Showing 237001 words to 240000 words out of 338813 words

Chapter 80 - MATAR TAJ COMPLETE

aurensu na nan tunda bai furta ya saketa ba kuma bata gani ba a rubuce kuma sakin na hannunsa idan baiyiba that means babu sakin kenan, innalillahi wa inan ilaihi rajiun, idan ya tabbata da auransa akanta ya zatayi? Me

zata fadama mama? Me mutanen gidan zasu dauketa dashi kenan? Don tasan dai babu wanda zai amsheta hatta nanna datafi kowa kusanci da ita.

Bangaren taj ko sumul yayi barcinsa cikin kwanciyar hankali, har wani irin nauyi nauyi yaji kamar ya sauke akanshi,

wani irin dadi yakeji, he never knew shawo kanta will be this easy.

Washe gari da safe tun bayan asuba suka tashi suka fara gyrae gyare koda wasa batabyarda ta tafi dakinsa ba, allah yaso breakfast ma anan sama yayi, wajen rabi taji wai a sama yayi waj

en nanna.

Suna gama girki rabi tace mata “kike kiyi wanka nanna tace zakuje asibiti yanxu ko?”

“Eh” sabeeha ta bata amsa.

Fita tayi ta wuce dakinsu tayi wanka ta saka atamfa pink dake bata da babban mayafi wannan yasa tadora open abaya akai sannan ta ya

fa mayafin abayar ta fesa dan turarenta ta futo.

Dan normal takalminta tasaka mai kyan gaske ta futo kitchen, rabi tace “yarinya badai kyau ba, wallahi zamuyi kudi idan kika samu muji, kefa kalar masu kudi ce”

Dan murmusawa sabeeha tayi itafa yanxu magan

ar aure ma ba kaunar ji take ba kwata kwata wallahi.

“Dauki warmers din basira ta biyoki da sauran nasan yanxu hajiya zata sauko.

Dauka tayi ta futa ta gaban gida a tunaninta zataga driver a compund ko hamad taga babu kowa, tun futowarta ya hangota don f

utowarshi kenan shima, ya kafeta da ido, batasa anything special ba amma fa tayi kyau naturally, takowa yayi har taakiyar compound din suka hada idanu shida ita, ta dauke nata ta wnai juya mashi baya sai kawai yayi murmushi kadan shi kanshi yasan cikin kwa

nakin nan yana murmushi sosai abunda bai cika yi ba, tana tsaye basira ta futo itama da warmer, tana ganinta tsaye tace “ya kika tsaya”

Dagowa basira tayi bata gana mata magana ba ta hangoshi, tuni cikinta ya kada ta waniyi saurin aje warmers din a gaban

sabeeha tace “allah ya bada sa’a saikun dawo”

“Ina zaki basira” sabeeha tayi magana kamar zatayi kuka”

Juyowa yayi bayan ya bude booth ya soma takowa inda takeyi ta soma yin baya hankali a tashe yana isowa ya wani hade rai kamar bai taba dariya ba ya kar

bi warmers din hannunta “pick up the remaining ones” yana fadin haka bai sake kallonta ba ya wuce, yabda yayi maganar babu wasa wannan yasa ta duka ta dauki wanda basira ta aje sannan ta tunkari motar.

Tana karsowa ya karbi na hannunta ya saka a booth din

such a gentle man, yana rufe booth din yayi juyawarahi zuwaga wajen driver seat, yana shiga daidai nan nanna ta futo, matar nan badai kyau ba, ta hadu ta gaji da haduwa ba kadan ba.

Tana karasowa ta dubi sabeeha tace “kunata jirana ko yarinyar kirki”

Fu

towa yayi don ya hango nanna daga nesa ya tsaya jikin motar, sabeeha ta duka har kasa tace “ina kwana nanna”

“Lafiya lau tashi mana fatima nace ki daina duqamin kinji ko”

Sunkuyar dakai tayi nanna ta dubi kayan jikinta duk sun dan kode wallahi sai taji b

abu dadi kwata kwata kuma yau dai insha allah zasu biya ta saya mata sabbin kaya musamman abaysa don sunayi mata kyau sosai tunda utama fara ce sosai kamar halfcast.

“Sabahal khai oummi”

“Sabahal noor son, how was your night?”

“Hamdullah ya bata amsa ka

fin ya bude mata kofar gaba, tana shuga ya rufe ya dubi sabeeha, wani irin kallo ya mata mai wuyar fasaara dayasa ta wuce gaba ta bude kofar ta shiga ta zauna.

Tana zama ya dubeta yace “fasten your seat belts”

Duk a kidime take wannan yasa ta fara jan be

lt din ta cije, yana kallon yanda take struggling ba atre da wnai tunani ba kawai ya matsa kusa da ita don tana iya juyo nunfashinsa da azababban kamshin ya jawo belt din ya saka mata daidai nan nanna ta dago sai kuma ta sauke idanunta ta dan murmusa

Kall

on mirror yayi ganin hankalin nanna na wayanta yasa ya kamo hannun sabeehar, cikin hanzari ta dubeshi, duk yabda taso ta kwace hannunta kasawa tayi ya kashe mata idanu daya dukda yanayin fuskansa na nan yanda ta taddashi dazu babu wasa.

Gabanta na faduwa

haka yayi reverse ya futa daga gidan, saida yaga nanna na neman dagowa tukunna ya saki hannunta ya maidashi ga titi.

Karatun kurani ya saka masu sunaji cikin natsuwa ba hayaniya har suka iso asibitin.

Yana parking ya futo ya budema nanna ta futo sabeeha

ma ta futo.

Cikin securities din wajen yasa suka zo suka kwashi warmers din sannan suka bisu har cikin asibitin.

Suna shiga direct bangaren anne suka nufa da sallama, aiko tana zaune tanabata dade da tashi ba, ba karamin dadin ganin su taji ba, sabeeha s

ai faman susunne kai take kamar munafuka.

Kunya duk tabi ta lulubeta haka kawai, da anty fadila zata wanke kwanukan jiya haka ta karba ta shiga kitchen ta wanke don ko wanne daki akwai toilet akwai kitchen da fridge harda faucet na wanke wanke, da closet

duk akwai.

Fadila ba tun yanxu take yabin halin yarinyar ba don tanada natsuwa sosai ga kamun kai sosai, gaba daya opposite din uwarta ce, koda suna waya da bahijja haka take fada mata, gaba daya yarinyar kamar ba jinin hadiza ba.

Yaufa maya tun safe

ta farka tana allah allah taji ance uncle taj zaije asibiti tayi siezing wannan opportunity din ta bishi, jiyafa ko barcin kirki batayi ba kwata kwata.

Misalin wajen karfe sha biyu ko saigasu maya da laila sunzo wannan karan da anty laila akazo,tanata

mita jiya daddy ya kawo abty mubina itama yau wai saiya kawota shi kuma aikin office ya mashi yawa, daman itadai badai kishi ba dukda itace babba.

Maya nayin arba da sabeeha taji wani irin maqoqon bakin ciki aranta, gaba daya taji murnarta ta koma ciki, f

arin cikin datazo dashi ma na zuwan mummynta da dadynta da zasuyi basu fadama kowa ba sai ita ya kau.

Ta tsani sabeeha wuth so much passion ba kadan ba ji take kamar ta chaka mata wuka ta huta, ko ta kau da ita kawai, wannan kiyayya dai ba a cewa komai.

Bata gama tsanar sabeeha ba saida ta lura da duk dagowar da zatayi saitaga uncle taj na kallon kitchen kuma tasan sabeehar na kitchen din.

Fargabarta daya bai wuce allah yasa wannan almurar yarinyar batayi captivating dinshi ba, son wallahi zata iyayin ko

mai akanshi koda kuwa kisa ne hmm.

Anty fadila ce tayi breaking silence din kowa tace “bahijja da majeed fa suna hanya,”

“Hanya kuma?” Nanna tayi magana,

“Eh wallahi nanna 4days ago mukayi magana

tace min tafiyar kamar bazai yuwu ba don bata samu l

eave ba sai shekaran jiyan da daddare ta samu shine sukayi booking flight jiya daddare suka taso, allah yaso ma akwai flight din england to nigeria, ay inaga in the next hour zasuzo”

“Masha allahu…allah ya akwosu lafiya”

“Ke maya bakuyi waya da mummynki

ba?”

Fadila tayi magana, gaba daya hankalinta yayi nisa taj kawao take kallo kuma kowa ya kura da hakan, shes so lost in her thoughts, allah kadai yasan meke running a mind dinta, shi kuma wani waje daban yake kallo shima kuma, adaidai lokacin sabeeha ta

fito duk sai kowa ya i inda yake kallo da kallo, sabeeha na ganin idanu akanta gaba daya ta rikice, nanna tace “zoki zauna ki huta fatima tunda mukazo kike aiki”

Samun wajen tayi ta zauna, anty laila ta mata wani irin disgusted kallo ganin ta zaune kujera

inda kowa ke zaune, bata kaunar aiki matar itama irin matan nan ne masu cewa kowa ya tsaya a matsayar shi, itamafa ba yar masu kudi bace ba amma akwai fadin rai.

Shiyasa aduk family din kowa yafi ganin kirkin anty mubina babu ruwanta ita kowa nata ne.



Hamad ne ya sake shugowa da mamaki ya hango sabeeha, itama ta kalleshi suka hada idanu, smiling ya mata itama ta mashi akan idanun taj, take ranshi ya baci soaai ay baisan yanada kishi irin balayayyen kishi ba sai yanxu, kamar ana boiling dinshi haka yakej

i.

Karasowa hamad yayi gefen da sabeeha take ya kaleta yace “how are you fatima!”

“Im fine ya hamad how are you too?”

“Alhamdulillah”

Kasa kasa suke magana don ba a jinsu amma taj kamar a kunnenshi don ya basu attention sosai, baisan cewa she will be t

his childish ba sai yanxu wato duk abunda ya fada mata ko a jikinta kenan? Batama yarda ba kenan? Aiko zai nuna mata a zahiri bawai a baki ba.

“Hamad zoka tafi airport ko? Karsu iso suyita jiranka”

“Okay mami” ya fada tare da wucewa

“Maya bazaki bisa b

a?”

Kai tsaye tace “kaina na ciwo”

Nanna tayi shuru bata sake cewa komai ba,anty laila ta kalleta ganin yanda ta sauya lokaci guda, ta gana karantar maya gaba daya so tasan yanayin datake ciki, kuma daman ta fada mata tana son taj, saidai batasan meya ka

wo bacin rabta ba, kodan bai kulata ba data gaishesa da sukazo.

Futa hamad yayi bai tsaya ko’na ba sai airport yana isowa cikin minti talatin sai gasu sun fito, gwanin ban sha’awa daddyn maya yayi wani irin kyau yayi kiba daman gashi fari tass, ya tara sa

je baki wulul sai dan farin gashi daya soma futo mashi na manyanta dukda ba wani girma yayi ba sosai.

Bahija ma baku ganta ba dagwas dagwas, tayi kyau sosai tayi kiba, kana ganinsu kaga healthy couple. Cikin fara a hamad ya karaso ya miqa ma dady hannu, s

ai faman susune kai yake yace “welcome back daddy, anty ya hanya”

“Hamadudu, hanya alhamdulillah, kanata jiranmu ko?” Dady ya fada

Anty bahijja tace “wurin daddy zaka fara zuwa kabar uwarka anan ko?”

“Sorry mummy na ya hanya”

Dariya tayi tace “alhamdul

illah hamadudu ya jikin anne? Ina baby?”

“Alhamdulillah da sauqi, tana aisibitin”

“Maysa batazo ba?”

Dadyy ne ya dubeta ya mata wani irin kallo dayasa tayi shuru kawai, daga isowansu ta fara.

Mota suka shiga hamad yasa kayansu a booth sai asibiti.

Cikin minti talatin suka iso asibiti, hamad na parking suka fito gaba daya ya jagorancesu ciki.

Shi ne ya bude kofar ya shiga fadila tayi saurin miqewa taba gyara hijab dinta nanna ta fara murmushi “lale lale marabaaa tafiya babu sanarwa”

Rungume bahijja

fadila tayi cikin fara a tace “sannunku da suwa sannunku”

Maya na ganin mummy ta tashi a guje ta tafi ta rungumeta “mummyyyyyy naaaaa”

“Oh my baby” haka suka fara runguke rungume dady na daga tsaye yana kallon ikon allah, yasan sunyi kewar juna amma ya

kamata ace bahijja ta aje wannan soyayyar datake mata ta fara duba mara lafiya,.

Murmushi nanna. Tayi tana kallonsu gwanin shaawa tace “shugo my inlaw bismillah sun tsaye rungume rungume an barka tsaye”

Cikin girmamawa ya karaso ciki aka bashi waje ya du

ka har kasa ya gaishe da nanna ya mata ya mai jiki.

Sai a lokacin bahijaa itama ta duka ta gaisheta maya na maqale da ita suka tambayi ya mai jiki nanna tace “yanxu nan ta fara barci kuwa dake ana mata allura duk bayan 2 hours”

Gabanta suka karasa dady y

a mata adduar kaffara da samun lafiya.

Bahijja suka gaisa da anty laila daketa faman yake, ba tun yanxu take shawar tafiya kasar waje ba tayi mitar harta gaji, ita so take ya sameer ya barta achan kawai ta zauna saiya karata da amaryarsa anan da danginsa

tunda sunfi santa.

Kwata kwata basu lura da sabeeha ba data rakube gefe saida aka gama gaishe gaishe ta dan duka tace “ina wuni hajiya ya hanya”

Juyowa sukayi daga dady har bahijja suka kalleta, bahijja tace “lafiya lau, wacece?”

Shuru kowa yayi anty fa

dila ce kawai tace

tace “yar hadiza ce”

Sai a lokacin bahijja ta ganeta wallahi garta manta da mai kama da ita gaba daya, yarinyar datayi mata satar bangle din da daddy ya saya mata, above all yar hadiza hmm.

Tunda ta dago daddy ya kalleta ya sake kall

onta, ya kasa dauke idanunahi a kanta sai yaga tana mashi kama da kakarsa ta farko wadda tafi kamanni da babansa sosai, kuma kamar bawai haka kawai ba irin azababbiyar kama sosai, kuma shima yana kama da baban nashi saidai kawai banbancin launi dayake dash

i.

Kallon dadyn maya tayi tare da matsawa kusa dashi ta rungumeshi tace “dady naa… i missed you so much dady”

Rungumeta yayi kawai saboda idanun jama’a badan komai ba khma he cant lie he missed her alot shekara uku ba wasa ba.

“How are you my princess”

“Lafiya lau daddy kayi missing dina?”

“Yes of course princess”

Ya fada tana riko hannunsa tsabar murna, gata dai ana gani ansan yar gata ce wajen iyayenta, don soyayyar maya ba karama bace a wajensu, shes like a treasure shiyasa so din ya rufewa mahaifi

yarta idanu.

Sabeeha tund ata masu kallo daya ta sauke idanunta ganin yanda maya ke jefo mata harara,hawaye takeson yi amma ta hana kanta, bata taba ganin soyayyar uba da ya ba sai yau, saitaji babu wanda ya kaita maraici saboda bata taba experiencing hak

a ba ko sau daya.

Saitaji inama itace Maya ga uwa ga uba, bayan wannan uwa uba ga dangi a zagaye da ita.

Tashi tayi salaf salaf ta wuce ta gabansu dady ya bita da kallo, yanda take tafiya ma kamar na NANA (kakarshi kenan)

Tana futowa ta zauna anan rec

eption hanad daya lura da ita yabiyo sahunta ya zauna dan nesa da ita ya fara janta da hira..

Yana cikin motarshi ya amsa call din salim, inda ya shaida mashi sunan asibiti da yake don yazo, yana isowa kuwa sunkai wajen awa guda a cikin motarshi suna ma

gana yana nanata abunda salim ke fada mashi, yanajin kamar abun ba gaskia ba.

Da farko dai salim ya shaida mashi yanda sukayi da jamilu.

Daman ya shaida mashi cewa wanda fa mamanta ke son aura mata dan balaja’i ne, a iya binciken dayayi akanshi.

Wato ja

milu kwaro ne, wayar jamila ya dauka ya dauki number dahiru sannan ya kirashi yana dagawa ko bayanin koshi waye baiyi ba yace mashi ya tura account dinshi, dahiru ya dauka irin scam dinnan ne aiko yace bari ya gwada sa a don tun safe gari yakesha yau kasuw

a bataci ba aiko jamilu ya tura mashi zunzurutun dubu hamsin, jiki na rawa dahiru ya kira back, jamilu na dagawa dagiru yace “waye kai bawan allah? Haka kawai ka turan dubu hamsin karkace in maidota don wallahi ta shugo kenan ko kai dan mafiya ne saidai ka

shanyen jini”

Dariya jamilu yayi yace “zaka samu abunda yafi haka kai daga kan nera dubu dati har zuwa dubu dari uku zan baka abunda yafi haka ma kawai so nake ka fada min abunda nakeso na sani”

Dahiru najin haka yace fadi koma menene ni dahiru akan kud

i babu abunda bazan iyaba.

Take ya jefo mashi tambayar yanda akayi ya san hadiza da jamila, daghiru fa shika shege ne haka kawai bazai saki baki ba wannan yasa yace meysa kakeso ka sani.

Jamilu daya lura dahiru dan tasha ne tuni ya mashi barazana, “ka fa

da min tun muna ta arziki nima wannan ce hanyar samun arziki na inna samu mu raba don zai uya kiwa wajen miliyan ma yasin”

Dahiru najin haka yace chap bude kunenka.

Nan ya soma mashi bayani, “kai wallahi munyi zaman anguwa daya dasu ne kawai munsan juna

don harka ce ta bariki, shine hadiza zata aurar da yar data tsinto zan taimaka mata”

“Tsintota kuma?? Ba cahnzota tayi ba? Dahiru najin haka yasan koma waye wannan yana gab da rafko sirrin su yayi saurin cewa “kai inji wa tsuntarta tayi, ba yarta bace,

a titi ta tsinceta nake fada maka”

“Amma tasan iyayenta?”

“Ah ah wallahi neman kudi fa take da yarinyar naji ance kwanaki ta turata aikatau kamar ma yawo iskanci yarinyar ta dungayi a chan kasar waje” jamilu ya kama haba,“kai baka ganin akwai wata kiyayy

a taakaninsu?”

“Kai kuwa ya za ayi taso yar da ba tata ba? Ay bazai yuwu ba, babu uwar da zata bawa dan balaja’u riqaqqen dan iska kamar ni, harfa cutar aids ce dani”

Jamilu najin haka yace toh hikenan nagode yana kashe wayar ya bawa mai computer na an

guwarsu yace ka fitar min da record din dan allah ka turawa wani na rubuta gidan kudi, aiko take ya turama salim dayayi ma saving da gidan kudi.

Yana turama salim shine ya kirashi ya shaida mashi harda number dahirun ma ya tura mashi yace in bai yarda ba

su tuntubesa amma gaskiar magana shine rayuwar yarinyar nan na cikin hadari sosai, tunda salim ya fara fasaara mashi maganganun hankalinsa ya tashi soaai babu abunda yake fada aranshi sai “who are you exactly fatima? Who are your parents? Why would they ab

andon such an innocent girl, mey tayi masu da har zasu yardata a tsinceta gashi ta fada hannun azzalumai? Why why?? She didntt deserve koma suwaye iyayenta, saiyaji ya ta kara zama daran dam aranshi, dukda yaji cewa she can be yar zina amma ko soau daya ba

iji yanda yakeji game da uta ya ragu ba, hankalinsa duk ya tashi gaba daya.

“Do you think we can trust those peaple? We have to do some research on this”

Salim yayi magana taj yace “yea definately, i have to protect, i have to stand by her, i will find h

er real parent no matter what”

Shuru salim yayi yana son tambayarshi wacece ita a gareshi amma ya kasa.

Ganin yanda salim ke kallonshi bai tambayeshi ba amma yasa abunda ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login