Showing 81001 words to 84000 words out of 338813 words

Chapter 28 - MATAR TAJ COMPLETE

look fresh…”

Wani irin matsiyacin kallo ta mashi kafin ta fara kokarin goga mashi magana, “karka

sake kuskuren taba wannan katsamin hannun naka mai dauke da najasa a jikina, kaf rayuwata ban taba ganin kare ba irinka, koda yake bazanyi mamaki, tunda har ka iya kaci amanar matarka da qanwarta babu abunda bazakayi ba”

Muryar barad ne yasa tayi saurin

barin wajen, ranta ba karamin baci yayi ba, shima kanshi tareeq din ya shaqa, idan ya fahimci abunda take fada tasan yayi mu’amala da afiya kenan, “shit”

Ya furta yana kai cije lebe, fadwa ko data samu abunda take nema tayi saurin komawa cikin gida tana

mai kallon hotonsu data dauka, yanxu tanada evidence guda biyu kwarara, saidai idan ta nuna mashi tasan bazai yarda da ita ba dole ta biyo ta hanyar hidaya, hidaya ce kawai zata nuna mashi

wannan ya yarda, shi kuma tareeq its high time ta kaudashi daga ray

uwarta bashida wani amfani a yanxu.

Achan garden ko har zata juya tabar wajen tsabar takaici ta dan dakata ganin barad zaune,dago mata hannu yayi don ta karaso inda yake,takowa tayi gar inda yake ta zauna gefenshi ganin snack da juice a gabanshi, “yaushe

aka kawo wannan?” Ta jefo mahsi tambaya, “ammu tasa maid ta kawo”

Tana jin haka ta dan murmusa, allah sarki ammu, daukan juice din yayi ya miqa mata ta amsa, saida ta dan jinkirta kafin ta fara kokarin kaiwa bakinta, bata ida kaiwa suka jiyo

Muryarshi ka

mar saukar aradu ya kwala mata kira saida ta girgiza, “FATIMA!!!!”

Chak ta dakata da shan juice din har yana neman barewa, jikinta har kyarma yake tayi saurin miqewa tsaye, takowa ya soma yi majestically harya karaso gabanta kafin ya amshe juice din dake

hannunta ya jujyashi, tare dakaiwa wajen hancin sa.

,”uncle tajjj..you wnat to join us?dazu nazo wajenka anty sabeeha tace you’re busy”

Baima jin abunda barad din ke cewa, “waya kawo wannan?”

Ya tambayeshi yana mai mashi nuni da juice dun,shi kanshi y

aron saida ya tsorata da yanayin uncle din nasa,

“Maid ta kawo, tace ammu tace a kawo mana nida aunty”

Ammu dake biye da taj din hankali a tashe ta karaso wajen, daman taj din na saukowa ita ya tadda a sitting room har tana tambayarshi ina fatima, nan y

a shaida mata bata sama, shi yaka dauka wajen ammun tazo, ashe ba wajenta tazo ba, wannan yasa ya futo, haka kawai yaji ya kasa sukuni rashin ganinta da baiba, yana futowa ya hango tareeq daya futo daga garden din, harya wuceshi shibaima lura da taj din ba

a tsaye, saboda tsabar bacin rai, harya kauda kai kawai yaji ya kasa sukuni ya nufi garden din yana zuwa daidai nan take tambayar barad waya kawo mashi juice haryake fada mata ay maid ce ta kawo tace ammu ta bayar a kawo masu.

Yanajin haka take gabanshi

ya fadi, just a minute ago ya tabbatar ammu batasan ta sakko ba and now????…

Cikin ikon allah instint dinshi ya bashi this is not right wannan yasa ya dakatar da ita cikin gaggawa.

Maganar ammu ce ta dawo dasu,

“Au ashe kuna nan, har kunsa gabana ya fa

di”

Rai a bace ya juyo ya kalli ammu, “ammu is this from you ke kika bawa maid ta kawo masu juice?”

Ya mata nuni da juice din, da mamaki take kallonshi, “ni kuma? Ba anan ka taddasu da shi ba? Maid kuma? Ay ni banma san sun sauko ba”

Confusedly sabeeha

ke kallonshi da ammu din, take jikinta ya fara karkarwa idanunta ya fara kawo ruwa, ganin yanayinta yasa ammu saurin cewa, “meke faruwa ne? Fatima?”

“Nima ban sani ba ammu, nabar barad anan zanje na dauko ball dinshi daya wulla acahn shine..shine bayan na

dawo yacemin wai kin aiko maid ta kawo mana juice da snack”

“Na shiga tara ni…banma san kuna nan ba? Wace maid dince? Meysa zatayi karya dani…”

Shuru taj yayi baya son yayi making din wannan into an issue don shima bai tabbatar da zargin da yake ba

don haka ya kalli inda sabeehar ke tsaye tayi tsuru ya ja hannunta suka bar wajen, janta yake kamar wata yar

baby har suna shigo cikin gidan, mutanen gidan daya sauko bai gansu a kasa ba sai gasu, kowannen su zaune ido wiki wiki kai kace gaba dayansu sunad

a gaska, nanko kowa da abunda ke ranshi na rashin alkahiri.

Bai sake hannunta ko ina ba sai dakinsu, yana sakin hannunta tayi saurin shafa wajen don haryayi jaa sosai taji ruko, shafa gashin fsukanshi yayi tare da runtse idanunshi kafin ya bude, take gaba

nta ya fadi don yanayin idanunshi ya sauya sosai, ba zato ba tsammani taji ya kama kafadunta yayi baya da ita har bakin bangon dakin ya kureta da idanunshi babu wasa ya soma magana a kakkaushe, “wa ya baki right din futa daga part din? How dare you step ou

t of this house ba tare da sanina ba? Didnt i warn you not to even walkout without hijab?,”

Harga allah lokaci guda taga ya chanza mata, tama kasa gane inda ya dosa, why is he acting up like din, “are you deaf?” Ya sake daka mata tsawa,

Bakinta na rawa

ta soma magana “nida barad ne kawai mukaje garden wallahi,”

“What where you doing there? Kinsan daga waye juice din yake da zaki sha? Are you going to act dump just to risk your life and my childs? Eh!!!”

Ya sake daka mata tsawa kamar yasan ana kokarin

cutar da ita ko cutar da ita za ayi,

Kamar zatayi futsari a tsayen nan haka takeji, “dan allah kayi hakuri didi…I’m sorry bazan sake ba”

“Listen to me, daga yau karna sake ganinki waje, stay here, and dont you ever take anything from anyone, i repeat a

nyone..understood”

Yana fadin haka cikin hanzari ta girgiza mashi kai, “understood!!!”

“Yes..” ta amsashi,…



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 75

A fusace yabar

dakin gaba daya ranshi a jagule yake, tundaga ranar dayaga sonata na kokarin cutar da ita ya kasa samun natsuwa da kowa bama ita kadai ba, the biggest threat to her will be fadwa, fadwa batada kama, kuma yasan how obsessed she is with him, yaga yanda hana

klinta ya tashi muraran lokacin dataji sabeeha nada cikin shi, tsoron daya karsu illata cikin jikinta harda ita dinma.

Tunda yabar gabanta jikinta ke bari sosai, babu abunda take sai innalillahi a cikin zuciyarta, yaudai taga fushinsa muraran, a hakan ma

bataga komai ba,

Dakyar ta iya takowa bakin gado ta zauna, tare da dafe kirjinta dake bugawa fat fat… shuru tayi tana hasashen abund aya faru dazu batama san lokacin da hawaye ya soma zarya akan fuskanta ba..idan har zaiyi fushi akan haka ya zata kasance

idan ya gano babu cikin shi a jikinta? Anya zata iya kuwa? Tana jin kamar ta yaudareshi ta mashi karya, karya da ciwo, musamman akan abunda ya shafi mutun, hes beginning to love abunda doesn’t exist, cikin nan babu shi, innalillahi wa inna ialaihi rajiun,

“ya zanyi?,”

Budo kofar dakin ya sakeyi, ya tako har inda take, bata ankara dashi ba saida ya miqa mata ruwa faga glass cup daya debo daga kitchen, saida ya

futa ya shaki fresh air tukunna ya danyi sauqin bacin ran dayakeji, sai a lokacin ya tuna yanda ya

barta, ta tsorata muraran and its not good for a pregnant woman.

Dago da idanunta da hawaye ke sauka tayi ta kalleshi tare da kallon hannunsa dake miqa mata glass cup din, hannunta na mazari ta dago zata karba ya hade hannaeysu gudun karta yada glass cup

din.

Da hannunshi nashi da nata yakai cup din bakinta ta dan sha kadan kafin ya cire cup din ya ajiyeshi a gefe, ganin irin kallon da yake mata yasa ta sauke idanunta kasa.

Saurin runtse idanunshi yayi ya bude, baya son ganin mutun na hawaye abun yana b

reaking dinshi, gashi bai iya lallashin mutun ba balle ya fara akanta.

Samun kanshi yayi zama gefen da take zaune, yana zama kawai ta sake fashewa da kuka, sunkuyawa tayi tsakanin cinyoyonta, juyowa yayi yana mai kallon bayanta, hannunshi daya ya daga ya

dora a bayan nata ya fara dabbin bayan nata ahankali cikin lallashi, ya dade yanayi sai kuma chan yayi gyaran murya “uhm…”

Ya dan dakata yama rasa me zaice mata, sorry zaice ne ko menene?, for the second time ya sake gyaran murya wannan yasa ta dago da fu

skarta tare da turo bakinta tana kallonshi, wata iriyar shagwababbiyar fuska tayi a daidai lokacin wanda hakan ya kusa sashi murmusawa, abun ya bashi mamaki, how did you come up with something like that with her face, “why are you crying?”

Wata iriyar har

ara ta galla mashi batama san tayi ba, harda kauda idanu, zaro idanu yayi waje tsabar mamakin abunda tayi, “whats that?”

Ya mata nuni da idanunta,tasan harar tashi da tayi yake nufi amma ta basar kamar batama san tayi ba.

“Mutun sai fada kawai, my old di

di baya fada, hes so calm and sweet”

Ta fada ahankali, “what did you say?”

Saurin miqewa tayi tsaye ba tare da ta kalleshi ba tace “ni bada kai nake ba”

Har zata bar wajen yayi saurin kamo hannunta, chak ta tsaya, wani irin taji a jikinta kamar yau ya t

aba kama hannunta, jawota yayi baya ta zauna bakin gado kafin ya saki hannun nata.

“Fatima..”

Ya kira sunanta a natse.

Ahankali ta dago da idanunta ta kalleshi ganin he’s very serious,

Kamar mai tsoron magana ya soma cewa “plea..se be careful next tim

e,”

Kallon bakinshi ta dunga yi, tund aya fara magana harya gama, saitaji wani iri aranta, tasan duk wannan abun da yakeyi sbaoda cikin nan ne da babu shi.

Sauke ahiyar zuciya tayi tare da dakewa ta soma magana

“Insha Allah, kayi hkuri didi bazan sake

ba Insha allah”

Tana fadin haka ta sauke mashi murmushi, har yana hango braces din dake maqale da hakoranta, kauda idanunshi yayi tare da miqewa tsaye,

“Zaka futa ne?” Ta jefo mashi tambaya,

Bai juyo ba chan kasa kasa ya amsa da “yes”kafin ya fuce.

***

Tafiya yake anatse a cikin motarshi babu gaggawa, sanye yake cikin casual dressing dinshi as usual,bai tsaya ko ina ba sai inda zasu hadu da mutabblb bayan ya daukeshi suka nufi kamfanin property agencies da suka

saya gidan khaal daga hannun gove

rnment, suna isowa yayi parking kafin ya futo, mutabblib shima ya futo,suka shiga cikin Kamfanin a tare. anan suka tadda lawyer da mutabbli ya masu hiring wanda zai zama shaida sannan zai kawo legal papers wajen reception suka tsaya mutabbl yayi magana da

mutanen wajen kafin su shige daga ciki wajen MD din.

Mutabblb ne ya bude kofar ya shiga kafin taj ya biyo bayanshi.

Gaisawa sukayi da MD din ya basu damar zama wajen mazaunin baqi, ba tare da wani bata lokaci ba suka gabatar da kansu inda mutabbl ya waki

lci taj din wajen mutumin don shine zai saya gidan amma karkarshin sunan mutabblb.

Property documents din gidan mutumin ya ajiye masu so that they can go through sanna suka fara reviewing, suna gamawa a take sukayi sighning deal,taj na daga zaune yana kal

lonsu, shi zai saya gidan amma vaya son asan shine ya saya,shiyasa ya saka mutabblb a cikin, har zuwa yanxu yana mamakin yanda ya yarda dashi, abunda bai taba yi ba kenan, which shi a wajen is very risky, bai sanshi ba baisan asalinshi ba abota ce kawai ta

hadasu, this is the first yake irin wannan kasadar, bayan wannan ma this is like a test, ta hakan zai gane idan mutabblb din can be trusted ko akasin haka.

“Thank you mr Mutalib abdallah!”

Hannu shima ya miqa mashi suka gaisa kafin suyi exchanging signa

ture bayan sun bashi original copy din papers din.

Atare suka futo suka nufi cikin motarshi, suna shiga ya kunna motar tare da dan nunfasawa, juyowa mutabble yayi ya kalleshi kafin ya miqa mashi papers din ya karba yana mai kallon takardun.

“Thankfully

basu saka gidan a kasuwa ba amma sir meysa ka dage saidai a saya gidan da sunana?ni a ganina yafi dacewa ace tunda kai ka saya ya zamana sunanka ne a wajen”

Shuru taj yayi baice komai, nazari kawai yake yanda zai nemi iyalan khaal, sai ayanxu yake dana

sanin rashin yin zumunci da kowa, khaal dinma don yana yawan bibiyar rayuwar sa ne,yama rasa dalilin dayasa ya saya gidan, saidai yanajin hakan shine daidai.

Ganin yayi nisa cikin tunani yasa mutabbl gyaran murya yana mai fuskantar taj din, “yadai sir?”

Nunfasawa taj yayi sannan ya dubeshi, “thank you!”

“Haba ba damuwa, yanxu saika fadi sunan da kakeso ya koma kan property din saina fadama lawyer din yayi processing komai”

Dan nisawa yayi kafin ya dubi mutabbln din yace “a report din daka tura min na

ga ance iyalanshi sunbar kasar nan ko? Inason nasan inda suke saboda ya koma wajen su, saidai bansan inda suke ba”

Saurin runtse idanu Mutabblb yayi, shi kadai yasan yanda yakeji aranshi, wani irin farin ciki yakeji hade da emotional feelings, da khaal na

raye sai yafi kowa alfahari da taj, ashe zaiyi mashi halarci dukda baisan abubuwan da khaal din yayi dominshi ba da yanda yayi protecting dinshi, kaf familyn nan babu wanda yayi kokarin taimakon iyalan khaal din harma wajen wanke sunan khaal din, karshe m

a cireshi daga family history dinsu sukayi gudun kar laifikanshi ya shafesu, kuma yayi ruining masu company image dinsu, kaicho dan adam, lokacin da iyayensu suka rasu shi kadai ne ya tsaya akansu, ya kula dasu amma yanxu ga sakayyar da zasu mashi,daman an

ce bazaka taba sanin mai qaunarka ba sai baka raye kabar iyalai.

“Gaskia bazan boye maka ba kanada zuciya mai kyau, duk wannan illegal laifukan da akace yayi da tuhumar shi da akayi harda zarginsa da akayi da sa hannu wajen kidnapping dinka, hakan baisa

kayi neglecting iyalanshi ba?”

Yana karashewa ya maida dubansa ga taj din,

Idanunshi na kan papers din yace

“I have to do this..”

“Why?” Mutabblb yayi saurin jefo masa tambaya,ganin yayi shuru bai bashi amsa ba yasa mutabblb yayi murmushi kawai,



Sorry sir.. baikamata ina yawan tambayarka abunda ya shafeka haka ba, karna tsallake boundaries, but duk abunda kake buqata i will

Gladly help you”

Girgiza mashi kai kawai taj yayi kafin subar wajen.

Saida ya fara sauke mutabblb inda suke haduwa baya

n sunyi sallar zhur tare kafin ya nufi gida kai tsaye, yana parking motarshi daidai nan tayi parking nata arniyar motar, cikin saurin ta fito ganin yana shirin fitowa shima.

Lokacin dayayi parking ya hango shugowarta don a gefen motarshi tayi parking waj

en parking space.

Rufe motarshi yayi tare da hade fuskarnan tashi babu wasa ya nufi hanyar shiga ciki ko kallon kirki bata isheshi ba.

Tana kallonshi ya wuce ta gabanta babu abunda take sai binshi da mayen kallo harya bar wajen, wani irin makirin murmush

i ta sauke kafin ta mara mashi baya.

Sama ya wuce direct, tsayawa yayi tsakanin walkway din dazai sadashi da part dinshi, maido da dubanshi yayi ga part din hidaya, yanason shiga shiga ciki amma zuciyarshi na hanashi,kauda kanshi kawai yayi ya wuce part d

insu.

Ahankali ya bude kofar dazai sadashi da sitting room, kamshi ne mai dadi na bakoor ya mashi sallama tare da sanyin ac saida ya sauke ajiyar zuciya kafin ya rufe kofar ya wuce ciki.

Bude kofar dakin yayi tare da sallama kasa kasa, idanunshi bai sauk

a ko’ina ba sai kan makeken master bed dinshi da take kwance abunta, sakin handle din kofar yayi bayan ya rufe sannan ya fara takowa cikin dakin.

Sauke ajiyar zuciya yayi shigarshi bathroom, wani irin ciwon kao yakeyi cikin kwana biyun nan, bayan ya rag

e kayan jikinshi, ya watsa ruwa… yana gamawa ya fito, lokacin it’s past 3pm,

Daure yake da towel din daya fito dashi, bai tsaya ko ina ba sai kan gado ya kwanta chan gefen tare da janyo duvet din data luluba dashi ya lulube jikinshi dashi shima saboda san

yin ac dakin.

Barci dai har wajen karfe shida na yamma babu wanda ya farka cikinsu, barcine sukeyi cikin annushuwa ba tare da saninsu ba sakamakon gangar jikinsu daya hade dana juna kwata kwata batasan a jikin mutun take ba,haka zalika shima, its been lon

g rabonshi da barcin yamma irin wannan, bayayi ma kwata kwata sai yau daya farayi, 3hours a jere nonstop nunfashinsu na gogan juna cikin duvet din, dake ita ta fishi dadewa dayin barci wannan yaza ta fara bude shanyayun idanunta da suka mata nauyi sosai ha

rta saukesu akan fuskanshi dake dab da tata cikin duvet din, gaba daya ta dauka mafarki takeyi, rufe idanun nata ta sakeyi ta sake budewa taga fuskanshi, still believing mafarki ne, wannan yasa ta daga hannunta ta dora kan fuskanshi tare da shafa fuskar ta

shi da yatsunta, wani irin

taushi da laushi taji a skin din nashi, ahankali ta soma motsa bakinta kamar kalmomin bazasu fito ba in a whispering voice tace, “di..di..na”

Kamar an doka mashi haka yaji muryarta a kunnenshi, tar ya bude idanunshi ahankali, sa

urin runtsesu yayi ya sake budesu akan fuskanta dake gab da tashi, shima dai ta bangaren nashi ya aza mafarkin yakeyi, bai gama tantance ko mafarkin bane ba ko zahiri ne ba yaji tace “ka..na..da kyau” a rarrabe ta karashe with her marvelous calm voice, sai

da ta sake magana ya tabbatar da zahiri ne, ya kasa kifta idanu sai kallonta yake da jajayen idanunshi, at the same time yana tuna kusancinsu lokacin da akayi kidnapping dinsu shida ita,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login