Showing 105001 words to 108000 words out of 338813 words
sannan ta nufi hanyar futa masu taxi suka tareta don jin inda zataje, ta rasa ma me zata ce masu, daga karshe kuma ta masu bayanin inda zas
u kaita.
Tunda suka tunkari layin kayefi dake garin dutsen habuja gabanta yake faduwa, abubuwa da dama sun sauya anyi rusau, mutane dake saye da sayarwa bakibaki wajejen anguwan duk babu su anyi vacating wajen gaba daya, iya inda taxi din zai iya shiga
ya tsaya sannan ta bashi kudinshi sannan ta gyara zaman jakarta ta nufi hanyar cikin anguwar, data gifta sai ayita kallonta, daman ba saninta akayi ba so babu wanda ya shaideta, tana isowa gaban gidan hayansu ko kirjinta ya cigaba da lugude, hannunta har k
arkarwa yake tsabar tsoro, dan dole ta danne abunda ke cinta ta shiga gidan tana yaye labulen kauren dake gidan.
Gidan na nan yanda yake a cike tam, ga uwar rana da ake kullawa data babaye tsakar gidan, ga wani irin doyi da warin kwata hade dana bandaki d
aya wani buso fuskarta, tayi saurin runtse idanunta ta bude.
Maman chidi mutuniyar inna wadda ita kadai suke mutunci a cikin gidan tana hangota tace “ahh batan hanya kikayi ne? Ko kinzo sayan zobo ne fine gurl?”
Sabeeha na ganinta ta gane ko wacece said
ai ita bata ganeta ba kwata kwata, duban dakinsu sabeeha tayi tace “maman chidi ni…ce”
Tabe baki matar gwarin tayi don bata ganeta ba kuma tasan kaf zuri’arsu babu mai kyan yarinyar gata fara kuma yar hutu, kana ganinta babu wahala a jikinta.
“Kai me i
no no you o, who are you looking for”
Nuni tayi mata da bangarensu na da tace “hadiza? Are you looking for hadiza?”
Girgiza mata kai sabeeha tayi daidai nan hadiza ta futo daga dakinsu tana kokarin rufe kofar dakinsu, tana sanye da atamfa da wani gyale
daya dan kwana biyu, gaba daya ta fara fita hayyacinta saboda wahala.
Koda sabeeha ta hangota saida gabanta ya bada wani irin dammmmmm, tana juyowa suka hada ido da ita kuwa tayi saurin sauke nata, hadiza ko bata shede ta ba ta nufi hanyar futa don bataga
ta zama ba, neman aiki take ido rufe duk wanda ta samu yinshi take donta rufama kanta asiri ga kawu na police station tana kiciniyar yanda zata yi ta fiddoshi.
“Hadizaaa this girl dey look for you”
Tsayawa hadiza tayi harta kusa wuce su ta dakata, kal
lon sabeeha tayi don har zuwa lokacin bata ganeta ba, “toh fa? Ni kuma?”
Sai a lokacin sabeeha ta dago sukayi ido hudu, take hadiza tayi baya har tana yarda yar purse dinta a kasa, hankali a tashe, fuskar da bazata taba mantawa ba a rayuwarta ce ta bayyan
a a gabanta, fuskar mahaifin sabeeha.
“Ma…ma..”
Sabeeha ta kira sunanta hawaye na sauka akan idanunta, saida sabeeha tayi magana ta gane itace, abun yazo mata kamar a mafarki kuma ba zata,babu abunda hadiza keyi sai innalillahi, “innalillahi wa inna ilai
hi rajiun na shiga uku na lalace asirina zai tonu ni hadiza”
Batama san tana fada ba, don batayi tsammanin wannan sabeeha ce ba, ta sauya gaba daya,duk wata dauda wahala, yunwa da wannan gyatson nata duk babu su, gashi ta kara wani irin masifaffan kyau t
ayi qiba, gata nan dai budurwa cirr a gabanta.
Ay batasan san sanda ta fuce daga gidan ba ko waiwaye batayi ba sai gidan jamila direct, tun bayan tafiyar sabeeha da watannin data gano jamila da mijinta cutarta suke kusan duk kudin aikin data tura sabeeha
rabi aljihun su yake tafiya sauran kuma saisu bata, data gano anyi bura’uba tanan sukayi baran baran ita da jamila, dake sunsan sirrikan juna wannan yasa basuyima kansu tone tone ba.
Jamila na gaban risho taga hadiza tsulum a gidan kamar mahaukaciya, “m
alama ya haka kamar an jefoki babu sallama”
“Jamila na shiga uku… ta dawo ta dawo”
“Wacece ta dawo?”
“Sabeeha..”
Zaro idanu jamila tayi taja hannun hadiza suka shiga uwar daka ta dubeta tace “toh data dawo se akayi yaya?”
“Jamila asirina zai tonu, yar
inyar nan ta sauya gaba dayanta, kamanninta na asali sun fito, kinga ke kika bani shawarar mu turata chan toh yanxu gashi ta dawo ya zanyi da ita?”
“Mteww shine abun tashin hankali? Ke shine damuwarki? Toh seme inta dawo? Zaki bari a ganta ne? Yanda kik
a faro haka zaki karshe, na dauka kin daina zuwa gidana yanxu maiya kawoki? Neman mafita ko? Toh kije ki nemi mafitarki”
“Ay wallahi jamila baki isa ba, kinsan babu wajen wadda zanzo wajenta da maganar nan saike, ke kadaice kika san komai tunda ke kika sa
uya su”
“Na sauya su? Waye yace na sauya su? Ke badan amincin dake tsakanina dake ba ina ruwana a cikin lamarin nan, amintar dake taakanin mu ne yasa naji tausayinki nayi miki abunda kika buqata ehe”
“Yanxu dai mubar wannan fadan..ya za ayi kenan”
“
Muje chan gidan naga abunda yasa kika Rikice haka, ko mutuwar inna bata sakaki burkicewa haka ba sai wannan karamar matsalar mteww”
Atare suka fito suka nufi gidan, tundaga nesa da jamila ta hangita bakin kofar dakin jamila ta kama haba, itama ta tsorat
a ba kafan ba wallahi kamannin sun baci da mahaifinta ba kadan ba.
“Ah ah sabeeha…kece haka, masha allahu..allah sarki ashe rai zai ga rai, yarinya kin girma”
Wani irin kallo hadiza tama jamila tayi shiru, kyauren dakin jamila ta bude suka shiga ciki
sabeeha ta shigo itama a rakibe tana bin dakin da kallo, jakarta ta ajiye a kasa tana mai duban dakin kasa kasa.
“Zauna” hadiza ta bata umarni, babu wani fara a ko nuna farin cikin ganin ta dawo.
Zama sabeeha tayi a natse a kasa, suka suka zauna kan ma
tattun kujerun dakin mai 2 seater guda daya duk suka zuba mata idanu hadiza tayi tsaki ta kauda kai.
“Meya dawo dake?”
Shine tambayr farko da hadiza ta jefo mata?
“Keko hadiza ya haka baki tambayarta ya hanya”
“Jamila kimin shuru saita fada min mey
a dawo da ita tukunna, yanda muke cikin wannan wahalar rayuwar kika dawo ki mani uban menene? Ko baqin cikin kudin da ake dan turowa na aikin kikeyi? Shiyasa yau wata biyar kenan aka dena turowa? Ki fadamin me kikayi? Sata? Ko kisa? Don wallahi bazaki jaji
bo min masifa ba”
Hawaye ne ya soma gangaro mata tayi saurin gogewa “bazakiyi magana ba nace?”
Sai a lokacin sabeeha ta dago ta kalleta tace “banyi sata ba, kawai sun maido no ne,”
“Karya kike, ki fada min gaskia nace”
“Wallahi mama banyi komai ba.
.kawai sun maido dani ne”
Koda gigin wasa sabeeha batayi gigin fada mata dalilin dawowarta ba, bazama ta iya ba don batasan yanda zata dauki abun ba.
“Ay shikenan, tunda kin dawo zaki cii da kanki kenan, don abunci sau uku ni kaina gagarata yake,”
Ta
be baki kawai jamila tayi ta miqe tace “toh ni bari na wuce gida”
Ta fita hadiza ta bita da ido, kasa zama hadiza tayi ta tashi ta nadi mayafinta ta fuce itama.
Haka sabeeha ta tashi ta tsaftace dakin kamar ya kwana goma ba a gyara ba, tayi wanke wanke
sai a sannan matar gwari ta gane ta da sauran matan gidan sunata mamakin yanda ga sauya, daman tun tafiyarta basu sake jin zancenta ba, a wajen matar gwari takejin inna ta dade da mutuwa, haka ta wuni tana hawaye, ashe inna ta rasu, tayi mata addua sanna
n ta zauna ta doka uban tagumi tana tunani reaction din mahaifiyarta.
Kaf gidan babu wani alamun abunci a cikin dakin, gashi ko karyawa batayi ba wajen karfe biyu dataga yunwar ta mata yawa haka ta fito ta saya abuncin sayarwa da matar gwari keyi ayko ta
qi karban kudinta shinkafa da wake da stew babu nama, haka ta zauna tana turawa gwanin ban tausayi.
Hadiza bata dqwo gidan ba sai wajen karfe bakwai saura, koda sabeeha tayi mata sannu da zuwa ko kallon inda take batayi balle ta tambayi shin taci abunci
ko kuwa.
Sabeeha ko batayi gigin zuwa inda take ba, anan kan 2 seater din ta kwanta ga uban sauro.
Bnagren taj gaba daya shi kanshi ya kasa gana kanshi kamar wanda akayi ma baki, ya kasa sukuni gaba daya, tunaninta ya gama addabarshi, idan ya tuna d
a labarinta da yanda tazo garin nan sai yaji wani irin nauyi a zuciyarshi, he’s trying so hard to convince zuciyarshi da qinta amma ya kasa, duk abunda tayi mashi bai kai ace ya bari an tafi da ita ba he’s not that heartless, saboda ego wani shegen abu shi
ke sashi jin ay she deserve koma menene yayi mata, zaman gidan kam ya gama isarshi, yanajin kamar anyi isolating dinshi and he needs air, he needs to clear his mind dole ya koma uk.
Da ace ma yanayin wani abu nan kasar ne da da sauki.
Saidai kuma baisan
yanda zai tunkari hidaya ba, bai taba tsallake maganarta ba, tunda tace ya dawo dole ya dawo ya hkura da komai nashi, baisan yanda zata karba al’amarin ba yanxu.
Yau suit baqi da inner white ya saka yayi kyau sosai kamar bashi ba, ya saka tie da wrist
watch daya shiga da kayan sannan ya zari wayarshi da keys dinshi ya futa daga dakin, koda ya sauko kasa babu kowa wannan yasa ya fuce gaba daya ya shiga motarshi ya futa daga gidan.
Direct taheel company ya nufa straight, koda ya shugo direct wajen park
ing din visitors ya nufa, yana parking ya futo, yayi motar key hannunshi daya rike da wayoyinshi ya tunkari cikin reception, wallahi tunda ya fito ake binshi da kallo, mutane da dama basu sanshi ba waenda suka sanshi kuwa sunyi masifar mamakin ganinsa, kum
a basuma tabbatar ko shi din bane ko bashi bane don ance ya samu tabin hankali amma gashi nan garau lafiya lau.
Anan reception ya karasa wajen rwceptionst suka gaishesa tare da tambayar wa yake son gani kuma idan yana da appointment
“Nan ya shaida masu
sunanshi sannan ya buqaci ganin hidaya”
“Ceo is not on ground now..but do you have an appointment with her?”
Nan ya shaida masu bashida shi, saidai ya dan dakacesu a kira office dinta tukunna, ana kira kuwa aka shaida masu ay tana meeting haka nan ya
samu waje ya zauna a reception din, after like 30 mins haka ya miqe don harya hkura harya juya kawai yaga an taho inda yake cikin sauri kuma irin manya manyan mutanen nan ne, futowansu kenan daga budget meeting wannan babban shareholder din ya hangoshi, “s
ir tajudeen taheel, oh my god, who kept you waiting here, bakusan koshi waye bane ba? This is the only heir of this company”
Aiko nan take kow yasha jinin jikinshi receptionish dinnan mai zasuyi banda bowing suna bata hkuri “we are very sorry sirr”
Da ma
maki sosai taj ke kallonsu, don baiyi tunanin har an sanshi ba, “this way please sir”
Mutumin ya mashi nuni, gana daya shareholders suka bi bayanshi suka shiga lift.
“Were very happy to see you sir,daman we need a helping her, ay basusan ka samu lafiya b
a”
Girgiza masu kai kawai yayi basuka bashi damar fada masu wajen hidaya kawai yazo ba, haka suka dunga janshi gar factory house inda mutanen dake aiki a wajen ke shirin yin yaji aiki saboda hidaya taqi kara masu albashi gashi ta kara masu aiki, ana ganin
shi kuwa suka fara sauke kai aba gaishe nan babban shareholder din ya soma mashi bayani, ga abunda ke ciki ga matsalolin da suke ciki, abun yazo mashi a bazata kuma gaskia ba wannan ya kawo ba amma dake shi professional business tycoon ne tuni ya gano inda
matsalr tasu take, yasa aka bashi plan book din su yayi en gyare gyare sannan ya fidda bugdet din mutanen yanda bazai shiga cikin expenses ba, kai wallahi he impressed mutane da dama don yayi abunda duk zaman hidaya akan kujerar bata iya yin shi ba, tuni
ya saye zuciyar mutane, ayko wannan mutumin yana ganin anyi solving wannan matsala sai ya sake fado mashi matsalolin da suke ciki da risk din hakan don hidaya bata dauki matsalolin a bakin komai ba, kuma ko’ba dade koba jima wannan sabon partnership din da
tayi zai iya ruguza kamfanin gaba daya, don ta karba maqudan kudi daga partners din asunan zasu juya a cikin riba saisu fidda ma partners din.
At the end ya shaida masa kamfanin da take partning dasu wato kamfanin abdulbasit wanda kowa yasan competitor ne
na taheel company.
Hidaya dake zaune a office dinta secretary dinta ya shugo ya shaida mata abund ake faruwa, unexpectedly abun yazo mata a bazata, mey zai kawoshi? Meysa zaizo? Why at this moment?
Nan ta bada umarnin abarshi yazo, ya shugo office din
, mikewa tayi hankali a tashe rai a bace tace “meya kawo ka? Mene zaisa ka biyo ni har nan bazaka iya jirana chan din ba saika biyoni nan? Menene kudirinka na yin haka? Whats your intention? To show your self? Or to show the world that yourw back to normal
”
Yayi mamaki sosai jin maganganun da take,”im talking to you”
Ta daka tsawa don ranta ya baci.
Zama yayi akan kujera dake facing nata ya daura kafa daya kan daya kamar wani boss, wallahi ganinshi haka datayi gabanta saida ya fadi, kafin ya soma maga
na “I’m sorry first love for coming un announced, i wanted to talk to you in personal and check how the business is going..”
“Check what? Suddenly youre having interest on the family business? “
Saurin katseta yayi abunda bai taba yi ba “there’s nothin
g wrong with that first love isn’t it? “
Kai saida gabanta fa ya fadi,ta samu waje ta zauna trying to calm her self down.
Sai yaji wani irin rashin dadi don bata taba magana ya maida maga kai tsaye ba saboda yanda yake ganin girmanta da darajarta
“I’m s
orry first love, i just came here to inform you inason na koma uk but idan har baki
Amince ba babu matsala i will…”
“Yaushe zaka koma din?” Ta amsa shi kai tsaye
“Anytime..from now”
“No problem idan chan yafi maka nan babu matsala” wani irin dadi yaj
i aranshi ya tashi yayi pecking kumatunta ya mata sallama.
Tunda ya futa ta kama haban tana wani iri. Nazari, zuwa kawai yayi office dayayi yasa ta shuga tashin hankali inaga ance ya karba kamfanin? No impossible bazata taba barin haka ta kasance ba dol
e ta nisantashi da nan gaba daya har abada….
✊
💋
BOSS LADIES WRITERS
💋
✊
MATAR TAJ (destined with you
🩵🤍
)
Written by
Queenmarh
✍
️
Book2
PAID
Chapter 81
Zuwanshi kamfani ba karamin tarzoma ya tado ba, washe gari gaba daya kafa
r yada labarai da media ta dauka, waenda basu sanshi bama suka fara sanin shi, mata da maza,ashe jiyan daya zo har an dauke shi hoto first thing first the next day ya zama topic of headline da safe, the return of the taheel heir bayan matsalar kwakwal daya
samu, nanfa mutane suka fara tofa albarkacin bakinsu kowa da nashi.
Mutanen kamfani kuwa nanma suka fara rade rade, ay jiya daga zuwanshi ya kawo masu solution din matsalar da suke ciki, workers are in support of him, shareholders kuwa daman kowa ya gaji
da alamarin hidaya, ta kanaynnaye, bata neman shawarar su idan zatayi making decision for the kamfani, abu dai fa kamar wasa wasa ya fara zama rigima don har meeting aka shiga akan wannan zancen akan dole ta sauka ta bama taj yayi handling kamfani, shiko
baimasan me ake ciki ba kwata kwata, he’s just prepping yabar kasar gaba daya don he can’t stay here anymore.
Yana cikin hada kayanshi call din mutallib ya shugo, bayan sun gaisa yake fada mashi yanxu yake ganin yana yawo a social media tun safe, yayi m
amki sosai don shi saiyayi wata da watanni bai hau instagram ba, and shiba ma’abocin kallo ba.
Yana kashe wayar ya shiga links din da mutallib ya tura mashi ya fara dudubawa, babu abunda akeyi sai sukar hidaya ana maganar cewa tasan ya
samu sauki amma taq
i barinshi yayi taking over, maganganu dai iri iri daga wannan sai wannan lokaci guda hankalin shi ya tashi, shifa baya son crises din family business dinsu, he’s not interested in that at all.
Yana zaune bakin gado yayi shuru yana duban wayanshi call d
in hidaya ya shugo, saida yaji wani irin a jikinshi, yana dagawa ta soma magana “kazo nan office ka same rn”
Tana fadin haka ta kashe wayar, miqewa yayi ya zari key dinshi ya futa.
Yana isowa ma’aikata kamar zasu kwanta mashi, wani irin kwarjini yake
dashi da haiba yake dashi, he’s walking majestically classy and handsome, duk inda ya gifta suna gaishesa yana daga masu hannu, kana ganinshi kasan girma da arziki ya bi jikinsa, fadwa dake taaye daga office din hidaya tun daga 10th floor take kallonsa, zu
wanta babu abunda tayi banda balbala ma abunda ke cin hidaya wuta, saida ta gama zugeta tsaff ta yanda hidaya bataji bata gani.
Babu abunda take sai smirking, its about time for her to step up on them, he’s her next target yanxu.
Kai tsaye ya shugo babu
wanda ya tare shi har office din hidaya yana cin karo da fuskar fadwa ya wani hade girar sama da kasa kamar bai taba dariya ba kap rayuwarshi, tun kafin ya karaso hidaya ta miqe tsaye idanunta sunyi jaa sosai, ta nunashi da yatsa, “you are going to fix thi
s? Okay? Bazan taba barin kamfanin nan ya salwanta ba, not now not ever.. now let’s go”
Kallonta kawai taj yake da mamaki kwance akan fuskanshi, mey first love ke tunani ne? Cause ya kasa gane maganganunta daga jiya zuwa yau, yanda