Showing 72001 words to 75000 words out of 338813 words
tuna abubuwa da dama, ranar data fara sanyashi a cikin idanunta bayan shekaru kusan sha biyar da suka wuce bayan tafiyarshi zuwa london.
Ranar daya iso suna zaune a parlor, ita da a
fiya suna hira lokacin around 9am safiya, daman tafiyar dare yayi from london to nigeria, daidai lokacin dayayi knocking helpers ta bude mashi kofa daidai lokacin hidaya ta sauko daga stairs, ya shigo cikin gidan walking majestically, da izza, gaba daya ka
manninsa sun sauya, girma yazo mashi na zaratan maza, ita kwata kwata batamasan shine ya dawo haka ba don yabar gidan yanada shekaru sha bakwai hidaya ta daukeshi daga kasar ta maidashi london a sunan yayi karatu acahn sai yanxu daya dawo yanada shekaru ta
latin da daya, tunda ta daura idanunta akanshi ta kasa saukewa, lokaci guda allah ya dora mata azababban sonshi, daga kallo daya datayi mashi ba tare da sanin koshi waye ba, gashi bata kawo shine Tajudeen din da khaal ya dage akan saiya dawo ba, kuma qani
nsu daya kasance sanadiyar mahaifiyarsu, yaronda duk duniya suka qishi gaba daya, suka dorama muguwar tsana, yaronda suka kudirci daukar fansar mahaifiyarsu akanshi, koda ya shigo shiko baibi ta kansu ba don idanunshi akan hidaya kawai ya sauka, mace mai d
araja da qima a idanunshi,macenda ya yarda da ita kadai, macenda yakema kallon mahaifiyar, macenda zai iya hana kanshi farin ciki don ya faranta mata, idan tayi magana daya baya tsallake mata, wannan na daya daga cikin dalilin daya sa yabar aikinsa, his dr
eams, what he had work for over the years ba tare da sanin kowa ba, harma ita saboda wani dalilin da haryau yake cikin zuciyarshi.
Direct gaban hidaya ya karasa maid na biye da box dinshi, yana isowa gabanta yanayin fuskanshi ya sauya, ya rungumeta tsam a
jikinshi, “first love!”
Itace kalma ta farko data futo daga bakinshi, afiya ta kalli fadwa dake kallonshi kamar tsoguwar mayya ta kasa dauke idanunta akanshi kirjinta na bugu.
Magana yayi mata a natse tare da tambayar ya samesu lafiya, kafin ya saketa y
ana mai kallonta, ko kallon fuskanshi batayi ba da kyar da dan iya murmusa saboda karya gane yanayin datake ciki na baqin ciki da damuwar dawowarsa,da zai tona cikin xuciyarta zaiga tsananin kyamarsa da take da tsana mafi tsanani.
“Bakaga sisters dinka b
ane?”
Ta tambayeshi tana mai kallon fadwa da afiya da suka tunkaro wajen, don sai a yanxu suka fuskanci koma wanene shi, shuru afiya tayi tana kallonshi, kallon tsana lokaci guda allah ya dora mata akanshi cikin zuciyarta, fadwa kuwa ba wannan ne a gabant
a ba kwata kwata, tunani takeyi yanxu wannan ne dan yaron nan? That skinny brat? Haka ya dawo? Ya girma ya zama barjeje, har cika mata idanu yakeyi, ta ko ina ya zama cikakken namiji, take taji wani abu na yawo tundaga kafarta har zuwa
kwakwalwarta, wani i
rin feelings yazo mata kallonshi kawai datayi, abunda dai bazai musaltu ba, kyakyawar fuskarshi ta kalla tana admiring dinshi gaba daya daga skin dinshi zuwa set of white teeth dinshi cikin bakinsa da yake motsawa yana magana da hidaya with so much class,
tunda hidaya ta tambayeshi baiga yan uwanshi ba yanayin fuskarshi ya sauya, he can clearly recall how sukayi maltreating dinshi a cikin gidan, lokacin da bashi da wanda zai tsaya mashi, idan hidaya bata wajen haka zasu musguna mashi, ya kasance mutun mai r
iko, saidai baya nunawa a fili, daya gani ne zuciyarshi zata tuna mashi, amma da abu ya wuce shikenan an wuce wajenshi.
Girar sama da kasa ya sauke, ganin irin kallon da hidaya ke mashi with serious face yasashi takowa inda suke tsaye, afiya ya fara rungu
ma ko second biyu baiyi ba ya matsa daga jikinta kafin ya tunkari inda fadwa take, a daidai lokacin nan da za a bude cikin zuciyarta za a ga yanda heart dinta ke pumping, bai kaiga rungunarta ba amma kamshinsa ya mata sallama daidai hancinta, lokacin daya
shiga jikinta kuwa har tsuma ta somayi, she can feel how dripping and wet she gets immediately jikinta ya shiga nashi dukda ko second biyu baiyi ba ya matsa.
“Go and freshen up saika sauko muyi breakfast” hidaya ta umarceshi.
Girgiza mata kai kawai yayi
kafin ya juya yabi bayaj maid din da hidaya tasa ta nuna mashi bangarenshi, harya bar ganinsu fadwa batabar kallonsa ba, kallonshi kadai ya isheta ya kosar da ita ma.
Saida afiya ta bangajeta ta dawo daidai.
Koda ya sauko suka zauna a dining gaba dayansu
harda su jamid da barad da kowa na gidan harma da tareeq bayan sun gaggaisa bata bar kallonshi ba, shi baima san tanayi ba don idanunshi na kasa, yadaiji a jikinshi ana kallonshi, abunda yafi tsana kenan, Bayason suspicious look.
Wasu dai suna murnar gan
inshi irin su jamid da barad, wasu kuwa baqin cikin ganinsa suke, musamman hidaya da nata yake a boye balle kuma afiya da nata yake a fili.
Nunfasawa tayi tare da goge hawayen daya zubo mata, tunawa da yanda ta dunga protecting dinsa, da yanda ya wulaqa
ntata lokacin data nuna masa sirrin zuciyarta, she can clearly recall ranar da ta shigo dakinsa,a daidai lokacin ya fito daga bathroom, yayi wanka, ya ilahi she can not express the kind of feeling tayi having a daidai wannan lokacin, shiko he wasn’t expect
ing her kwata kwata aai ganinta da yayi a dakin.
Tayi expecting ya fara gaisheta sannan ya tambayi ba asin zuwanta dakin nashi sai taga akasin haka yayi kamarma baisan tana wajen ba, ta bangarenshi kuwa cikin kwana biyu da yayi ya karanci kowa na gidan, a
zahiri zakaga kamar baisan ma da ruwansu ba, yaga yanda take yawan kallonshi, and how soft she’s been towards him ba kamar dayar ba, da farko baiyi suspecting komai ba shiyasa bai tanka ba balle yasa abun a ranshi, “sabalah khair baby brother”
Ta furta t
ana mashi wani matsiyacin kallo daidai lokacin ya zauna a bakin gado yana latsa waya, yanason yadan busar da jikinshi da sanyin ac dakin, yanayin zamanshi da yayi ya bata damar circulating wasu dirty thought aranta, sai faman hadiyar miyau take, a yanda y
a zauna yana latsa waya zakayi tunanin baima san me take ba nan ko yana ji a jikinshi, abun is so awkward, ganin taqi futa daga dakin balle ta danyi kawaici ganinshi a haka ba ya sani gyaran murya kamar wanda akama dole kamar ba qaninta ba yace “how may i
help you?l”
Wani irin dadi ne yazo mata a daidai, “i was wondering ko zaka buqaci wannan” ta miqa mashi keys din motarta da black card dinta”
Kallon hannunta yayi baice komai ba kawai ya miqe ya wuce closet room dinshi, kwata kwata bataji ko digon haushi
hakan da yayi ba saima ingizata da zuciyarta takeyi akan ta bishi, aiko zuciyarta tayi nasara da hakan ta bishi har closet room din, kai tsaye ta bude kofar, tundaga thigh dinshi tabi da kallo zuwa ga gabanshi, saurin dafe handle din kofar tayi ganin kama
r zata fadi kasa, tana budewa ya juyo cikin mamaki, allah ya taimaka ya saka shorts dinshi a daidai lokacin data budo kofar, take yaji wani irin bakin ciki da bacin rai yazo mashi, ranshi yayi mugun baci, “yadai???”
Hannu ta daga ta miqa mashi cards din,
“are you not interested?”
“Yes please “ ya fada, don allah allah yake ta futa kawai,
Sakin handle din tayi ta rufo kofar ahankali tana mai yi mashi wani irin kallo idanunta sun kankance kamar guzumar maiyya, “are you sure” ta fada tana jifanshi da kallo
n da zai mashi fassarar bana alkahiri bane, daga keys din har card din ta saki a kasa bayan ta tunkaro inda yake, kafin ta sanya hannunta ta kamo nashi, shidai saqe yayi yaba kallon ikon Allah, “get out please”
Baima san ya furta hakan ba, “i cant”ta amsa
shi a gadarance tana mai kokarin taba kirjinshi yayi saurin damkar hannunta cikin bacin rai, yaga badala a fuskarta kiri kiri, and he needs to insert senses into her head
“Wait..whats the meaning of this?” Ya fada harshly and bitterly.
“Yes you heard me
right, i cant, karka cemin baka gane ne nufi na ba, don’t tell me baka ganin how interested i am with you ba”
Saurin runtse idanunshi yayi kafin ya budesu, rai a bace yace “get out”
Wata iriyar dariya ta kece dashi kafin ta sauke wani makirin murmushi
ta sake tunkaroshi for the second time, this time around saida ta tabbatar ta nufeshi sosai kusancin su yayi yawa tace “nasan kasan abunda nake nufi, you have grown to a great attractive young boy, and im sure you’re healthy… so… whenever you feel like” t
a karashe tana kokarin taba kirjinshi har tayi nasarar dora hannunta akai, ta kanne mashi idanu tare da sauke wani irin murmushin badala.
Kallonta yake amma yanaji kamar ya kwasheta da mari a wajen, hes trying so hard to stop him self, don da zarar yakai
360 a bacin rai to yakai limit zai iya yin abunda bazaiyi dadi ba.
“Take….your …filthy…hands..off…me”
Yanda yayi magana saida gabanta ya baci, gaba daya fuskanshi tayi jaa sosai, bacin rai kwance a fuskanshi, ta taorata sosai da yanayinsa wannan yasa ta
hana kanta abunda tayi niya ta juya tana murmushi tabar dakin gaba daya.
Daga ranar ko kallonta bayayi, dan ragowar kimarta da yake gani a mataayin yayarsa duk ta zube kaf, itako duk yanda taso su samu kusanci dashi abubuwan da yakema hidaya ya dawo kan
ta ta kasa, that moments was tough to see, duk lokacin dataga yanda yake treating hidaya with so much love and respect abun yana damunta sosai, idan zata wuce ta gabanshi sau dari bazai dgo ya kalle ta, shi magana ma bata fiye shiga tsakaninshi dasu ba, da
man afiya ko a kwalar rigarta.
Lokacin data gano plans din hidaya akanshi wanda ta lura cutar dashi zatayi hankalinta ba karamin tashi yayi ba, tasan bazata iya dakatar da hidaya ba, gashi bata samu abunda take nema a wajenshi ba, wannan yasa ta kudirci d
uk yanda za ayi saita samu abunda take so a wajen inyaso idanma kasheshi hidayar zatayi wannan ba damuwarta bane as far as ta samu kanshi.
Wannan yasa ta daura damara,around wajen karfe sha biyu na dare ta shigo bangarensa, duk wasu excess keys na gidan t
anada access dasu, kai tsaye ta shigo dakinshi, a daidai lokacin ya shiga bathroom don yayi excusing kanshi, daman ya farka ne don da wuri yake kwanciya,koda ta shugo ta tabbatar yana bathroom jin alamun saukar ruwa,wannnan ya bata damar rage kayan jikinta
gaba daya ya rage daga ita sai yar arniyar sexy nighty wadda da ita da babu duk daya, ita gashi jiki ba jikin arziki ba, babu wani kayan marmari da zaiyi attrating namiji amma sai masifar jaraba, yana bude kofar bathroom ba zato ba tsammani ya ganta jikin
kofar ta tsaya tana mashi wnai makirin kallo, da yake akwai dan hasken bathroom dake lekowa wannan ya bashi damar ganinta, batama tsaya wani kwana kwana ba kawai ta nemi ta sumbaceshi yayi saurin yin baya da ita, bata fasa ba haka ta gyara tsayuwarta ta f
ara kokarin turoshi zuwa bedroom, ranar dai yaga bura’uba, ya tsaya ne kawai yaga gudun ruwanta don abun ya tashi daga hankali ya koma jahilci da hauka.
Magana take kamar mahaukaciya da zata zauce “i need you, i want you, my body is craving for you…zan ba
ka komai, i will protect you, ni zan kareka kuma bazata taba cutar dakai ba indai kana tare dani, ka bani kawai abunda nake nema, let me have your huge di**k in me..”
Tundata fara maganganun nan ya shiga wani matsanancin tashin hankali, wannan wace iriyar
masifa ce, wannan wace iriyar bala’i ce, ya za ayi yar uwaraa yayar sa ta nemeshi? Wannan wace iriyar masifa ce, bai gama sanin ta zauce ba saida yaji tana neman kunce mashi tazugen wando, nan ne fa ya gane wannan ta haukace, baima san lokacin daya wani i
rin hankada ta ba ta fadi, wannan yayi daidai da faduwarta kan gado, tana kwanciya ta soma zame inners dinta ta ware kafafunta, cikin hanzari ya kauda idanunshi akanta allah yaso dakin akwai duhu saina dim bedside lamp wannan yasa idanunshi baiga al aurart
a ba, “i know you want this ko? You can’t resist it ko? You need a p””sy to fill your cravings, come to me my little baby, na rantse maka ni zanyi protecting dinka, gaba daya dubiyar nan babu wanda ya isa ya cutar dakai indai ina nunfashi..”Haka ta dunga s
ambatu ita kadai,
Da baya da baya ya isa wajen fitilar dakin ya danna switch din take dakin ya bade da haske, kwata kwata bai yarda ya kalleta ba ya soma magana, “i don’t need your services, now before i open my eye and make you regret coming into my roo
m with this nonsense you’re blabbering…get out!!!”
“Wallahi baka isa ba….idan kaga na futa daga dakin nan saika bani abunda nake nema..you can have hidaya nice bazaka iya bama abunda nake nema ba? Ance maka bansan irin relationship din dake tsakaninku ba?
You can tell me babu wani intimate relationship tsakaninku..”
Tana kaiwa nan ta mike tsaye ta tunkaro inda yake..”look baby bro..wallahi i have what she can’t give you, and beside idan da kasan what shes plotting against you bazaka zauna kana bata lokaci
nka akanta ba…wallahi saika kwanta dani, she cant have you all to her self after ka gama biya mata buqata kuma ta kauda kai…look im trying to help you here, ka amince dani, make me your weapon, use me ni kuma na maka alkawarin zanyi protecting dinka kaji b
aby bro, look how huge and sweet ahh”
Ta karashe tana mai kokarin kissing kirjinshi da wuyanshi kamar mayya, tund ata soma magana ya runtse idanunshi, idan ya fuskansci maganar datake tana nufin a tunaninta kwanciya yake da hidaya, tana nufi akwai wata mu
’amala ta zina taakanin shi da hidaya, hidaya da yaka kallon uwa? Lallai wannan batada hankali, ta gama kaishi makura, baisan lokacin daya daga hannunshi daya ba ya fiddota jikinta ya daga dayan hannunshi ya kwasheta da maruka kusan guda uku a jere, take t
aji duniyar tana mata
haniniya, bata gama dawowa hayyacinfa ba ya kama damtsen hannunta kamar zai ballata idanunshi sunyi jaa sosai har wani irin nunfashi yake kamar zaki ya kalleta cikin idanu ya soma magana.
“You are so disgustingly stupid, jahila, mai
tunanin dabbobi, look at your self..”
Ya karashe yana kallonta disgustingly..”you have nothing da zaisa na zama attracted to you, its just like a kamar namiji ne a gabana, that how low you are…Right from this minute babu dadawa babu ragewa, na rantse da w
anda nunfashi na ke ransa, bazaki kara daraja a idanuna ba, and i promise you the next time na sake ganin fuskarki…”
Shuru yayi yana turata kamar kayan wanki har wajen kofa. “Get the hell out of my room stinky pg”
Tunda ya soma magana jikinta ke bari, fu
skar nan tayi gaja gaja da zufa harda hawayen bakin ciki, bata taba zama insulted and embarrassed ba kamar yau, akan fuskanta yayi ramming kofar bayan ya kadota waje,rai a bace ta sauko kasa yanda tabar useless mijinta tareeq haka ta taddashi yanata watsa
masori.
Futa tayi daga dakin ta koma nata, haka ta dunga fashe fashe a dakin dukta hautsina ko ina saida tayi mai isarta ta dakata tana nunfashi, ko sakan biyu ba ayi ba kawai naga yanayinta ya suaya saita kyakyace da dariya, dariya take sosai kamar zauta
cciya saida tayi mai isarta ta dakata tana mai kallon wayarta “wallahi yanda kika sameshi nima saina sameshi”
Saida ta gama tunanin tass batama san hoton dake hannunta ba dukta cikwaikwaiye shi tunawa da abubuwan nan da suka faru a baya,
“Ive come this
far, wallahi wallahi saina sameka koda kuwa sauran numfashina dakika daya ne, babu macen data isa ta tunkareka ko ta kusanceka, ba ayi ta ba bq’a haifeta ba”
Tana fadin haka ta warware hoton tana shafa fuskarshi, sai kuka ta fashe da kuka,”you are mine….
only mine..”
gaba daya ta zama kamar wata tababbiya irin psychos dinnan, shes so obsessed with him, cikin wannan secret room din nata cike yake da hotunan shi maqil,duk wani motsinshi a tafin hannunta yake.
Da kyar ta samu tayi wanka ta sauya kaya ta fit
o domin karyawa, tareeq tunda safe ya futa yabar gidan shima matsalolinshi sun ishesa, kowa sa tashi damuwar, wata tsohuwar budurwashi na threatening dinshi, duk dan abunda ya tara take tatsewa daga wajenshi, gashu fadwa ma yanxu baya samun wani abu daga w
ajenta, don ya kasa gane mata gaba dayanta, yayi kokarin kama kafa da hidaya, itama bai yuwu ba saboda daman chan yasan bata kaunarshi, afiya kuwa yanxu kota kanshi bata bi, inama ya ganta balle ya cigaba da flirting da ita, sonata kuwa saida sukayi having
sex ya barta, daman shi babu damar yaga mace.
Duba ga abubuwan dake tsakanin shi da sabeeha da tsanar da yake mata na using dinshi datayi a lokacin sa baya cikin hayyacinshi ta samu ciki kuwa shine abunda ya faru tsakaninshi da fadwa, tundaga lokaci ya
tsani kowace mu’amala da mace musamman matan dake taking advantage din mutane, ita fadwa kiri kiri ta nuna mashi ta bangaren sabeeha kuwa abunda yafi bata mashi rai shine a lokacin baya cikin hayyacinshi,abu daya ne yake tunawa ya danji saukin bacin ransh
i which is akwai aure tsakaninsu.
Tunawa da ita maid dinshi ce gata yarinya karama abun na bata mashi rai, shi kallon abun yake kamar child abuse, da yana cikin hayyacinshi ko hanya daya basu hada ba, har cikin zuciyarshi bai aminta da dalilin aura
mashi
ita da khaal yayi ba, insa hidaya tace mashi saboda yanason