Showing 33001 words to 36000 words out of 338813 words
so nayi?, '' hidaya ta kureta da idanu tana kallonta don jin amsar da zata bata,
''yanda yayi mana wasa da hankali haka zamuyi da nashi, first of all duk yanda zamuyi karmu bari ya gano munsan koshi waye, mu bishi a haka mu
ma, na biyu duk wani abu da kikasan zaisa ya gano abunda ya faru cikin shekara dayan nan dole mu kauda shi,……
***
zaune yake a office, yaronshi na gabansa da wasu takaddu masu mahimmanci, tunda ya kafama takardun idanu ya kasa daukesu, a daidai lok
acin incoming call ya shugo wayar secretary din, yana dagawa ya miqama ogan nashi, miqewa tsaye abdul basit yana sanye da suit yakai wayar kunneshi tun kafin ayi magana daga chan ya soma cewa .
''any update!!''
''yes sir, madam ta cire TNT Investors''
y
ana jin haka ya dago yana kallon yaronshi shima kallonsa yake da mamaki don anajin abunda ake fada daga cikin wayar, ''you mean ta yanke parnership dasu?, ''
''yes sir,''
''whats the reason,'' ya sake jefa mashi tambaya
''no reasons sir, the company is
at risk, kudin kamfanin bazai iya daukar production din da ake ba''
''which means?'' abdul basit din ya sake jefo masa tambaya.
''kamfanin zai mutu sir its the end game'' abdul basit najin haka ya kyakyace da dariya, ya dade sosai yaan dariya sosai kaf
in ya maida dubansa ga yaronsa da yayi shuru, ''wannan dama ce a garemu, inason kayi preparing partnership da Tnt, wannan is an opportunity''
''yes sir'' yaron ya amsa shi,
yaron na fita ya yakyacewa da dariya yana kallon papers din dake gabanshi,
wan
nan information din daya samu daga daya daga cikin mutanenshi ne da suke taheel company, wanda ya kiranshi ma babba ne a kamfanin don shi abdul basit dinne ma ya bashi kudaden daya saya shares a kamfani, mutumin dai kmar shine eyes dinshi a cikin kamfani,
duk wani sirrin kamfanin na hannunshi kuma yasan da komai, yana jiran lokaci ne kawai da zai kawo karshen kamfanin, bawai yanason ya fisu bane ah ah so yake kawai ya kawo karshen kamfanin taheel din.
Taheel residence…
misalin wajen karfe sha biyu ya
futo daga bedroom dinshi ya shige kitchen, yaune ya fara shiga kitchen din tun bayan ya dawo hayyacinsa, bai wani tsaya dube dube ba ya bude fridge ya zaro ruwa yana rufe fridge din idnunshi ya sauka kan timetable din dake wajen, bai kawo kona menene ba ya
fuce daga kitchen din ya koma daki.
wannan chocolate din daya sayo ya zauna ya dunga ci ya kora da ruwa, tunda ya dawo daga asibiti kwata kwata yake jin qin cin abuncin gidan ya rasa dalili, hatta breakfast dinnan yanaci ne kawai amma bada kwanciyar hank
ali ba cikin fargaba yakeyi, shiyasa baya yawan cin abunci,kuma batun yanxu yake jin haka ba tun usulin zamanshi a gidan.
yana zaune yana latsa waya yana cin chocolate yana aiki a wayarshi sabon email ya shugo, inda managers dinshi suka tura mashi rejecti
on din da taheel sukayi na investment din da suke duk shekara, da mamaki yake kallon wayar bayan ya karanta report din, yau shekara wajen biyar kenan yana investing a kamfanin ba ayi rejecting ba maisa sai yanxu?,yanajin somthing is wrong don haka ya fara
kokarin neman tnt group din da yayi enganging, message ya fara tura ma mr benjamin cikin mintina qalilan saiga call dinshi ta facetime video call
''good morning sir'' mr benjamin ya gaishe
''its afternoon here mr benjamin'' ya amsa shi da mavelous accen
t dinshi mai dadi, ''sir munata kokarin reaching on you we…''
''there was a certain issue over here that abrupted my absence''
''sorry bout that sir''
jinjina mashi kai kawai yayi sannan ya soma tambayarshi dalilin da yasa taheel kafani suka rufe karbar
investment, nan ya mashi bayanin komai da yanda dakardatr ta futo, karshe ya karashe mashi da report din yazo ne directly daga chairwoman din taheel wato hidaya, a yanda take kamfanin batayi approving partnership dinsu ba na wannan shekara, tunda ya soma
mashi bayani yake sauraronsa haryakai aya baice qala ba, yana gamawa sukayi sallah ya kashe wayar.
''what is she up to?kodai ta gano shike investing?,no it can be possible, toh amma idan ta gane ay zata tambayeshi?,'' they has to be something wrong, somew
here tunanin daya wuni yanayi kenan.
the next day…
misalin karfe takwas daidai sabeeha ta hauro saman,kwata kwata batayi tunanin bai fita yau ba don kwana biyu tasan yana futa da sassafiya wannan ke bata damar haurowa sama ta dan gyara mashi be
droom din, lokacin
data shugo dakin is very dim babu wani hasken kirki don haka ta kunna fitilar, take hasken dakin ya bade ko'ina, sabon kamshinsa na mata sallama, takowa tayi wajen gadon nashi ta soma cire beddings din daya kwanta akai tana cirewa ta shi
ge closet dashi ta ajiye ta dauko sabo sannan ta fito ta sanya mashi.
dagowar da zatayi ta soma jin saukan ruwa, shuru tayi tana nazari kodai yabar ruwa ne a kunne harta tunkari hanyar dazai kaita bathroom karar ringing tone ya dakatar da ita, tuni tayi t
urus ta tsaya, wajen inda wayar yake ta nufa ''innalillahi bai fita ba kenan''
ko gama rufe bakinta batayi ba taji alamun bude kofa, da yake akwai tazara tsakanin bedroom din da bathroom harma da closet wannan yasa cikin hanzari ta nufi hanyar futa, daid
ai tana rufo kofar shi kuma yana karasowa tsakiyar dakin yana goge gashin kansa da mini towel sai wani kuma a qugunsa, kamar ance ya dago ya daga kanshi idanunshi ya sauka kan kofar,dan jim yayi yana kallon kofar chan kuma ya kauda kanshi kawai ya maida ha
nkalinshi ga abunda yake.
sabeeha na futowa ta dafe kirjinta, gudunshi take yanxu saboda wani irin kwarjini da yake mata, bata tsaya ko'ina ba sai bedroom dinta.
da yamma misalin karfe biyar ya futa daga gidan, bashine ya dawo ba sai wajen karfe takwas,
motar hidaya ya fara gani a coupound din wannan ya tabbatar mashi ta dawo, don haka ya shige daga ciki, koda shigo babu kowa a kasan wannan ya bashi damar nufar hanyar dazai kaishi sama, bai karasa ba ya hango ammu da sabeeha a wajen dining, da alamu girki
ma sukayi shine suke shiryasa ga maids na shigowa da warmers masu kyau, ''kin gaji ko fatima?''
''ah ah ban gaji ba ammu,''
chak ya tsaya bai daga sake daga kafarshi ba, yana jiyo sautin maganganunsu, maganra sabeeha ne tafi tsaya mashi a rai, tabbas ya
san muryar nan saidai ya rasa a ina, ''zokiyi maza ki kai mashi sama naga kamar daxu ya fita bai dawo ba,''
''tohm…'' sabeeha ta amsa ta,
saukowar fadwa daga stairs yayi daidai da tsayawar da yayi, kallonshi ta soma yi daga sama har kasa, shi baima lura
da ita ba har saida ta zo gabanshi, gyaran murya fadwa tayi ya juyo ya mata kallo daya ya dauke kanshi, take yanayin fuskanshi ya sauya ya hade rai sosai ko kallon inda take bai sake ba ya nufi sama, cikin hanzari ta kama hannunshi, tunda ta rike hannunsh
i yabi hannun da kallo kafin ya maida dubanshi gareta, ''wai gaba kake dani saboda abunda ya faru ko saboda abunda na fada maka wanne daga ciki?, i thouth yanxu komai ya wuce, you still hold grudges?''
tana kaiwa nan yayi saurin runtse idanunshi kafin ya
budesu akanta babu wasa ko kadan yace ''take your filthy hands off me''
yanda yayi magana yasa tayi saurin sakin hannunsa, sannan ta hade nata a kirjinta tace ''don't think i will be among those that you sill decieve,nasan ka tuna komai, MR T-FORD''
t
ana fadin haka ya dago yana mai kallonta, kwata kwata bai nuna yama san maganar da take ba ko ya nuna yayi mamakin sunan data kirashi dashi, tana ganin ta sauke murmushi ta tako inda yake har gabanshi tana mai jin saukar nunfashinsa tace ''we have unfinish
ed business remember?, ''
tana fadin haka ya dago ya wurga mata wani irin kallo mai wuyar fassara, mai dauke tsana, da dacin rai,bai tsaya ya cigaba da sauraronta ba ya juya ya barta a wajen tana mai kallonshi kawai saita sauke murmushi.
yana hawa sama
n ya wuce bedroom tare da banko kofar, ranshi a mugun bace yake sosai, jijiyoyin kanshi sun fito rudu rudu tsabar baci rai, she's underestimating him, bai taba tunanin zata sake kawo mashi maganar data faru a baya ba, she has the audacity, har wani irin hu
ci yake fitarwa tsabar baci rai.
karar kofa dayaji a parlor yasa ya miqe tsaye don ya dauka itace ta biyoshi har saman, yana bude kofar parlor idanunshi ya suaka a bayan sabeeha dake kokarin futa daga dakin, da yake bata da tsayi sosai yana dagowa ya
hango bayanta, daman abunci ta kawo mashi ganin baya ci a kasa, wanan yasa ammu tace ta dunga kai masa saman, duk kawowan da zatayi haka zata dawo ta dauke ba a taba ba kwatakwata, kuma bata taba bari ya gane itake kawo mashi ba, toh idanma ya gane ba gane
ta zaiyi ba, tana ajiyewa ta dago ta nufi hanyar futa daga dakin, bata kaiga kofa ba kawai light din part din dauke gaba daya,shi kuma a lokacin ya rufo kofar bedroom din garaf, tuni jikinta ya soma kyarma ta fara innalillahi a zuciyarta, takowa ya dungay
i kamar wani kamar ana ingiza shi har zuwa lokacin yana nishi sosai, something is eating him up, abubuwa da yawa suna yawo akanshi,''who should i trust, who should i trust'' abunda ke raya mashi kenan a zuciya, da zarar ya shiga irin wannan yanayin,
ba
ngaren sabeeha tashin hankalinta ya hadu biyu, na farko babu damar guduwa saboda parlorn babu haske, na biyu kuma saida taji takun tafiyarsa da bude kofar da yayi ta tabbatar mata ya dawo kenan, ''na shiga uku'' ta fada a xucicoyar, wani irin tsoronsa kawa
i taji ya durar mata take ta tuna lokacin da suna asibiti, tana hango abubuwa da dama a idanunshi a lokaci wanda ta kasa gane ko menene.
shiko yanda yake tafiyar nan kamar yana ganinta dukda akwai haske yana zuwa daidai inda take tsaye yace ''who d hell a
re?, ke wacece?''
kuri sabeeha tayi jikin na bari don da zafi zafi ya taho, ''speak up!!!!'' ya daka mata tsawa, ay batasan lokacin da jikinta ya fara kyarma ba, dukda tsoron da taji hakan baisa tace tak ba ta soma yin baya ahankali ahankali, ko taku biyu
batayi ba kawai ya cimmata kamar dama chan yana kallonta ya kamo damtsen hannuta ya rike gammm cikin nashi kamar ya kama hannun yar yarinya dake hannun nashi nada girma sosai, kamar zai balla, tayo gaba,a cikin duhu suke kuma baya ganin fuskarta don bazai
iya tantance yanayin halittarta ba amma a kanshi yana hango gaba dayanta kuma jikinshi ya bashi itace wadda ke addabar kanshi, itace wadda yake gani a memory dinshi dukda ya kasa gane fuskanta, tunda ya kama dan hannunta ya rike yana kallon haske kwalla i
danunta komai ya tsaya mashi chakk, tabbatacciya ce ta faru a wajen don a lokacin ya tabbatar da ita dince,sai kawai memry dinsu ya sake zuwan mashi inda yake shan wahala tana kula dashi, yana kuka tana kuka, yana farin ciki tana farin ciki gaba daya sai y
aji jikinshi yayi sanyi, baima san lokacin daya saki hannunta ba yayi baya, sabeeha na samun dama kuwa tayi sadf sadaf ta fuce daga parlorn, tana rufo kofar wutan ya dawo…..
✊
💋
BOSS LADIES WRITERS
💋
✊
MATAR TAJ (destined with you
🩵🤍
)
Written
by
Queenmarh
✍
️
Book2
PAID
Chapter 64
Update!!
tunda ta samu ta fuce daga dakin ta wuce dakinta dake kasa,zama tayi ta dafe kirjinta,muryarshi na yawo kanta, ko'ba a fada mata ba ta fuskanshi ya tuna wasu abubuwan,kuma yanxu abun ke mash
i zafi sosai, yanda yake magana kadai ya tabbatar mata da dacin da yakeji a cikin ransa.
washe gari da safe duk kowa ya hallara akan dining, babu yanda ammu batayi ba da sabeeha ta futo taqi futowa, da yake yau weeknds ne hidaya da kanta ta aika a kirashi
ya sauko sukayi breakfast dashi, tun daga sitting room suka soma jin shewar afiya da sonata, fadwa data kafeshi da idanu tana jin muryar sonata kawai tayi murmushi.
sanye suke da dubai abayas masu kyau, flight din safiya sukabi tun wajen six sai 8 suka
karaso, da yake trip din bashida nisa tsakanin dubai da saudi, kowannensu ya sauko da gashin nan har gadan baya babu koda kallabi ne, afiya na gaba sonata na biye da ita a baya har suka karaso sitting room suka yada zango maids na biye da boxes dinsu.
bai wani ci abuncin kirki ba coffee ne kawai yasha ya dauka savage ya goge bakinshi ya danyi relaxing bayanshi, saida ya jira hidaya ta gama ta miqe tana mai dubanshi tace ''inason magana dakai''
girgiza mata kai kawai yayi tayi gaba ya bita a baya, fadw
a ta korasu da harara, yana daga bayan hidayar suka karaso sitting room daidai nan afiya ta dago ta kalleshi shima ya mata kallo daya, baima lura da sonata dake kokarin kwance igiyar takalmin ba saida afiya tace ''babes…''
''uhm..'' sonata ta amsa ta tana
dagowa, karaf kuwa idanunshi ay sauka kan na sonata, daidai nan ammu ta taso daga dining din itama ta tunkaro wajen, sonata na ganinshi tayi saurin miqewa fuskanta a washe ta taho da sauri tana tunkaro inda yake batayi wata wata ba kawai ta rungumeshi, …'
'oh my gawdddddd…my zaddy is back, oh my..oh myyy i missed you so so much, youre back''
saqe yayi kamar an dasa shi don mamaki yama kasa daga matsar da hannayenshi, gashi ta wani kanainayeshi, gaba daya daga ammu harsu fadwa da suka karaso binshi suka din
ga yi da kallo harma da sonata din, daidai nan sabeeha ta fito daga bedroom dinta, tana fito ta tsaya daga mesa tana hango ikon allah, ''yar iskar ta dawo kenan'' ta furta tana tabe baki,
kallonshi hidaya tayi nan take idanunshi ya shiga cikin nata baima
san lokacin da ya cire sabeeha daga jikinshi ba, ayfa batahakura ba dukda ya tureta haka ta sake koma mashi zata rungumo shi ammu ta zagayo inda suke ta kalli sonata tace ''what sort of nonesens is this, wacece wannan kuma? daga ina haka''
karaf fadwa ta
amshe da , ''thats his ex fiance, ay shi ya santa tunda ya mata alkawarin aure''
sonata najin haka ta soma murmushi daman plans dinta kenan, dataji afiya tace mata ya dawo hayyacinshi a shirye tazo don zatayi komai don taga ta sameshi, da gangan tayi mag
anar nan saboda tasan tabbas sai anmu ta kwarkware komai a wajen,daman tanata neman yanda zatayi ta dakatar da hidaya kan maganar da zatayi mashi yanxu.
bata ma gama rufe baki ba ammu tace ''ita baku fada mata cewa yanada mata already ba? hartake buyoshi
inda yake?''
damm gabanshi ya fadi, hidaya naji haka itama hankalinta ya tashi, ba ta haka taso yaji maganar ba, me ammu ke shirin yi kenan,
''AURE kuma?'' baima san lokacin da kalmar ta fito daga bakinshi ba, ''yes….ba…''
''ammu…'' hidaya ta dakatar
da ammu daga magana, wani irin kallo ammu ta mata kafin tace ''wai boye boyen me akene da baza a futo fili a fada mashi komai ba, he needs to know everything''
tunda ammu ta fara magana yake kallonta yana kokarin prosessing abunda kunenshi ya jiyo mashi,
hannunshi ta kama tace ''yes khaal ya aura maka macen datafi duk wanda kenan sanin damuwarka, wanda tasan kuncinka tasan damuwarka kuma wadda ta tsaya maka a lokacin da ba kowa ke ganin ka a matsayin mutun ba, a lokacin da….''
''ammu… hidaya ta sake daka
tar da ita, tana mai kallon taj din da gaba daya ya sauya lokaci guda, idanunshi sunyi jaa sosai, ko sauraronta ammu batayi ba har zuwa lokacin yana gabanta ta cigaba da magana ''kafun khaal ya mutu…''tundaga wannan kalma ta karshe data fada bai sake jin k
omai ba kuma saboda kunneshi dayayi wani dummm, hidaya dake tsageruwa ce sai kawai tajashi baya ta fuskanshi ammu tace ''bakiga yanayin dayake ciki bane?, we cant just tell him everything lokaci guda saboda zai iya samun confusion,''
ammu na kallonta kiri
ri tana karya, neman hanya kawai take na ganin ba a fada mashi gaskia ba, ammu na kallo hidaya ta jashi zuwa sama hankali a tashe,su kuwa waenda ke parlor sunyi saqe, sabeeha dake labe bakin kofa kaf abunda ya faru ta saurara, batayi tunanin ammu zata zama
bold haka ba lokaci guda ta fada mashi, sai kawai taji dadi aranta koba komai yanxu akwai hope din cigaba a nan gaba, kuma hidaya ta samu daidai da ita, ammu kuwa hidaya na barin wajen kawai sai tayi mrumushi aranta tace ''wayace maki ke kadaice kika iya
makirci, du gudun da zakiyi dole watarana sai kin turgude''
tana kaiwa nan ta maida dubanta ga afiya ''ke kuma daga ina haka?,''
afiya data san halinta tayi saurin karasowa inda take ta rungumeta tana murmushi tace ''ammuuu….i missed you yaushe kika dawo
''
''yayan bariki kenan, hmmm'' ammu ta fada aranta, kafin ta murmusa tace ''yau sati na guda a cikin gidan nan'' tana kaiwa nan ta wullama sonata wani irin mugun kallo tayi saurin dauke idanunta don daga gani yanda ammu ke magana zatayi jaraba.
ammu n
a barin wajen ta hango sabeeha dake labe, dakinta suka shige suka zauna ammu na kallon ta ganin yanayinta ya sauya yasa tace ''maysa baki fadamin sun kawo wannan mai zubin karuwar ba''
sunkuyar dakai sabeeha tayi tace ''na dauka ta tafi ne ammu''
''hmm a
kwai aiki a gabanmu, da alamu sunyi babban shiri kuma basu taba tsammanin zan kawo maganarki ba,