Showing 132001 words to 135000 words out of 338813 words

Chapter 45 - MATAR TAJ COMPLETE

ya shugowa yayi saurin kama hannunshi da kyar ya iya dawowa daidai ya bangajeta.

Su fadwa anji qamshin mutuwa lols.

Futa yayi a fusace daga office din baya ganin gabanshi baya ganin bayanshi kwata kwata.

Fadwa ko jakarta bata iya dau

ka ba a guje ta wuce office din hidaya, “ukty ukty…you need to stop him, taj will make us all miserable, hes one step behind to knowing everything, yace zai tarwatsa taheel company, he

will make sure that you don’t get a penny, and he promises to makesure

that goes to our mothers grave”

“Wait what” hidaya ta miqe tsaye, hankali a tashe “kiyi wani abu mana”

Miqewa hidaya tayi tama rasa wani tunani zatayi, fadwa data fita furgicewa saita fuce kawai bata tsaya ko ina ba sai gida a furgice, tana shiga dakin

ta ta haukata ko’ina tana ihu, daga karshe tayi locating wayarta data fashe tass ta tsaga mata hannu tsabar sauri tayi dialing number, ana dagawa ta soma ihuuu sosai fa kamar wadda za a kashe “papiiiiiiiiiiiiiii, you need to fucking do something i’m going

crazyyyyy”

Direct bai tsaya ko’ina ba sai hideout din, gabanshi na dip dip dip, mutallib ya karaso dashi, kafarshi yayi mashi nauyi ya kasa yin komai, har gaban khaal dake kamar matacce mutallib ya ajeshi, duk dauriyar taj saida ya kauda ido wani abu

waishi hawaye ya sauko masa kadan ya maidashi, he has to be strong he needs to be strong.

Zaman nan da yayi gaba daya driver hidaya ya zayyane mashi komai ta hanyar rubutu don baya iya magana kuma baya ji, da yanda ya taimaki khaal suka fito da yanda yayi

noticing din khaal, da ayyukan da yakema hidaya.

Taj dai tunda ya sunkuyar da kanshi kasa dagowa yayi kwata kwata, jiran khaal kawai yake ya bude idanunshi, yana ganin abun kamar mafarki ne ba gaskia ba.

Khaal kamar yaji presence dinshi a wajen, aha

nkali ya soma bude idanunshi harya saukesu kan taj dake zaune gefenshi, ya dade ashe yana kallonshi basu lura ba saida sukaji ya furta “Ta…ju..deen”

Da sauri taj ya dago, sukayi ido hudu da khal mutallib yayi saurin matsowa, taj dayaga yana kallonshi sosa

i saurin cire idanunshi yayi daga na khaal, kunya, tausayi, haushin kanshi, guilt duk sun mashi yawa, abubuwa sun mashi katutu sosai

Hannunshi khaal ya kama don ya dauka mafarki yake, taj is back on his feet, he’s healthy ya dawo hayyacinshi, allahu akbar

, the next thing daya fito daga bakinshi kuwa shine “ina fatima? Tajudeen ina fatima???????”………



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 86

A kwana a tashi ba wuya

yau watan ta daya da fara zuwa university, kuma alhamdulillah she’s following ahead, kullum hamad ke kaisu ya dawo dasu, kullum cikin yaba natsuwarta da hankalinta kuwa yake, bata gajiya da gaishesa da mashi godiya idan yazo daukansu, sakewa ne dai bata iy

ayi da su ba harma laila da suke coursemates, maya dai bakin cikin duniya ya isheta, tsanar sabeeha kuwa kamar rurin wuta, wallahi bata kaunar ganinta, kuma bata loosing second daya bata ci mata mutunci ba to her

face idan har sukayi clashing a school ko a

gida, zata rufe ido ta gaya mata baqaqen maganganu masu zafi sosai ta nuna mata ita ba kowan kowa bace, she nothing but a helper, yar wanke wanke, and she will be yar wanke wanke har abada babu wani chanji, kuma tayi alkawarin duk yanda zatayi saita sa sa

beeha ta daina zuwa school din,ta hanyar makirci da sharri iri iri.

Baiwar Allah sabeeha duk abunnan da maya keyi bata taba tanka mata ba, bawai don tana tsoronta ba no sai don albarkacin kakarta, sai kuma maman ta data jaa mata warnings akan yan gidan,

ko zasu daketa karta sake ta tanka.

Amma badan wannan ba yanda takeji idan taga maya kamar ta mata dan banzan duka, wai har maya ke kushe hallitar sabeeha, harda ce mata bata da fasali, da sabeeha ta tuna wannan saitayi dariya kawai ita kadai, wai mai na

nnane hanci ce zata ce mata bata da kyan gani.

Idan suka shiga general class kuwa, harara ce kawai ke shiga tsakaninta da mayar, ita da makarrabanta wasu yan mata su biyu da basa ji sosai suma kamarta, laila kuwa babu ruwan yarinya mai saukin kai.

End

of month anne na sawa akaisu shopping su saya girly abubuwan da zasu buqata kamar irinsu pads ne, mayukansu,da dai abubuwan da baza a rasa ba sannan suje gyaran gashi da menicure.

Unexpectedly maya batayi expecting abunda anne tasa ayi ba wannan karan, ha

mad tasa ya kaisu gaba dayansu this time around harda yar aiki wato sabeeha kenan, ran maya idan yayi dubu ya gama baci kamar ta hadiye zuciya ta mutu don bakin ciki, da suka fito ta bangaje sabeeha yafi a kirga, jinta take a wuya kodan taga bata kulata ne

oho

Hamad yaga abunda mayan tayi ma sabeeha, saidai baice mata komai ba don bayason raini kwata kwata ko kadan, saidai kuka yana mamakin halin sabeehar, sauqin kanta yayi yawa sosai ba kadan ba wallahi.

Haka ya kaisu shopping mall hardashi suka shiga th

is time around not like the other times da yake kaisu yayi wucewarshi idan ya gama ya daukosu, maya dataga laila na jiran sabeeha ta fito rai a bace ta jaa hannunta suka wuce ciki, sabeeha dake komarin gyaran takalminta daya tsinke, batayi tsammanin zai ji

rata ba, ashe yanadaga tsaye ya hade hannayenshi yana kallonta daga tsaye.

Saida tayi managing takalmin ta tururashi don silipas ne kafin ta fito, harta kafarta kasa ta ganshi gabanta ya duqa ya aje mata wasu crocs masu kyau dayake ajewa a motar, dagowa t

ayi ta kalleshi ya sauke mata murmushi daya karama fuskarshi kyau sosai ba kadan ba “change to this,”

Saurin sauke kanta kasa tayi saiwani murmushi ya kubce mata, tsugunnawa yayi ya zame nata takalman ya kakkabesu ya aje cikin motar ba tareda ya kyamaceta

ba, kai saukin kanshi is on another levels, kawai sai bashida yawan dariya ne da sakewa da mutane shima.

Saka crocs din tayi sai ya dan mata yawa a siraran kafafunta saidai kuma ya mata kyau.

Rufe motar yayi ya zagayo yayi gaba ta bishi a baya.

Ciki su

ka shiga ya tsaya ko zaiga su laila,wayarshi ya zaro ya kira laila ta shaida mashi inda suke, suka karasa har wajen.

Maya ta jidi abubuwa sosai a trolly dinta kamar ba gobe, laila ma ta dan deba abunda zata buqata don batada qale qale kamar maya.

Kal

lon sabeeha yayi data tsaya kamar wata yar rakiya yace “get that trolly”

Inda ya nuna mata ta nufa ta jawo trolly din har inda yake ya dubeta da kyau kafin ya kauda kanshi yace “ki dauka abunda kikeso kema”

Zaro idanu tayi ta rasa me zata ce mashi, me za

ta buqata ita kuwa? “Bana buqatan komai”

Saida tayi magana ya sake juyowa ya kalleta da kyau, kafin ya matsa zuwaga attendant mata dake wajen ya nemi attention dinsu wajensu, wata mata na zuwa ya nemi ta zagaya da sabeeha wajen toiletries da mayukan mata

duk wani abu da mace zata buqata.

“Kije”

Binta sabeeha tayi a baya suka dunga zage matar na tambayarta me take amfani dashi, amsar daya ce “babu,matar tayi mamaki sosai don kana ganin sabeehar kaga kalar hutu, da haka dai ta dunga mata recommending wasu

abubuwan wasu ma sabeeha batace ta dauka ba take daukowa, duka duka ba wani abun arziki suka dauka ba don sabeehar taqi bata hadin kai, next round da suka zagayo sukayi clashing da maya dake fama daukan scrupa kala kala, dagowan da zatayi kuwa ta hango wan

nan attendant din da sabeeha a gefenta, “kambuu, yar masu wanke wanke an samu matsayi, har bunki ake a baya da trolly, mu yayan masu gida bamuyi yawo da attendant ba saike haihuwar wahala da asara? You are not even ashamed? Oh wow”

Kauda kai sabeeha tayi

attendant dinnan kuwa saida taji wani irin rashin dadi wallahi, wannan ay cin fuska ne, da wulaqanci, wallahi da iata aka gayama wannan maganar saita ci uban yarinyar nan mai kama da aljanu, “malama idan baso kikeyi aikin ki ya tsaya daga yau ba let mw

No

t see you near this thing” ta nuna sabeeha disgustingly, juyawa matar tayi rai a bace don a girme ta girmi yarinyar nan sosai da hauhuwar kauye tayi ma zata haifeta tass.

Matar na barin wajen sabeeha ta juya itama zata bar wajen, “ke har kin isa ki juya b

a tare da izini na ba?”

Chak sabeeha ta tsaya tare da juyowa ta kalelta sama da kasa, wannan abun daya tokare mata a makoshi for over the days takeson amayarwa kuma wannan dama ce a wajenta tunda babu kowa a wajen.

“Malama zoko jaa wannan trolly din, amf

aninki kenan”

“Idan nace bazanyi ba fa? Me zaki iya?”

Surprisingly maya ke kallonta, “ni yar wanke wanke ce fadi ki kara, saidai inaso ki sani baki fini da komai ba, yanda aka halicceki haka allah ya hallicni, banbancinmu daya ne, hankali da tunani don n

aga kina da karancin wannan”

Tana kaiwa nan ta wuce tabar maya speechless, yar aiki ce yau ke gaya mata magnagnau? Har tana ce mata batda hankali, lallai zata koyama yarinyar nan hankali sosai ma kuwa, she has the audacity to look into her eyes and say th

ose kinda of words to her, karkuso kuga maya, rai a bace.

Sabeeha na futowa daga wajen ta doka tsaki, inda taga sun shigo tabi ta fuce daga wajen, cikin ikon allah ta iso inda motarsu take nan ta tsaya jiransu.

Bayan sun gama komai sun biya hamad dake

wajen aski ya dawo cikin mall din, “ya hamad mun gama”

Kallonsu yayi ganin sabeeha bata tare dasu yace “ina fatima?”

Maya tace “wacece kuma fatima? Oh yar aikin nan?…”

Kauda idanunshi yayi akanta ya maidashi ga laila yace “kuje ina zuwa”

Futa sukayi sh

i kuma ya soma zagayen wajen, har allah ya hadashi da wannan attendant din, ya tambayeta sabeeha ta fada mashi kaf abunda ya

faru dazun, yaji haushi sosai ba kadan ba saidai babu yanda ya uya da ita, halinta ne.

Nan yasa attendant din ta sake debo wasu ab

ubuwan amfanin masu shegen kyau da tsada sake suke kula da harkokun kayayyakin da ake kawowa sunsan masu kyau sosai da tsada.

Komai fa attendant dinnan ta daukarma sabeeha, abubusan datasan zasu mata amfani sosai kuma zasu gyara ya, kama daga kan sabulan

wanka, shower gell, set of makari products and more, pads ne, wipes ne, face cleanser, kai komai, tana gamawa yasa ta dauko mashi flat shoe masu kyau, taje ta dauko yayi payment sannan ya bata tip wajen 20k kyauta tayi mashi godiya sosai ya futo.

A cikin

motar ya taddasu zaune, sabeeha na daga wajen bakin kofa ta tsaya tana kallon takalman daya bata dazu, tunda suka karaso uffan basuce mata ba, itama bata ce masu komai ba, maya kam sai faman cije yatsa takeyi.

Daga nan saloon ya kaisu bayan ya baka lail

a kashedin duk abunda akayi masu ayima sabeehar itama.

Hakan kuwa akayi, yanda aka gyara masu kai haka aka gyara nata, kai masha allah sabeeha badai gashi ba, irin blonde gashin nan ne da ita mai daukan ido, maya najin yanda ma’aikatan ke yaba gashinta da

yanda yakeda curl sosao don sun kasa kitse mata shi, da an fara yake warwarewa, sai kitso daya da aka samu akayi mata irin weave dinnan sannan akayi masu manicure da pedicure.

Suna isowa gida sabeeha ta dauka takalmanta ta cire wanda ya bata ta mashi g

odiya, har zata bude kofar ya dakatar da ita don su maya sun fita already.

“Meysa kika fita daga cikin mall din daxu?”

“Ba komai” ta bashi amsa

“Don’t lie, it doesn’t suits you fa..ti..ma”

Saurin kallonshi tayi cikin idanunshi shima yana kallonta, tayi

saurin cire nata tana wasa da yatsunta tace “kaina kemin ciwo banson hayaniya shiyasa na fito”

Jinjina kai

Kawai yayi sannan ya bude motar ya fito, booth ya sake bude ya dauko bagss dinta leda uku sannan ya rufe motar ya zagayo inda take yace, “maida wa

nchan takalmin kafarki”

Babu musu ta maida takalmin a kafarta sannan ya miqa mata ledojin ya rufe motar, “naki ne”

Yana fadin haka yayi gaba ya barta speechless, bayanshi tabi da kallo, kyakyawa ne ajin farko, so nice and sweert yet calm, bashida hayaniy

a.

Hadiye mamakinta tayi ta wuce ciki da ledar hannunta zuwa dakinsu.

Hadizq na kwance tana barci, wannan ya bata damar ajiyesu gefw sannan ta futo ta wuce sama.

Tana kokarin knocking saiga indo ta futo, “har kun dawo”

“Eh ina wuni” sabeeha ta gaisheta

don kullum saita gaisheta, “lapiya lau sabeeha, zakiga hajiya ne”

“Eh zan mata godiya ne”

“Toh shigo bari nayi maki sallama da ita”

Ciki suka shiga sabeeha ta zauna a kasa kan carpet indo ta shiga, bata dade ba ta futo tace “ki shiga ciki”

Tashi sabe

eha tayi ta shiga dakin da sallama daga nan bakin kofa ta duqa ta gaisheta,sannan

Ta mata godiya sosai da hidima, anne tace mata karta sake yi mata godiya daga yau.

Shuru ne ya biyo baya anne tace “kina gane karatun kuwa”

“Eh”

“Toh a dunga dagewa bansa

wasa, banason shiririta, kiyi abundaya kaiki banda kawayen banza da samarin banza”

“Insha Allah” sabeeha ta amsata

Kafin ta mata sallama ta futo.

Koda ta sauko hadiza harta tashi ta bubude ledojin tana duba kayan, sabeeha ta gaisheta sannan ta wuce bat

hroom, tana fitowa hadiza tace “ke kika kwaso waennan abubuwan kuma su suka biya kudin?”

“Eh”

Tabe baki hadiza tayi ta ture ledar ta fuce daga dakin tace “arzikin ne ya maku yawa”

Saudii…

Bude idanu khaal ya sake yi don tabbatar da ba mafarki yakeb

a, kokarin tashi yayi zaune mutallib da taj suka taimaka mashi, har zuwa lokacin kallon taj yake daga sama har kasa da mamaki kwance akan fuskanshi sai kawai sukaga yana hawaye, hawaywn farin ciki.

“Taju…deen?Ka samu lafiya? “

Girgiza mashi kai taj yayi

har zuwa lokacin yaqi bari su hada idanu sai sunne kanshi yake, kamo hannunshi khaal din ya sakeyi for the second time yace “ina fatima? Ina fatima tajudeen?”

Kallon juna mutallib da taj sukayi, jin ya sake tambayar sabeeha for the second time, ganin sun

kasa bashi amsa yasashi cewa “tana lafiya dai ko? Basuyi mata komai ba ko?”

Mutallib yayi saurin cewa “tana lafiya khaal”

“Tana ina?”

Nanma dai shuru sukayi, sukabar taj cikin zullumi, taj yaji sauqi ya dawo hayyacinshi to ina sabeeh? Take yaji ya rasa

nutsuwarshi, fatandai ba cutar da ita akayi ba innalillahi wa inna ilaiahi rajiun, yarinya amanar daya daukarma kanshi akanta, idan har wani abu ya sameta bayajin zai iya yafema kanshi.

“Ina!!!! Fatima!!”

Yanda yayi tambayar saida yasa gaban taj faduwa,

ya dago ya kalli khaal “ta koma kasarsu”

Kallonshi sosai khaal keyi don yanason jin karin bayani, suda suke neman bayanai a wajen khaal sai ya zamani shike da answers da zai baka khaal din tukunna.

Kuma yayi mamaki tunda khaal ya farka ya kira sunanshi d

next thing daya tambaya shine yarinyar nan.

“Ya akayi ta tafi kasarsu? Korarta sukayi? Basuyi mata komai ba dai? Ku fada min gaskia, yarinyar nan amana ce a wajena,nina kawota gidan nan na jefa rayuwarta cikin hadari kuka na kasa protecting dinta dakai”

Taj daya kasa rikewa yace “ni na koreta…”

Tunda ya fara magana khaal ke kallonshi, yana jawabin yanda ya kasa yarda da ita saboda ance mashi yar leken asiri ce, saida yakai full top khaal ya dubeshi idanunshi sunyi jaa sosai ranshi ya baci sosai yace “ka

koreta? Baka saurareta ba? Kasan wacece ita kuwa a rayuwarka? Kasan irin sacrifice din datayi akanka? Kasan wahalar datasha akanka? Ta kusanceka lokacin da ake kyamatarka ? Ta kula dakai kamar yanda uwa zata kula da danta? Bata kyamaceka ba? Ta kula dakai

dukda tasan rayuwarta zata shiga

hadari at a young age ita ka kora? Saboda yan uwanka? Waenda basu taba kaunarka ba kuka bazasu taba kaunarka ba saboda suna ganin kaine silar mutuwar mahaifiyarsu? Ka koreta saboda su??”

Wani abu mai daci khaal ya hadiye

ya runtse idanunshi kafin ya budesu, “kayi kuskure, a matsayinka na namiji har mata zasu juye maka tunaninka? Amma Banga laifinka ba, saidai banyi tsammanin zaka yarda da karyayayyakim da suka maka ba ba tare da kayi buncike ba”

Khaal na fadin haka ya sak

i hannun taj din don he’s so disappointed with him.

Wallahi taj ji yayi duniyar ta mashi nauyi, ya kasa cewa komai, sai miqewa kawai yayi ya futa daga wajen, tabbas yayi dana sani sosai da actiona dinshi, kauna da yardar dayayi ma hidaya ta rufe mashi ido

sosai ba kadan ba, har ta sanya shi manta abubuwa da dama sai yanxu yake tunasu, lokacin da aka kawoshi gidan yana karamin hidaya bata taba treating dinshi right ba,hasalima itace wadda yafi tsoro cikinsu gaba daya, don da akwai lokacin data turashi a ben

e ya fado daga sama, saida ya kwana biyu baya cikin hayyacinsa, he one’s draw ta dalilinta, tace mashi abunta ya fadi a cikin pool ya shiga ya dauko, tana kallo ya shiga yana neman draining bata taimaka mashi ba har saida nunfashinsa ya tsaya chak, dakyar

aka samu ya dawo hayyacinsa wannan dalilin yasa aka cire pool a gidan, bayan wannan ma, lokacin dayafi peanut ita kadaice tasan cewa he’s allergic to it kuma ranar da sukayi breakfast ta bashi yaci yayi affecting dinshi sosai, irin waennan wahalhalun ya sh

asu ba kadan ba, saidai dan rashin wayo da hankali yasa bai gani ba.

Wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login