Showing 153001 words to 156000 words out of 338813 words

Chapter 52 - MATAR TAJ COMPLETE

love it”

Dariya sosai salim yayi yace “i hope youll love it more if yo

u stay longer”

Da gayya salim ya fadi hakan don wannan hanyar samun kudi ne daga wajen dady, daga zuwa yayi accompanying wannan mutumin ya tura 1m direct yace yayi hidima dashi,hidimar ma wai sim card za a sayo, ya tashi da 930k chip a aljihunsa.

Cikin

abunda baifi minti goma ba suka iso, salim ya shaida mashi zai dawo gobe, sannan sim din karyayi amfani dashi sai after 30mins, da haka sukayi sallama.

Ciki taj ya koma, yayi sallar asr, yana allah allah time yayi ya samu ya kira mutabb, 30min yana pas

sing yayi gaggawan saka sim din cikin wayar yayi copying number mutabb yyi hidden number sannan ya soma kira.

Call na farko ba a dauka ba haka zalika na biyu, wallahi hankalinshi ba a karamin tashe yake ba.

Mutallib na tsaye ya sunkuyar da kanshi, khaa

l na tambayarshi ya fada mashi inda taj yake, ko sun kasheshi ne? Ya kasa natsuwa, rashin lafiyar a maimakon ya samu sauqi sai gaba yakeyi.

Gashi yaga news a tv, wannan yafi tayar mashi da hankali ma, kuma yace dole subar wannan boye boyen da suke tunda d

uniya ta sani, gwara inma kamashi zasuyi su kamashi shi kanshi ya gaji.

Yana nan tsaye calls ke ahugowa yanajin vibration din wayar,ya rasa ya zaiyi gaba dayanshi, call din ya sake shugowa haka babu qaqaautawa, yana

dago wayar yaga unknown caller, haka na

n jikinshi ya bashi ya daga, yana dagawa yakai kunnenshi, tuni ya zaro idanu wajeeee yace “tajjjjjj, taj…kaine?”

“Yea ni ne mutab,”

“Meya faru dakai? Ina ka shiga? Me suka maka”

“Listen to me, it’s a long story, amma inason na shaida maka karka bari kha

al ya bayyana, its a trick, sunyi yunkurin kasheni allah bai basu dama ba, nasan idan khaal ya sani hankalinshi zai tashi, shiyasa nakeson ka boye mashi karya sani, daman na kira ne to inform you that,,”

Tunda ya fara wayar khaal ya zuba mashi ido,

“I’m

sorry buddy,” yana fadin haka ya saka wayar a speaker, taj unexpectedly yaji muryar khaal, “tajudeen…me za a boye min? Me suka maka? Where are you?”

“I’m sorry khaal, im very sorry for what you had gone tru duk laifina ne”

“Ba laifinka bane tajideen, du

k abunda zai faru dani allah ya rubuta hakan, bazan taba bari suci galaba akanka ba, gwara ya tsaya akaina, wannan boye boye bashida amfani, na basu dama da yawa”

“Khaal listen to me, duk abunnan da sukeyi dukdan ka bayyana ne, and its not the perfect tim

e for it, idan har kayi trusting dina khaal inason ka yarda da abunda zan fada maka yanxu, tabbas anyi yunkurin kasheni ta hanya mafi muni amma allah ya kubutar dani wannan yasa na boye, don suyi tunanin na mutu, ta wanna hanyar ne zan warware komai, and t

his time around bazan barsu ba, zan mance duk wata alaqa dake tsakanina dasu khaal.

“Me kake nufi kenan da su taj?” Khaal ya sake tambayarshi.

“Khaal inason ka kwantar da hankali, kabar komai a hannuna, just focus on your health okay?”

“Shikenan, yanx

u kana ina??”

Dip taj yayi saurin kashe wayar, don bayanson ya fada mashi komai tukunna.

Yana kashe wayar yayi dialing number da yayi saving da detective.

Yana dagawa suka gaisa sannan taj yace “how’s everything going?”

“Komai yana tafiya daidai as p

lanned,” daga chan aka amsa

“Ina fatan abunda na tura maka will be helpful to us? And the recordings as well”

“Yes it will be, at some point kuma muna buqatar kwakwarar hujja, na fara buncike akan wanda aka dauka hotonsui tare da khaal, he’s the key to

everything”

“Okay, inason duk yanda za ayi ku nemo identity dinshi,”

“Okay sir”

Bayan ya kashe wayar ya zaro laptop dinshi tare da kunnawa ya danna zuwa ma’ajiya.

Wato a ranar data kasance ranar da accident dinna ya faru, ya tsinci babbar ma’ajiyar s

irrikan hidaya da khaal yayi uncovering a laptop din sabeeha, baiyi wata wata ba ya turashi ta email dinnashi sannan yayi encrypting komai, kamar yasan abu zai iya faruwa dashi.

Mutun na farko dayazo ranshi shine wannan detective din abokin jamid, wannan

yasa taj ya nemeshi a cikin sirri don ya taimaka mashi, dukda anyi suspending dinshi hakan baisa detective dinnan ya kudirci taimaka masa ba kodan yanda suke da jamid.

Yanxu abu na farko da zaiyi shine wanke khaal, kuma ya kudirci yin haka tunda yanada ev

idence masu kwari, and dole yayi da gaggawa before everything gets out of hand.

Jamid…

Allah mai yanda yaso adul lokacin da yaso, yau jamid ne a tsaye, yana tafiya kamar kowa, yana daga hannunshi, yana iya magana, abu kamar miracle.

Ko likitoci sunyi

mamaki sosai ba kadan ba dukda da taimakonsu ya warke, he’s very tough, mutanen da sukeda irin paralysis irin nashi sukan dauka shekara da shekaru a haka kafin a samu wani progress, shidai gashi cikin ikon allah allah ya tashi kafadunshi saidai abunda baz

a a rasa ba.

Yanxu haka yana tsaye jikin wasu karafuna ana koya mashi yanda zai miqe tsaye sosai don har yanxu tsayuwa ce ke mashi wahala, wani nurse bature na daga gefenshi yana tafiya a hankali yana taimaka mashi har suka gama rounds din da zasuyi san

nan Aka jawo mashi kujerar marasa lafiya ya zauna nurse din ya tura shi zuwa dakinsa bayan ya bashi magungunansa ya futa.

Nurse dinnan na futa ya miqe tsaye churr kamar bashiba, yaqi bari susan cewa yana iya miqewa da kanshi don har yanxu yana saving time

ne.

Takowa yayi ahankali yana dan dingisawa kadan ya tsaya bakin window dakin yana kallon yanda mutane ke shige da fuce cikin asibitin.

Abubuwa da dama na yawo a kwakwalwarshi, kamar jiya abubuwan suka faru, da yanda ya samu paralyse da yanda yayi rayuw

a kamar matacce helplessly, kai it was a terrible experience.

Hidaya ce ta fado mashi aranshi, yasan sirrinta ciki da bai, don agaban idanunshi take confessing komai, saidai akwai abu daya da har yanxu kwakwalwarshi ta gaza dauka, ya kasa yarda da hakan.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 90

Taheel residents…

Safa da Marwa take tsakanin dakin ta, gaba daya she’s restless, tunda tayi confirming taj ne ya fita a

daren ranar da accident dinnan ya faru, wallahi fadin irin tashin hankalin data shiga vata lokaci ne, kuma very soon za a gano shine tunda anyi declaring dinshi missing.

Ta rasa me zataji aranta farin ciki ko bakin ciki, maganar batanshi ta girmama sosai,

its been more than 7days, and idan an nemi mutun sama da kwanakin nan za a fara tunanin koya mutu, ko wani abu ya faru dashi.

A cikin kwanakin kamafinin sunyi asarar da ba a taba yi ba, waenda ke partnership da kamfanin duk sun ja baya gaba daya, before

her eyes taheel is going down, shareholders nata faman saida shares dinsu, ga rumors din slush funds da akace akwai a kamfanin (irin secret kudaden da ake samu a business ta haramtacciyar hanya), da kuma allegations na forced labor da akema workers, wannna

n rumors din sun zama manya threat ga ko wanne kamfani idan har an fara rade radin hakan, kuma tasan idan abun ya zurfafa za a binciki kamfanin.

Lokaci guda tasa a kira board meeting don solving wanna issue din, ana shugowa aka zazzauna nanma ba a tsi

ra ba, hayaniya ta barke, ga sabon report daya shugo na kamfanin is going bankrupt saboda wannan product din data sama kudin kamfani sosai yaqi selling, anmayi banning production din don wajen production anyi using wasu cheap products, kuma anyi leaking in

formation din wanna yasa aka dakatar dashi daga sales market.

Ga biggest partnership dinsu da TT investment ya tsaya gaba daya, hope din kamafanin daya ne a yanxu, shine partnership dinta Da BanB companies.

A gaggauce ta futa daga board meeting room din

ta wuce office dunta daidai nan saiga secretary dinta ya shigo, biye dashi wasu mutanene sunkai su goma sha sanye da suit da.

Kallo secretary din nata tayi don sanin kosu waye kuma da dalilin barinsu su shigo, “mrs hidaya abdallah taheel, we have a warra

nt to take all the taheel company documents for business fraud investigation”

“Wait what…”

“Step aside madam”

Tana ji tana gani suka tattare duk wasu abubuwan kan desk dinta, laptop ne, transversal din data na kamfanin da komai, saida suka bincike komai

na office din, daya daga cikin officers din ya bude drawer datake aje abubuwa masu mahimmanci a ciki, take gabanta ya fadi ta wani zaro ido, anan take aje da wayar taj da yayi accidents da ita for the past year, wani ikon allah kwanaki ta dauke wayar daga

nan ta maidata gida cikin study room dinta.

Bayan officer din ya zaro avubuwan dake wajen ta wani sauke ajiyar zuciya.

Suka gama kwasar avunda zasu kwasa suka fita dashi sannan suka shiga sauran offices din building din suka kwashi duk wani important do

cuments sannan suka fita.

Achan kasa reporters kamar jira suke suka zazage investigators din da tambayoyin.

“Shin Ya tabbata da allegations din da akema kamfani?”

“Munason musani ko rumors din da akeyi akan kamfanin ko gaskia ne? Shin kamfanin na cikin

masu black funds?”

Haka suka dunga jeroma investigators dinnan tambayoyi babu wanda yake amsasu.

Har suka shiga motarsu suka bar wajen, suna barin wajen saiga human right activist suma sun shigo, saboda allegations din da akema kamfanin na forced labor.

Tana daga tsaye a jikin glass barrier window din office din tana hango duk abubuwan dake faruwa a kasa, dandazo mutane da yawa yan jarida ne, human right activist, ga workers.

Kicinaya ya haure, juyowa tayi ga tv daketa faman aiki, kowanne station bab

u abunda ake sai maganar taheel, idanunta yayi jaa sosai ta duaka remote din tv ta wullashi ga tv har saida ta fashe ratsa ratsa, sai faman juye juyen idanu take ta rasa me zatayi, jakarta da wayarta ta dauka ta futa daga office din secretary dinta na biye

da ita a baya, ya jagorance ta ta gate din baya inda babu mutane, tana futowa bata tsira ba tana shiga mota haka kawai from no wherw aka wullo dutse kan glass din motarta ya fasa glass din, da gudu driver yabar wajen.

Tunda ta zauna anan baya babu abun

da take sai nazari, tunanin yanda zatayi over coming wannan problem din, bata taba tunanin it has come to this point ba, babu wanda take blaming sai taj, tunda ya bayyana a idan duniya shikenan komai ya lalace, ta tsaneshi dukda baya doran kasa.



Ju

juya kujerar da take zaune ta somayi, tana shan coffee tare da kallon tafkekwn tv dake jikin bangon office din.

Irin luxurious office ne na manya, dayasha abubuwan daukan ido masu kyau.

Budo kofar da akayi ne yasa ta dago tana mai kallon baban nata.

Tak

owa yayi secretary dinshi na biye dashi ya zauna akan kujerar baki, tare da aje papers din daya shugo dasu.

“Hello my little princess, yaushe kika shugo office?”

“Banida right din shugowa ne duk sanda naga dama papi?”

“No not at all princess”

Dauke ida

nunta tayi gareshi ta maida ga tv tana kallon drama da akayi a taheels company.

“I have a gift for you princess zo ki gani”

Tasowa tayi ta karaso inda yake ta zauna gefenshi ya wulla mata pappers din ta bude, tare da karantawa take wani murmushi ya bayya

na akan fuskarta.

“Congratulations princess, you’re the highest shareholder of taheel company as promised”

Saurin rungumeshi tayi tana mai farin ciki sannan ta kalleshi tace “thanks for this papa, but this is not enough”

Yasan me take nufi wannan yasash

i cewa, “be patient okay?, you’ll have that very soon”

Murmushi ta sakeyi tare da daura kafa daya kan daya tana taunar cingum.

Shugowar secretary dinshi yasaahi maida dubansa garesa, “sir you have a guest,”

“Who’s that?”

“Mrs hidaya”

Kallon juna suka

yi shida ita, sai kawai ya babbake da dariya, “i never expected it to be sooner princess”

Miqewa yayi tare da pecking kumatun fadwa sannan ya futa daga office din.

Nigeriaaa…

Yau kwananshi uku chif a nigeria, tun ranar daya futa da salim bai sake futa

ba, yana zaune a hotel, daga ya tashi daga barci yayi sallah yaci abunci sai gym da yake shiga anan hilton din babu abunda yake daya wuce wannan.

Aikinsa kuwa bai fasa ba, kullum yana kan laptop yana bada instructions din abubuwa, sannan tun ranar da suk

ayi waya da khaal

Bai sake kiransu ba infact wayar dayasa sim din ya kashe, indai ba kiran ditective zaiyi ba baya kunna wayar.

Duk abubuwan dake faruwa achan saudi akan idanunshi, infact komai dake faruwa nakan idanunshi, and everything is going accordi

ng to his plan.

Saidai abu daya ya bashi mamaki, abunda ke faruwa a kamfani yanxu, it wasn’t his move kwata kwata, dukda yanada shaidar da abubuwan daya alaqanci kamfanin da illegal abubuwan da hidaya keyi bai fiddasu ba, don yasan zai affecting kamfani

n.

The question here is who’s behind-this? Tanan ne ya gano bashi kadaine ke attacking hidaya ba, infact ba hidaya ba the company as well.

Yadai zuba ido kawai yana kallon abubuwan da suke wakana.

Yau ta kasance saturday, bayan yayi wanka ya shirya

cikin farar jallabiya ya nada kundura akanshi, kai masha allah yayi masifaffen kyau ba kadan ba.

Ya saka rolex a hannunshi tare da feshe jikinshi da turarruka masu kamshin gaske ya futo.

Hannunshi rike da latest 15 max dinshi yana daddannawa, ya shiga li

ft tare da danna last floor, hankalinshi yaui nisa sosai akan wayar harya futo daga lift, ya nufi eatery din hotel din ya basu card dinshi sannan ya buqaci wajen da babu hayaniya, attendant din ta bashi reserve wajenda vips ne kawai ke zama.

Ciki ya shige

kai tsaye walking majestically kamar wani dan sarki hannunshi rike da wayarshi yana kokarin replying merk, chak ya tsaya jin kamar abu ya kwaranye a jikinshi, runtse idanunshi yayi saboda sanyin ruwan dayaji, saurin yin baya yayi yana mai duban jikinshi k

afin ya dago kuma ya sauke sexy idanunshi masu mahaukacin kyau akan fuskarta.

Saida ta dan wani razana locking her eyes inti his ta kasa cire bata.

“Excuse me????” Ya furta yana yin baya ganin hanunta na neman tba kirjinshi inda milkshake din ya zuba,

Ta shagala gaba daya batasan hannunta yakai kirjinshi ba tana kokarin gogewa,

Ta dan daburce “i’m sorry…its a mistake..so sorry about that okay?”

Take attendant sukayi noticing dinsu, kamar zasu taugunna masa haka suka soma bashi hkuri,

“Babe is eve

rything okay”

Daga bayanta salim ya kira sunanta, yana karasowa yaga taj a tsaye ga maya a tsaye ta kafe taj da ido cup din milk shake dinnan na hannunta har zuwa lokacin ga attendats a gefensu, “oh noo… maya what have you done”

Sai a lokacin taj ya dago

ya kalleshi, yanayin fuskansa kwata kwata bai sauya ba, yanda take bazakace yana fara a ba haka zalika bazakace a cikin bacin rai yake ba.

“Sir….good day…what a coincidence”

Girgiza mashi kai taj yayi, “ke kika zuba mashi?” Ya tambayeta kasa kasa

“Ka s

anshi ne?”ta jefa mashi tambaya don batama jin question din dayake mata, she’s lost, ya tafi da imaninta, zata iya cewa kaf rayuwarta bata taba ganin kyakyawan namiji daya dauke ta gaba daya kamar wannan, abu kamar tsafi, baro baro ya bayyana a fuskarta ta

kasa boyewa.

“Yes shine wanda nake baki labari”

Saida ta sake dagowa ta kalli taj din dake cema attendants dinnan suyi mashi prepping buffet din a kawo mashi room service.

“We’re very sorry sir, this is my girl…”

“Just friends…” tayi saurin katse

salim, ya mata wani irin kallo kafin ya kauda ido zuwa ga taj da kallon daya ya mata ya sauya akala.

“It’s okay..next time watch your step.. you might tripple”

Wani irin runtse idanunta tayi, tsikar jikinta na tashi, muryarshi nada wani irin tasiri, gaba

daya ya tafi da imanin ta wallah.

Yana kaiwa haka ya juya yabar wajen ba tare da ya sake sauraronsu ba ya wuce daki.

“Maya!!! Maya!!”

Bata dauke idanunta ba sauda yabar wajen, har salim yayi noticing waishi kishi yace “lets go”

Suka nufi table dinsu s

uka zauna, “meysa zakice we are friends?huh?? And why are you looking at him like that?”

Daukan fork da knife tayi tana kokarin yankan steak din dake gabansu har wani kamshi kamshi takeji, tayi banza dashi, abun yayi mugun mugun bashi mamaki itada ke bins

hi yana mata wala wala, “are you deaf? Bakiji tambayar danayi maki bane?

“Aje steak din tayi ta kalleshi, “what do you want him to him of you? Kazo hotel da girlfriend dinka?inace kacemin he’s important guest to you dady? Kanasan yayi having wrong impress

ion of you kenan?”

Shuru ya danyi yana nazari, tabbas abunda ta fada gaskia ne, sai kuma yayi dariya yana mai kallonta yace “and so? Idan yayi tunanin hakan ma ay dalilin daya kawomi kenan? Isn’t it? To be together and….”

Ya dan lashe bakinsa yana kallon

cleavages dinta, ta wani miqe tsaye kamar zata tashi sama tace “zan wuce kaina na ciwo”

Tana kaiwa nan ta wuce wajen lift tana mai jin kamshin sa har zuwa lokacin a hancinta.

Surprisingly har floor din da sukayi lodging ita da salim tana jin kamshin, na

n ta tabbatar ma da zuciyarta yana nan, kuma dole tasan koshi waye kafin tabar hotel din.

Koda salim ya dawo kwata kwata qin bashi attention dinta tayi, and he spends almost 200k for the night, karshema futa tayi daga dakin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login