Showing 36001 words to 39000 words out of 338813 words

Chapter 13 - MATAR TAJ COMPLETE

daman tsorona daya karki zama target dinsu nasan yanxu zata fara tunanin duk yanda zatayi donta bataki a wajenshi, zatace komai tunda halinta daya da uwarta, s

he will do anything worst, amma karki damu kinji daidai nake dasu gaba dayansu, ive prepare for them''

tunda ta fara magana sabeeha kanta na kasa batace uffan ba..

acahn sama kuwa hidaya na janshi bata tsaya ko'ina ba sai part dinshi,suna karasowa ta j

ashi bakin gado suka zauna, yana fsukantar tana fuskantarshi, daga yanda yake kallonta kadai yasa taji a jikinta ya fara suspecting wani abu don yanda ammu tayi magana dazu har tana cewa boye boyen me akeyi, tasan tabbas zai zarga wani abun, kuma tana hang

o yanda

ya damu da sanin rayuwar da yayi a baya, tun tana boye mashi saboda tasan he will never questioned her wataran tasan saiya tunkareta, ay batama gama tunanin ba tajiyo tambayoyinshi kamar saukar aradu akanta, ''DA GASKE NE ABUN DA AMMU TA FADA?, WAC

E IRIYAR RAYUWA NAYI A BAYA?, WHAT HAPPENED TO ME?, KHAAL YA MUTU?'' cikin natsuwa ya jero mata tambayoyin amma fa ita hankalinta a tashe yake, kamar an kama mai sata haka ta fara kame kame, haka kawai takeji kamar ya gano komai tunda har ya iya tattara co

urage din tambayarta to tabbas akwai matsala.

gashi ya kafe ta idanun shi da taji lokaci guda ya cika mata idanu.

'' me kike boyemin?,''

ay batasn lokacin data waro idanunta ba waje, da zai taba wajen zuciyarta da yaji yanda yanayin bugun zuciyarta ya s

auya, option daya ya rage mata dole ta nemi backup, 

''TAJ listen to me, i'm doing all of this for you, saboda nasan you will be hurt''

saurin rintse idanunshi da suka jaa yayi ya bude su, shifa kawai yanason yasan komai, shi kanshi ya kasa gane dalili

n da yasa ake boye mashi, yanxu hakan ma da kyar ya tattara courage dinshi ya mata magana, ''inason nasan komai, what hppen to me a year a ago, how did i end like that? ''

kauda kai hidaya tayi tare da cije leben ta, batason nuna mashi isa da tuni ta da

katar dashi saidai tana tsoron kar ya gano wani abun, tana cikin wanna tunanin sai kawai dabara tazo mata, ''kana son kasan komai ko?', well listen to me carefully', you had a tragic accident which lead to ko samu dissociative amnesia, 1year ago bakasan in

da kanka yake ba, kuma khaal yayi using lalurar da ka samu donya samu abunda yake nema,…..''

gaba daya abunda ya faru ta juya mashi zancen ta maidashi kamar khaal ne mugu, kuma shine ya kulla komai don ya karbi komai na kamfaninsu harda yar kwallarta, ''d

a yake allah yana tare da mai gaskia ba aje ko''ina ba asirinshi ya tonu, munyi mamaki sosai don bamu taba tunanin sonda yake mana bana tsakani da allah bane, gaba daya muyagun ayyukan da yakeyi behind doors sun bayyana, yayi laudering kudaden kamfani, and

he attempted to…'' ta sake fashewa da wani kukan kamar da gaske zaka rantse gaskiya take fada, ''i had to protect you all this while, didnt want to tell you all of this saboda nasan zakaji zafi sosai, a fili ya nuna yana sonka amma a zahiri ba hakan bane,

he was selfish, ashe all this while kamfani yakeso shiyasa ya damu saika dawo saboda akwai abunda ya shirya, wannan yarinyar daya aura maka is part of his plan, ya aura maka ita ne saboda yayi amfani da ita wajen karbar duk wani shares and property din da

ke karkashin sunanka''

tana kaiwa nan ta miqo mashi wayarta ta nuna mashi documentation din da khaal yayi wanda ya maida sunan sabeeha a matsayin next of kin dinshi sai properties dinshi,nayi kokarin raba auren saidai khaal ya nuna min fin karfi dole na

hakura na barta don banida right din haka, yanxu kaji irin rayuwar da kayi a bayan ko?,''

tunda ta soma magana harta gama kallonta, yama rasa me zaiyi, yarda da kalamanta zaiyi ko kuma opposite din abunda zuciyarshi da kwakwalwarshi ke nuna mashi, 

''y

anxu daka dawo hayyacinka nasan you will never accept this, ka fadamin duk abunda kakeso ayi, naqi korarta ne a gidannan saboda nasan rana irin tayau zata zo, kuma gashi tazo,just tell me me kakeso?''

shuru yayi ya kasa cewa komai, ganin yayi shuru yasa t

a sake cewa ''nasan youre shock and surprise, dont overthink your self kaji, banason wani abu ya sameka, specialist consultant dinka yace you shoud not overthink, saboda zai iya jawo maka wata matsalar ko confusion, yanxu komai yazo karshe, ka kwanta gobe

zamu cigaba da magana okay?''

girgiza mata kai kawai yayi harta fuce baibar mamaki ba,shi rayuwar da yayi ba a cikin hayyacinshi ba bata dameshi ba kamar maganganun data fada mashi game da khaal, he cant beleive this ya kasa yarda da hakan, kaf abunda ta

fada mashi zuciyarshi na raya mashi opposite, kuma yana ji a jikinshi ba haka bane, sannan yarinyar da ake maganar khaal ya aura mashi ita, indai ita yake gani cikin memory dinshi to ba hakan bane, he was happy a memories din daya gani tare da baquwar fusk

ar da bai sani ba, har yanxu yana tuna sanda yake kuka itama tana kuka, da lokacin da yake dariya, he can see how close he was with koma wacece, toh kodai confusion din da hidaya tace zai samu idan yayi over thinking abun?, no defeinately there's something

, dole yayi buncike akan komai.

kanshi ba karamin ciwo yake mashi ba, yanxu shine yayi rayuwar shekara guda baya cikin hayyacinshi?, kuma kamar yaro? tuna wannan kadai daci yakeji aranshi.

a daren bai samu yin barci ba kwata kwata, haka ya kwana ya

na duban wayarshi, duk abunda hidaya ta fada mashi akan abubuwan da khaal yayi ya gani a internet abu daya ne ya gani wanda bata fada mashi ba kidnapping da akace khaal yayi na heir din taheel, akan headline din news dinma ya gani, he cant believe har zuwa

yanxu yaqi yarda da komai, sai a lokacin ya tuna lokacin dayaje gidanshi yaga an kafa SAMA saudi arabia monetary authory, (masu kamen kadarar wanda yayi satar kudaden kamfani ko na banki'')

har zuwa lokacin he could not believe komi dukda ga shaidu.

,

dukda bashi da kusanci da khaal yanaji a jikinshi he's not that kind of person, saboda ya nuna mashi so sosai, ya nuna mashi ya damu dashi sosai,ya nuna mashi how sincere he is shiyasa yake jin difficulty din yarda da abunda ya yaji kuma ya gani da idanun

shi, maganar hidaya ce ta fado mashi inda tace ay duk yana komai ne don ya karbe kamfani shiyasa ya damu saiya dawo daga london don ya samu ya karbe share dinshi da property dinshi dake shiyasa ma ya aura mashi wata yarinya

 don ya cika kudirinshi na ga

nin ya karbe kamfanin taheel su, shi kamfanin nan baya gabanshi ma kwata kwata, idan harda yasan kamfanin yake hari ay daya fada mashi shi kwata kwata bayason komai daya danganci kamfanin, ko dawowarshi daga london baiyita da niyar shiga family business di

nba.

yarinyar da hidaya tace khaal ya aura mashi ce ta fado mashi arai,nothing is clear to him abaout her, dole yayi buncike akan abunda zuciyarshi ke raya mashi akanta, meysa yake ganin memories dinshi da ita is opposite abunda hidaya ta fada mashi?, ida

n har zuwan yarinyar don a cutar dashi ne baiga hakan ba a cikin memories dinshi……



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 65

The next morning….

Kwata kwata bai s

amu yin barci ba daren jiya sai wuraren karfe shida, ya kasa relaxing mind dinshi kwata kwata, abu daya ya yanke aranshi wansa ya kudirci saiya nemo answer tambayoyinshi.

Ahankali ta soma bude dakin naki, sanye take da wata arbiyar nighties red,blonde gas

hinta har gadan bayanta, dukda babu wani hasken arziki a dakin hakan baisa ta hango kyakyawar fuskarshi ba saboda hasken bedside lamb, ga dan hasken dake lekowa ta wajen curtains, wani irin makirin murmuahi ta sauke tare da takowa har bakin gadon ta tsaya

akanshi tana binshi da mayen kallo, yanda take kallonshi kamar idanunta zai zazzago tsabar masifa da jin shauqi, rayuwarsu a baya take tunawa, rabuwar da sukayi ta shiga damuwa sosai, duk yanda taso su dawo yaqi bata chance, kuma tasan yana sonta sosai, ki

rsa irin ta mata babu wadda batayi ba, gangancin ta ne ma ya jawo ta bari ya gano ta da wani, don a gidan sa ne ma incident din ya faru, da yake shige da fucenta a gidan shi ba wani abu bane don har pin dinshi tana dashi, duk sanda taga dama tana zuwa dama

n su turawa ba ruwansu da wannan, kwana ne dai bai yarda tanayi a cikin gidansa ba ko yana nan ko baya nan, toh a ranar yayi tafiya zuwa jamaica, da yake yace mata sati guda zaiyi shiyasa tazo apartment dinshi ta kwana ba tare da saninshi ba kuma tasan bay

a so,da safe shine ta futa zuwa gym din apartment din nashi, anan ne ta hadu da guy din har tayi mashi tayin zuwa apartment din boyfriend dinta, shiko ya bita suna hawa saman salon ya chanza, shi kuka bangaren taj daman wani business ne yaje yi a jamaica,

branch dinahi dake chan ne aka samu matsalar importation kuma dole saiyazo shine yaje,yana zuwa dayake shi workaholic ne baima tsaya yin komai ba ya warware matsalar dake chan din ko kwana baiyi ba ya hau flight din dare, washe gari da safe yana suna isowa

ya wuce gida direct.

Sauke ajiyar zuciya tayi tana mai kallon faffadan kirjinshi dake bude yayi unbuttoning din rigar jikin nashi,ga wani kwantaccen gashinsa dake kwance a wajen kadan, hannunta ta sanya ta soma shafa mashi karjin nashi har zuwa wajen cib

iyaraa, kamar a mafarki ya soma jin tafiyar da ake mashi a kirjinsa, da yake light sleeper ne yana jin motsi ko yaya ne yake farkawa,

ahankali ya soma bude idanunshi, harya sauke su akan sonata dake shafashi, muryarta chan kasa kasa ta soma magana tana

juya idanu, “good morning zaddy” tana fadin haka tayi saurin rankwafowa ta rungumeshi, cikin hanzari yayi saurin tashi zaune ya zareta daga jikinshi, fuskan nan nashi a hade,yana mata wani irin kallo mai tattare da kyama da tsana,ita kallon da yake mata b

ashine damuwarta ba don haka ta sake kokarin maida jikinta zuwa ga nashi ta fara kokarin kamo fuskanshi zatayi kissing dinshi yayi saurin turata baya rai a bace disgustingly yace “are you insane?“

“Babe please!!!!,i’m sorry about abunda faru, it was a mis

take bakama bani chance din explaining kaina ba ka koreni, please give me another chance, i can’t live without you, I couldn’t move on with my life all this while”

Tana kokarin kama hannunshi ya dakatar da ita bayan ya gama sauraronta “don’t you dare!!!

!l” ya daka mata tsawa yana tuna yanda ya shigo apartment dinshi tundaga bakin kofa yana jiyo moaning dinta da wani kato, ranar ya shiga tashin hankali da bacin rai sosai, harya karaso wajen couch dinshi yana kallonta tsirara da wani katon banza akanta, ya

ma rasa ya zai masu, ya dade sosai a tsaye hannunshi cikin aljihun wandonsa yana kallonsu, itace ma ta fara hangoshi unexpectedly, shiko saurayin yana ganin taj din ya tabbatar shine boyfriend dinta, don haka yayi saurin maida kayanshi ya fice daga apartme

nt din cikin hanzari, ita kuwa batayi tsammanin taj din zai barshi ya tafi haka ba don harya wuce ta gabanshi baice komai ba haka zalika bai daina kallonta ba, sai ma juyawa da yayi ya wuce bedroom dinshi ta biyoshi hankali a tashe bayan ta maida shegiyar

rigar ta wadda bata da banbanci da tsirara,, tund ata shigo baice mata komai ba harta fara mashi magana “babe babe listen to me, its a mistake, I don’t even know how… how..it happens…”

Tundaya dago da rinannun idanunshi ya kalleta tasan cewa she has fucke

d up big time,daga ranar bata sake ganinshi ba, duk yanda taso ta ganshi ya hanata duk wani access to him, the biggest thing daya tsana a rayuwarshi shine ayi betraying dinshi, yanda yayi wiping dinta a rayuwarshi kamar bata taba existing ba, idan yanason

abu he gives it all, his wealth his attention and all.

Bayan rabuwarsu da farko bataji zafi ba saboda daman she doesn’t feel his love, relationship dinsu was like one sided, kamar yasan haka zata faru yaqi bude mata rayuwarshi gaba daya, daman dai itace t

ayi forcing kanta a rayuwarshi harya amince da ita, saidaga baya data gano koshi waye nan fa hankalinta ya tashi sosai, ta fara neman yanda zatayi ta koma mashi, daman tun farko tana mamakin yanda yake spending on her, harda unlimited black card yana dashi

, he’s just leaving a lowkey life ba tareda kowa yasan identity dinshi ba.

Lokacin data gano yabar london gaba daya hankalinta ya tashi sosai, gashi batasan ko a ina yake ba,hartayi giving up afiya ta nemeta da kanta, kamarma bincike tayi akanshi harta

gabo cewa ex girlfriend dinshi ce, itace ma ta fada mata komai da asalinshi, nan ne itaa ta fada mata koshi waye, daga nan suka qulle.

“How did you even know where i am?ya akayi kikazo nan?”

Ya jefo mata tambaya kai tsaye, yanda ya kureta da idanu yasa

ta rasa irin karyar sa zata mashi, idanunshi nada kaifi sosai,tasan idan ta mashi karya zai ganota don haka ta kora mashi bayani daga farko har karshen yanda suka hadu da afiya da yanda suka zo nan.

“I even told her your identity” ta karashe tana kallons

hi gwanin ban tausayi, “babe please!!”

Saurin dakatar da ita yayi da hannunshi yana mai kallon cikin idnaunta yace “tun yaushe kika sani?”

“After our breakup, i was tailing you, na kasa moving on, i couldn’t do that, i love you so much”

Cije lebenshi

yayi kafin ya dafe kan shi yace “oh shit”

,kwata kwata baiyi tunanin it will turn out to be like this ba, shuru yayi yana nazari, tunda har wannan zancen yaje kunen afiya definitely hidaya ta ji itama kuma ta sani, amma meysa batace mashi komai ba? Tunani

n daya dunga yi kenan aranshi, maida dubanshi yayi ga sonata dake

gabanshi, yana calculating maganganun data fada mashi yanxu, “meysa afiya tayi digging rayuwarshi da yayi a london, harta gano sonata ex dinshi shi? What was the reason? Sannan meysa hidaya

batace komai ba?yasanta ciki da bai, yana da dalilin da yasa ya boye identity dinshi daga garesu.

Bashi da amsoshin tambayoyin nan nashi amma dole ya nemesu, wannan dalilin ne kawai zaisa yabar sonata a gidannan badan haka ba bayajin zai bari ta sake k

oda awa daya ne a gidan, she disgusts him, daya kalleta yake tuna yanda ya ganta da wani a gidanshi, daga ranar bai sake amfani da komai na gidan ba, ya sauya wasu that the level of how disgusted he was.

Maganar datayi ne ta dawo dashi daga tunanin daya

fada, “babe….please don’t push me away, zanyi duk abunda kakeso, idan har zaisa ka barni a cikin rayuwarka” a shagwabe tayi maganar hoping he will fall for it harda hawayenta, ko kallon baiyi ba ya miqe ya wucw bathroom, shurun nan da yayi mata ya tabbata

r mata da bazai koreta ba kenan, ba karamin dadi taji ba ta sauke wani makirin murmushi ta bishi da idanu harya fuce daga dakin ya shige bathroom, “wow ay banyi tunanin komai zaiso min da sauqi ba, yanxu zan fara nawa aikin, zanyi koma menene don ganin na

mallakeka kuma na kori wannan ugly maid din da ake cewa matarka ce”

Haka ta dunga magana ita daya da kanta harya dauka wajen 30mins a bathroom din kafin ya fito ya shige closet ya saka kaya marasa nauyi ya fito.

Kamar mayya inda ya barta anan ya taddata

kamar jira take kuwa yana futowa ta karaso inda yake dukda yanayin fuskanshi is not welcoming hakan baisa ta kyaleshi ba ta kamo hannunshi, “muje muyi breakfast” ta karashe tana rike da hannunshi, bai hanata ba suka futo daga part din nashi.

Yana gaba tan

a biye dashi a baya har suka sauko kasa daidai nan su fadwa suka tunkaro hanyar dining din ita da tareeq, tana kallon hannun sonata cikin na taj din tayi kwafa ta wuce dining room, tareeq ya bita da kallon mamaki cikin kwanakin nan ya kasa gane mata kwata

kwata, taoro ma take bashi yanxu don ya kasa gane inda ta dosa, she’s a bit suspective.

Zama duk sukayi a dining din ana jiran isowar madam hidaya, basu dade da zama ba sai gata ta iso, kusan a tare suka shigo ita da ammu databi kowa da kallo har idanunta

ya sauka kan sonata dake sanye da wata tsinanniyar riga zaune kusa da taj dayayi relaxing bayanshi, seat din dake tsakiya hidya ta zauna, shine ma ya fara gaisheta kafin kowa ya gaisheta sai ammu data karaso itama duk suka gaisheta har zata zauna ta miqe

tabar dining din duk suka bita da kallo, ko minti biyu ba a yi ba saigata ta dawo, basu lura da sabeeha dake biye da ita ba a baya saida suka karaso dining din, fuskansu dauke da mamakin ammu.

“Ay bazai yuwu ayi family breakfast ba babu daughter inlaw din

gidan, tunda naga har aka iya barin bare ma tayi joining balle kuma na gida”

Tana fadin haka ta maida dubanta ga sabewha da kanta ke kasa, kirjinta na bugu, bata yarda ta dago idanu ta kalli kowa dake wajen ba.

“Seat!” Ammu tayi mata nuni da kujerar dak

e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login