Showing 138001 words to 141000 words out of 338813 words

Chapter 47 - MATAR TAJ COMPLETE

a seat mrs hidaya”

Daya daga cikin major shareholder ya mata magana, tun kafin ta

zauna take kallon taj wani irin kallo mai wuyar fasaara, tana zama suka soma bayani.

“Concerning our fears and concerns about the company m, we have come to conclusion that munason new management”

“Wait what??? “ ta daka masu tsawa

Mai magana bai dakat

a ba ya cigaba “yes madam, the rightful heir to this company ya samu lafiya, bakida sauran excuse, we need you to step down madam”

Tana daga zaune taba sauraronsu, kwata kwata batayarda ta nuna masu ta wani damu

Ba tace e “and kuna tunanin kunada right d

in yin haka?”

“Yes madam,” suka aje mata papers din transfer of inheritance da taj yayi, ya maido da komai

Nashi daga wajenta.

Surprisingly take kallon papers din masu kama da original copies”

“Those are fake!!”

Sai alokacin yayi magana yana kallon id

anunta “those are original, and by the way i don’t see any reason you’ll Be against this, koda kuwa they are fake i have the right to have whats rightfully mine”

Girgiza kai tayi ita kadai tasan abunda takeji aranta, tayi sake mugun sake ma, she underesti

mated him, she was shocked dataga live press din da yayi, but yanxu shes more shocked with this, anyways babu yanda ya iya, he can never have the company.

Nan aka fara vote, aka ajiye box kowa ya rubuta suna kan wani card suka rufeshi sannan aka jefa ciki

n box din, shida ita na zaune, sai faman jujuya kujera take tana kallon cikin idanunshi.

Bayan an gama wanda ke announcement yace “gobe zamuyi announcing wanda ya chanchanci zama chair-leader.

Daga nan aka watse aka barsu shida ita.

Ya miqe tsaye harya

juya zai fita don ko magana bayajin yana da time din yi da ita, “i underestimated you tajudeen,”

Dan juyowa yayi ya sake kallonta, ta miqe tsaye tana tafiya a hankali, “i warned you not to play games with me, don’t be disappointed when you see what I’m c

apable of”

Zura hannunshi yayi cikin aljihun wandonshi yace “idan har ance min zamu kaiga haka zan karyata, and by the way i’m already disappointed in you, i trusted you with my whole life, i never knew it was a a disguise mask on you,”

“Hahahah…ta kyaky

ace da dariya, sannan ta shafa fuskanshi “oh noo, i don’t know what got into your head, but you’ll surely regret this, i will forget that we’re related, this company was mine and will forever be mine, a bastard can never inherit, kana tunanin idan sukasan

you’re a bastard zasu yarda su baka responsibility din kamfanin nan?By now nasan so much has got into your head, and i don’t fucking care, that to show you how far i can go, listen to me carefully taj, i hate you, i hate the sight of you, i hate everything

about you, kai wata annoba ce data shugo cikin rayuwarmu, ka tarwatsa farin cikin mu, and you expect me to open my arms for you?? Hahahah a bastard???? No neverrrrrr, baka wulqanta ba tukunna da saura,”

Word din bastard dinnan ya dokeshi sosai ba kadan

ba, ya runtse ido ya bude ya kalleta, “why? Why? Saboda mahaifiyarku?,

Idanunta sunyi rudu rudu sunyi jaa

“Don’t you dare!!!don’t you dare, karka kuskuran sunanta ya kara futa daga bakinka, you bastard”

At this point abun ya kaishi bango,

“The sooner

you accept the fact that i am the only heir to the taheel the better for you, and mind you i’m ready for all of you, i will make sure that you regret abunda kika yi ma khaal, ni zan iya hkura da abunda kikamin but khaal, i will clear his name bfr kiyi nas

arar kasheni yanda kikasoyi shekara biyu da suka wuce”

Yana kaiwa nan ya futa ya barta tsaye hankali tashe, what? He found out?, ya gano komai? Did he find out she’s behind it?….

Yana barin hidaya ya futo ya shiga motanshi bai tsaya ko’ina ba sai hideo

ut dinnan, yana zuwa ya tadda khaal zaune bayan sun gaisa khaal ke fada mashi yaga press conference da yayi, and he’s happy zai karba kamfanin saidai yana ji mashi hidaya, shi yasan hidaya ciki da bai, bazata taba yarda komai yayi mata slipping a hannu ba

cikin sauki, wanna yasa khaal yake mashi fargaba.

Fadwa

Tunda safe tasha wasu kwayoyi take barci, kwata kwata batasan abunda ke faruwa ba, hidaya ta kirata yafi sau dari, har sauda ta dawo gidan ta shugo daki wajen karfe bakwai ta ganta a jeme.

Rai a

bace hidaya ta tashe ta tashi furgigi, “har kinada time din yin barci wannan dan iskan yaron yayi trumbling akaina, he knows everything, and I don’t know iya adadin abunda ya sani, he wants the company”

Hamma fadwa tayi ta kalleta tace “shine zaki tada ha

nkalinki ukty? Yanxu ni kin tadani daga barci na mai dadi nasan kuma at the end of the day you’ll find solutions to all of these problems”

Kallonta hidaya tayi ganin hankalinta a kwance yake saita tuna da takardun da khaal yayi presenting, how dis he get

that?

Kama habarta hidaya tayi kamar zata shaqeta tace

“Fadwa tell me, is therw something that i need to know?”

“Ukty me haka zaki kasheni ne”

“Don’t play with me fadwa, i trust you the most”

Fadwa ta kalleta bayan ta cire hannunta a wuyanta tace “y

anxu kina tunanin zanci amanarki ne? Kin manta ciki daya muka fito? Why would i do that?”

“You better not do that”

Tana kaiwa nan ta ja jakarta ta fuce.

Fadwa ta bita da harara tana duban time taga har wajen karfe takwas, plan dinta ya tuguje gaba daya

saboda wannan shegen baccin, ta masu reservation ita dashi around 6-8 yanxu kuwa time ya kure, wayanshi ta soma kira baya dauka.

Chan taj baibar wajensu khaal ba saida yayi wata doguwar magana da mutallib, sannan ya roki karya bari khaal yasan da zancen

don bayason hankalinshi ya tashi kwata kwata.

Bai kwana gidan ba don yasan fadwa zata iya takurashi kuma yanxu babu wani amfani da zatayi mashi, she’s useless to him don ya samu abunda yake nema.

Wasu yan ayyuka yayi qalilan a laptop dinshi kafin

ya kwanta wajen karfe uku, lokacin sallar subh ya tashi yayi sallah ya koma bashine ya farka ba sai wajen karfe goma,baiyi tunanin zaikai har zuwa lokacin ba, yana duba wayanshi yaga missed rututu kamar yaqi.

Number mutallib yafi yawa wannan yasa ya som

a

Kiranshi don duk a tunaninshi ko wani abu ne ya faru, yana dagawa ko gaisawa basuyi ba mutallib yace “kaga news?”

“Meya faru?”

Shuru mutallib yayi chan yace “ka duba wayanka, gaba daya news…”

Bai jira sauraronsa ba ya bude wayar ya duba, yayi mamaki

matuqa sosai don baiyi tunanin hidaya can go to this extent ba, rubutu ne akayi kan cewa shi ba dan halas bane, kuma ba a taba ganin mahaifiyarshi ba, an kawoshi gidan ne, so akwai possibility din shiba jinin taheels bane.

Jefar da wayar kawai yayi ya shi

ga bathroom ya watsa ruwa ya shirya sannan ya futo.

Bai tsaya ko’ina ba sai taheels, tunda ya fito aketa binshi, ra’ayoyin mutane baka iya masu jiya sunata tausaya mashi halin daya shiga, yau kuka kallon wani abun kyama suke mashi,koda ya wuce sama ya taf

da merk harya iso yana jiranshi ya shaida mashi ana board meeting.

Yana shiga duk suka dago suka kalleshi, yana kallonsu ga hidaya zaune taci wani jan jambaki tana kallonshi.

Kujera ya samu ya zauna yana kallonsu suma kafin daya daga cikinsu ya soma maga

na , “with the news da mukayi receiving, zamu dakatar da sauyin chair leader, untill further notice”

Suna gama jawabi suka fita bai dakatar dasu ba saiya rage dagashi sai ita, “that’s a fantastic move mrs hidaya”

Miqewa tayi ta fuce “this is just the beg

inning taj”

Bugun table din gabanshi yayi ya miqe tsaye ya fuce daga office din, daidai nan call din fadwa ya shugo yayi ignoring ya wuce office yana shiga ya ganta zaune, tayi saurin karasowa inda yake tace “you most be upset ko,”

Bai kulata ba ya zau

na mazauninshi ta dubeshi tace “i have something for you,”

Dagowa yayi ya kaleta ta zagayo inda yake tace “ ta hanyar nan ne kadai zaka samu avunda kake so…,

“Just go straight to the point”

“Khaal…khaal bai sa anyi kidnapping dinka ba sannan duk slush

funds din da akace yanayi ta karkashin kamfani an juya komai ne don hidaya ce keyi, ita ta juya komai saboda khaal ya gano duk sirrikanta, wannan yasa ta fiddashi daga cikin lissafi don yana neman kawo mata matsala”

“Ya akayi kika san da haka?”

Takardu

n ta aje mashi gabanshi tace “saboda dani akayi plans din komai,”

Haba wa she messed up big time bata sani ba,

“Tare kukayi plans din kenan?”

Sai a lokacin ta lura da abunda ta fada, “at the end of the day kuma kukayi kidnapping dinshi kukayi fabricatin

g mutuwarshi, kuka wulaqantashi, kuka maidashi prisoner ku dukda saboda karya kawo maku matsala?”

Wallahi batayi tunanin ta kwafsa ba sai yanxu, gaba daya saitaga taj din ya sauya an koma gidan jiya, ya akayi ya san khaal bai mutu ba? Ya akayi yasan komai

how? Khaal, Na hannunshi kenan? He hid him kenan?”

Tana tunanin zata iya manipulating dinshi ta matso kusa dashi har tana kokarin rungumeshi ya wani irin bangajeta ta fadi kasa “ke atunaninki zan taba yarda dake ko? Toh kinyi kuskure, kece mace ta farko

dana tsana kaf rayuwata, ina maki tsana mafi kyama tun daga ranar da kika bayyna dirty mind dinki, and you expect me to trust you bayan kinci amanar yar uwarki? What makes you think bazan yarda zaki cuceni ba nima, kina tunanin you can play with me? You’re

not that smart fadwaaaaaa”

“So you used me don ka samu abunda kake nema?”

“Yes and dayake you’re the dumbest person you fell for it,“

“Kayi kuskure taj, kayi kuskure, you’re playing with fire, da bakayi kuskuren using dina ba,”

“Get your stinky body o

ut of my office”

Juyawa tayi idanunta yayi jaa sosai tace “you’ll regret this”

Ta fuce afusace.

Tana futa office din hidaya ta wuce, tun kafin ta shiga ta bada umarnin kar wanda ya shugo.

Merk ya kwankwasa mashi kofa tare da waya a hannunshi ya kalli

taj yace “ she fell for it sir”

Murmushi taj yayi yace record everything karka bar komai.

“Yes sir ya amsa shi sannan ya futa.

Shi kuma ya fiddo da wayarshi daya saka record tunda ta ce mashi she has something for him, duk conversation din saida ya nad

a gaba daya, chan office din hidaya ma basu san cewa secretary dinta yayi planting wani device ba a office din duk conversation dinsu anaji.

Yanda ta shugo saida yasa hidaya kallonta da kyau don kamar ta zauce, “let’s finish him, its high time, ya zame

mana babbar barazana, you can have the company all to your self, i don’t need anything I just want him to be miserable”

Sun dade suna tattaunawan su ta futo ta shiga motarta tana shiga ta soma dialing number datayi saving da papii ana dagawa ta soma magan

a “papiiiiii” sai hawaye

Daga chan aka soma Magana “who ever is the reason behind your tears bazai taba samun kwanciyar hankali ba now tell me me kikeso my princess”

Share hawayenta tayi tace “khaal Na hannunshi, i want both of them dead, banason na kara

ganinsu suna nunfashi” saita kyakyale da dariya, “consider it done”

“But papi hold on, lets use our methods okay, hitting 2 bird with one stone i love it that way”

“Sure darling”

Murmushi tayi tare da kashe wayar ita kadai tasan abunda takeji aranta, d

ole ta watsar da matsalolinta biyu a rayuwa, which are Tajudeen and khaal, for hidaya kuma she will Come for her don tana tafin hannunta already sai yanda tayi da ita, gaba daya sirrikanta ta gama saninsu, at anytime zata iya cireta daga lissafi.

She re

gret yanda akayi stupid zuciyanta ya kusa cutar da ita, she will be satisfied only if baya nunfashi, she can’t have him right? Okay then menen amfaninshi a doran kasa kenan? Babu!! Kai kota sameshi dole saitaga bayanshi, don kiyayyar da hidaya ke mashi was

a ne, yayi sanadiyar mahaifiyarta mafi soyuwar mahaifintaaaaaa Abdul-basit

Wai chakwakiya…the most awaited reveal of fadwa’a real identity……



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Bo

ok2

PAID

Chapter 87

Fadwaaa….fadwa yace ga abdulbasit, mafi soyuwa a gareshi, his only happiness, babu abunda zata nema a duniyar nan bazai bata ba, he gave her the whole world and power.

She is the result of the affair daya shiga tsakaninshi da mahai

fiyarta, mahaifiyarsu bata taba son taheel ba, she experienced obsessive love with abdul basir taci amanar taheel kuma da auranta akanshi ba tare da sanin kowa ba, its a bloody affairs daya shiga tsakaninshi da ita,she fell for him harder to the point that

she gave him everything, itace silar arzikinsa dukda taheel ne ya kawoshi kamfanin.

Haramtacciyar soyayya mai tsanin sukayi na tsawon shekaru da dama, and she made sure that asirinsu bai tonu ba, babu wanda yasan da mu’amalar su, duk wani arzikinta data

mallaka a boye ta sakashi karkashin sunan abdul basit, har takaiga aikinshi karkashinta ta maidoshi, very close to her in her obsession.

Lokacin data gane tana da cikin fadwa, dagashi har ita sunyi farin ciki sosai ba kadan ba, don tasan tabbas cikin nash

i ne, she was hoping ta haifa da namijin da zai gaji kamfanin,kuma da wanda takeso wato shi basit din, shidai the fact that tana dauke da cikinshi he have already achieved what he wants, and he was so happy yaga jininshi.

Bayan ta haifu da wannan burin

taga akasin haka, she was so disappointed, basit never cared don shi diyarshi kawai yakeso, a wannan lokacin ne suka samu babban misunderstanding donta nuna bata wani damu da haifuwar datayi ba don namiji taso, shi kuma a lokacin yakeson karbar diyarshi, w

hich can result to tonan asirin su, it was a tough moment for them har suka dawo in conclusion of idan har ya karbi fadwa aisirinau zai tonu and she wants what is best for her children, bazai taba yuwu wa bq asan fadwa ba jinin taheel bace,

Saida ya zauna

yayi nazari ya gane duk abunda take hango masu harma wanda bata gano ba, ya dauka babban buri akan yarshi, he wants her to have everything, da kamfanin taheel din gaba daya ma.

Wannan yasa ya barta watching her from far, amma ya buqaci kusanci da diyarsh

i.

Bata hanashi ba don duk sati haka zata dauka fadwa tun tana karama ta fita da ita zuwa office ya samu quality time da diyarshi, tun yarinyar bata mallaki hankalinta ba, kuma sabo ya shiga tsakanin su sosai, lokacin data lura fadwa na girma sosai kuma z

ata iya fuskantar wani abu nan ta dakatar da kusancin, nan ma sun samu misunderstanding sosai shida ita, it was very hard for him to accept it, kuma he made sure that yarinyar ta shaku dashi sosai.

Second encounter dinshi da ita baima bari fattu ta sani

ba, kuma yayi nasara sosai don bata mance dashi ba, he gave her everything, he makes her happy sosai lokacin teenage age dinta da adult age dinta.

Duk wata damuwarta shine a farko, fattu bata san da wannan ba sai daga baya, kuma ranta ya baci sosai don ta

so ta rabasu ta karfi da yaji gudun kar asirinta ya tonu, dake babu wani kusanci sosai tsakaninta da fadwa wannan yasa fadwar taji zafin abunda maman nata ke shirin yi, daman gashi ta taso da ganin yanda take bala’in son hidaya fiye dasu, wannan Yasa ta so

ma questioning dinta.

Fattu wants wat is best for her children kuma burinta na kan taheel company, bata bari soyayya ta rufe mata ido ba, don son abun duniya ya wuce soyayyar da takema basit, kuma bazata so wani abu ya ruguza mata dogon burinta ba wannan

yasa ta karfi da yaji ta raba shi da fadwa dukda alokacin ma fadwa batasan aina’hin mahaifinta bane, wannan ya jawo babban misunderstanding tsakaninsu shida ita wanda hakan yasa dole yabar kasar gaba dayanta.

Abunda bai saniba shine, koranshi da akayi dag

a kamfanin da akayi ba kowa bace fattu ce tayi hakan saboda akwai mutun daya daya san abundake tsakaninsu, kuma zai iya zame mata barazana a gaba wannan yasa ta san yanda tayi korar ta fito daga shi kanshi abdullah taheel.

an sami basit da laifin dauka

r sirrin babban project din kamfanin ya saida ma wasu a market, kuma hannunshi ya futo dumu dumu a ciki, kora an mashi kora ta wulaqanci don babban laifi ne har hukuma tazo tafiya dashi fattu ta hana aka barshi ya tafi, agabanshi ta nuna batada yanda ta iy

a, and he understands her amma tayi alkawarin she will continue to love and support him kuma zata bashi duk abunda yakeso, nan ne mafarin qiyayyar taheel da basit.Kuma duk arzikin dayake dashi ta karkashin taheels company ya samu da taimakon fattu.

Baya

n wasu yan shekaru mutuwar fattu ta riskeshi, Mutuwar tazo mashi a bazata ya shiga yanayi mai tsanani, yasota kamar hauka, don ta kasance mace ta farko data bashi farin ciki ta haifa mashi jininshi, saidai bashida damar zuwa yi mata ganin karshe, kuma bash

ida damar karbar yarshi.

Bai sake dawowa kasar ba sai bayan shekaru goma sha, yayi arziki sosai kuma ya shiga irin business field din taheels, ya zame

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login