Showing 231001 words to 234000 words out of 338813 words
/>
Furgita tayi ganinshi tsaye
unexpectedly wanda yasa ta furta “wayyo allah na”
Saurin kauda idanunta tayi ta hade rai sosai ta tunkari hanyar futa daga bedroom din.
Ko taku biyu batayi ba ya wulla hand towel din da yake tsane kanshi dashi ya kamo hannunta tare da janyota zuwa jikins
hi da karfi.
Hankali a tashe ta zaro ido tana kallonshi, mamaki take sosai yanda akayi ya sauya don harta bar saudiyya zata rantse this is not the taj data bari, yanada ego sosai don alokacin daya samu sauqin nan wani gani gani yake mata musamman dayaji
ita maid dinshi ce kuma khaal ya aura mashi ita, ko kadan bayasan kusanci da ita danma dai babu yanda ya iya ne saboda yana tunanin akwai cikinshi a jikinta, she can recall how yanda dakyar ma yake iya amsa maganarta idan tayi mashi, completely ya chanza
mata from didin data sani her best friend to someone cold and very harsh.
Bai bata damar magana ba shima kamar ana ingizashi ya ja hannunta har zuwa bathroom, tirjewa ta somayi tana kokarin kwace hannayenta amma ta kasa .
“Dan allah ka kyale ni,what are
you trying to do? Please leave me alone”
Bai kulata ba har saida suka shiga bathroom din, bai tsaya ko’ina da ita ba sai gaban pressure shower din bathroom din, tana facing dinshi, batayi auni ba kawai taji saukar ruwa mai dumi akanta ta kowanne angle, ta
kanta, ta gefenta na hannun hagu da dama da pressure sosai wanda ya sa ta razana sosai ta kidime batama san sanda ta kamo arms dinshi ba ta rike gam.
Smirking yayi ganin yanda ta tsorata sosai gashi magana takeson yi ta kasa saboda yanda ruwan ke sauka a
jikinta, matsowa yayi sosai don tsazarar dake tsakaninsu ba mai tsayi bace ruwan shima ya soma sauka a jikinshi kamar ba yanxu yayi wanka ba.
A furgice ta juya mashi baya tana kokarin lokacin inda faucet din shower din yake don ta kashe, yana lura da abu
nda take sonyi yayi hanzari hade bayanshi da nata zuwa bangon bathroom din, hannu biyu ta aza saman bangon tanajin bare skin dinshi a jikinta, ga hannayenshi daya dagasu ya sata a tsakiyan su.
Barr barr barr haka jikin ta ya soma rawa ga tsoro ga saukan r
uwa ga kusancin dake tsakaninsu, rage pressure din ruwan yayi ya soma sauka kadan kadan wanda yasa nunfashinta ya dan daidaita,so take ta juyo amma tana tsoron yanda abun zata kasance don rigar jikinta bata kirki bace gashi bata saka bra ba wannan abun kun
ya, she can feel how her nipplea became so hard!!!! Lokaci guda tunda ruwan nan ya sauka a jikinta ga kuma cikakken namiji a gabanta, gashi bathroom din is so steamy saboda turirin ruwan dake sauka.
Take kafafunta suka soma rawa suna neman saki zata sulal
e ya zare hannayenshi biyu daya dafe bamgo dashi ya kamo waist line dinta, tana jin hannunshi tayi saurin runtse idanunta tana jin wani baqon yanayi yana neman riskarta.
Kamar kai rada haka ya sake matsowa dab da ita jikinshi na hade da nata ya soma magan
a na.
“Trying to escape from me hmm?”
Wani irin yamm taji a jikinta tsikar jikinta ta tashi sai faman wulla idanu take, tanason magana amma kamar ya dinke bakin nata so take kawai tayi tsuntsuwa tabar toilet din.
“Why didn’t you tell me that youre sick
huh??im sorry for pressuring you okay?”
Sai a sannan ta samu damar yin magana ita kasa kasa kamar munafuka.
“Please let me go,”
Kamar ana fuzgarshi ya sake manne jikinshi da nata tanajin yanda kirjinsa ke bugawa sosai kamar ana buga ganga yace “i will
never let go of you, not now not ever”
Dauke hannayenshi yayi daga waist dinta ya maidashi kafadunta ya fara kokarin juyo da ita, duk tirjewarta kasawa tayi yayi nasarar juyo da ita hannayenta na kan kirjinta ta tamkesu tam tare da kulle idanunta ko kallo
nshi bata son yi a wannan yanayin.
Kallon fuskanta ya somayi daga kan gashinta dake kwance kan fuskanta zuwa ga idanunta da lashe din sukayi wet zuwaga dan bakinta da ruwa yasa suka zama moist har wani jaja sukayi saboda cijesu data dunga yi ba tare da ta
san tanayi ba.
Tun dazu yake hana kanshi daga kallon kirjinta da tunaninsu ke yawo throu his mind, batun yanxu ba tun a saudi, tun kafin ya koreta ma.
He doesn’t want to loose him self at the same time kuma ya kasa controlling kanshi.
Bitting lower lips
dinshi yayi which makes him looks more hot and sexy yana hana kanshi wuce gona da iri, don ayanxu hes trying to win her first befor anything else.
“Please sir, this is not right, this is considered a biggest sin, please im begging you…”
Yatsanshi ya sa
nya kan lips dinta tayi saurin bude idanunta ya sauka kan huge kirjinshi ko ina is tame a murde.
“Fatima…i will never do anything that will hurt trust me,”
“Then let me go please” ta fada ahankali
“Let me check your temperature first..” yana fadin haka
ya dan rankwafo, tana ganin fuskanshi dab da tata tasan kokarin kissing dinta yake wannan yasa tayi saurin kauda fuskanta gefe.
Ya bi fuskan nata da kallo for some seconds kafin ya danyi baya ya kashe shower din.
Inda towels ke jere ya janyo guda biyu
ya kiqa mata daya ba tare sa ya sake kallonta ba yace “cover up”
Karba tayi da hanzari ta lullubama kanta, tana dagowa taga ya bude kofa alamun tazo ta wuce, kamar jira take kuwa ta futo shika ya futo, tana kokarin fucewa a haka ya dakatar da ita, baisan
wazataci karo dashi a wannan yanayin ba amma bayajin zai barta ta futa haka.
“Wait a minute please, let me get you something else, don’t step out like this” yana fadin haka ya wuce closet, tana fakr idanunshi kuwa ta dauke mayafinta daya fadi kasa lokaci
n daya ja hannunta suka shiga bathroom, ko second daya batayi ba ta arce.
Yana futowa da jallabiya yaga wayam babu ita ba labarinta, kofar bedroom din ya bude daga saman stairs yana hango kasa daidai lokacin ta bude kofa harta fuce ta karo, bitting lower
lips dinshi yayi babu yanda ya iya da ita ya kyaleta don bazai iya binta ba don shima daga shi sai towel kawai.
A gurguje ta dunga tafiya tana harde kafafunta kamar ga tsoro ga fargaba, tashin hankali yanxu me zata cema anty rabi? Innalillahi wa inna ilai
hi rajiun.
Bude kofar kitchen tayi allah yaso babu kowa wannan yasa ta nufi hanyar dakinsu da gaggawa tana shiga nanma fatan allah yasa basira barci take tayi, aiko tana shiga ta ganta a jeme sai jero masori takeyi kamar yaqi, ajiyar zuciya ta sauqe a gur
guje ta wuce bathroom ta tube kayan jikinta da suka jiqe, gaba daya ta manta tana period allah yaso bata rushing sosai amma yanda ta jike dunnan zata iya bata jikinta.
Kimtsa kanta tayi ta sake wanka kafin ta tsaya jikin mirror din bandakin tana duban kir
jinta, gaba daya yanda sukayi roundy shape dinnan haka sukayi jaa sosai musamman wajen nipple dinta daya dan kumburo, har tsoron tabawa takeyi don this is the second time ta gansu sunyi mata haka.
Tana futowa daga bathroom rabi ta shugo da sallama, amsata
sabeeha tayi tana kokarin hada ido da ita don ji take kamar ta ganota.
“Wannan shemanmiyar badai barci takeba har yanxu? Koda yake nima barci nayi ban dade da tashi ba ya jikin naki?”
Sauke ajiyar zuciya sabeeha tayi jin haka tace “da sauqi”
“Kin sam
u kinyi aikin?”
“Eh tun daxu nayi na gama” ta bata amsa.
“Toh amma ya fita kuwa? Ko yana nan? Don kinga bamuyi abuncin rana ba tunda naga basa wuni a gidan?”
Cikin sauri sabeeha tace “ya futa tun kafin na gama ma”
“Toh shiknan ma Bari mu fara shirin di
nner, tashi wannan jemammiyar ku futo”
Da toh sabeeha ta bata amsa ta futa zuwa kitchen, tana futa sabeeha ta tada basira ita kuma ta shiga saka kaya.
Gaba daya ji tayi kamar batayi zazzabi ba kwata kwata hatta ciwon kafa da take yawan yi musamma first d
ay of her monthly pp yau babu, ko me ya mata allah kadai ya sani, magana take da zuciyarta tana duban hannunta inda ya mata allura wajen har ya danyi jaa kadan.
Haka suka futo suka shiga kitchen don shirrin kammala dinner da wanda za a kai asibiti.
Had
iza kuwa bata dawo ba sai wajen karfe biyar da rabi, tana shigewa daki kuwa ta kwanta barci don a gajiya ta dawo ga wadda jamilu ya tara mata allah ya wadai.
Wajen karfe biyar da rabi ya futo cikin shirinsa fess fess, yau ya fara saka bespoke dinkunan da
anne tasa aka mashi masu kyau, wani sky blue yadi, kayan sun mashi kyau sosai ba kadan ba don sun dan kamashi, ya dora da black givench slippers masu kyan gaske.
Kanshi wai kyalli yakeyi saboda gyara shi dayayi ga wani kamshi mai shegen dadi da yakeyi.
F
utowa yayi yana duban agogon hannunshi, daidai compoud din gidan ya dakata yana duban main house, yanajin kamar ya shiga ya ganta.
Haka nan ya hakura ya nufi wajen motarshi ya shiga yayi reversing motar ya futa.
Bai tsaya ko’ina ba sai asibiti, yana pa
rking ya futo daga cikin motar, as always koda yaushe idan har da mutane a asibitin nan daya gifta haka za a bishi da kallo kamar sabon gani, harya saba, mutane ba a iya ganin abu mai kyau ba wasu kallon ma kamar zasu fadi, gashi yaqi jinin irin wannan abu
n musamman ga mata, its a turn off for him.
Securities din dake wajen har sun saba dashi yana zuwa haka zasu mimmike suna sara mashi, kai tsaye ya nufi cikin asibitin inda aka kwantar da anne.
Da sallama ya bude kofar gaba daya duk suka juyo, duk suna za
zzaune, anty fadila, nanna, anty mubina, maya, laila da hamad sai anne dake zaune tana kallonsu gaba daya taba murmushi, a saman kanta ko wani abun karafuna ne da aka saka mata.
Kamshinsa ne ya masu sallama mai dadin gaske, anne tayi murmushi tun safe yau
batajishi ba gaba daya, haka ta dunga bidarshi nanna tace mata zaizo.
“Welcome tajudeen” anne tayi magana tana miqa hannunta daya tana fara a.
Murmusawa yayi ya karaso har inda take hamad ya miqe ya bashi seat din don ya zauna.
Hannunta data miqa mashi
ya kama ya rike tare da kissing din hannun nata yana farin cikin progress din datake samu.
“How are you feeling anne?do you need anything?”
“Alhamdulillah deen, yau ban jikaba gaba daya”
“Im so sorry i wasn’t feeling well earlier so I decided to take a
little rest”
“Masha allah that goods how are you feeling?”
“Alhamdulillah” ya amsata a natse, ahankali suke magana don su nanna basa jinsu sai murmushi kawai datakeyi ganin yanda dan nata keda kusanci sosai da yayarta, yanda suke shida anne da yanda ya
damu da ita abun yana burgeta bama ita kadai ba harda fadila, kusan ma itace zata fadi yanda ya damu da anne, hidimar da yake da ita ko su yayanta basayi,saida ya tabbatar ta samu extra extra extra care din da basuyi tsammani ba, consultant dinnan daya kaw
o specifically saboda ita kawai ya kawo kuma har yanxu yana nan don yace sai sun tabbatar shes heal complete kafin ya koma kasar daya futo.
“Jeka gaisa da oummi ka saika dawo mugi hira”
Murmushi ya mata sannan ya tashi ya nufi inda suke zaune, tashi lail
a da maya sukayi suka bashi waje ya zauna kusa da nanna kamar dai yanda ya saba ya kama hannunta itama ya sumbaceta.
Suna gama gaisawa anty mubina da fadila suka gaishesa, don yanxu fadila wani girmansa take gani sosai dukda ta girmesa nesa ba kusa ba.
M
ubin dake wasa a hannun laila ya tashi daga jikinta ya taho wajenshi da sauri, aiko ya daukeshi ya dora kan cinyanshi laila tace “good evening uncle taj”
Dan murmushi ya mata ba tare daya amsata ba, ta zubguri maya data kafeshi da idanu, tund aya shigo ta
kasa dauke idanunta, at that point tagama macewa akanshi gaba daya ya rabbi.. ya mugun haduwa ba kadan ba, ya futa daban haka zalilka komai nashi ma, yau daya saka kaftan dinnan sai ruwan hausa fulani daya dauko daga nanna ya bayyana a jikinshi,typical c
lassy husband material kawai.
Maido da dubanshi yayi ga mayar coincidentally ta wani kashe ido tace “hello uncle taj”
Ba tare da ya sauya yanayinshi ba ya daga mata kai kawai.
Dukda ba wani response look din kirki ya bata da za ayi bragging samun kanta
tayi da shiga shauqi, shiko yau gaba daya wani irin dadi da kwanciyar hankali ya tsinci kanshi a ciki, definitely badan kowa ba saidan fatima.
Sake dagowa maya tayi suka sake hada idanu, saitaga kamar murmushi yake mata a nata illusion din, gaba daya ta r
igada ta ya mace mata.
Laila ko na kallon ikon allah babu abunda take sai murmusawa, nanna ma tayi noticing irin kallon da mayar ke mashi amma bata kawo komai ba.
Hirarsu suka cigaba dashi sosai har akayi magrib, mazan suka fita, hamad dashi su kuma mata
n sukayi sallah anan dakin.
Suna dawowa hanad ya dubi su laila yace “ku tashi ku tafi, zanje na dawo da dinner”
“Hamadu bari mu tafi gaba daya kawai” nanna tayi magana.
Anty fadila tace “maman mubin, zaki bisune? Ko zaki jira daddy”
Cikin kunya anty mu
bina tace
“Ah ah zan bisu dai gwara na koma nabar su inti a gida da nanny ga dare yayi”
“Gaskia dai don dawowar daddy ba yanxu ba qila sai yakai har wajen 9, nanna zaki bisu ne ko tare da uncle taj din nasu zaku tafi?”
“Hanyarshi daban tawa daban dam
an bashi ya kawoni ba”
Shafa kanshi ya danyi kamar ya yaji mai tace, ya danyi smirking, well ya dan fara picking words dai kadan kadan na kalmomin hausa kodan saboda sabeeha yakeson ya koya sosai.
Maya da karfin hali ta dubi nanna tace “toh nanna zamu
iya bin uncle taj? Munason mu dan kara zama”
“Ku zauna mana saiya taho daku”
Wani irin dadi maya taji aranta sosai laila ko tayi gumm batace kala ba.
Sallama nanna tayi dasu harma da anne sannan suka fita tare da hamad da anty mubina da mubin.
Suna fit
a dakin ya zama awkward gaba daya sukayi shuru, gashi shi bai iya wani jan conversation ba, anne kuwa daman bai dade da shugowa ba tayi barci saboda allurar da akayi mata duk bayan awa biyu.
Fadila na gyara mata duvet din da aka lullabata dashi sannan ta
duba drip din da aka saka mata ganin ya kusa karewa yasa ta futa.
Tana futa laila ta dan sake ta dubi taj tace “uncle taj you look amazing in kaftan masha allah”
Da mamaki taji ya amsa ta “thanks”
Maya najin haka ta dago ta kalleshi tace “uncle taj how
old are you?”
Wani irin kallo ya mata, ba tun yanxu ba yake ganin yarinyar kanta na rawa sosai, kuma daga gani zatayi raini da tsiwa shi kuma abunda yaqi jini kenan, bayason raini kwata kwata ko babba bai yarda ya raina shi ba balle yaro.
Ganin haka yasa
jikinta ya mutu tace “I’m sorry if thats intrusive”
Bata gama karasawa ba taji yace “make a guess”
Gaba dayansu murmushi sukayi harma da laila ganin yau yana kulasu, laila tace “38? 39?”
Maya ta kalleta tace “dallah yiwa mutane shuru,” ta karashe tana
hararata kafin ta kama habarta tace “let me guess uhmmm 35?”
Relaxing bayanshi yayi surutanshi harya fara damunshi, laila tayi saurin cewa “uncle taj who guess right?”
Bude idanunshi yayi ba tare da ya dago ba yayi pointing inda maya ke zaune.
Excitedl
y ta kyalkyale da dariya tace “uhm that my speciallity lol, na iya guessing”
“Uncle taj did you have a girlfri….” Laila ta jefo mashi tanbayar tun kafin takai aya shugowar fadila yasa ta guntse maganar tata, ya miqe yana duban agogon hannunshi wajen 8:30
kallon shi fadila tayi tace “zaka tafi ne?”
“Yes mami” dan murmusawa anty fadila tayi jin yanda ya kira ta “toh shikenan, ku tashi ku kuma, saida safe idan ta tashi zan fada mata ka wuce”
Girgiza kai kawai yayi ya fuce su maya da kaudi aka wani jaa mayaf
i akan kafada, laila ma ta dora nata aka sabida abaya tasa.
Kallonsu fadila tayi tace “ku kama kanku bana son shirita”
Sallama suka mata suka fita.
Yana kunna motar suka karaso, maya tayi saurin bude gidan gaba ta zauna laila kuma ta zauna baya.
Ko dub
ansu baiba yayi reversing motar suka fita daga asibitin.
Tafiya sukayi mai dan tsayi kadan, maya nason yin magana amma ganin yanda yanayinshi ya sauya gaba daya yasa taji tana shakkarsa.
Karahe dai dataga wannan is an opportunity for her wannan Yasa tace
“uncle taj..can you please buy us some bobble tea and jelato?”
Bai kalli inda take ba kuka bai bata amsa ba saida ya wani jaa aji harta fidda rai kafin yace “set the map to the location” ya mata nuni ga screen din motar shi.
Maya fa duk a tunaninta yand
a yake kulatan nan ya kamu ne a ganinta, wannan yasa taketa faman zaqewa, danna screen din tayi ta saka map sannan suka wuce wajen ice cream din, in less than 5 minutes suka karaso don babu nisa, wani capitative waje ne ta kawosu na masu kudi don motocin
dake wajen saina yayan wane da wane,yana parking suka fiffito hardashi.
Yayi gaba suna biye dashi a baya, dadin wayewa kenan, zaka rantse ba yau ya fara zuwa wajenba, tafiya yake majestically kamar basarake.
Ciki