “allah ya

maku albarka, kuje kuyi sallah yau anan zakuyi dinner, kinqi dawowa wajen mummynki da daddy ko? Anne da nanna sun kwace mana ke”

Sunkuyar dakai sabeeha tayi, bahijja na ganin haka tace “kuje dakinki kuyi sallah” da toh suka amsa sannan suka wuce dakin nat

a dake kusa dana maya, har zaau shiga laila tace bari na leka maya naji meysa bata zo mun fita gaba daya ba.

Sabeeha ta girgiza mata kai kawai sannan ta wuce daki ita kuma ta shiga part din maya, tana ahiga da sallama ta taddata zaune bakin gado ta dora k

afa daya kan daya tana taunar gummies, laila ta karaso ta zauna gefen gado “baby gurl how far? Bakizo mun fita ba, ke wallahi wa had alot if fun, kinsan blush ta gyara wajenta, wallahi bakiga gyaran datayi ma sabeeha ba ke kyace amarya”

Saurin dakatar da

ita maya tayi idanunta yayi jaa jin ta ambato sabeeha.

“Dallah dakata malamaa….munafuka, annamimiya, ai bansan ke munafuka bace sai yanxu, kinata wani abu saboda ke gaki ga cousin dinki ko? Toh nace maki inason naji me kukayi ne????ay wallahi tunda kika z

abeta kike binta babu ni babu ke munafuka”

“Karki sake cemin munafuka maya…”

“An fada din munafuka fooliah idiot, mugaye, ni zakici amana, kuna wasu abubuwa kamar ciki daya kuka fito kina binta?”

“Kwarai kuwa na bita, saboda itace asalin cousin dita, sa

boda yanda nake tsakanina dake shi zaisa karna dunga kulata kenan? Toh ke asuwa zaki hanani mu’amala da yar uwata ta jini?, ba damuwa ni nazo wajenki shiyasa kike fada min maganar banza mteww” tana kaiwa nan ta miqe, laila bata iya fada ba amma fa idan aka

kaita bango itama ba kyalle bace.

Batun yanxu maya ke pissing dinta off ba da abubuwan da take yi yanxu, bata kaunar taga kowa a kusa da sabeeh a infact da an fara maganar sabeeha zakaga tsana karara akan fuskarta ko ta fusata.

Ita sabeehar da ya kamata

ace itace kejin haushinta saboda sabadiyarta uwarta ta sauyata, don ita tasha wahala rayiwa ita kuma ta taso cikkn jin dadi.

Laila na fita maya ta miqe tana zarya tsakanin dakin, ji take kamar tabi lailar ta shaqeta itama ta huta kawai.

Laila ko tana fu

ta ta shiga part din sabeeha daidai nan sabeeha ta idar da sallah,ta dubi laila data shugo rai a bace ta tambayeta meya sameta tace mata babu komi wani ne ya bata mata rai a waya.

The next day..

Tunda asuba bahijja ta shugo dakin maya ta tasheta tayi s

allah, daga yanda ta tashi a fusace kamar zata zagi bahijjar ko ince ta zagenta ma don kncking din da bahijja ta dunga yi a dakin saboda qin budewar sa maya tayi saboda bugewar datayi yasa ta tashi a harzuke.

Tana ganin bahijja ce ta koma ta kwanta ko gai

sheta batayi ba bahijja ta tambayeta meke damunta kwana biyu duk ta sauya, abu kadan fada, tace mata babu komi, karahe dai ma kusan futsara ta mata tace “kije ki damu da yarki, nida ba yarki bace daman ba damuqa kikayi da damuwata ba”

Bahijja was so shock

ta dubi maya tace “maya wannan wani irin magana ne babu manners?”

Maya tayi shuru batace mata komai ba, bahijja ta dubeta tace “meke damunki”

Tayi banza da ita, bahijja tayi shuru gabanta na faduwa kafin tace “jekiyi sallah, sannan ki shirya da wuri ki

sauko breakfast zaku koma school yau”

tana fadin haka ta futa jiki a mace, bata taba taammanin haka daga mayar ba amma tayi mata uzuri.

Maya ta bita da harara, bayan sabeeha babu wadda takeji tsanarta kamar bahijja, kamar yanda nace maku itafa duk wanda

taga yana kaunar sabewha to fa babban maqitinta ne duk yabda take da mutun, bakin bahijja take gani,ko ganinta bata kaunaryi tana ganinta take ganin sabeeha akan fuskarta tunda itace ta kawota duniya, ta manta yanda bahijja ta nuna mata so da kauna kuma ta

rike a yanxu data kasance ba itace yarta ta asli ba.

Ay yanxu ta gama sama ranta cewa ba sonta suke ba kwata kwata, kuma nan gaba zasu wulaqantata saboda haka ta dauka kudirin duk yanda zatayi saita mallaki taj, don shi kadai ne power da zata samu a gida

n, tayi abunda taga dama.

Komawarta tayi kwanciyarta ba tare da tayi sallar ba.

Misalin wajen karfe takwas daidai suka gama breakfast laila ta shugo part dinsu anne ta tadda sabeeha ta gama breakfast, sallama sukayi ma nannan da anne sannan suka futo suk

a nufi part dinsu maya, suna shiga sabeeha ta taho da sauri ta rungumi bahijja dake zaune a parlor hankalinta yayi nisa sosai game da tunanin maya, saijin sabeeha tayi a jikinta, wani irin farin ciki taji ya lulubeta ta dubi sabeehar tace “morning diyar ki

rki kin tashi lpy?”

“Lpy lau mummy”

Laila ma ta gaisheta ta amsa sannan ta tambayesu idan akwai wani abu da zasu tafi dashi idan sunaso sukace mata ah ah, laila na duban time a watch din hannunta tace “mummy maya fa? Zamuyi latti”

Sai a lokacin bahijja

ta kwalama basira kira tace ta kira maya, basira ta hau sama ko minti biyu bata yi ba ta sauko kasa ta dubesu, bahijja tace “yadai?”

“Hajiya tace wai bata gama shiri ba su tafi kaqai zata taho daga baya”

“Kamar ya bata gama ba?”

“Eh tana shafa mai ne wa

i”

Mikewa bahijja tayi ta hau saman da sallama tana budewa ta hangota gaban dresser da waya akunnenta tana dariya, ko shafa man ma bata fara ba, ta karaso gabanta maya na ganinta amma tayi knar bata ganta ba ta cigaba da abunda take, “yea babess” maya ta

fada wayarta na kunenta har zuwa lokacin,

Bahijja takai wajen minyi daya a tsaye expecting zata kashe wayar amma bata kashe ba, saida ta karba wayar sannan ta dubi screen din taga an saka sweetness, take gabanta ya fadi amma ta dake ta kashe wayar maya t

a dubeta tace “waya fa nake mummy”

“Yes na gani, who’s on the line??”

“Ay kin gani” ta bata amsa kai taaye babu respect

“Maya where are you leading to?meke damunki ne eh??? Answer me”

Miqewa tayi tsaye zata juya ta wuce ta gaban bahijja ta dakatar d

a ita, “don’t dare walk on me maya!!!!” Bahijja ta daka mata tsawa, “dama kin damu dani ne??? How would you know where im leading tunda tsinanniyar yarki kawai kika sani mteww”

Tana kaiwa nan ta juya batayi auni ba sai jin saukar mari tayi akan fuskarta t

assssa, cikin sauri maya ta dago ta dage fuskarta, mamaki ya gama cikata sai hawaye, zqta iya cewa mummy bata taba marinta ba amma yau ta mareta saboda wannan tsinanniyar..

Bahijja na huci taabar bacin rai tace “now get ready na baki nanda minti biyar ki

sauko kasa” tana fadin haka ta wulla mata wayan nata kan gado ta wuce rai a bace, tanajin wani abu kamar hawaye na neman sauko mata, she felt ao disappointed akan maya, da bata ganin abunda take kwata kwata amma yanxu kamar an vude mata ido haka take ganin

komai.

Tana fita maya ta bita da wani matsanancin kallo, abubuwa da dama na yawo a mind dinta.

Bahijja na saukowa ta taddasu zaune lokacin wajen 8:50 saura, sabeeha tayi shuru tana tuna yanayin data ga maman nata, bahijja na zama kan kujera ta dubeau ta

ce “zata sauko yanxu”

Sabeeha ta dago ta kallwta sannan ta kamo hannunta tacw “mummy akwai abunda kw damunki ne?”

Mumushun yaqe bahijja tayi kafin tace “babu komi baby, na tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login