Showing 306001 words to 309000 words out of 338813 words
din zuwa main house.
Lokacin wajen karfe goma saura yan mintuna kadan, babu kowa kasan sai tv dake danyin aiki, zaman ta tayi a par
lor, kamar mai jira,
By 10:30 daidai sabeeha tabar bangaren su mummy, tana futowa wannan sanyi ya sake kadata ta kowanne sako, ta lumshe idanunta, take tunanin taj ya fado mata ta kauda tunanin, hasken daya dallota ne yasa ta saurin kare idanunta, ta da
n tsaya don a tunanin hamad ne,
ahankali ya rage hasken ya kashe motar sannan ya fito daga motar, yana futowa ya rufe motar wayarshi na maqale kunensa yana magana ahanakli, sai a lokacin sabeeh ta gane shine, suna hada idanu yanyainsa ya sauya ya wani
hade rai, a gajiye ya dawo don gaba daya yau bai zauna ba, yana gaban babban production company da yake investing anan nigeria.
Yi yayi kamar bai ganta ba yayi wucewarsa, nanko tunda ta fito ya kafeta da ido, ganin zata wuce yasashi kunna full light.
Mur
yansa taji ahankali kamar mara lafiya dagaji kasan a gajiye yake “yes nanna,”
Jikinta ne ya sake macewa, taji gaba daya batajin dadin wannan al’amari nasu,tundaga ranar da sukayi maganar zai rabu da ita shikenan, gashi shi bai rabu da itan ba kuma ya da
ina qulata, kamar baisan da ruwanta ba, har gwara ya fada matan koya yanke alakar dake tsakaninsu shiyasa baya kulatan.
Jiki a mace ta wuce main house, bakinta dauke da sallama, da farko bata lura da maya dake zaune ba saida taji karar video kamar tana ka
n socials, wannan yasa ta kalleta kallo daya sannan tayi wucewarta, sabeeha da tun shugowarta ta mata kallo daya bata sake ba ta bita da mugun kallo.
Bayan wucewar sabeeha da yan mintuna kadan saiga sabuwar yarinyar da aka kawo ta wucw sama, tana zuwa ko
minti biyu batayi ba ta sauko hannunta shaqe da warmers kan tray, tana saukowa ta dubi bangaren da maya ke latse latse tace “sannu da hutawa”
Banza maya tayi da ita ko darajar kallo bata samu ba chan kuma ta tsaya chak kamar mai nazari sannan ta dakatar d
a ita.
“Kee!”
Yarinyar ta tsaya sannan maya ta miqe ta nufi inda take tace “wannan na waye?”
“Daman chan bangaren yallabai za a akai”
“achan zaiyi dinner??” Maya ta jefo mata tambaya
Yarinyar tace “eh”
Cikin sauri maya tace “kawo zan kai”
“Toh!” Yar
inyar ta fada sannan ta miqa mata
“Jeki hado squeeze orange juice mai sanyi da cup ki biyoni dasu,”
“Toh” yarinyar ta fada.
Maya kuma ta futa daga part din jikinta har rawa yake ta wuce part dinshi kai tsaye, tana shiga kai taaye ta bude kofar, as usu
al a bude yake kuka da alamu yana sama wannan yaza ta wuce dining ta aje.
Tana ajewa ta jerasu sannan ta miqe ta quce sama ahankali, tana zuwa gaban kofar ta mashi kncking shuru babu respond ta sake kncking ahuru wannan yasa ta bude kofar kai tsaye, dakin
was so dim babu haske wannan yasa ta kunna haske, babu kowa ciki sai saukan ruwa dataji, tana jin haka ta tabbatar yana ciki wannan yaza ta tsaya tana bin dakin da kallo kafin tayi murmushi ta sauko kasa bayan ta kashe hasken.
Daidai nan yarinyar ta shug
o da juice a hannunta kan tray, bata kaiga karasowa ba maya ta karbe tace “jeki zaj aje”
Yarinyar na futa maya ta nufi kan dining da tray din ta aje, tana ajewa ta dubi sama ganin babu trace din saukowanshi yasa tayi saurin tura hannunta cikin rigar nonon
ta ta zaro tablet dinnan, tana zarowa cikin gaggawa ta bude cover jug din da aka rufe juice din dashi.
Ta balla tablet din har guda biyar ta watsa cokin juice din, tana watsa ta bude abunci da aka kawo, chines rice ce dataji kaya sai kuma pepper soup da a
roman sa ya bade ko’ina, wani irin smirking tayi da fuskanta ta balli tablet din guda biyar again ta afka cikin soup din, take yayi melting saboda zafin abuncin, tayi gaggawar rufewa sannan ta gyara wajen ta maida empty pack din tablet din ga bra dinta san
nan ta kakkabe hannunta.
“Ayau saina sameka kota halin qaqa, kuma dole ka aureni, don bazaka taba bari asan cewa wani abu ya shiga tsakanina dakai ba, if this is the only then i will go yo any extent don naga na mallakeka”
Tana fadin haka ta tattara kafa
funta ta nufi kitchen don jiran saukowanshi.
Acahn part dinsu mayar kuwa as usual kafin bahijja ta kwanta saita shiga part din maya ta dubata yanxu haka kuwa tayi ta shiga, ganin an rage hasken wutan dakin saina bedside a kunne sannan ga alamun mutun a
kwance sannan kuma ga karatun kur’ani na tashi a dakin yasa bahijja murmushi, taji wani dadi aranta sannan ta karo kofar dakin, a tunaninta mayan ce kwance ta saka karatun kur’ani tana barci.
Nanko jerin pillows ne kunshe akan gadon, tasan mummy zata iya
zuwa gaban gadon gashi babu yanda zatayi ta gansar da ita tabbas barci take wannan yasa ta nemi dayar wayarta samsung ta kunna karatu ta kashe komai sannan ta futa.
Bahijja na daga saba ta kira basira ta shiada mata ta rufe kofa saboda ita almost 11 dare
ya soma yi daman sun fi barci da wuri, musamman dadi dake futa da safe.
Acah part din taj ko, yana futowa daga wanka ya feshe jikinsa asual, daman yayi sallah kafin ya dawo wannan yasa yana zuwa wanka kawai yayi, gajiyar dayayi bayajin zai iyacin wani a
buncin kirki amma nannan tayi insisting akan dole saiyayi dinner, missing dinner is not healthy kwata kwata.
Haka nan ya sako pjs dinshi farare tass sannan ya sauko yana waya da mark, turanci yake zubowa cikin American accent dinshi wanda yasa maya dake z
aune kitchen ta jiyoshi, jikinta har wani tsuma yake allah allah daman take ya sauko.
Kai tsaye dining ya nufa, yaja kujera ya zauna wayar na kunenshi saida ya dauka wajen 5minutes kafin ya gama ya aje wayan gefen table din yana kallon abuncin kamar wanda
ke nazari, idanunshi ne ya sauka kan juice din da bai buqaci a hado dashi ba sai yayi tunanin ko nannna ce tasa ayi mashi.
Kamar mai nazari haka ya taaya yana duban warmers din kafin ya soma budesu don ganin abunda ke ciki, da soup din ya fara cin karo s
annan sai Chinese rice dun, rice din ya rufe yabar soup din kawai don baison cin abu mai nauyi,don its already late.
Serving spoon ya doka dake kan dining ya sabya shi cikin warmer din akan idanun maya dake lekensa ya deba ya dan dama dama ya saka a cikin
bowl din sannan ya rufe, ya janyo irange juice din gefe sannan ya saka spoon a cikin bowl din ya debo zaikai bakinsa yayi bismillah daidai nan karar notification ya shugo wayanshi, screen din ya bayyana, poping din message din daya gani yasashi aje spoon
din, ya dauka wayar daidai nan ya jiyo wani unusual motsi, ya maida hankalinshi ga wajen kitchen din, yana contemplating kodai baiji daidai bane.
Wani pop din message dinne yasa ya dauke hankalinshi daga kitchen din ya maida ga wayar tashi ya shiga messag
e din, ya dan dade yana latsawa wayar har maya ta gashi da tsayuwa tsabar ta qagu, dazun ma harya kai baki koron allah take ko yaya ne yaje bakinsa, don tasan yana kaiwa bakinsa shikenan magana ta kare.
Fata take kawai allah yasa yasha duk yanda za ayi sh
iyasama ta saka a soup just incase idan baisha juice dinba, shinkafar ce babu yabda zata iya sakawa a ciki da ta saka.
Tana cikin wannan tunanin ya aje wayar tasa ya miqe tsaye, ta cije lebe kanar zatayi kuka akan idanunta ya wuce sama.
After few minutes
ya sauko maimakon ya zauna kan dining kawai sautaga ya wuce kujera ya aje laptop kan dining ya fara dannawa kamar wanda keyi aiki cikin gaggawa.
Maya kamar ta dora hannu aka dan baqin ciki, yabxu shikenan duk wannan shirin datayi a banza kenan? Innalilla
hi…kai ayau dinan ta shirya komai kuma she was hoping plan dinta ya cinka ruwa amma kashh..
Samun kanta tayi da rokon allah, allah yasa yasha ko juice dinne.
Bangarenshi ko hankalinsa na ga laptop din yama manta da wani soup daya deba ma cikinsa, hankali
nsa yayi nisa sosai babu ahunda yake sai aikin gabansa, chan kuma kawai ya aje laptop din yana shafa cikinsa coffee yakeson shan amma he’s lazy to make one tunawa da orange juice dinan yazashi miqewa ya nufi dining.
Maya na daga kicin a boye tana tunanin
yanda zatayi ta futa ta sake lekowa daidai nan idanunta yakai kan bowl din soup din a gefensa, dayaje daukan juice din yaga soup kawai yaji yana sha’awan shan and baya son yayi wasting sai ya hadoshi da juice din ya dawo parlor ya zauna.
Adaidai lokacin d
ataso kanshi a lokacin yake sipping juice din don har yayi rabi, bata hango bowl din soup din ko yasha ko baisha ba amma tunda har yakai juice din bakinsa magana ta kare.
Wani irin smirking tayi tana juya idanu ta nade hannayeta a kirjinta, wannan tablet
din data saka mashi hatsabibiyar kwaya ce dake tada jijiyo da saka muguwar sha’awa, its more effective ga musamman mazan da basu san mata ba, waenda suke mu’amala ma da mata idan suka sha ya sukeji bare kuma…
Guda daya namiji inyasha take tattara duk wani
kwadayi da sha’awar namiji,ya shiga wani yanayi saboda its very strong aphrodisiac tablets,don tana iya kisa musamman idan ba a biya buqata ba, takan fara aiki cikin qanqanin lokaci, kuma babu namijin da zaisha tablet dinnan mace ta gifta ta gabanshi bai
kai mata hari ba saboda tsabar karfinta, saka mutun fita hayyacinsa take gaba daya, ita data tashi saka mashi ma guda biyar ta zuba mashi both juice da kuma soup dun.
Sake leken parlor tayi ta hango cup din empty gana daya alamun ya shanye tass, ga baki
nsa kuma na motsawa kamar yana taunar abu.
Ko gajiya da kallonsa batayi jira kawai take abun ya fara aiki don tasan yanda abun yake sosai tunda salim yanasha shima.
Bangaren sabeeha tun bayan wuce maya datayi daki ta koma ta watsa ruwa mai zafi sosai t
ana jin wata ni’ima na ratsata sosai, tama fitowa ta mulqe jikinta da mayikanta sai faman kamahin dadi take sosai ta saka turarenta da ya zama signature dinta yanxu, sannan ta saka wasu nighties dunta masu kyau riga da wando pink.
Gashin ta tayi packing s
annan ta saka hula ta zauna kan study table ta kunna laptop dinta tana karatu don sun kusa fara end of semester test.
Takai wajen 30mins tana karatu idanunta nakan laptop din tana karantawa tana review akan diary dake gabanta, wayanta dake gefwnta be ya s
oma kara, ta maida hankalinta ga wajen ganin message din haya.
Cikin sauri ta dauka wayar ta shiga tana kokari locating inda akeyin dm, don har yanxu bata gama iyawa ba haya ce ke koya mata.
Shiga tayi ta karanta message din nata “babes kinyi barci??”
“
Nop idanuna biyu.. ni wannan insta din ban iya ba dama imessage kikayi min”
“Ay ta haka zaki koya”
Suka cigaba da mesaage, haya na bata labarin fiance dinta da yanda yake ji da ita soaai kamar kwai.
Karshe ma dai daga message sukayi switching to video c
all.
“I’m in loveee!!” Haya ta fada tana murmushi sabeeha na kallonta kamar wawuya tana murmushi, how she wish zatayi experiencing wannan love din itama wataran.
“Wallahi sabeeha soyayya akwai dadi, Allush yazo dazu, dana kai masa juice qin karba yayi ya
kama hannuna ya sumbace shi yace baison ina wahalar mashi da kaina oh my gawdd babeeee
🥹
”
Sabeeha tayi shuru tana kallon how excited she is idan tana magana Allush dinan nata,
“Kinga tundazu kika fada min na gaji,kin hanani review din test dinmu kin sa
kani gaba da soyayya”
“Bazaki gane ba, amma ina fatan zaki bama wannan cousin din naki chance, you will become foolishly in love just like mee”
Haya ta fada tare da mata sallama suna dariya…
Bangaren su Taj…
Yana cikin danne danne a laptop din ya som
a jin wani irin zufa na karyo masa, ya dubi ac din dake blowing parlon as usual baya wuce 20 kuma sayin irin sosai ne don baya kashewa, hannunshi ya sanya ga remote dining ac ya jawo ya maida shi 16 sanyin ya kara yawa soaai ya cigaba da aiki.
Ko minti bi
yu baiba yaji zafin da yakeji ya karu sosai kamarma ac is not helping kwata kwata, bayan wannan kuma lokaci guda ya soma jin he’s uncomfortable gaba daya, ya soma gyara zamanshi ahanakli ya runtsw idanunshi sannan ya koma ga abunda yake.
Ahanakli ahankali
ya soma jin wani sabon al’amari, daya gaza gane ko menene, ya matsarda laptop din gabanshi ya soma taba wajen wuyanshi da yakejin wani irin sanyi, sai kuma kofofin gashinsa da suka soma budewa, idanunshi ya nemi karadewa, ga mararshi dayaji tana kullewa.y
a sanya hannu ya shafa wajen yaji wani irin tauri a wajen,ga gabanshi daya fara haniniya lokaci guda,
Ahankali ya runtse idanunshi yayi wata iriyar miqa yana kallon yanda qasanci keyin wani irin zugi baisan sanda ya miqa ba ya furta subhanallah..
Hannun
shi ya sanya gaban wandon yana dafe wajen, gaba daya ya rasa mezaisaci shiga wannan yanayin lokaci guda, mostly it happens idan har yana tunanin sabeeha amma yanxu abun daban ne.
Hannunahi ya sanya gaban rigarsa ya balle botiran, yana kokarin ballewa kaqa
i yaji kafafunsa na neman gaza daukansa yayi saurin janye mazugin wandon ko zai samu sauki ganin yanda mararta ta kara tauri saosai, yanada wani inner daga ciki with hea comfortable quth koda yaushe bai dameshi ba amma yanxu ji yake wajen ya cika inner din
ya takura masa yayi baya ya koma kan kujerar ya miqar da kafafunshi yana rubtse idanunshi ya rufesu gam yana sauraron yanda kirjinsa ke bugawa sosai gashi wata muguwar shawa na taso masa.
Yakai wajen minti biyar a haka yana cije lebenshi amaimakon yaji s
auqi sai azaba, kamar ana ruruta wutar bala’i a jikinsa na buqata.
Maya na ganin yanda ya kowa ya zauna kan kujera ta gane maganin ya fara shigarshi, taso ta dan dakata sai yakai kololuwa amma daga yanda ta ganshi bayan ya miqe dinnan tana hango huge D di
nshi kawai ta kasa resisting.
Bata taba ganin mai irin halitta irin tashi ba wane salim,daga wando tana hango yanda girmansa yake.
Ba tare da wnai tsoro ko fargaba ba ta tako ahanakli ahanakli gar zuwa lokacin idanunshi na rufe ta kara dan nesa dashi kad
an ya soma kokarin cire rigar jikinta, kamar ance ya bude idanunshi tarr ya sauka akanta ta cire rigar gaba daya daga ita sai bra da panta, wani irin nunfashi yaja, dukda yana cikin wNnan yanayin baisa shi mamaki ba, take kuma yaji bakinsa ya masa nauyi ka
wai ya kafeta da idanu, ganin irin kallon da yake mata yasa ta soma takowa zuwa gabanshi, tana kallon yanda yake fidda wani irin nishi ya bude hannayeshi biyu kirjinsa a bayyana yana fidda wani irin gumi, ga gaban nan kamar ana kara iska sai faman nishi ya
ke.
Wani irin makirin murmushi tayi hannunta biyu bayanta wajen bra dinta ta soma balle maballin hartayi nasara ta saki bra din kasa cikin hanzari ya runtse idanunshi yana ambaton sunan Allah, tsari kawai yake nema daga allah adaidai wannnan gabar dan kom
ai zai iya faruwa, bai bude idanunshi ba saida yaji motainta a gabanshi gaba dayanta tsirara haihuwar uwarta ta duga tsakankanin kafafunshi kamar wata mage ta fara tahowa zuwa ga inda yake.
Tana dosowa ta daga hannayenta biyu ta dora kan thighs dinshi, y
a sake furta neman tsari daga Allah, allahuma ajirni fee museebati… babu irin adduar da bata zuwa ranshi bakinsa na furtawa, bai gama shiga tashin hankali ba saida yaji hannunta a gabansa ta dora a wajen tana wani irin nishi, “its so easy for both of us, a
nd i promise youll love it, kayi yanda kaga dama dani, cum in me rawfully ita my pleasurrrrr” ta karashe tana jan majina, runtse idanun nan dayayi da muryarta dayaji ga kuma sunan allah da yake kira yana neman ya lulubeshi daga masifar data yo kanshi, loka
ci guda wani irin karfi yazo mashi, ya bude idanunshi da sukayi jaa kamar garwashi ya soma magana “gett..out”
“You need me bazan iya fita na barka haka ba…”
“Please….” Ya fada abun tausayi, har cikin zuciyarsa baya son wannan alamarin dake shirin afkuwa
akanshi, “you need me taj…you need that pleasure, come to mee baby”
Tana fadin haka ta soma shafa kirjinsa tana goge kirjinta a gabansa, kamar an kakkasa joint dinshi haka yaji, bai fasa ambaton allah ba bai fasa ba ya cigaba jijiyoyin kansa da jikinsa su
ka fito rudu rudu, abunka da ingarman namiji.
Tashi tayi ganin a tsugunna bazata samu yin abunda take so ba ta fara kokarin hawa jikinshi har tayi nasara sannan ta kwanta kan huge kirjinsa da kwantaccen gashi ke kwance lub lub, tana magana kasa kasa gaba
daya ita ke controlling jikinsa, “uhmmmm…you smell niceee”
Ta fada tana kokarin kissing kirjinsa, ya danqe hannayenshi sosai ya daidaita natsuwarsa yanason turata, gangar jikinsa taqi basa hadin kai.
“I will make you minee…i will use this opportunity don
na sameka kuma dole ka aureni yanxu idan ka shiga jikina… uhm”
Tana kaiwa nan ta fara aika mashi da wani irin mahaukatan kissea marasa fasali, tunda ta soma magana ya maida hankalinshi ga abunda ta fada, take kawai yaji irin karfi yazo mashi ya sanya han
nayeshi both ya fiddota daga jikinshi ya watsata kaza kai kace tsako ya kamo ya wullo daga sama ta fadi dimm,