Showing 75001 words to 78000 words out of 338813 words

Chapter 26 - MATAR TAJ COMPLETE

yayi inheriting shares dinshi na taheel ba kuma bazai samu hakan ba saiya aurar dashi ta yanda matarshi ce zata zama next of kin dinshi, a yanda yayi bincikenshi a cikin zaman da sukayi shida ita

bai lura da any suspicious activity a tattare da itaba hasalima ma she’s so naive and young, inma abubda hidayar ta fada hakan ne yanajin ita yarinyar batasan komai ba maybe ma using dinta akayi a lokacin.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ

(destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 73

Washe gari da safe ammu ta shugo part din nasu, lokacin sabeehar na kitcehn tana dan gyare gyaren sa baza a rasa ba, koda ammu ta shugo taji motsin ta a kitcehn wanna

n ya bata damar karasawa cikin kitcehn din, sabeeha na ganinta sai murna, gaisawa suka farayi cikin mutunci ammu na tambayarta lafiyarta sannan dashi shima, nan ta shaida mata yanda yanxu mu’amalar su ta sauya sosai, ya kan dan mata magana, hira ce dai kaw

ai bai bata fuskar yi ba.

“Idan bai baki fuska ba ay ke zaki jawoshi da magana fatima..na dauka kinsan irin abubuwan nan naku na zamani basai na fada maki ba, look up my dear babu wani boye boye babu kunya, ke ba yarinya bace ba right?..seduce him, young

have it all, ina wannan turaren dana baki kina shafashi?”

Saurin girgiza mata kai sabeeha tayi alamun bata amfani dashi,

Cikin rashin jin dadi da rashin fahimtar manufarta da sabeeha tayi yasa ta saurin cewa “zo kiga”

Jan hannunta ammu tayi suka zauna

akan kujerun island din wajen kafin ta fuskanceta, “look fatima, dubaga komai dake faruwa a cikin gidan, da yanayinshi danake lura da, ina suspecting kamr yasan komai, kuma ya tuna da memories dinshi,“

Da mamaki sabeeha ta dago tana kallonta, “ko baki lu

ra ba?”

Girgiza mata kai sabeeha tayi alamun gamsuwa, “yauwa..toh yanxu kinga lokaci na jaa..babu abunda ya sauya tsakaninku, ina tsoron ranar da sirrin mu zai futo, kinsan ciki ba abun boyewa bane, za ayi mamakin rashin futowarshi kinga yanxu kusan 2mont

hs kenan..so we have a change of plan,”

Da kunnen basira sabeeha ke sauraronta don jin abunda zqta fada..”inason ki sashi ya kusanceki, seduce him..inason mu juya karyar mu ta zamo gaskia..we are doing all of this for him kinji”

Gaban sabeeha idanda za a

bude za a amount of bugun da yakeyi tsabar tashin hankali, gashi tayi shuru taqi cewa komai tsabar fargaba, “say something fatima..”

Dakyar ta iya dago jajayen idanunta ta kalli ammu abubuwa da dama na yawo aranta, na farko tasan dalilin taanarta da yake

yi, yana ganin tayi amfani dashi ne alokacin da baya cikin hayyacinsa taci galaba akanshi, wannan yaudara ne kenan, na biyu yanxu gashi ya yarda da cikin a jikinshi don

she knows how ya damu da cikin dukda baya nunawa a fili, ta mashi karya kenan,abu na uk

u da batada tabbacinshi shine yardarta agareshi, batada tabbacin yabyarda da ita ko bai yarda da ita ba.

“Fatima!!!” Ammu ta kirata, “nasan tunanin da kikeyi, inaos kisan wannan abun ba haramun bane agareki harma dashi saboda ke matarshi ce, dalilin dayas

a na kawo wannan maganar kuwa shine, idan kika samu cikinsa komai zaizo mana da sauko fatima, koda kuwa ya gano gaskia abun zaizo mana da sauqi, ke kanki rayuwarki is secured around him, bazai taba bari a cutar dake ba, at the same time allah zai nuna mash

i komai,fatima yaron nan maraya ne, ya taso cikin kadaici da maraicin uwa da uba, yaronnan tun yanada shekara biyu ya rasa uwarsa, an rabashi da uwarsa, baisan dadinta ba, baisan kamshin uwa ba balle duminta, inaji a jikina kece zaki bashi farin cikin daak

a danne mashi, nayi imanin khaal bai zabeki a matsayin matarsa ba don ki cutar dashi saidan ki zame masa alkhairi,”

Dan dakatawa yayi da karasa shugowa kitcehn din, jin abunda ammu ke fada, bazaka taba iya tantance yanayin da yake ciki ba kwata kwata, f

utawarsa kenan ya farka daga barci bai ganta ba ya kasa sukuni, harya futo daga wanka ya shirya babu motsinta wannan yasa ya futo don ganin me takeyi.

Maida dubanshi ya sakeyi da kofar shigowa part din, daidai lokacin daya futo ya kura da giftawar abu a

wajen kamar mutun saidai bazai iya tantance koma menene ba.

Sauke ajiyar zuciya kawai yayi yana nanata maganar ammu aranshi, “fatima yaron nan maraya ne, ya taso cikin kadaici da maraicin uwa da uba, yaronnan tun yanada shekara biyu ya rasa uwarsa, an ra

bashi da uwarsa, baisan dadinta ba, baisan kamshin uwa ba balle duminta, inaji a jikina kece zaki bashi farin cikin daaka danne mashi, nayi imanin khaal bai zabeki a matsayin matarsa ba don ki cutar dashi saidan ki zame masa alkhairi,”

Iya daidai nan alla

h ya bashi ikon jin maganganun ta daya taba mashi zuciya, tabbasa dukda abunda ake tuhumar khaal dashi yanaji a zuciyarshi akwai wata a kasa, ya kasa yarda kwata kwata, kuma duk yanda akayi akwai wata a kasa, this story is unfold, and its time for him to d

ecide on finding out his instincts.

Cikin hanzari ya koma daki ya dauki wayarshi ya fara dialing number dayayi dialing da gym buddy, ana dagawa suka gaisa cikin kamala kafin ya soma magana…” uhm pleasei need a favor”

“Okay sir..just say it”

“Please do y

ou know anyone from SCID? (Saudi Crime investigation department)”

Shuru mutabblib yayi yana sauraron sa, jikinshi na bashi yanason ya fara buncike ne.

“Yes sir..but is everything okay?”

Shima dai dan dakatawa yayi, yana contemplating yayi conversation d

in da mutabblib din ko karyayi saidai kuka bazai iya shuru ba don mutabblib ne kawai mutun daya sani anan haffaen dan kasar, shima ma, abocin abota ba, rayuwar gaba daya ba a nan yayi ta ba, mutabble is the only person da zai saka cikin maganar nan”

“Meet

me at that mini ba in 2hours”

“Yes sir” mutabblib ya amsa shi cikin respect.

Kashe wayar taj yayi yana jujuyata,iyalan khaal ne suka zo mashi aranshi, how can he locate them? Yanason ya gansu, he definitely wants to have a conversation with them.

Da sa

llama ta bude kofar ahanankali ta shugo cikin kamala, kanta a kasa ta ruko dan mini tray, sanye take da doguwar riga mai kyan gaske daidai jikinta ta dan kamata don ga shape dinta ya futo nan, shes so small yet so attractive, well shaped and curvy, sai wan

i irin glowing takeyi,dago da fuskanta tayi ta sauke akanshi, nan take idanunsu ya sarke dana juna yayi saurin dauke nashi, irin kamar an kamashi dinnans

Takowa tayi cikin natsuwa ta karaso inda yake ta ajiye mashi coffee din gefen bedside kafin ta dan du

ka cikin ladabi tace “sabahal khair”

Daga yanayin yanda take magana da yanda jikinta yayi sanyi ya tabbatar mashi da akwai abund ake damunta arai, yayi mamakin yand aya karance ta tass, kuma yaji a jikinta tabbas haka dinne, muryarta ta kaste mashi tunani

n da yakeyi, “ga coffee bismillah”

Tana fadin haka ta juya zata bar wajen ta dakata jin muryarshi, “bibi….”

Dam gabanta ya bada jin sunan da yake kiranta dashi a baya for the first abakinshi ayanxu, take taji gabanta na faduwa kamar zatayi hawaye, ashe b

ai manta ba, Kuma sai taji kamar exactly yanda yake kiranta da sunan abaya yayi ayanxu, ahankali ta juyo, idanunta na tsatsafo da hawaye, tunawa da maganganun ammu akanshi, ashe maraya ne, daman she keeps wandering ina shi mahaifiyarshi? Meysa yake rayuwa

tsakanin waenda basa qaunarshi.

Nuni yayi mata data zo, ahankali ta soma takowa daidai wajen kafafunshi daya sauke a kasa don zaune yake kan gado ta zauna a kasan tana mai kallon doguwan kafanshi, mai yatsu zara zara farare tass,kanta a kasa

ta kasa cew

a komai, shima ya rasa me zaice mata,

Da mamaki ta dago jin abund aya fada “daga wace kasa aka kawo ki nan? how did you end up here?“

Bakinta na karkarwa ta soma amsashi, “daga nigeria nake,”

Shuru tayi bata sake cewa komi ba saida ya sake jefo mata ta

mbaya, “ how did you end up here?”

“Aiki nazo yi,”

“Why? What was the reason??” Ya sake jefo mata tambaya, she the fact that yar aiki ce ita abun yana bata mashi rai sosai, shi he don’t like the idea of turo yara aiki kwata kwata,

Rasa amsar da zata bas

hi tayi, toh mema zata ce mashi? Mamanta ta turo ta aiki? Saboda dalilin da bata sani ba? Ko mamanta ta saida ta zuwa wata uwa duniya da batasan kowa ba sai Allah?.

“Waya kawoki nan?i want to know everything….”

Nanma shurun ta sakeyi tanata saqawa tana w

arwarewa da zuciyarta, me zata ce mashi yanxu? Abu daya tayi ma zuciyarta alkawari, cikin any conversation dinsu bazata taba yi masa karya ba, karyar datayi masa na wannan cikin ma kadai ya isa wannan yasa ta nunfasa ta soma mashi bayani.

“Shekara daya da

rabi da suka wuce aka kawo ni garin nan, ta hanyar kamfanin dake kawo ma’aikata, domestic workers agents, nayi aiki a gidaje uku wannan ne na hudu,…, kamfanin ne suka kawoni,lokacin danazo ni bansan aikin da zanyi ba, nadai san an kaini fannin kula da yar

a da kuma marasa lafiya,..”

Shuru tayi bakinta na karkarwa tanason ta fada mashi yanda khaal ya kawota gidan a matsayin yar leken asiri, saidai from the look of ever an gama corrupting mind dinshi, gashi kuma tuhumar da akema khaal, idan gar tayi kuskuren

fada mashi komai zai iya tabarbarewa, yanxu ya zatayi? Zai yarda cewa yar leken asiri ce ita kenan, kuma khaal ne ya kawota, how can she explain everything to him?, duk sai tabi ta rude tayi zuru.

“Khaal ne ya kawoki gidan nan ba tare da saninki ba?

Wan

nan tambaya tashi ta girgizata sosai, at that point kawai amsawa da abunda zuciyarta ta fada mata zatayi, “eh da farko ban sani ba, amma daga baya…”

Dakatar da ita ya sakeyi, “why?..saboda kudi? Saboda dukiya da abun duniya? Why?”

Calmly yake maganar wan

nan yasa bata tsureba, kuma ta kasa yi masa karya, don yana karantarta tsaf.

“Ah ah,..”

“Then why? Give me damn reason..”

Ya dan daga muryarsa ganin taqi bashi amsar da yake nema gashi he’s eager to know.

“Wallahi tunda nazo gidannan banzo da niyar cut

ar da kowa ba, kuma aikin sa aka bani badan na cutar dakai bane, wallahi auren nan ma ba a son raina akayi ba, hasalima bansan da zancen ba sai a ranar,kuma wallahi khaal bai taba kudircewa cutar dakai ba, harya mutu, ni bansan dalilin dayasa ya maida duki

yarka karkashina ba amma wallahi nayi imanin baiyi dan ya cutar da kow aba saidan yayi protecting dinka, harya mutu kokarin shi bai wuce na ganin ka samu sauqi ba, ko aranar da akayi kidnapping dinmu shine ma yasa jamid ya kaimu inda ake maka therapy kuma.

.kuma shine…”

“Therapy? What therapy wani kidnap din?” Saurin miqewa yayi tsaye, wato dai akwai abunda bai sani dinba,

“Aranar da akayi kidnapping dinmu nida kai munje monthly therapy din da ake kaika, uncle jamid ne ma ya kaimu, bayan an gama mun fito

sai muka shiga motar da mukazo da ita, kwata kwata bamu lura ba uncle bane ke tukin motar, daga nan bamu sake sanin meya faru ba, har saida muka farka cikin kasa, kwananmu daya a wajen,…”

Tana fada memory din abun na zuwan mashi, kwata kwata batayi gigin

fada mashi komai gameda abunda hidaya da yan uwanta sukeyi ba, tayi imanin ba huruminta bane wannan kuma idan tayi gaggawar fada mashi zai iya zame mata matsala, amma idan ta fada mashi waennan abubuwan dole zai dasa aya akan maganganun ta.

Said ata gama

labarta mashi tass iyakacin abunda ta sani kafin ta dakata, lokacin fuskanta yayi jeme jeme da hawaye.

He has not gotten his answers yet, he needs more of this information, kuma he can sense akwai abunda taqi fada mata masa, musamman abund aya shafi rayu

war da yayi a cikin gidannan da yan uwan nasa.

Kallon agogon hannunshi yayi ganin its over 2hours wannan yasashi kwasar wayoyinsa gaba daya ya fuce daga dakin ba tare da ya sake waiwayobta ba.

Driving yakeyi cikin natsuwa, cikin abunda baikai minti a

shirin ba ya iso mini bar din, tunda ya fara drivinv yake nazarin maganganun fa sukayi shida ita, maisa maganganunta suka banbanta dana hidaya akan abundata fada mashi?meysa yakeji nata is adding up akan na hidaya?kodai zuciyarshi wasi wasi take mashi? Fir

st of all he needs to find out komai akan allegation din da akayi ma khaal.

Cikin kamala ya shugo bar din, daga chan nesa mutabblb na hangosa ya daga mashi hannu wannan ya bashi damar tunkarar wajen, yana karasowa ya ja kujara ya zauna.

“Barka da zuwa

sir..how was your weekend”

“Hamdullah!”

Kawai ya amsa mashi dashi kafin akawo masu abun dan tabawa da mutabblib yayi order.

Yan danne danne taj yayi a waya kafin ya juyo da wayar saitin mutabbl kafin ya soma magana.

“Nasan kasan wannan scandal din abou

t a year now ko?”

Dam gaban mutabble ya bada ganin rahoton khaal na mutuwarshi da abubuwan da aka zargeshi dashi, gaba daya sai hankalishi ya kaiga taj ya gano shine yaron khaal din,

“ thats my uncle…bana kasar lokacin da abun nan ya faru, so inason na

yi bincike ne akan mutuwarshi,and i want to know about allegations din da akayi akanshi.”

Wata nauyayyiyar ajiyar zuciya ya suake, kafin ya fuskanshi taj din yace “akwai wanda na sani a CID, and i think hes the one who worked on this case, zan iya karba

maka all of the necess information da zaka buqata akai”

“Masha allah, i will be glad.. “

girgiza mashi kai kawai mutabblib yayi kafin ya dan nunfasa yace “so he’s your uncle…wow.. wait hold on.. that means..”

“Taheel.. yes Tajudeen Taheel” taj ya amsash

i kai tsaye.

“Wow what a small world, ashe kaine the only heir na taheel kamfanin, ban taba tunanin zan hadu da someone powerful ba, no one can teel you are that person, but amma im so curious about something”

Kallonshi sosai taj keyi don jin abunda zai

ce,

“Why do i feel like something is not right akan wannan uncle din naka da akece yayi waennan laifukan?”

Daga mashi gira daya taj yayi don jin abunda zaice,

“We all know the crises of a family business, it got to be from 2 parties aiming for the seat

, idan har he’s fighting for the shares to be his then definitely they got to be the order party whos aiming for the shares as well, im sorry to say this..”

Wannan magana da mutabblb yayi sako ya aika mashi a fakaice, kuka tayi tasiri a zuciyarshi don tu

ni ya fara nazari.

“Please i want this to be between us..”

“Baka da damuwa sir..amma please karkace na fiye tambaya kamar dan jarida lols…, akwai lokacin da akace the only heir of taheel ya samu tabin hankali, i even have the press conference..” yana ka

iwa nan ya fiddo da wayarshi ya kunna press conference din da hidaya tayi a daidai lokacin da aka dunga yada cewa taheel heir ya samu tabin hankali.. cikin hanzari ya kunna ya tura mashi gabanshi.

Kallon video taj ya somayi, jijiyin kanshi sunyi rudu rudu

, saida ya saurara kaf abunda ta fada, “heir of taheel bashida hankali, ya samu tabin hankali kuma he can not run the company family babu yanda za ayi a bama wanda bashida hankali wannan reponsibility din”

Aranshi ya fara wasee wasee da maganganunta, hida

ya ta fadi haka da kanta? At firts he couldn’t believe din said ayaga tabbas online ne akayi post din about a year ago,.

Wani irin murmushi kawai yayi, yana mai kallon mutabblb din yace “thats true, i had an amnesia that time”

Ba haka mutabblb yaso ji ba

, don kirikiri kana gani zakaga manufarta a cikin maganganun datayi, daman yasan it will very hard for him to start believing on this, amma atleast yanxu dai ya nuna mashi daga inda problems din suke, it got to be from the company, shiyasa ma ya fara mashi

maganar khaal dazu kafin yayi maganar wannan ayanxu, dole yasan zaiyi tunani akan wannan.

Achan gida kuwa yana futa dakyar ta tashi ta shiga bathroom ta wanke fuskanta, tana gamawa ta futo zuwa kasa don shaidama ammu maganganun da sukayi, tana futowa d

aidai nan barad ya futo daga part dinsu, yana ganinta ya taho da gudu inda take cikin murna, “anty…”

“My barad…how are you? I missed you? Meysa bana ganinka?”

“Anty bibi, i came back yesterday, munje school vacation”

“Ya dadyn ka?”

Tana fadin haka ya s

oma jan hannunta, har zuwa part din jamid din, yau kusan wata nawa rabonta da ganinshi, saboda anyi masu iyaka da shi, cikin dakin suka shiga har gabanshi suka tsaya, yana barcinsa kamar kullum, ta dade sosai tana kallonshi tana masa adduar samun lafiya ar

anta kafin su fito ita da barad din,

“Kaje kar mummynka ta ganmu tare kartayi maka fada”

“Bata nan ay, she travelled”

Da mamaki sabeeha ke kallonshi, shiyasa taga ya futo ashe, ita rabondata sanyata a idanu ma harta manta, kwanciyar hankalinta ne ma sa

boda dataga fuskar hidaya nan gabanta ke faduwa.

A tare suka sauko kasa wajen ammu, dake yan gidan yau karkaf basa nan saisu kadai wannan yasa sukasha hira sosai, barad dinma ya sake shima abunshi.

Misalin wajen karfe biyar suka shiga kitchen da ammu d

a sabeeha garda barad dinma, gaba daya ma’aikatan gidan ammu ta kora suka koma bangarensu, nan sukayi dinner lafiyayye.

Ana gab

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login