Showing 171001 words to 174000 words out of 338813 words

Chapter 58 - MATAR TAJ COMPLETE

gareta.

“Kai sameer Ku koma gida zan zauna da ita”

Anty fadila tayi saurin cewa “ah ah anne, ku koma ni zan zauna da ita, tunda kinga yanayinki da kafa”

“Ah ah nace zan zauna ku koma gida dare yayi gobe da safe saiku dawo”

Ya sameer kamar b

azaice komai ba ganin yanda tayi insisting, cikin natsuwa da lallabawa yace “anne kiyi hkuri fadilan ta zauna bazai yuwu mu tafi mu barku ku kadai ba”

“Nace zan zauna da yar uwata, bana son jayayya ku tafi gobe da safe saiku dawo”

Sun san halinta in tayi

magana bata chanzawa dole suka hkura, harma hamad qin yarda tayi ya zauna tasa suka tafi gaba dayansu tambayoyi qunshe a zuciyoyunsu.

Suna tafiya anne ta dubi nanna dake kwance idanunta a rufe ga alamun hawaye daya bushe a gefen idanunta, babu wanda zai

fadi irin halin da nanna ta shiga shekarun baya har zuwa yanxu kamar anne, saidai ma ta bada labari don she stand by her tare sukayi sharing ko wanne irin pain tun a wanchan lokacin don ita ta tsaya mata,tana masifar son yar uwarta ba kadan ba,hajar macece

kamila, mai hkuri, mai faran faran, mai boye quncin ta da murmushi, tasha wahala tun kuruciyarta,rabuwar d’a da mahaifa ba abu ne mai sauqi ba musamman a situation irin nata.

Tsakanin yan uwa sai allah, anne ji take kamar ta rage mata zafin da takeji

aranta.

Tana cikin wannan tunanin akayi knocking kofar, sannan ya shugo ahankali ya kasa motsawa daga bakin kofar.

Juyowa anne tayi ta dubeshi, take zuciyarta ta karaya, tabbas zuciyarta bata mata karya ba game dashi, daga ranar data sanya idanunta akan

shi, take taji wani irin connection tsakaninsu mai karfi tana jinshi kamar jininta.

Ga kamannin hajar nan a fuskarshi kamar an tsaga kara, kamannin harya baci sosai.

Hamdala anne tayi tare da godiya ga allah daya nuna mata wannan rana.

Hannu ta miqa mas

hi alamun ya karaso jiki a mace ya soma takowa kamar an zare mashi laka.

Gaba daya yayi wani irin jaa, jijiyoyin kanshi sun futo rudu rudu, idanunshi ya sauya kamar garwashi,shi kanshi he can’t believe yau shine agaban mahaifiyarshi, Allah yayi reuniting

dinsu ta fuskar da bai taba tsammani ba.

Guilt ya hanashi kallon fuskarta, wani irin heavy abu yakeji a kirjinshi mai nauyi.

“Hajara ki tashi, ga danki ya bayyna a gabanki, you have been waiting for this moment all these years”

Nanna data farka tun dazu

ta kasa bude idanunta saboda wani radadi da takeji aranta.

Tabbas ba mafarki take ba zahiri ne, amma ta kasa gasgata hakan.

Anne tun dazu ta lurada ta farka amma taqi bude idanunta kuma taqi cewa komai sai hawaye kawai dake sauka gefen idanunta batace m

ata uppan ba sai yanxu daya shugo, matsawa gefe anne tayi don ta bashi waje ya karasa kusa da ita.

Tun kafin ya karaso nanna ta bude idanunta masu dauke da tsantsanr bacin rai akanshi ,ta fincike oxygen din dake kan hancinta idanunta kamar gauta, ta fara

kokarin tashi zaune ni kaina na kasa fuskantar yanayin ta.

“Karka sake ka tako nan” tayi magana cikin larabci babu wasa a fuskanta hawaye na bin kuncinta.

Dam gabanshi ya bada, da zaa tsaga zuciyarshi a wannan lokaci za a ga yanda he’s broken into piece

s.

Kallon anne dake kallonta tayi bakinta na karkarwa tace “banida da a duniyar nan anne, na sallamashi tun shekaru talatin da suka wuce”

Saida gaban anne ya fadi sosai don tabbas cikin bacin rai take magana.

“Haba hajara wannan wani irin furuci ne? La

ifinsa ne? Ko laifin iyayensa?”

“Yanda ya mance yana da uwa a duniya, na dade da mancewa inada da wani wanda nakeda alaqa dashi”

Saurin rintse idanunshi yayi dukda baiji abunda ta fada ba don da hausa sukayi magana, amma jikinshi na gaya mashi duk wani f

urucinta.

“Hajara!!!!!!! Danki ne fa? You have waiting for him over the years”



“اغرب عن عيني”(

get out of my sight)

(Bana buqatar ganinka)

أنا لا أريد أن أراك مرة أخرى

Anne sai ta zama yar kallo, ganin yanda nanna ke magana cikin bacin rai, zan iya cew

a bata taba ganinta a wannan yanayi ba sai yau.

A natse ya soma yin baya jikinsa ya mace gaba daya ya futa daga dakin, nanna ta fashe da kuka sosai kamar ranta zai futa.

Kama hannunta anne tayi ta riqe gam ta rungumota jikinta ita kanta hawayen takeyi

sosai.

“Hajara kin barshi yanada shekaru bakwai kachal wajen mahaifinsa without second thought saboda laifin mahaifinsa,shin kinsan a wani hali ya taso achan din? Kinsan irin rayuwar da yayi acahn din? yanxu ya dawo gareki why are you pushing him? Fatanki

fa kenan gaba daya shekarun nan?”

Rikota sosai nanna tayi cikin shesheqa tace

“Anne na barshi yanada kananun shekaru wajen mahaifinsa amma bayan rasuwar mahaifinsa daidai da second daya banyi abandoning dinshi ba, ina tare dashi a koda yaushe,i try as m

uch as possible to be with him amma sukaqi bani dama, ya nuna baya buqatata a rayuwarshi, ya cire uwarda ta tsugunna ta haifeshi daga rayuwarshi anne saboda banida mahimmaci ko saboda turbar da aka dorashi, Duk trip din da nake zuwa england saboda shi ne,

da taimakon qanin mahaifinsa da shima ya kasa samun yardarshi, bai yarda da kowa ba sai kanshi, daidai da rana daya bai taba bani damar kusanci dashi ba, ya rigada ya yarjema kanshi bashida uwa tun tuni, sai yanxu zaizo gareki?”

Tana karashewa ta fashe da

kuka cikin kunci da zafin rai, anne bata sake cewa komai ba don kamar tana provoking dinta ne, ta barta tayi pouring heart dinta ko zata ji sauqin abunda takeji.

Daga chan waje bayan futarshi yana jiyo kukanta don ko daga kafa baiyiba, bai taba realizi

ng actions dunshi a baya has made a damage on him and his loved ones ba sai yanxu, idanunshi sun rufe baya ji baya gani a lokacin, bai taba nadama ba kamar yanxu, he’s like a stranger to his own birth mother? Mahaifiyarshi? What has he done? Take ya fara t

una yanda khaal ke tunatar dashi ita tun lokacin da yake karatu a england, ko khaal Dinma baya bashi dama don saiyazo england sau nawa amma yaqi yarda su hadu, gaba daya ya cire kowa daga rayuwarshi, invanda hidaya daya yarda da ita kuma ya yarda da magnag

nunta, ya hau tirbar da ta dorashi akai, ya mance da yanada uwa mai kukan rashinsa,wallahi yanxu bazai iya tuna happy memory da yake dashi da mahaifiyarsa ba, tun yana karami.

Kai tsakanin da, da uwa sai Allah, ita ke kuka amma shi kejin radadi a zuciya

rshi.

Kafafunshi kamar bazasu daukeshi ba, how can he explain him self? He didn’t deserve her at all, why did he cause her so much pain?.mahaifiya ba abun wasa ba, kamar an mashi tsafi an shiga tsakaninshi da ita.

Yakai wajen awa guda a gaban dakin har

doctor ya shiga dakin sannan ya futo tare da sanar dashi anne tace ya shiga, an mata allurar barci.

Kasa shiga yayi don Ya dade hannunshi jikin handle din kofar ya kasa budewa saida aka budo daga ciki.

Anne ce kamar tasan yana tsaye a wajen kofar, tan

a budewa yayi saurin kai idanunshi cikin dakin ya hangota kwance, anne bata rife kofar ba ta barshi ya kalleta da kyau kafin ta karo kofar sannan taja hannunshi suka zauna a kujerun dake wajen.

Wuraren wajen karfe daya na dare wajen shuru babu hayaniya.

Tunda suka zauna anne ke kallonshi, tausayinsa ma ita takeji sosai, don harga Allah shima ba a san irin rayuwar da yayi ba achan, kuma ko ba a fada mata ba tasan yazo wajen mahaifiyarshi ne adaidai lokacin dayafi kowa buqatarta.

“Tajudeen!!”

Ta kira suna

nsa a hankali.

Kasa dagowa yayi ya kalleta, ganin haka ya sata cewa “you must be in so much pain kamar yanda mahaifiyarka take ciki ayanxu, it breaks my heart to witness this moment, tabbas ko baka fada min ba ka zo kasar nan ne saboda mahaifiyarka, don’t

take her words to your heart, duk abunda ta fada baikai zuciyarta ba ni nasan hajara, gaba daya shekarun nan kana cikin zuciyarta, yama za ayi uwa tayi abandoning danta?”

“I’m so sorry, I’m so sorry for the pain I’ve caused her, ni nayi abandoning din ma

haifiyata, ninayi neglecting dinta na mance banida kamarta a duniya,i was so stupid for thinking tayi abandoning dina kuma bata buqatata a rayiwarta shiyasa ta tafi ta barni”

“Babu wanda zai iya maida hannun agogo baya, duk abunda ya faru ya rugada ya f

aru, lets focus on the future, fushin hajara na kankanin lokaci ne, she can never be upset with you saboda kaine babbar kyautar da allah yayi mata, hoton ka kadai take gani taji sanyi a zuciyarta, daidai da second daya bata taba abandoning dinka ba,“

Wa

ni irin sanyi yaji a zuciyarshi, anne tace “allah mai yanda yaso, shi kadai yasan dalilin daya hadani dakai, ashe kai jinina ne, kuma ni zanyi sanadiyar uniting dinka da mahaifiyarka, daga ranar dana sanyaka idanuna

naji ajikina inada alqa dakai, your calm

ness and kindest heart reminds me of hajara,allah yayi maka albarka tajudeen”

Haka anne ta dunga janshi a jiki dan ya dan samu sauqin avunda yake ji, wallahi ba karamin tausayi ya bata ba, batayi tunanin hajara zata nuna fushin ganinsa ba ita dake begen g

aninsa dukda bata fada, duk wani rashin lpy da take da hawan jinin data samu duk ta dalilin damuwa akanshi ne, harta fidda rabon sake amsa sunan mahaifiya a duniya, don wannan kadai yasa ta kasa aure.

Achan gida fa babu wanda ya runtsa, daga sameer har

anty fadila harma da hamad,yanda sukaga rana haka sukaga dare.

Koda anty mubina ta tambayi ya sameer meya faru don a dakinta yake kasa ce mata komai yayi sai fada mata dayayi nanna batada lafiya an kaita asibiti.

Bangaren anty fadila kuwa kasa hakura t

ayi a daren ta soma kiran bahijja dake su safiya ne achan england wannan yasa ta sameta a waya, tana cikin wayar akayi knocking tare da sallama.

“Come in” daga ciki akayi magana bayan knocking da akayi.

Laila ta shugo ganin mamanta na waya yasa tace “m

ummy please! Wallahi inada presentation gobe da safe i need my phone”

Dagowa fadila tayi dukda tasan dalilin shugowar nata “da karfe sha biyun dare ne zaki buqaci waya? Are you sick?what are you even doing at this hour bakiyi barci ba?”

“Muna prepping

general presentation ne ni da maya”

Nuni tayi mata da kofa “kije kuyi da laptop dinki, itama zanzo na amshi tata wayar idan shirman banzq zaku dungayi now get out of my sight bfr i loose my patience”

Jiki a mace laila juyawa ta futa sumi sumi kamar mun

afuka.

“Me take nema ne?” Daga cikin wayar akayi magana.

“Wayanta na kwace fa shine take wannan susunne kan”

Dariya bahijja tayi kafin tace “Laifin me tayi ne?”

“Na shiga bedroom dinta jiya around 3am kamar ance na leka ciki na tadda yarinyar nan tana

tadi a waya, nakai wajen minti biyar a tsaye yarinyar nan batasan ina tsaye ba”

Dariya sosai bahijja tayi kafin tace “haba fadila, takai ace tanayi ay, you can’t stop them”

“Amma karfe ukun dare bahijja? Harta iya soyayyar dare sannan har na tsaya gabant

a batasan ina tsaye ba”

“Toh ay shikenan, ya kuke”

“Lafiya Lau Alhamdulillah, shekara kusan biyu kenan bahijja rabonki da gida samunku ma a waya yayi wuya”

“Wallahi inason zuwa fadila babu yanda na iya ne, abubuwa sunyi yawa ga stress ga aiki, saida na

dauka bedrest kwanaki”

“Hmm kodai abun ne ya samu?” Fadila ta fada da gyatsine, sanin me take nufi yasa bahijja cewa

“Yanxu idan nace maki inada ciki saiki yarda? At this age?”

“Toh abu na Allah, daman gashi daga maya shuru, kun dauki rayuwar turawa 1

is enough”

“Hmm fadila bazaki gane bane, dukda yanayin aikina wallahi we tried countless of times allah ne bai kawo ba, and i think that’s for the best,

don idan da na sake haihuwa bansan ya zanyi ba saidai nabar aikin, I’m still having the guilt of not t

raining maya yanda ya kamata”

“Allah ya shiryar mana su shirin addinin musulunci”

“Ameen” bahijja ta amsata.

Dan nunfasa anty fadila tayi kafin ta ce “dazu muka dawo daga asibiti fa”

“Subhanallahi meya faru? Waye bashida lafiya”

“Nanna!!”

“Nanna??

Meya sameta”

“Ba wannnan ba ma dai tukunna tambayar dana kira na maki kenan, wai shin daman nanna nada da? Auren da akace tayi a saudi?”

Murmushi bahijja dake zaune akan kujeran office dinta tayi, duk cikin yayan anne itace the most closest to nanna tun

suna kanana shiyasa duk wani abu daya shafi nanna itace a farko, waya ko saitayi waya da nanna batayi da anne ba, inka gansu saika rantse nanna ta haifeta ba anne ba

“Kwarai kuwa, nanna nada da, danta daya tilo, “

“Yanxu all this while nanna nada da?

Danta na cikinta?” anty fadila tayi magana kafin ta cigaba, “amma ya akayi mu bamu taba sani ba? Ban taba jin tayi maganar ba? Ko sau daya”

“Kudai baku sani ba, amma ni tun tuni na sani, hmm ay fadila bansan wace iriyar zuciya allah ya bama nanna ba, sh

es the most peaceful yet sweetest person on earth, bazaki taba ganin damuwa akan fuskarta ba, she’s always happy while deep down she’s hurt, kinga all those years kafin muyi aure? Wallahi ni kadai nasan halin da nanna ke ciki, zaki yarda idan na fada maki

saboda rashin danta yasa bata kara aure ba?“

“Allahu akbar, allah mai iko, wallahi ban taba tunanin nanna nada jininta ba a doran kasa, Toh amma wannan wani dalili ne yasa rabuwar da da uwa haka? Shekara nawa kenan bahijja?”

“Wallahi ni kaina bata ta

ba fada min dalilin nan ba, fadila i think ta barshi a saudi yanada shekaru bakwai, yanxu akalla zaikai talatin da wani abun if I’m not mistaken, don har hotonshi tana nunamin, sometimes idan tayi missing dinshi zaki ganta a daki a zaune tana hawaye, kinsa

n I’m always her favorite ni kadai take bama labari, alokacin rokona bai wuce allah yasa idan ya taso ya mallaki hankalinshi ya nemi mahaifiyarshi ba, wallahi har yanxu ina rokon allah yasa zasu gana wata rana.”

“Allah ya kawo ranar bahijja don…”

Dip

call din ya katse, cikin saurin fadila ta sake redialing wayar bai shiga ba haka ta aje wayar tayi jugum.

Laila na shiga bedroom dinta ta afka kan gado jiki a mace, maya dake duqunqune cikin duvet tashinta kenan tun wajen magrib gudun kar anne tace dol

e ta sauko ayi dinner yas ata gudo part dinsu laila, tunda ta fara barci bata farka ba sai yanxu dalilin syrup din data sha dayawa.

Kallonta laila tayi kafin tayi tsuka tace “ke kuma sai yanxu zaki tashi? Wannan wani irin barci ne kamar na mutuwa?”

Miq

a maya tayi kafin tayi banza da ita ta wuce bathroom ta watso ruwa dannan ta futo ta saka pajamas din laila.

Laila na zaune ta doke tagumi tana kallon laptop dinta dole dashi zatayi presentation din babu yanda ta iya.

“Please kisa maid dinku ta kawo min

dinner mana”

Zaro ido laila tayi ta kalleta daga sama har kasa tace?”at this hour zan tasheta ta kawo maki dinner? Kinason mami taci ubana kenan?”

“Ban gane ba? Sbd yar aiki? Ba aikinta kenan ba?At any given time dole tayi aikinta”

“Banda nan part din m

aya, idan yunwa kikeji ki sauka kasa ki nemi abunda zakici,”

Miqewa tayi rai a bace zata fita laila tayi saurin jan hannunta tace “badai tasota zakiyi ba?”

“Kina tunanin ni zan nemama kaina dinner?”

Saurin dakatar da ita laila tayi jikinta har rawa

yake tsabar tsoro tace “kinga tsaya bari na kawo maki karki jawo min fada yanxun nan, daman ina lallabawa a bani wayana”

Tana kaiwa nan ta futa daga bedroom din nasu.

Hawa kan gado maya tayi tare da nade kafarta ta dauka wayarta tana latsa, gaba daya s

aitaji abunci ya fita ranta, yanxu da tana main house da tuni hadiza ta dafo mata duk abunda takeso, koda karfe hudu dare ne ta kirata waya zata tashi, shiyasa yanxu duk wani hidimanta na hannun hadiza.

Shugowar laila yasa ta dago ta kalleta rike da tray

ta dora plate da cup of chilled juice ta aje mata.

“Gashi nan”

Tabe baki maya tayi sannan ta jawo plate din ta soma ci tana latsa waya.

“Ke ban baki labari ba?” Laila tayi magana tana saurin matsowa kusa da mayar.

“Menene?”

“, ke kinga guest din anne

daya zo yau kuwa? Ya Allah, wallahil azeem kamar ba mutun ba, he’s so charming and charismatic kai ya ilahi”

“Wai saboda wani zaizo ne daman akayi family dinner? Mtew gwara da banie ba da raina saiya baci, na dauka ko wasu family friends ne zasu zo”

“Ka

i maya you missed this opportunity, inaga business partner dinsu ne don he looks so filty rich, ke kin ganshi balarabe ne don baya hausa sai turanci, I couldn’t take my eyes off him wallahi”

Tabe baki maya ta sakeyi ta ture abuncin, take taj ya fado mat

a arai, da anyi maganar namiji mai kyau sai ta fara jin haushi don da kyar zata iya yin arba da namijin da zatace ya hadu kamar yanda taj ya hadu, he’s just ten outta ten, kai yafita dqban cikin jerin maza.

“Har kin koshi?”

“I don’t like the taste” ta

fada ta kallon cikin idanun laila

“Mami ce fa tayi? Kedai wallahi kinada problem ba a taba iya maki, hows this meal tasteless?”

kallon native rice din dayaji kifi da nama zuku zuku dake cikin plate din laila tayi, “babu kyau wasting abunci ki cinye plea

se”

“Banci, ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login