Showing 48001 words to 51000 words out of 338813 words

Chapter 17 - MATAR TAJ COMPLETE

tana kwasosu ta dawo gefen gadon ta shimfida ahankali sannan ta hau kai ta zauna tana mai fuskantarshi, lokacin da bashida lafiya

tasan yana da nauyin barci don haka tayi tunanin har zuwa yanxu ma haka yake, batasan cewa tunda ta shugo ba yake kallonta harta shiga closwt ta dauko abun shimfida ta shimfida a gefe inda take kwanciya, take memory dinshi ya tuna mashi da wani moment, ga

shi da ita kwance a kasa gaba dayanshi yana jikinta ta saqalo hannayenta a kirjinshi, sai yaji wani irin takaici ya zo mashi baima san lokacin da ya doka tsaki ba, allah yaso bataji ba, don lokacin ta kwanta abunta a gefen gadon, ya dade sosai barci ya kau

race mashi sai daga baya kuma ya fuzgeshi.

Asuba ta gari….

Washe gari da asuba ya bude idanunshi ahankali, kafin ya miqe zaune, gaba daya yama manta da wata a cikin dakin don haka ya sauke kafarshi ya miqe tsaye, taku daya yayi ya take mata hannu daya, r

adadin ya shiga kwakwalwarta lokaci guda cikin barci ta bude idanunta tarr ta danyi yar kara ahankali, sai a lokacin ya tuna da mutun a wajen, sabeeha na ganin shine a tsaye akanta tayi saurin tashi zaune, wani irin mugun kallo ya mata ya wuce bathroom ya

dauro alwala, yana alwala ya fito, ta dade a zaune harya fito hannunta na dan radadi kafin ta miqe ta shige bathroom din itama ta dauro alwala, lokacin data futo harya idar da sallah, bata hango fuskanshi sosai don haka ta kasa tantance me yakeyi, chan saq

o ta samu ta zauna ta tada kabbarar sallah tana idarwa ta zauna a wajen itama har barci ya kwasheta tana azkhar.

Hasken futilar daya bade wajen ne ya sauka akan fusknta wannan yasa ta soma bude idanunta ahankali, baccin nata ya soma nauyi shiyasa taji kan

ta ya fara mata ciwo da hasken ya daketa, dagowar da zatayi idanunta ya sauka kan na taj dake zaune bakin gado ya kafeta da idanu fuskanshi na nan babu sauqi, cikin hanzari ta gyara zamanta.

“Ke!!!!”

Tana jin sautin muryarshi gabanta ya bada wani dam,da

hannu ya mata nuni data zo, ahankali ta miqe jiki a mace ta tako zuwa inda yake, daga chan dan nesa dashi ta duqa, “sabahal khair”

Ta gaishesa a natse,bai amsa ta ba haka zalika bai daina kallonta ba yana mamaki yanda akayi har yar wannan yar abar tasan t

ayi havibg sex, ya gama rainata sosai ba kadan ba, yana mata kallon irin teens dinnan, inbanda ma ta rainashi how did she even hace the audacity to open her legs, he doesn’t even care yanda abun ya faru, baya fatan ma ya tuna don wannan abun baqin ciki ne

a wajenshi, he feels so embarrassed and dumb at the same time.

“Shekarunki nawa?”

Ya jefo mata tambaya, kanta a kasa ta amsa shi muryarta na breaking ta soma magana “ thalathatun wa ashruna”

Tana fadin haka yayi saurin runtse idanu ya bude su yana mai k

allonta,

“Na barki ne a cikin gidannan only because of this pregnancy, i don’t care how it happens and why it happens, just so you know, i will never accept this marriage inma don shi kikayi taking advantage dina without my acknowledgment, i will take re

sponsibility for it, sannan karkiyi tunanin zan iya yafe maki for…”

Yayi shiru yama kasa fada saboda takaici, dan dagowa tayi ta kalli fuskanshi gabin ya kauda kai yana tave baki, kuma tasan abunda zai fada, sai kawai ya bata dariya, ya dago kenan tayi sa

urin sauke idanunta tana murmushi, daman ammu tace mata duk maganganun da zaiyi mata kartaji komai, tabishi a haka kawai.

Muryanta ahankali ta soma magana, “nasan duk abunda zan fada maka ayanxu ba lallai ka yarda dashi ba, amma inason ka sani i mean no h

arm to you tunda nazo gidan ina fatan watara zaka fahimci hakan kayi hakuri…” ta karashe ahankali

Da mamaki sosai yake kallonta yanajin abunda take fada yana nazarin maganganunta, magana take cikin hikima da natsuwa, lokaci guda zuciyarshi ta yarda da m

aganar datayi mashi yanxu, kamar magnet haka maganarta ta tsaya mashi a zuciyanshi, for her age baiyi tunanin zata iya magana haka ba, cikin sauri ya girgiza kanshi, he dont want to trust her ao easily

saiya fara karantarta, amma meysa zuciyarshi ta aminta

da maganarta? Why did he feel like gaskia take fada amshi she never mean harm to him?

Kwafa yayi kawai ya miqe ya wuce bathroom ba tare da ya kalleta ba harya futo cikin shirinshi as usual ya fuce



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destin

ed with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 67

Tana kallonshi ya fuce fuskarnan a hade babu wasa, murmushi kawai tayi ta komawarta

barci abunta hankali kwance, ta dade sosai tana barci sai wajen karfe tara ta tashi, a

gurguje ta gyara dakin, tana gamawa tayi wankanta fess fess sannan ta shirya cikin doguwar riga daga cikin kayan da jamid ya taba saya mata.

Kitchen ta shiga don neman abunda zata sakama cikinta,dake akwai komai a kitchen din don duk wata ake restocking

duk kitchens din dake gidan wannan ya bata damar dafa noodles taci abunta ta koshi.

Fridge ta nufa dan neman ruwa,tana budewa taga uban chocolates dayawa,batayi mamakn ganin yawan suba don tasan yana son chocolates sosai tun lokacin da hankalinshi baya

tare dashi,ruwan ta dauka har ta rufe fridge din ta bude ta dauka chocolates guda daya ta rufe.

Shugowar ammu yayi daidai da fitowarta daga kitchen din, ammu na ganinta tace “daughter inlaw kin Tashi?”

“Eh marhaban ammu”

“Shukran abnati”

Zqma ammu ta

yi kan couch din kujerun tayima sabeeha nuni da kusa da ita ta zauna kafin ta fuskanceta.

“So tell me? Mey yace maki jiya? Did he react? Ko ya maki wani abun?”

Shiru sabeeha tayi na yan sakanni tana tuna maganganun da sukayi jiya, “yace mun wai yabarni n

e kawai a gidan nan saboda wannan pregnancy din,kuma kamar…”

Kuri ammu ta mata da idanu tanason jin karahen maganar nata, saurin chanza zancen sabeeha tayi don maganar tayi mata nauyi, taya zata cema ammu ay yana jin haushij yanda akayi aka samu cikin?,ku

ma tana hango tsanar da yake mata don ta fuskanci yana ganin kamar tayi amfani dashi ne, ganin irin kallon da ammu ke mata yasa tace

“kuma kamar baiyi trusting dina ba,”

“Hmm fatima ay bazaiyi trusting dinki yanxu ba, hasalima haushinki zaiji yanxu sabo

da zaiga kamar kinyi taking advantage dinshi alokacin da hankalinshi baya tare dashi,namiji ne, ko wane namiji yana da ego, musamman irin shi da baka gane masu,”

Ammu na kaiwa nan sabeeha ta sauke kanta kasa, don ta lura ammu ta fuskanci komai,

“Zamanki

tare dashi is not enough for him to trust you, koda kuwa ya tuna da yanda kuke a baya bazai taba treating dinki kamar yanda yayi a bayan ba,saboda yanxu kamar completely different person ne nasan you can see that, earning trust ta hanya mafi sauko shine i

dan so ya shiga tsakani, now listen to me, i want you to make him fall in love with you, ki nemi kusanci dashi, nasan bazai taba making any move ba, as far as he knows youre a complete stranger to him, ke macece you have all the qualities ajikin mace,most

importantly Mijinki ne,”

Nunfasawa ammu tayi tana kallon fuskar sabeehar data marairaice kanta gaba daya ya kulle da maganar ammu, “fatima keba yarinya bace, kinsan menene aure, if i may ask you? Kina son shi?”

Sabeeha najin gabanta ya bada wani dam,sai

kawai tayi saurin dauke idanunta daga kan ammu, tass ammu ta karanceta, tundaga fuskanta zuwa yarsunta dake ta faman karkarwa, murmushi kawai ammu tayi ta kauda tambayar “bakida matsala idan yanxu ya koreki daga kusa dake? Zaki iya barinshi da waennnan yan

uwan nasa?”

Cikin hanzari sabeeha ta dago ta kalleta, idanunta sun ciciko, cikin hanzari ta girgiza ma ammu kai,ammi na ganin haka tayi saurin cewa “toh dole kiyi duk yanda zakiyi don ganin kin mallaki zuciyarshi, ki kama zuciyarshi ta yabda zai yarda da

ke dari bisa dari, ki jawo kusanci tsakaninku,“

“Amma ammu ni ban san ya ake ba?”

Murmusawa ammu tayi tana kallonta, koba a fada mata ba ta hango rashin sanin rayuwa a tattare da yarinyar,

“Karki damu kibar komai a hannuna kinji, yanxu abu na farko shin

e, a dan bunciken da nayi na lura bai yarda da abuncin gidannan ba,koda mun zauna a dining zakiga ba komai yakeci ba, bansan dalilinshi ba amma inason wannan ya zama damarmu na farko, duk safiya idan zai fita ki tabbatar kin tashi kin dafa mashi hot coffee

latte yasha, idan baki iyaba ki shiga youtube zakiga videos din yanda akeyi”

Girgiza mata kai sabeeha tayi alamun gamsuwa, “kafin ya dawo be sure that you’re clean ki tsabtace ko’ina, maza irinshi suna da kyankyamin abubuwa,so yanxu you’re the center of

the route, sannan few dishes din da kike mashi lokacin da bashida lafiya inason ki dunga yi ayanxu, koda kuwa bazaici ba karki fasa yi, wannan zai taimaka mashi wajen tuna wasu abubuwan, sannan inason ki kasance koda yaushe a kusa dashi, karya dawo ya shig

e bedroom ki dawo parlor sboda kina tsoron wani abun, bazai maki komai ba, musamman yanxu daya san akwai cikinsa a jikinki,dakinsa dakinki ne, stay there okay? Idan ya buqaci wani abun quickly step up and do it properly, duk wasu abubuwa da kike mashi a ba

ya inason ki dunga yinsu ayanxu, and lastly nasan ba a Daki kike kwana ba ko?”

Shuru sabeeha tayi tana sauraronta saida ta tambayeta last questionta dago tace “anan nake kwana yanxu”

Daga yanda tayi magana ya tabbatarma da ammu amsar tambayarta bazai taj

e unti details ba, “shikenan anjima zamu fita”

Tana kaiwa nan ta miqe “sai anjima kinji, kinsha maganin nan kuwa yau?”

Girgiza mata kai sabeeha tayi alamun ah ah, “ki dinga sha kullum da safe da daddare”

“Tohm ammu”

Ammu na fita ta sauke ajiyar zuciya

tayi tagumi tana tunanin maganganun ammu, anya zata iya kuwa? Bata da irin wannan courage din, amma dai idan har tana son zama tare dashi da samun yardarsa dole tayi abunda ammu tace saidai kalmar so data sako a cikin zancen tafi tsaya mata,ita da ba kowan

kowa ba batajin she deserve him, yafi karfinta nesa ba kusa ba,zata

wahalar da kanta ne don tasan wannan impossible ne, tambayr da ammu tayi mata ne tazo ranta,inda take tambayarta ko tana sonshi?, amsar data kasa bama kanta kenan balle harta bama ammu.

Hannunta ta kalla har zuwa lokacin chocolate dinnan na hannunta,tabbas itama ta lura da kaurace abuncin gidan da yake, but meysa? Why? Ko ya tuna da wani abun? Take ta tuna lokacin da suka bashi peanut yaci bayan sunsan hes allergic to it, idan ta tuna wan

nan ranta yana quna sosai,bata taba ganin azzalumai ba irinsu.

Tunawa da maganin da ammu tace tasha yasa ta miqe ta wuce bedroom ta dauko tasha sannan ta dawo sitting room ta zauna jigum.

Island….

Karasowarta wajen kenan, tana shugowa black yayi sauri

n tunkarar inda take, bayan ya gaisheta suka nufi cikin mansion din, wannan dakin dai suka nufa yauma, suna shiga ta tsaya daga bakin kofa tana fuskantar cikin dakin, dakin dai yana nan duhu babu wani hasken arziki don idan ba cikin dakin aka shiga bazaka

san da mutun a ciki ba, sautin karar takalminta ne kawai ke tashi kwas kwas, tana karasowa tsakiyar dakin ta dakata hannunta na kan kirjinta tana mai fuskantar mutunmin dake zaune, “so finally ka farfado kenan”

Shuru babu response, wannan yasa ta gyara ts

ayuwarta tana fuskantar black ta mashi alamu da idanu kodai bai dawo hayyacinshi ba, saida ya girgiza mata kai ta dawo da dubanta ga mutumin tace “nasan kana jina, I’ve waited for so long,I’m running out of patience,”

“Meysa baki kasheni ba?”

Cikin hanza

ri ta dago tana fuskantar mutumin,

harzuwa lokacin ya juya mata baya bata hango fuskarshi,take ranta yayi mugun baci

“Saboda kinason sanin baqin sirrin mahaifiyarki data binne shekara da shekaru?”

Ya sake jefo mata tambaya, take idanun ya hade yayi jaa

sosai, ranta yayi mugun baci sosai at that point, koda bai kalleta ba yasan yanayin data shiga don haka kawia ya kece da dariya, “rayuwarki gaba daya an gindayata cikin cin amana, bazan fada maki komai ba amma inason ki sani…bai kaiga karashewa ba kawai y

a fara wani irin tari, cikin hanzari black ya kalli hidaya yace “madam,” ya mata nuni da hanyar futa, atare suka futo har zuwa lokacin idanunta yayi jaa sosai, duk abunda za a fada daya danganci mahaifiyarta ba karamin tayar mata da hankali yake ba, taba q

aunar mahaifiyarta,zata iya yin komai akan mahaifiyarta, saidai maganganunsa sun gama tasiri a zuciyarta wannan yasa ta kasa bari ya mutu,inba don haka ba da tuni labarinsa ya gama yawo, “call the doctor”

Tana fadin haka ta bar mansion din ta wuce wajen m

otarta.

Tunda suka shigo jirgi take nanata maganar nan a ranta, har suka iso ta shige motarta tabar wajen.

Dagowa yayi ahankali, facing cap din dake fuskarshi ya gyara zamanta, saurayi ne zaune akan kujerun shakatawa yana kallon jiragen dage wucewa aka

n ocean din, fuskanshi duk gashi kasimba, akan idnaunshi ta fito daga jirginta ta shige motarta, dukda yana daga zaune daga nesa hakan baisa ya hangota ba dakyau, yana nan zaune wani yazo ya zauna agabanshi,dagowa yayi ya kalli wanda yazo ya zauna din,duba

n gefensu sukayi ganin babu mutane sosai a wajen yasashi saurin cewa, “the money”

Cikin hanzari mai kasumbar ya zaro wata envelop cike da kudi a ciki ya miqa mashi, yana karba shima ya zura hannunshi cikin aljihunsa ya zaro

wata envelop din daga ciki ya m

iqa mashi, yanda sukeyi musanyar envelop dib zaka dauka abokaine suke gaisawa, yana karba ya mike yabar wajen, shima mai kasimbar bai zauna ba ya miqe yabar wajen, ya nufi ind ayayi parking motarsa yana shiga ya rufo kofar ya zauna, dake motar full tinted

ce baka hango wanda ke ciki kwata kwata,

Ajiyar zuciya ya suake kafin ya zare facing cap din sannan ya soma cire kasinbar dake kan fuskarsa, take fuskarsa ta bayyana, mutallib ne ya badda kama gaba daya bazaka taba gane shi ne, kallon envelop din yayi ka

fin ya soma warwareta, tunda ya dara karantawa yanayin fuskanshi ya sauya sosai, tsoro furgici tashun hankali duk ya bayyana akan fusknshi, “khaal yana raye!!!!!”

Ya furta ahankali, take komai ya soma warware mashi gaba daya ya shiga rudani lokaci guda, t

abbas akwai alamun tambaya a tattare da mutuwar khaal, maisa bai lura da hakan ba sai yanxu? Tunda akace an tsinci gawar khaal a cikin ruwa sannan aka kayyade suicide ne ya kasa yarda da komai, shi zargin daya dunga yi har zuwa yanxu shine kashe khaal din

akayi,kuma tricking dinshi akayi dubaga sharrin saka aka yi mashi, da karyayyakin da aka shirya mashi, sai yanxu ma ya kara tabbatar da abunda yake gani a gabanshi gaskia ne, zoben khaal da aka gani a jikin gawar da aka tantace tashi ce bashine zai tabbata

rda khaal dinne ba, na farko dai zobe za a iya cirewa a saka ma wani don ace khaal dinne sannan za a iya yin irinshi dukda zobene mai shegen tsada ne sosai, bayan wannan ma yanda aka dunga covering up komai da kayyadar da mutuwar shi da akayi cikin gaggawa

abun tambaya ne.

Kallon paper yasakeyi yana karanta forencis result din na asali, wato wanchan da aka fitar ma duniya fake ne, rubutu ne akan paper din daga ofishin forensics examination inda result din ya bayyanar da asalin gawar, inda aka tabbatar ba

gawar khaal bace, which means khaal na raye kenan,

Shuru yayi yana nazari, daman tun bayan accident din daya afku lokacin daya dauko sabeeha da taj zasuje asibiti bayan ya fuskanci binsu ake a baya yasan shi hidaya ke hari, wanna yasa lokacin da acciden

t din ya faru ya fice daga cikin motar ya gudu.

Dukda yayi laying low hakan baisa yayi binciken lafiyar fatima da taj dinba bayan accident din inda ya gano cewa basuji wani mummunan rauni ba, don a ranar saida yaje asibitin ya tabbatar hankalinshi ya kwan

ta, dukda shi yaji rauni sosai sanadiyar accident din kuma yasan hidaya bata fasa nemanshi ba, don yaji labarin wajen yaronshi dake mashi aiki karkashinsa yanda tasa a buncika asibitici dukdan a kamashi, yayi jinyar wajen wata guda kafin ya samu sauki sann

an ya cigaba da buncikensa don bazai yuwu ya koma gidan ba donta gane fuskanshi.

Yanxu ma haka yana tailing dinta ne inda ya fuskanshi tana zuwa island dinnan kusan duk end of the week, duk binciken dayayi don ya gano inda take zuwa ya kasa ganewa don gab

a daya maaikatan dake wajen kamar ta saye su, babu wanda yake bude baki balle yayi magana, duk bribing dinsu daya dunga yi ba a dace ba, karshe ma dai dayaga dukkansu they are loyal to her gudun karsu zargi wani abun yasa ya daina tambayar ya zuba idanu do

n samun chan din making move don ya tabbatar akwai abunda take yi achan din.

“She must be hiding something over there……”

Yana fadin haka ya sake duban paper din take ya zaro idanu, abund azuciyarshi ke raya mashi ya kasa yarda da hakan, dole ya tabbatar

da gaskiyar lamari.

Cikin hanzari ya juya akalar motarshi yabar wajen….

Wani cafe dine ya nufa kai tsaye inda zasu hadu da yaronshi, yana shugowa ya tunkari seat din dayayi masu reserving, yana kokarin wucewa sukayi karo da wani, cikin hanzari mutallib y

a duga ya tattara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login