Showing 117001 words to 120000 words out of 338813 words

Chapter 40 - MATAR TAJ COMPLETE

forward and he needs an explanation for god sake.

“ni kake kallo cikin ido kake tambayana why i stopped you from going out? How dare you

look into my eyes and ask for explanation”

“Don’t you think i need one?, why? Meysa zaki fada ma press cewa I’m sick? Saboda kamfanin? Is that it? If shine i don’t think ya kamata ki tayar da hankalinki da wannan cause i’m not interested, secondly inas

on nasan irin rayuwar danayi lokacin da bana cikin hayyacina, Khaal..? Meysa khaal zaiyi kokarin karbar kamfani while nida ke da kowa musan cewa tun farko hes not interested in the business, he’s not in that field kwata kwata abuh ne kawai yayi inheriting

kamfanin so why the sudden change?Meysa iyalanshi suka wulqanta yayanshi da matarshi? Saboda laifinshi? What has happened to me? How did i end up with amnesia, was it an accident? Or hit and run? Meysa aka boye ma duniya? Why? I need all those answers”

Wallahi fadin irin tashin hankali da furgicin da hidaya ta shiga bata lokaci ne, kirjinta har wani duk dum duk yake kamar ana lugude, ay bata san sanda ta dauka hannu ba ta wanke shi da mari, dukta daburce ta rasa kame kamen da zatayi wannan ne kawai abun

da zata iyayi, har wani irin burga burga takeyi, “how dare you question me tajudeen kasan dawa kake magana kuwa? Ni hidaaayaaaaa,” hannu ta sake dauka zata sauke akan fuskanshi tsam taji hannunta cikin nashi ya kama, yana mai kallon cikin idanunta, gaba da

ya ji take kamar ya gano komai gani take kamar ya gani komai, kikinta har wani irin rawa rawa yake, hidayar da bata da tsoro da fargaba, yaudai gashi ya bayyana a fuskarta karara,

Wani irin sanyayyan murmushi ya sauke mata sannan ya aje hannun nata kasa y

ace “save your energy first love, take your time”

Yana fadin haka ya juya ya fuce, weird look din daya bata yasata jin duk yanda akayi ya fara sensing wani abu, yanxu ya zatayi? What if ya kawo kata matsala, what will Happen? Kaii ina bazata bari komai y

a ruguje ba saboda wannan yaron data tsani ganinshi ta tsanin ganin yana nunfashi a duniya, kai hatred baiyi ba, wa iyazubillahi, wata iriyar tsana take mashi kamar ta bishi ta chaka mashi wula ta huta….

A fusace ya shiga bedroom trying so hard to calm

himself, he’s so pissed annoyed, and overall angry very very angry, ayanxu ya gama tabbatar da akwai wata a kasa, tabbas akwai wata a kasa, and he will take action da hannunshi.

Yana fita hidaya ta dauka wayarta ta kira fadwa, fadwa na dagawa ta soma ma

gana “akwai matsala, wannan yaron is getting out of hands,ina tunanin ya gane” ko gama sauraronta fadwa batayi ba ta taho study room din, adaidai lokacin kuma hidaya na tsaye wajen safe dinta tana kokarin budewa, fadwa na hangota harzata tunkari inda take

idanunta ya sauka kan wayar hidayar dake kan table, cikin hanzari fadwa ta tunkari wayar allah yaso tana bude don data gama waya da hidaya ta jefata table

Din bata kara bi ta kanta ba, dialing number shi fadwa tayi ta kifa wayar kan table din, tayi hakan

ne don tasan wallahi ko sama da kasa zasu hade bazai taba daukan call dinta ba yamayi banning dik wani unknown incoming call, taj na daga zaune bakin gado ya runtse idanunshi yana tunanin

magnagnunsu saiga call din ya shugo, yayi mamakin ganin kiran sosai

sai yayi tunanin ko ta shirya fada mashi abubuwan daya nemi sani wannan yasa shi daga wayar yakai kunnenshi,

“Ukty…wai meke faruwa ne? Kimin bayani”

Hidaya ta karaso da ziplock da wata waya ke ciki ta dubi fadwa tace “he’s getting out of hand fadwa, he

’s demanding to know yanda yayi accident, what happen to khaal da rayuwar da yayi a baya, kinsan wannan ne major dalilin dayasa nayi kokarin rabashi da yarinyar nan saboda ina tunanin ita ce zata fada mashi komai, ashe nayi kuskure, it didn’t happen at tha

t moment,sai yanxu? He looked into my eyes and demand for explanation?“

“Toh ya zakiyi yanxu ukty, what if ya gano…?”

“Nooo…never bazan taba bari ya gano kudirina akanshi ba, taheel can never go to him never, zan iyayin komai fadwa.” Hidaya ta katseta

“Why are you tense inace kinyi wiping duk wani evidence da zaiyi pointing you’re involved with thee”

Batama bari ta karasa ba ta sake katseta

,

“Kina tunanin I’m that careless ne?” Hidaya ta dubeta tana mai kallon ziplock bag din, fadwa fa tasan way

arshi ce a cikin ziplock din lokacin dayayi accident don hidaya ta taba nuna mata a office dinta amma dukda haka saboda tanason yaji wani abun yasa tace

“Daman you have this all along ukty kamar wayarshi lokacin dayayi accident ya akayi tazo hannunki..?”

Dipp wayar hidayar ta mutu sbd babu chaji saidai kaff conversation din nasu yaji, he couldn’t believe abunda kunnenshi ke jiyo mashi, ashe harya miqe tsaye bai sani bama, “kudirinta akanshi? Major dalilin dayasa ta rabashi da wannan yarinyar saboda karta

fada mashi gaskia wace yarinya kenan? Damm damm damm gabanshi ya fadi don yasan wa suke nufi, sabeeha kenan”

Maganar fadwa ce ta karshe inda take cewa “inace kinyi wiping duk wani evidence dake pointing? Wani evidence kennan? Meya faru dani shekara daya

data wuce??? Is hidaya involved? What is she hiding?What is she involved in dayasa suke maganar wiping evidence anan Ya dasa question mark babba ma kuwa.

Waya??? Wayar shi dayyai accident? Ya akayi tazo hannun hidaya? How? Khaal?



Yakai har wajen k

arfe biyu dare yana tunani, ya kama nan ya ajiye nan, maganr mutallib kuwa ta gama tasiri aranshi, ko ba a fada mashi ba, sai kawai ya fara nazarin da tunanin rayuwarshi gaba daya tunda aka kawoshi gidan zuwa lokacin daya tafi england zuwa yanxu…,?????????

Abunda yafi tsaya mashi arai shine maganar yarinyar nan, intentionally daman sukayi niyar korarta? Saboda karta fada mashi gaskia? Wace gaskia kennan? Tambayoyinsa daya rasa amsa ko daya kennan, kuma dole yayi bincike akai, sannan ta hanya daya ne kawa

i sai gani komai.

Washe gari tun wajen karfe biyar after yayi sallah subh ya kira mutallib yana daga wayar ya soma magana kai tsaye.

“Ina neman taimakonka, your’re the only person i can trust rn”

“Ka fada min koma menene, insha allah zan taimaka maka

iya karfina”

“First of all, i will like to know idan aka kama domestic workers ina ake kaisu?”

Yanajin haka yasan inda zancen nashi zai dosa wannan yasashi saurin cewa, “well idan aka kamasu for any offence ana miqasu ne ga domestic workers organizatio

n daganan sai ayi lokacin agents din da suka kawosu sai a maidasu garinsu.”

“Okay akwai care taker data kula dani, I don’t know daga wani agent ne but inaso ka duba min duk wani agents dakasan suna kawo foreigners”

“Okay sir”

“Secondly, bayan nayi accid

ent nasan definately akwai report da aka ajiye i will love to see the reports”

“Gobe zanje polisey headquarters, i will locate that information too insha Allah”

“Thanks budd”

“Anytime..but, if i may ask, meysa kakeson digging abubuwan da suka faru a bay

a? Are you suspecting something”

“Yes, something doesn’t feel right, what happens to my uncle, what happens to me as well, i need to know everything”

Da haka sukayi sallama ya kashe wayar ya ajiyeta gefe.

Misalin karfe takwas daidai ya fito cikin shiri,

ya ilahi, yayi masifaffan kyau ba kadan ba cikin wani blue suits, its fits him so perfectly wallahi sai faman kamshi yake.

Wayanshi na maqale a kunneshi ya sauko, allah kadai yasan dawa yake waya, fadwa data ganshi yana saukowa saida taji breath dinta ya

dan tsaya na wucin gadi, he looks so so majestic, harya wuce ta gabanta ko kallo bata isheshi ba saita kara haukacewa akanshi wallahi.

Yana tafiya ta zaro wayanta, gaba daya wayoyin dayayi duk ta nadesu, akwai rabar da sabeeha ta tsinci wani black box

a bathroom din, ashe ba bathroom kadai fadwa tayi installing dinsu ba, ta saka a dakinshi, wajen closet dinshi da duk inda tasan he might have a conversation don masifa harda bathroom tasa dukdan ta samu abunda take nema, jiya dake ta san dole yaji maganar

datayi ita da hidaya yasa tayi activating abun, daman is already recorded wannan yasa taji kaf magnagnun dayayi a waya da mutallib.

Kallon wayarta ta sakeyi tana wani irin mirmishi, hakarta ta cimma ruwa, kuma yanxu ne zatayi applying nata approach din

.

Yana futa ta shiga tata motar itama ta fita, bai tsaya ko’ina ba sai wani tamfafetsen hotel 7star luxury hotel, gaban hotel din ya fito daga motar valet ya karaso ya karba motar shi kuma ya shiga daga ciki, yana isowa wani bature ya karaso inda yake,

wani irin lausasan murmushi taj ya mashi shi kuma mutumin ya karaso ya rungumeshi, “what a lovely day sir, long time”

“How have you been maverick”

“Im great as always sir”

Taj ne yayi gaba shi kuma baturen na daga gefenshi yana bazo mashi american engli

sh, har suka tunkari conference hall, aka bude kofar gaba daya mutanen wajen suka miqe, wallahi aqalla sunkai su ashiri, kuma a jiya da daddare yayi call kuma suka amsa sai gasu a saudi,bature da amana, haka suka dunga maganar yanda sukayi rashinsa na shek

ara daga nan suka shiga meeting.

Komai yana tafiya daidai saima business din da ya bunqasa yafi da sosai, don professional yayi ma handling business din, bangaren masu design da producing akallah anyi producing the most purchased cars a shekarar, kuma su

nyi making billion dollars of profit, sunfi awa biyu suna meeting ana break har suka gama.

Tana zaune kan kujerar office dinta babu abunda take sai jujuya kujerar fadwa na gabanta suna sauraron recordings din, har suka gama.

“Ukty ya kamata kiyi wani a

bun fa, karyazo ya fito duniya ya fadi cewa lafiyar shi kalau, daga nan kuma shikennan, taheel ya zama nashi”

Fadwa kamar tunzurata take, “barshi yayi, he can never find anything, yarinyar nan kuka i will handle her”

Wayarta ta zaro ta soma kira, ana dag

awa ta buqaci sanin information akan sabeeha nan aka shaida mata yanda aka tura ta DWO, nanma dake tasan mutane tana waya ta bincika aka shaida mata anyi transfering dinta ta agency da suka kawota daga nan za a turata gida.

Fatan hidaya bai wuce an turata

ba nanma tana kira aka shaida mata an tura ta, fadwa tasan da an tura sabeeha tuntuni, kuma bata ce mata komai ba don she’s recording d conversation.

“She kuka i will deal with him personally.. wallahi wallahi kiyayyar da nake mashi bazaisa na barshi yac

i nasara akaina ba, he’s going to dig his own grave and when he realizes, that will be the end of it”

Murmushi kawai fadwa tayi.

Yana fitowa daga meeting yana shiga mota ya kira mutallib nan yake shaida mashi ai an tura yarinyar da yake nema kasarta ni

geria, da yaji nigeria nan saida gabanshi ya fadi, she was his only hope, tunda yaji hidaya na maganar sun rabashi da ita definitely akwai alamun gaskia a tattare da yarinya,dai a yanxu yake regretting komai, wallahi he’s regretting it sosai, duk zamanshi

da yarinyar nan kamar yanda ta fada mashi bata taba cutar dashi ba kuma baigani ba, she was nothing but a naive girl, duk baiga wannan ba sai maganar da akayi akanta, da karyar datayi mashi dayaqi tsayawa ma

Ya saurareta balle yaji dalilinta na haka, tas

ha fada mashi bazata taba cutar dashi ba, tanada dalilinta na haka, meysa bazai bude idanunshi, maisa yake korar masu sanshi da kaunarshi, sannan waenda basa sonshi basa son ganin nunfashinsa su yake basu yarda.”

Adaidai nan mind dinshi ya tsaya, wallahi

sai yanxu magnagnun ke tasiri a zuciyarshi, maisa yaqi sauraronta? She has bwen given him hints ba sau daya ba ba sau biyu, rintse idanunshi kawai yayi ya furzar da wata isa sannan ya isa inda zasu hadu da mutallib.

Babban Chan policey headquarters suka h

adu da mutallib, suna shiga suka buqaci abunda suke nema saidai kash abun yazo masu da wuya don ba’a nuna report haka kawai saida dalilin, dole yayi musu bayanin dalilin dayasa yakeso, ya shaida masu he has lost his memory kuma yanason yasan meya faru a lo

kacin, koda ya fadi hakan ya zama valid reason wannan yasa aka basu report din suka duba, abun mamaki cikin report din an rubuta its juat an accident cause by drugs, shida bai taba drugs ba, baya drugs abun ya daure mashi kai sosai and something seems fish

y, gashi bazasu iya reopening case dinba don ya wuce shekara daya.

Suna fitowa wani abu ya fado ma mutallib aranshi, ya tuna sanda jamid ke bincike akan accident din khaal, akwai wani abokinshi detective daya

taimaka mashi sosai harya bashi report din

autopsy din mutuwar khaal, dole ya nemoshi don shi kadai ne zai iya taimaka masu.

Suna rabuwa mutallib ya baza hanyoyinshi na neman wannan detective din, sannan ya fara tunanin yanda zaiyi ya samu evidence din dake nuna hidaya nada hannu dumu dumu a cik

i, the only evidence da yake dashi ya rigada ya kufce mashi dole ya nema wani, shi kadai ne yasan accident din taj is not just normal accidents,planned accident ne kuma anyi don a kasheshi allah bai bada nasara ba.

Bashi ya dawo gida ba sai around karfe

tara, yana isowa samamya wuce direct ya watsa ruwa sannan ya shirya kanshi don already yayi sallah.

Kitchen ya nufa yana bude kofar yaga ko’ina sparkling, sai yakejin kamar zai rufe ido ya bude ya ganta a kitchen din.

Coffee ya hadama kanshi koda yasha

ma sai yaji wani daci daci yake mashi ba kanar na sabeeha ba wallahi, what has this girl done to him, tsakanin jiya da yau komai ya sauya a zuciyarshi game da ita.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by



Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 83

Abuja nigeriaa…

Cikin sauri sauri take tafiya, kamar zata tashi sama,tana isowa gargajiya food service spot ta shige ciki, cikin wajen gaba dayan ma’aikatan kowa ya hallara, daga ganin wannan kiran kowa yasan ba

lafiya ba don kaff ma’aikatan kowa na taaitsaye.

Madam ce ta shigo sannan ta bada umarnin duk kowa ya zauna a kujerun wajen aka zazzauna ta soma jawabi.

“Nayi aiki daku lafiya kuma naji dadin aiki daku, saidai ina bakin cikin shaida maku ayau zan rufe

gargajiya spot saboda zan koma kasar waje da maigida na da yaya na gaba daya, ina mai maki fatan nasara,”

Hankali tashe wata mata tace “innalillahi madam mun shiga uku, wannan aiki dashi nake cida yayana goma, mijina ya rasu shekara uku da suka wuce, ya z

anyi ni luba”

Wata ma tace “madam da aikin nan nake biyan kudin makaranta na, babana ya rasu”

Hadiza kuwa jikinta har kyarma yake, samun aiki a abuja da za a baka dubu ashirin a wata ai da wuya, saikaci kwakwa, ga wahalar rayuwa innalillahi wa inna ilaih

i rajiun, batayi karuwamci ba inna na raye bazata iya ba yanxu, badan haka ba da shi zata fara kawai wannan masifa har ina, inna ta tafi ta barta da baqar wahala.

Haka tayi bankwana da yan uwanta ma”aikata ta kara gaba, kamar zata fadi tsabar tashin hanka

li, gidan jamila ta wuce direct allah yaso mijinta baya nan tayi zaman dirshen ta shaida mata komai kamar tayi kwalla, ita ta kanta kawai take yanda zata rufama kanta asiri, ga dan iskan yaron nan dayake jail koya zatayi dashi oho, ga sabeeha data kara zam

e mata wata masifa achan gefe.

“Hmm kedai bkya nemawa kanki sauki hadiza,keko kikeda yanda zakiyi, wallahi hanyar samun kudi a hannunki take kawata”

“Ban gane ba jamila”

“Matso kiji”

Wasu yan qusqus jamila ta mata tayi saurin zame kunnenta tace, “jam

ila kinada hankali kuwa? In jefa kaina cikin masifa kenan, ki chanza min shwara wannan batayi ba, bazan taba zuwa nanba da sunan zama ko aiki wallahi kinji na rantse, ko kwakwaran nunfashi bazan iyaba don tsohon tabon dana rufeshi da kyalle zan bude, kuma

ba zaiyi kyan gani ba.”

“Hmm hadiza kennan, wallahi kina bani mamaki, shin kin manta da ajiyar da kikayi ne? Idan kin manta saina tunatar dake, ke kike da babbar ajiya a ahalin nan, kodan ajiyar da kikayi ina fatan zaki dawo hayyacinki, idan kinje kiyi ra

muwar gayya,“

Shuru hadiza tayi tana nazari chan kuma saita fara murmuahi harda hawaye “kin tabo min inda kemin kaikayi,”

Tafawa sukayi jamila tace “kokefa yanxu nasan asalin hadiza ce ke gabana”

Washe gari da sassafiya hadiza ta hada komatsan ta su f

anka ne ta siyar duka harda katifa matar gwari ta saya, su tukwane gado babu abunda ta bari, sabeeha dai ta zuba ido tana kallon ikon allah, batada ikon tambayar maman tata, saida aka kwashe komai tass ya rage ko katifa babu sannan hadiza ta fidda gana mas

go dinta waje sannan ta wula ma sabeeha leda tace “tattara kayanki ki fito”

Tana hadasu cikin ledar ta futo hadiza ta kulle kofar sannan tayi gaba sabeeha taja buhun suka kara gaba ko sallama.

Anan bakin kofa ta bawa gwari mukulli tace abawa landlord ida

n yazo don ko haduwa dashi bazatayi ba sabda akwai dubu goma da zata biyasa amma taci banza.

Gidan jamila suka karasa sabeeha ta tsaya bakin kofa ita kuma ta shiga daga ciki saida ta shafe wajen 30mins sannan ta fito.

Sunyi tafiya mai tsayi har bakin t

iti kafin su samu drop, nanda maitama saida suka bada wajen dubu biyar hadiza sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login