Showing 84001 words to 87000 words out of 338813 words

Chapter 29 - MATAR TAJ COMPLETE

yanda ya dunga shiga jikinta da yanda ya dunga cikwikwiyeta, take yaj

i wani abu ya darsu a zuciyarshi da gangar jikinshi, nunfashinsa ya soma rushing ahankali ahankali, har tanajin duminsu da kamshinsa akan fuskanta, kusancinsu yayi kusa sosai, he can barely sense her breath, take ya tuna sanda dunga shafa kirjinta yana sak

a kanshi tsakaninsu,idanunshi ya karade yayi jaa, he’s having erected feelings at the moment, abunda yakan jima baiji ba, shi ba mai mu’amala da mace ba balle, its not like bashida lafiya saidai shifa a tsaye yake, he’s not the type that loose control anyh

ow, amma yanxu ya gaza tsaida zuciyarshi daga karatun da take mashi, ya gaza hana kwakwalwarshi da tuna mashi wannan abun, hankalinshi bai fara tashi ba saida ta gangaro da hannunta wajen gashin bakinsa daya zagaye fuskanshi gaba daya shima ga laushi ta so

ma wasa dashi, magana take ahankali ahankali dake arousing dinshi, abunda bai taba experiencing ba. “wannan yana maka kyau sosai didi..i love it”

Tana fadin haka ta maida hannunta wajen gashin kansa, ta luma yatsunta cikin soft silky gashinsa,

Tunda ya k

afeta da idanu ya kasa daukewa, itako sai lumshe ido take.

Bata gama tafiya dashi ba saida ta sauke hannunta dake wajen gashin bakinsa zuwa ga kirjinshi unknowingly to her hannunta ya sauka wajen nippy dinshi, bata murza ba haka zalika bata dauke hannun

nata ba ta soma magana..”didi ka zama kato yanxu..” tana fadin haka ta suake ajiyar zuciya saboda zafin nunfashinsa da takeji akan fuskanta.

Cikin hanzari ya runtse idanunshi kafin ya budesu a fizge don ji yayi gaba daya kamar zai zauce, hannun nan nata d

ake kan kirjinshi yayi hanzarin kamawa yana fiddanunshi sama sama yayi hanzarin juyowa da ita ya zamana tana facing sama shi kuma jikinshi na fizga ya hau kanta, ya zamana yana samanta tana kasanshi, idanunshi na cikin nata yayi locking dinsu waje daya, sa

qe tayi a cikin mafarkin nata da take tunanin shi takeyi yi, baiyi wata wata ba ya dan duko saitin fuskanta ta yanda bazai sauke mata nauyi ba..

Zaro idanu tayi ahankali ta fara kokarin jujuya bakinta daya kafe da idanu,, “di……”

Bai bata damar karasawa b

a a zafafe ya dora bakinshi kan nata, take nunfashinta ya daga yayi sama, buda bakinta ya soma yi da harshenshi cikin kwarewa har yayi nasarar tura halshenshi cikin mole din bakinta, ya ila’i, chak ya tsaya ya kasa komai, wani irin dumi yaji a cikin bakint

a, gaba daya yama manta da wani braces dake bakinta saboda warmth’ din dake ciki, wani irin sanyi sanyi yakeji a jikinshi kirjinta na mashi falshing akanshi, dukda a cikin duhu yake ganin memory din hakan baisa idanunshi sun hasasho mashi yanda suke ba.

H

e couldn’t kiss her for so long ya zame cire bakinshi daga nata saboda yanda yake kokarin fighting abun, trying to remind himself wannan fa maid dinshi ce, kuma she used him, dan dagawa yayi yana mai kallonta, gaba daya ta sandare,wanne wane irin mafarki n

e mai kama da zahiri.

Idanunshi ya maida kan boobs dinta, ga kaya dai a jikinta amma shi naked yake ganinsu, cause har ya gama hasashensu.

Zuciyarshi yaudararshi take and he will never believe or agree with her, da kyar ya samu ya rinjayi zuciyarshi ya y

aye duvet din tare da miqewa cikin bacin rai ya sauka daga kan gado, wani irin baqinta yake gani a wannan lokacin, haushinta kamar an dasa shi a zuciyarshi at the moments, saiya fara tunanin daman abunda takeso kenan, ta wani bangaren takaicin kanshi yakej

i da baqin cikin abun kunya dayaso yaui, he will never agree that the got erected saboda yarinyar nan, he felt intimate with her…

Haka ya wuce bathroom cikin bacin rai yana kallon jikinshi daya amsa kira.

Bangaren sabeeha tashin hankali, fargaba kunya

tsoro babu wanda bataji ba lokacin data tabbatar da zahiri ne ba mafarki ba, “innalillahi wa inna ialaihi rajiun… na shiga uku”

Ta furta a hankali, hawaye na zarya akan fuskanta, what just happen? What did she do just now?” Tambayar data dunga yima kanta

kenan.

A furgice ta miqe zaune tana zare zaren idanu….

**

Bude kofar bedroom dinta yayi ya shugo kai tsaye,ranshi gaba daya a bace yake amma haka ya danne, gaba daya katin banki data bashi tayi blocking dinsu kaf,daga yawonshi yake na banza da wofi a

wani hotel, yazo biyan service yana bada card akace anyi blocking card din, allah yaso da cash a jikinshi, he was so embarrassed, har yana fada da receptionist din akan ko yasan koshi waye.

Daman cikin kwana biyu ba shiri suke ba shima ya fita harkarta, i

dan ta nemeshi fine idan bata nemeshi ba wannan matsalarta ce.

Baima tsaya wani knocking ba ya bude kofar ya shugo, alamun saukar ruwa dayaji ya tabbatar mashi tana bathroom wannan yasa ya dan dakata yana jiran fitowarta don jin dalilinta na yin haka.

Ya

na cikin nazari idanunshi ya sauka kan jakarta da wasu file a gefe, har ya kauda kanshi tunawa da sharadin data bashi na taba mata abunda ya shafeta chan kuma ya kasa kauda kai ya tunkari wajen jakar tata ya dauka file din, aggauce ya soma budewa don karan

tawa, take wasu hotuna suka zubo a kasa, tsugunnawa yayi ya kwaso su duka, hankali a tashe ya zaro idanu yana kallon hotunanshi kala kala a hotels, harda wani hoto ma da baisan anyi ba, gashi ga budurwa kan gado yana barci ta daukesu hoto, babu ma kaya a j

ikinshi, abundai so nasty, bude file din yayi, da divorce paper yaci karo daga court, ond atayi filing neman saki daga wajenshi, na biyun file din kuwa evidence ne na safarar kwayoyi da yakeyi a boye, na hudu kuwa report ne na drugs, inda tayi piling evide

nce din drugs dayayi shekarun baya, wanda ya boyeshi don idan akasan mutun na drugs to fa shekara goma ce a gidan yari.. jikinshi har bari yake yana karanta papers din.

Yanajin alamun kashe ruwan tap ya tabbatar futowa zatayi wannan yasa ya tattara komai

ya maida su inda ya gansu kafin yayi hanzarin futa daga dakin.

Hankalin gaba daya a tashe yake,he has come to conclusions so take ta rabu dashi kenan? Shiyasa take waennan abubuwan? She’s just going to wipe him? Bayan wannan ma da alamu so take ta kaudash

i da babinsa a cikin rayuwarta?

Fadin irin tashin hankalin da tareeq ya shiga a wannan lokacin bata lokaci ne, fadwa butulu ce,”wato you want to play it dirty?”

Wata shekakkiyar dariya yayi, “lallai bakisan bariki ba, a cikinta na taso, youll regret thi

s fadwa”

….

, “



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 76

Tareeq Yana fita daga gidan bai tsaya ko ina ba sai wajen wani shakawata dayake haduwa da friends dins

hi, yana zuwa ya samu abokin harkarsa, duk wani sirrin juna sun gama sani don tare ma suke yin abubuwansu.

Zaune suke cikin motar tareeq yayi shuru ya kasa cewa komai idanunshi sunyi jaa sosai jijiyoyin kanshi duk sun tashi hannunsa kuwa har bari yake, ka

llonshi abokin nasa yayi yana sauraronsa bayan ya kwashi kaf abunda ya gani daxu a dakin fadwa kafin ya fito.

“Bazan barta ba, bazai yuwu ba, she can’t just take me out just like that, babu abunda na samu,”

Sauke ajiyar zuciya abokin nasa yayi kafin ya s

oma magana shima “well idan na fahimci inda zancen ka ya dosa, she’s trying to get rid of you? Just like that? Baka tunanin akwai wata a kasa? Baka tunanin akwai wani abu daya sha mata gaba game dakai? Koma dai kaine ka sha mata gaba? Anyways muje ma dai t

ana son ku rabu? Meysa zatayi gathering wannan evidence din against you?”

“It’s obvious mana she doesn’t want anything that has to do with me, ni nasan tun da dadewa tasan duk abunda nake and i will not take that as the reason”

Kama haba abokin nasa y

ayi yana nazari kafin yace “this is bad, you need to find what shes up tun kafin tayi screwing dinka up, cause this is bad, you might end up in jail for this,“

Tareeq najin haka ya sheke da dariya, “she started it, and I promise it will not end well”

S

un dade suna tattaunawa allah kasan yasan abunda suke plotting.

Bangaren su sabeeha kuwa tun bayan abunda ya faru take wasan buya dashi, gaba daya yanxu bata yarda ta wuni a cikin dakin idan har yana nan, wani bi idan ta hada mashi coffee da safe bata y

arda su hadu saidai ta ajiye mashi ta wuce kitchen tasha zamanta har saiya futa, bata yarda su sake hada ido kwata kwata, barci kawai ke kawota dakin, wani sa’in ma closet room take zuwa ta kwana abunta,

Ta bangarenshi ma dai gaba daya haushin kansa yake

ji, saboda gani yake wannan abun daya faru tsakaninsu raini zai jawo masa, wannan yasa ya fita sha’anin ta, ko ganinta ba son yi yake ba don yana ganinta yake tunawa da moments din.

Bayan kwana biyu…

Cikin kwana biyun nan mutallib ya ka nemo mashi cika

kken bayanan inda iyalan khaal suke, sannan ya shirya mashi takardun gidan aka maida shi karkashin iyalan khaal din, signature kawai ya rage.

Wani tunani ne yazo ma taj wanda hakan yasa ya buqaci taimakon mutallib din.

Har cikin zuciyarshi yanaji wani ir

in game da abunda zaiyi yanxu saidai wannan same zuciyarce ke ingizashi kuma take tantance mashi kan cewa abunda zai yi yanxu shine abunda ya dace.

Shugowanshi cikin gidan kenan bai tsaya ko ina ba sai part din ammu.

Yau ne rana ta farko daya shiko ban

garen nata a daidai wannan lokacin misalin karfe 9 daidai na dare.

A zaune ya taddata sitting room din part din da take, tana ganin shi kuwa ta sauke mashi murmushi.

A ladabce ya karaso inda take ya kama hannunta ya sumbaceta yanda su larabawa keyi kafin

ya zauna.

Da fara a ammu ta kalleshi kafin ta soma magana “ina fata dai lafiya? Wani abu ya samu fatiman?”

Dan nunfasawa yayi kafin ya soka magana, “zanyi tafiya ne gobe da safe”

Yana fadin haka yayi shuru ya kasa cewa komai kuma, ammu dai zuba mashi i

do kawai tayi tanason jin abunda zaice,ganin bashida niyyar fadin abunda ya kawoshi yasa tace “toh allah ya kaimu Allah ya kiyaye”

“Ameen “ kawai yace ya miqe ya nufi wajen fita bayan ya mata saida safe.

Sama ya wuce direct, as always yana shigowa sittin

g room ya hangota kwance kan sitters barci ya debeta a wajen,har zai kauda kanshi chan kuma ya tako har zuwa inda take kamar yanda yayi suspecting kuwa kiris ya rage ta fadi wannan yasa yayi sauri tareta da hannunshi faya yanda bazata tashi ba ya maida ta

ta gyara kwanciyan nata da kyau.

Dakin ya wuce ba tare da ya sake mata kallo na biyu ba.

Washe gari da safe tun wajen karfe tara ya gama shiryawa cikin kandura,ya aza rawanin ya futo sak balaraben shi asalin arab guys,yayi masifar kyau sosai, daman shi

gar itace shiga da mutunci da kamala sosai.

Ataikaice dai wajen karfe 10 ya gama komai ya dauka wajen shi da wata mini bag ya fito,bai tsaya ko ina ba sai hanyar kitchen daya nufa jin karar mutun a wajen, ya dade yana contemplating ya shiga ciki ko karya

shiga daga karshe dai hade fuska yayi sama da kasa yasa kanshi ciki.

Lokacin daya shugo vata ma san da mutun a wajen ba, ko second biyu ba a yi ta juyo karaf idanunshi ya sauka cikin nata.

Da hanzari ta cire nata daga nashi gabanta na faduwa sosai har ta

na nema ta rikice tayi saurin gaishe dashi, shima dai ta bangarensa tunda ya mata kallon daya ya kauda nashi idanun ba tare da ya amsa gaisuwan nata ba.

Duk sai sukayi shuru, shi baice mata qala ba ita kuma tsoron dagowa ma take su hada idanu, don gaba da

ya cikin kwana biyu ya sauya mata hakan yasa ta danyi baya baya dashi.

Futowa yayi daga kitchen din tana ganin haka tabiyo bayanshi itama daidai tsakiyan parlor ya dakata ba tare da ya jiyo ya kalleta ba yace

“I will be out of the town,“

..fuskar shi n

a nan yanda take yayi magana a hade yace “take care of your self” kamar am mashi dole haka yake magana.

saurin dagowa tayi ta kalleshi da mamaki, tunda ya dawo hayyacinshi bata taba jin yace zaiyi tafiya ba, saita samu kanta da son jin karin bayani inda z

ai je don harga allah ta damu dashi sosai, ganin tayi shuru ta zuba mashi wannan idanun nata yasashi juyawa zai futa “didi…”

Chak ya tsaya bai juyo ba haka zalika bai tafi ba, dalilin kamo hannunshi datayi,he can feel yanda hannunta ke rawa sosai kamar w

adda ke cikin furgici, chan kuma data lura da abunda tayi tayi saurin zame hannun nashi tace “sorry…”

Kame kame ta fara, ganin tana wasting mashi time yasashi cewa “anything else?”

Yanda ya fada babu wasa a fuskanshi,kamar zatayi kwalla tace

“Yaushe za

ka dawo? Dan allah ina zakaje?meysa zaka tafi?” Harga Allah tayi wannan tambaoyinyin ne sbd tana taoron kar wani abu ya sameshi idan ya tafi badan wani abu ba.

Shiko dake a wuya yake da ita juyowa yayi ya mata wani irin kallo yace “bakida ikon sanin inda

zance? Just because na baki attention kina tunanin you have d audacity to pretend like a wife to me?” Ya karashe yana kallon cikin idanunta as he’s talking.

“Stay on your limit lady…and don’t ever ask me that kind of a question I’m i clear?”

Tunda ya far

a magana ta soma jin wani hawaye na gangaro mata a fuska, harya fuce batama san ya futa ba.

Tabbas tasan batada wani daraja a idanunshi, kuma baiyi considering dinta as his wife ba, ta yarda da hakan don tasan yafi karfinta amma bata taba tunanin wannan d

aga gareshi ba.

Wunin ranar haka tayi shi shuru kamar wata baiwa, chan wajen yamma ammu ta shugo suka gaisa nan amra ke shaida mata ay yayi tafiya tho bai fada mata inda zaije ba, ammu taga damuwa karara a fuskanta wannan yasa tayi consoling dunta.

C

han bangaren taj awa uku yayi a jirgi sai gashi a egypt..address din da mutabblib ya bashi yayi amfani dashi zuwa inda yake so yaje..bai wani sha wahala ba ya iso gidan, gida ne dan matsakaici, saida ya karaso gaban gate din yama rasa me zaiyi, gashi bai d

a contact din ta balle ya kira, sai yanxu ya tabbatar ta ya watsar da zumunci kuma hakan ba daidai ba, ko min lalacewar naka naka ne.

Yana cikin wannan nazarin aka budo kofar gate din gidan, wani babban mutun ne ya futo daga gida, furfuran fuskanshi duk y

a gama cika gashin dake fuskanshi.

Da mamaki yake kallon taj shima yana kallonshi kafin ya fan sauke kanshi kasa.

“Sannu bawan Allah..akwai wanda kake nema ne?”

Mutun min ya jefo mashi tambaya, dukda taj bai san ko wanene ba ganin yanda ya manyanta yasa

shi saurin gaishesa sannnan ya masa bayanin abunda ke tafe dashi da kuma koshi waye.

Wani irin dadi ne ya lullube tsohon nan ya mashi jagora zuwa cikin gidan.

Basu tsaya ko’ina ba sai wani babban parlor da aka shimfideshi da carpet da tuntun zama.

A

gaggauce babban mutumin ya shiga cikin gidan bai wani jima ba sai gashi da matar khaal sun fito gaba dayansu harda yaranshi guda biyu.

Tunda ta shugo daya mata kallo daya ya sauke idanunshi, idanunta sunyi jaa sosai saboda kukan datayi jin wanda yazo gida

n, abunda bata taba tsammani ba kwata kwata dukda mutallib ya kirata ya shiada mata tana da bako.

Yaran na ganinshi sanin koshi waye yasa suka tafi wajenshi da gudu don suyi wasa, suna rungumeshi kuwa yaji gaba daya ya sare, wani irin nauyi yaji a kirji

nshi.

Bayan sun gaggaisa tsohon ya futa don ya basu waje tare da yaran, sai a lokacin taj ya samu damar gaisheta kanshi a kasa ya kasa hada idanu da ita don wani irin kunya yaji ganin yanda suka koma.

Ganin ya kasa cewa komai yasa ta soma magana, “alla

h mai yanda yaso, ashe inada rabon ganinka tajudeen..ayau dukda khaal baya raye burinshi na duniya ya gama cika”

Tunda ta soma magana ya dago ya kalleta chan kuma ya sauke kanshi kasa, tambayar data kefo masa yasa ya dago don ya amsa ta.

“Ya wajen yan uw

an naka?”

“Suna lpy..” ya amsa ta a taqaice.

Taheels resident…

Kallon sonata afiya ta soma yin jin abubuwan da ta fada..”ke ya akayi kikasan baya kasar?”

Wayar ta zaro tare da danna recording sannan ta miqa mata don taji da kyau, maganganun su ne

radau ke fitowa sosai daga cikin wayar inda yake cema sabeeha zaiyi tafiya sai magnganunahi na karshe wanda suka sa sonata jin wani irin dadi aranta, ashe duk abunda sukeyi a gabansu duk karya ce, baiyi accepting din sabeehar ba a matsayin matarshi, yana z

aune da ita ne kawai saboda cikin shi dake jikinta wanda tayi alkawarin a yau yau dinnan saita aan yanda tayi ta zubar da cikin.

Wani irin makirin murmushi afiya tayi kafin ta zaune gefen gado ta daura kafa daya kan daya sannan ta jefo mata tambaya..” how

did you get this? kina spying dinsu ne?”

“Obviously..kina tunanin zan hkura ne..dole na samoma kaina waje a gidan nnan kafin wannan old rag din taku ta koreni, cause it’s obvious bason zamana take ba..infact babu wani dalilin zama na a gidan nan indai ba

zqn samu big T ba”

“Toh yanxu me zakiyi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login