Showing 96001 words to 99000 words out of 338813 words

Chapter 33 - MATAR TAJ COMPLETE

her power don tasan su tare shikadai yayi mata introducing as his closest friend, baiyi tunanin

she can go to this extent ba, which mean he’s a threat to her kennan,

Ganin bashida sauran time yasa ya dauka wayanshi da gold bars dunshi da sauran abubuwan sa mai amfani ko kayansa bai dauka ba ya fuce daga gidan bayan ya tura report zuwa ga civil for

ce defence harda evidence na scams din da abokinsa keyi da illegal abubuwan da yakeyi ya kara gaba.

Tareeq na futa akazo aka tafi da abokin sa,san abun duniya ya jawo masa yaci amanar abokinsa gashi ya koma kansa.

Tana tsaye bakin motarta taji wani b

aqin shade akan fuskanta babu abunda take jira sai call, ayko yana shugowa ta amsa wayar maganganun da akayi mata daga cikin wayar yasa ta doka tsaki…”you’re fucking useless…ku nemoshi na baku nan da awa daya adul inda yake”

Tana kashe wayar wani call din

ya shigo taqi dagawa saida ta shiga motarta ta kunna wani call din ya sake shugowa ta amsa dake wayar is connected to motar anajin me ake cewa.

“Calm down my baby..za a na maki alkawarin bazai fita daga kasarnan ba kuma duk insa yake zasu kawo maki shi”

“Just handle him” ta daka wata tsawa kamar mahaukaciya kafin ta fuzgi motar ta kara gaba.

Tareeq na shiga motarshi ya cire sim dinshi ya yarda, yama rasa ina zaije dake yasan hanyoyin smuggling a cikin kasar don yayi harkar nan ba sau dayaba ba sau biy

u ba wannan yasa ya shirya ma barin kasar da daddare zuwa london to secret route da akebi illegally, kwata kwata bai duba internet ba daya duba zaiga an sakashi he’s wanted nemanshi akayi, saida yaje zai sayarda motarshi yagane neman shi akeyi, allah yaso

sun bashi kudinsa kafin su kira line din da aka saka idan an ganshi a kira, haka nan ya zama abun tausayi yana boye boye kanshi, bai taba tunanin fadwa will go to this extent ba, da farko yayi niyar ya kara gaba ne kawai bazai sake dawowa kasar ba daga bay

a kuma dayaga abubuwan datayi mashi da yanda ta nemi tona mashi asiri ta fallasa duk wani abunda yakeyi that is not legal yasa yaji haushi shima, don ta gama yi mashi iyaka da kasar, kasar haihuwarshi bazai taba dora kafarshi acikin garin ba idan ya fita n

an yayi alkawarin he will take his downfall along side with hers kafin yabar kasar.

Misalin wajen karfe biyar ya shirya cikin wasu baqaqen kaya ya saka facing cap ya rufe fuskanshi sannan ya dauka jakar kudinshi, bai tsaya ko ina ba sai wajen wasu gang le

aders da suke wata harkalla data babe masu suka rabu baran baran, su daman nemansa suke sucu ubansa suka kasa samunshi sai gashi yazo da kafarshi wajensu.

Bai wani jima ba wajensu ya kara gaba, tunda ya shiga taxi zuwa inda zaije babu abunda yake sai ka

llon wayarshi, abubuwan dayayi recording da wanda ya dauka yake kallo, hankalinshi yayi nisa yana tunani acikin zuciyarshi baima san ya fito fili ba.

“She’s worst, she’s a devil disguise”

Tareeq dayake tantiri macuci, scam, satan kudi da sauransu, duk ab

ubuwan nan da yakeyi baisa yaji zuciyarshi ta mace ba gaba daya.

Yana cikin tunanin nan taxi driver ya tsaida motar a filling station ya dubeshi ta mirror yace “excuse me for a minute sir, zanyi filling tank”

Girgiza mashi kai kawai tareeq yayi shi kuma

ya fita ya saka pump din cikin wajen saka mai sannan ya wuce cikin super market din wajen dake daga chan nesa don ya saya ruwa.

Cikin abunda bai wuce minti goma ba wajen yayi exploding booomm motar tayi sama ta fadi kasa, ataqaice dai motar da tank din wa

jen duk suka kama da wuta wuwuuuuuu, lokaci guda mutane suka firfido suka bar wajen mai taxi kuwa shima sai aka nemesa aka rasa.

Cikin abunda bai wuce minti biyu ba saiga motar kashe wuta, few minutes ago tun kafin ma wutar ta kama aka kirasu akan wuta

ta kama a kusa da filling station.

Suna zuwa aka fara kokarin kashe wutar kar yayi affecting sauran stations din wajen, motar ma bayan an kashe aka fitar da gawar dake ciki.

Allah ya jiqanka tareeq……

Kan kace me tv stations sun dauka labarai ko’ina ya d

auka, yanda explosion din ya faru ya tada hankalin mutane sosai, saida driver ya futa motar ta kama da wuta kuma aka rasa ta ina ko kume menene ya jawo explosion din.

Fadwa na zaune a wani katafaren gida taga news din, tabe baki kawai tayi tace “you des

erve worse than this..”

wayarta ta zaro takai kunnenta daga chan aka soma magana, are you happy princess?”

Murmusawa kawai tayi tace “yessss i love you papi”

Tana kaiwa nan ta aje wayar ta cigaba da shan wine dinta.

Kawayenta mutane da yawa kiranta

aka somayi a waya, taqi daga kowanne daga ciki, already daman tasan outcome din haka wannan yasa ta shirya document dake nuna sun rabu shida ita tun shekara daya data wuce kan ta gano qasurgumin armed robber ne kuma scammer ne yayi hiding identity dinshi

ya shugo rayuwarta.

Mutane da sukaga wannan labari sai aka soma pitying dinta allah yaso bai cutar da ita ba kuma baici galaba akanta ba allah ya kubutar da ita daga tarkonshi don kowa yasan yanda suke da arziki.

Tana zaune tana shan wine tana kallon

newss din harta fara zama high akayi knocking kofa, ta amsa, nan ya bude kofar ya shugo, takowa yayi har inda take ya tsaya gabanta,dagowa tayi ta kalleshi ta ya tsaya qiqam fuskarshi duk zanen suka, bakinsa baqin qirin ba kyan gani black kennan the most

dangerous thug kuma na hannun damanta, the only dog din da take juyawa son ranta, black dake ma hidaya aiki amma karkarshin iko da umarnin fadwa…….

Mikewa tayi ta tako gabanshi ta soma shafa kirjinshin sabda yanda ta zama high sosai, rungumeshi tayi tana

jin kamar taj ta runguma, chan kuma ta

matsa baya ta turashi tayi wani irin tangani yayi saurin tarota ya zaunar da ita sambatu ta soma “i need him i want him so bad…saina sameshi, waye shi? Shi din waye shi? Saina sameshi kota hali qaqa ne”

Shuru black y

ayi yana jinta saida tayi sorber kafin ta kalleshi da jajayen idanunta ta soma magana “hope you wipe the mess you created”

“Yes ma’am”

Ya amsa ta, “good”

Ta daga mashi hannu alamu ya kara gaba.

Achan office kuwa hidaya neman duniya tayi ma fadwa ta k

asa samunta, dalilin wannan news din mutuwar tareeq ta janyo masu asara sosai don dole sai an samu competitor dinsu da zasuyi using din mutuwarshi against dem, ji kake anata ay taheel family criminals ne sun ajiye criminal a cikin family dinsu don haka sum

a criminals ne, da kyar hidaya ta samu ta toshe rade raden da akeyi.

Su afiya ma duk sunga komai a internet, maida din gida da mutane da dama kowa.

Abokinshi ma dake cikin jail shima an tashi wahse gari anga gawarshi a jail bama asan mey ya kashe shi b

a.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 79

Sabeeha dai batayi gigin komawa saman nan ba sai washe gari, gaba daya tabar taj cikin zulumi, dukda yasan tana cikin

koshin lpy so yake kawai ya ganta, idan da da ne abu yashiga tsakaninsu blaming dinta zaiyi, don yana tunanin abunda take so kenan shiyasa tayi using dinshi lokacinda baya cikin hayyacinshi yanxu kuwa ya hana zuciyarshi dayin haka kodan albarkacin cikin d

ake tsakaninsu, he wants to care for her, give her attention and remove duk wani bad energy dake sashi yake pushing dinta from him.

Saida ammu tayi ta tausasa ta ta kwantar mata da hankali ta nuna mata dalilan dayasa they have come this far tukunna ta s

amu courage din komawa saman, tabbas ta damu dashi sosai, tana jinshi har cikin ranta saidai ta farar daya ya sauya mata daga taj din data sani a baya, wannan taj din kwata kwata hates her, baya kaunar ganinta,abu daya kesawa take danne zuciyarta inta tuna

yanda yasha wahala a baya, ayau da zai gane halayyan yan uwansa gaba daya da yanda suke nuna qiyayya a tattare dashu databar rayuwarshi gaba daya, aaidai inta tuna da maganganu ammu ne yakesawa take hana zuciyarta tunanin.

Koda ta shigo part din nasu t

sayawa tayi ta kasa yin gaba, tsoro da fargaba ya dirar mata, moments din ranar na yawo a kwanyarta dukda ta hana kanta tunawa, idan ta tuna yanda yake dirzarta sai taji tsikar jikinta na tashi zirrrr sosai..

Anan parlor tayi zamanta ta doka uban tagumi

, tayi nisa sosai cikin tunani ta soma jin kamshi na shiga hancinta, wanda ta tabbatar nashi ne, dagowa tayi da sauri suka hada ido dashu tayi saurin kauda nata saita fara neman daburcewa, yana ganin yanda ta daburce ya gane a taorace take dashi, wannan ya

sashi takowa ya samu waje ya zauna yana facing dinta

Gyaran murya yayi yanayinshi bai wani sauya ba cikin sanyi ya soma magana.

“Uhm..abunda ya faru the other day”

Ya dan dakata sai kuma ya cigaba “it was a mistake, lets pretend it never happens”

Sa

beeha na jinshi batayi responding ba haka zalika batayi gigin dagowa ta kalleshi ba “im sorry”

Itace last kalma ta karahe dayayi wanda yasa ta dago ta kalleshi, hawaye na kokarin sauka akan fuskanta har ya sauko,

Saida ya runtse ido ya bude, yaji babu d

adi wallahi sosai, he must have hurt her feelings sosai.

“Stop crying..did i hurt you badly?”

Girgiza mashi kai kawai tayi a shagwabe yanda yake mata magana dadi yake mata, saidai tayi mamki sosai kamar bashiba, shidai kamar wahainiya, yau he’s soft gobe

ya gaya mata magana.

“Didi please ka yarda ni ban shigo rayiwarka dan na cutar dakai ba, ni bance dole ka karbeni a matsayin matarka ba, i just want us to friends yanda muke a baya, baka min fada”

Dan murmushi yayi ta gefen baki,kai komai ma kyau yake m

ashi dukda yanayin bai chanza ba babu alamun wani expression daya sauya a tattare dashi ya miqe tsaye itama ta miqe.

“Okay”

Wani irin dadi kuwa taji aranta

Ya nufi hanyar futa tace “zaka fita?”

“Yes do you need anything?”

Kamar mai nazari haka ta tsa

ya tana tunani chan tace “yes ka sayo mana chocolate”

Girgiza kai kawai yayi ya futa.

Ita kuma ta koma bedroom ta gyara mashi ko’ina harda closet da bathroom, sai yanxu ta samu natsuwa ta tuna da maganar da ammu ta mata na korar sonata da tayi, wata ir

iyar dariyar mugunta ta dungayi su sonata an kara gaba.

Bangaren taj bai tsaya ko’ina ba sai gym nan suka hadu da mutabblib nan yake tambayrshi ashe abunda ya faru kenan,shi baima gane me yake nufi ba saida ya nuna mashi instagram yanda family name dins

u ke trending da mutuwar tareeq, yayi mamaki sosai ba kadan ba, anyways shi abunda ya shafi fadwa da shi tareeq din ba damuwar sa bane abu daya ne yafi bashi mamaki inda ta bada report din cewa basa tare for over a year, wannan kowa yasan karya ne, tayi ha

kan ne don tayi protecting image dinta, hmm this will be one of the reason da zaisa bazai taba trusting dinta ba.

Bayan few hours ya fito daga gym ya wuce mall ya sayo mata variesties of choclate kamar hauka ya jidosu sannan ya dawo gida. Yana parking

ya kwashi abunda zai kwasa ya wuce sama direct.

Koda ya shugo dakin tana zaune kan sallaya don anyi salla, cikin sauri ta miqe da dan sauri ta ta karaso gabanshi tace “welcome back didi”

“Thanks” ya amsata a gajerance tare da miqa mata ledar hannunshi t

a amsa tana murmushin dake bayyana kyau na fuskanta mai melting zuciya tace “wowww ashe ka sayo min thank you didi”

Ya shagala da kallonta har yaja kumatunta irin yanda akema yara yace “cute”

Yana fadin haka yabar wajen ya wuce closet yabarta da smiling

like mumu

😂😂

she can’t believe dis.

Coffee ta hada mashi mai zafi da fruits ta kawo mashi har bedroom ta ajiye sannan ta shiga closet ta fidda mashi da kaya marasa nauyi sannan ta futa donta bashi waje.

Yana futowa yaga kayan yasan ita ta ajiye ya sa

ka sannan ya zauna

Ammu hidaya da afiya kiran duniya sunma fadwa bata picking calls dinsu, su hankalinsu harya fara tashi ma musamman ammu da afiya hidaya kam datasan ta bata wani damu ba.

Sai bayan sati guda tukunna ta dawo gidan, normal normal har

wani irin kyau ta kara da qiba batada wata sauran damuwa saita taj.

Haka rayuwa ta dunga tafiya a kwana a tashi babu wuya, tsakaninta dashi yanxu sai kusanci, yana kulata sama sama idan tayi magana, sannan duk wani hidima nashi tanayi babu gajiya, akwa

i ranar da yana wanke gashinsa ma tayi requesting taimaka mashi, aiko ya kwanta a bathtube face dinshi na facing nata ta taimaka ta wanke mashi yanda sukeyi alokacin da baya cikin hayyacinsa, abun gwanin burgewa.

And he allowed her, bai kawo wani tunani a

ranshi ba just positive energy

🙈

Idan yaga ta dauka abu mai nauyi haka zai hanata, lundry datake masu shida ita ma ya hanata.

Ciki dai baya gaba baya baya, baya girma, hakan yaso ya sashi zama worried amma kuma dayayi reserch saiya gano wasu matan haka n

ature dinsu yake ciki baya nunawa, ammu kuwa duk sati saita jata sun fita a sunan zun tafi zuwa asibiti nanko ba nan suke zuwa ba.

Afiya dai idanunta na kansu su biyu, tayi laying low saidai fa tasan abunda take kuma tayi alkawarin saita gano koma menene

suke boyewa.

A daki ko tare suke kwana shida ita a gado daya, yana daga chan gefe itama tana daga chan gefe, da asuba ko shike tashinsu suyi sallah a tare.

After 2 weeks…

Sabeeha ko tabdage sai janshi take a jiki, harda hira, sannan duk wasu funny eve

nt daya faru tsakaninsu saita labarta mashi, haka zatayi ta dariya shidai saidai ya girgiza kai, abu daya daya lura da ita, her life is just about him him him, batada magana sai nashi lokacin da baya cikin hayyacinshi its seems like sunada shakuwa sosai sh

ida ita.

Don ta gama saninshi ciki da waje abunda yake so da wanda baya so, kuma yana hanko taantsar affection a tattare da ita game dashi.

Ahankali ahankali yake gane asalin so da kauna tsakanin mutanen dake around him..sabeeha dai she’s extraordinary,

she’s selfless, she’s a happy child, and she takes his happiness first before nata, idan taga yayi shiru daman yana da irin wannan habit din sai yayi shiru gaba daya komai na duniya ya dameshi, mood dinshi gaba daya ya sauya, tana ganin

wannan duk zata dam

u, haka zata dunga tambayarshi meke damunshi? Kotayi mashi wani abu? Ko an mashi wani abu? Kai she’s just extraordinarily different, she cares alot..wanda hakan ke sashi ganin shi he doesn’t have a seamless heart, his heart is like a rock.

Yau ta kasanc

e friday…

Wajen karfe biyar fadwa na zauna a bedroom dinta gaba daya ta gama isolating kanta daga yan uwan nata afiya ta shugo.

As usual intazo dakinta zama kawai takeyi hakan kuwa akayi, fadwa na ganinta ta daga mata gira daya don batayi expecting dinta

a cikin bedroom dinta ba.

“Yadai?” Fadwa ta tambayeta

“Kin gama boye boyen naki na kunyan auren scammer, inace kece kemin gori, bansan me nake ba? Bansan me rayuwa ke ciki ba,”

Wani irin kallo fadwa ta mata sai kawai ta dan dara harda tafawa kafin

tace “tabbas bakisan me rayuwa ke ciki, kina tunanin bansan abubuwan da yake ba na aureshi?duk wani movement dinshi harma da affairs din da kuke dake dashi”

Da mamaki sosai afiya ke kallonta,harya bayyana akan fuskarta, she was so shocked to the extent th

at ta kasa cewa komai bakinta yayi gumm.

Murmushi kawai fadwa tayi tace “anyways ba wannan ba meyya kawoki? Hope it’s something that is worth my time da kikazo kina batamin?”

Gyara zama afiya tayi, dake itama yar ayi ce saita basar da maganar tace “i

need your help”

“What help?”

Hotunan dake hannunta ta fito dasu ta watsa kan gado, kafin ta soma mata bayanin yanda sonata tabar gidan da yanda suka sama sabeeha abortion pills the next day basuga wani sauyi a tattare da ita ba da futar da sukeyi ita da

ammu a sunan zasuce check up yanxu haka hotunan nan ma ta dauka ne inda suka fito kuma basubi hanyar asibiti ba.

“Ina ganin babu ciki a jikin yarinyar nan kuma ammu tasan da haka they are just fooling us, nayi kokarin nayima ukty maganar taqi ta saurare

probably tana tunanin zan hada baki da sonata nayi poisoining danta”

Daukan hotunan fadwa tayi ta kallesu gaba daya, “recently akayi hotunan?”

Ta tambayi afiya

“Yes jiya”

Kallo daya fadwa tama sabeeha ta karanceta gaba daya babu wani sauyi a tattare da

ita da za ace na me ciki ne, kwata kwata ta dauke attention dinta daga yarinyar shiyasa bazata iya tuna when last ta ganta ba.

Wani irin murmushi tayi na gefen baki daya kafin tace “daman babu yanda za ayi ta yarda dake idan har baki kawo health report d

ake nuna cewa bata da cikin, anyways kibar komai a hannu na.”

Afiya na tafiya fadwa ta tattara hotunan ta ajiya sannan ta dauka wayanta ta soma dialing wata number..

Misalin wajen karfe tara na dare bayan sun gama dinner hidaya na study room

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login