Showing 156001 words to 159000 words out of 338813 words
sunan neman pad wai period d
inta yazo unexpectedly nanko duban taj ta futo yi, ta dunga zagaye floors ko allah zaisa ta ganshi.
Karshe ta hakura don its late kuma dole ta koma gida kafin a gane bata nan.
Achan Bangaren khaal tun bayan wayar da sukayi da taj bayan ya kashe wayar i
danunshi ya sauka akan international number daya kira da ita , nan ya gane ba number kasar bane, nan yasa mutallib ya duba mashi numbwr wace kasa ce, lokacin da suka gano number nigeria ne mutallib yayi mamaki sosai khaal ko baiyi mamaki ba sai murmushi da
ya dungayi, gaba daya bakin cikinsa da damuwarsa ta wanye, yaji gaba daya wani irin farin ciki ya lullubeshi.
The next morning….
Dip kamar daukewar ruwa maganar kamfanin taheel ta rufe ruf, investigation din da ake masu ya tsaya chak komai ya dawo daid
ai, ita kadai tasan me tayi da yasa aka tsaida binciken kamfanin.
Sai a lokacin ta samu wata natsuwa, don adaidai lokacin da kamfanin zaiyi failing tayi making wani smart decision.
Yanxu matsalarta ta gaba duk yanda zatayi bazata bari zancen taj ya sake
dagowa ba.
Zuwanta kamfanin basit dukda tasan competitor din taheel ne ta bangaren business, ta buqaci su hada hannu don ta hanyar nan ne kawai zatayi protecting kamfanin taheel,unknowingly to her, it was the worst decision she has ever made.
Yarjejeni
ya ce sukayi, tunda ta kasance itace mai shares da yawa a kamfanin ta bashi rabin shares din nata don su hada karfi karfi.
Antse ta fito daga mazaunin baya na motar da driver ke tuqata, as always she looks so classy and bossy, ta fara takawa daidai nan
secretary dinta ya karaso.
Yana biye da ita a baya jikinshi har wani irin kyarma yake.
Cikin reception ta shiga tundaga wajen security entrance taga dandazon staffs sun zagaye katon screen din dake wajen.
Takowa ta somayi zuwa wajen mutanen dake baya
baya suna hangota suka soma matsawa harta samu hanyar isowa wajen screen din, ji kake tsit babu sautin komai saina screen din.
Shades ne baqaqe a fuskarta wannan yasa ba a ganin kwayar idanunta amma yanda idanunta ya sauya da za a gani a zahiri sai mutu
n ya firgita.
She got the shock of her life cikin seconds daya.
Juyawa tayi kamar wata zakanya ta nufi board meeting hall, tun kafin ta karasa ma masu bibiyar labarai sukayo kanta secretay dinsu ya bude kofar hall din ta shiga daga ciki tabi kowa dake w
ajen da kallo ga masu daukan rahoto a gefe.
Basit na zaune kan kujerar da is supposedly hers ga fadwa a zaune gefenshi ta daura kafa daya kan daya tana taunar chewing gum.
“Anyone cares to explain What is going on here? Who dares to press a meeting in my
absence? As the president?”
“Ex president mrs hidaya, mind your language” abdul basit yayi magana yana mai kallonta cikin ido da ido.
Wata iriyar dariya tayi, tare da takowa har cikin hall din tana bin mutanen dake zazzaune da kallo harma da fadwa da tu
nda ta shigo ta kauda ido kamar bata taba ganin hidayar ba.
Maido da dubanta tayi ga basit, “ex president??”
“Yes…let me break it down to you i am the highest shareholder of this company so i am the president as per the rules,”
Murmushi yayi yana mai
duban mutanen dake zazzaune kowa ya sauke kanshi qasa, “prove” ya aje mata takardun dake shaida hakan, secretary dinta ya karaso ya dauka zai miqa mata ta watsar da takardun, tsabar bacin rai, “impossible..bazai taba yuwu ba, howw howw?”
Kallon secretary
dinta tayi tace “get the security”
“i have terminated this partnership mr abdul basit,”
“You can’t do that mrs hidaya” daya daga cikin mutanen dake zaune yayi magana.
Basit ne ya dubeta, dukda glass din dake kan fuskarta yana hango tsantsar tashin hanka
li akan fuskarta, “this meeting is over, zaku iya tafiya.”
Tana kallo akan idanunta gaba daya shareholders dinnan suka fita daya bayan daya ya rage daga ita saishi sai fadwa,…da ta kasa tantance ita dince ko ba ita din bace, tama rasa wani irin tunani zat
ayi kan fadwa,
“Get out fadwa!!”
“Why? Meysa zan fita?“
“Ki fita nace!!!” Ta daka mata tsawa.
Wata iriyar dariya tayi har zata miqe basit ya dakatar da ita, “she’s going no where”
Mamaki, shock, tashin hankali babu wanda bai dabaibaye hidaya ba.
y
au wani ne kan kujerarta, this chair? Datayi staining sweat da blood akdnshi?legacy din mahaifinta? Tashin farko on a blink of an eye Ya tafi kenan? Inaa bazai yuwu ba.
On the other hand, fadwa? Me zaman fadwa a wajen nan ke nufi kenan?.
Wayarta ta dag
a ta tura message cikin abunda baifi 2 minutes ba saiga Secretary dinta ya shugo da wani file sannan ya futa.
“Don’t waste your energy mrs hidaya, I’m only doing this to save the company”
Bata saurareshi ba ta fidda takardar yarjejeniyar su ta watsa a
gabanshi, “as it is stated above, i can terminate this partnership at any given moment, mr basit, taheel company bata buqatar taimakonka, i don’t need you old rag”
Miqewa yayi tsaye yana dubanta yana murmuahi yacw “you still don’t understand whats going o
n mrs hidaya, i have overpowered this company, i have 80% share of this company,”
“You trick me?“
“Uhmm zamu iya cewa hakan, so i will advise you to lay low for now okay? Allow me to enhance the image of company, tun kafin a gano slush fund din da kik
a dunga ajewa, and all the illegal business”
At that point batasan sanda ta cire glass din fuskarta ba, ta maida dubanta ga fadwa da har zuwa lokacin danna wayarta take kamar batasan abunda ke faruwa ba, babu wanda yasan da maganar slush funds da duk wani
illegal business dinnan daga ita sai fadwa sai kuma khaal.
“Mss fadwa will take your responsibility and duties, I can’t take the risk of destroying my image as the new president and the highest shareholder of the company”
Sake kallonta hidaya tayi sai a
lokacin fadwa ta kalleta itama, wani irin kallo take mata irin “ni zakici amana?”
Sai a lokacin fadwa ta miqe tsaye ta dubeta “ukty…please, this is the only way to save this company,”
Zare glass din dake kan fuskarta tayi ta dauke idanunta daga kan fa
dwa zuwaga basit din,
ya bita da kallo, tunda ta shigo yake hango kaman mahaifiyarta, yanda hidaya tke haka take itama exactly babu wasa, yanxu data cire glass din ya kalla cikin kwayar idanunta saiya hango fattu karara akai.
Baima san sanda ya furta “f
atttuuuuu” ba yana kallon cikin idanunta.
Yanda yake kallonta haka take kallonshi, saiya sauya gaba daya lokaci guda, ta hango wani abu kamar sadness a tattare dashi lokaci guda jikinshi ya mutu tunawa da sahibarshi.
Maganr illegal business dinda ya am
bata baisa ta iya maida hankali akan sunan mahaifiyarta daya kira ba, juyawa yayi ya barta sandare kamar wadda aka zarema rai.
“I was so stupid for trusting you basit, This is my company…this is our legacy, there is no way I’m giving in…bakasan wacece h
idaya ba, you can never threaten me with those slush funds, i will crush you, wallahi wallahi idan ban maida shares din taheel ba’a haifeni yar halas ba”
Dariya ya kyakyace da ya futa daga hall din ya barta tsaye, wallahi idan ance zai taba ganin tsoro ka
rara a fuskar hidaya zai karyata amma still ta tsaya chak akan batunta, ina ga ta gano fadwa yarshi ce and itace ainahin ma mallakiyar kanfanin…….
Yana futa fadwa ta karaso kusa da ita tun kafin tayi magana hidaya da idanunta sukayi jaa sosai ta wani irin
damko wuyanta, “ukty..ki saurareni,ba abunda kike tunani bane”
“…ni zakici amana? Ki Hada baki da makiyi na, ashe daman kudirinki kenan? Dagani sai ke,babu wanda yasan da batun slush funds dinnan,, how did he know about it?, how dare you fadwa“
Dakyar t
a runtse idanunta, ta shaqu sosai har idanunta ya firfito tana haki ta tari nunfashinta, “banci amanar ki ba babu yanda na iya ne, he threatened me kuma yayi hakan ne saboda kar a gane manufarshi, and i accepted it saboda ina tunanin ta wannan hanyar ne ka
wai zamu kwato kamfanin mu, nasan daman zakiyi tunanin ko nice na fada mashi batun slush fund dinnan ba, kiyi tunani mana? Why would i do that? Wannan kamfanin namu nefa? Na mahaifinmu ne fa? Why would i betray you?”
Bangajeta hidaya tayi bafan tayi trust
ing maganrta ba tace “i’m coming for you”
Tana kaiwa nan ta fuce, tana futa fadwa ta kyakyace da dariya kamar wata tsohuwar mahaukaciya kafin ta dakata tana mai shafa wuyanta da hidayar ta shaqo…
“Bakiga komai ba tukunna, you are yet to taste the thirst
of betrayal and youu…. are not coming for me this time around…i am coming for you hidaya, saikin tsugunna a gabana kin nemi alfarma a wajena, and this is just the beginning of your downfall”..
Haka ta dunga magana ita daya kamar wata tsohuwar mahaukaciya.
Hidaya na shiga office dinta ta tadda an cire office tag dinta as the president dake dauke da sunanta a jiki an kafa na fadwa, she just can’t believe this,she’s more embarrassed yau a idanun duniya fiye da matsalolin da suka faru a kwanakin baya.
Waya
rta tayi hanzari dauka ta soma dialing number private investigator informant dinta datasa yayi mata bincike akan basit din, harkar dirty business irin wannan tasan yanda akeyinta, cin amana a business ba komai bane ba, partners can be your biggest enemy on
a bling of an eye, so she’s an expert on it, tayi hasashen irin haka zata kasance daga ranar dataga ya tunkareta kuma ya bata helping hands just like without asking for anything in return tundataga haka tasan akwai wata a kasa, duk a tunaninta komai is un
der her control batayi tunanin zai shammaceta ba, wannan yasa tun a lokacin tasa a nemo mata anything da zata iya using against him dat will be useful to her when the right time comes, shiyasa, a take ta umarcesu da su nemo mata komai akan basit, duk wani
abu da zaimata amfani a irin lokaci kamar haka.
“Princess, ya naga you’re not happy? Burinki ya cika fa? Kamfanin nan naki ne gaba daya, hidaya is below you,
Abdul basit yayi magana yana kallon fadwa, “no papiiii..this is not enough…banga tsoro akan
idanunta ba, she’s definitely going to do something,”
“Nima naga hakan, but babu abunda zata iya, i am the president, and the higest shareholder, inada 80% na kamfanin nan, and she is only keft with 15%, zan iya korarta kora ta wulaqanci idan kinaso”
La
st furicinshi yasata ta kalleshi ta saki wani irin murmushi, tare da kamo hannunshi tace “yes…lets do that,i don’t care kozaiyi affecting company, this can be to our benefit, i want her to bow, i want to see fears akan idanunta na loosing komai papi”
“As
you wish princess”
…….
Tuki takeyi kamar zata tashi sama tsabar gudu, yau ko driver bata dauka ba cause this is very important to her, tana isowa inda zasu hadu tayi parking motar ta danna mashi kira, juyowa tayi sai gashi tsaye tayi unlocking motarta
ya shugo ciki, yana shugowa ya gaisheta cikin girmama, ba tare da wnai bata lokaci ba ya bata file din dayayi profiling basit.
Karba tayi ta soma budewa tana warware igiyar takardar.
“Ka bunciki komai,”
“Yes ma’am,“
Karantawa ta soma yi at the same tim
e yana mata bayanin tarihin shi basit din wanda yasha wahala sosai kafin ya samu yabi didigin tarihin rayuwarsa da yanda yake tafiyar da business dinshi.
“Ya taba aiki a taheel???????”
“Yes ma’am, a shekarar 1980 ya fara aiki, sannan an koreshi sakamakon
saida babban project din da akayi a shekarar,”
“No wonder” ta fada tana girgiza kai ta duba next page of file din, yabar kasar zuwa eygypt, and he blows lokaci guda”
“How? Ta inane source din kudin?”
“I couldn’t find a proper answer to that saboda……”
“Then menene amfanin binciken? Why cant you find anything? How did he start the company?, his hands are dirty dole akwai wani abu, there must be some”
“I’m still on it ma’am”
Watsa mashi file din tayi ta kama steering din motar kamar zata balla idanunt
a yayi jaa sosai tace “you’re useless, this isn’t enough, dole akwai abunda yake boyewa, i need something on him, something….”
Katse ta yayi yana bude file ya miqa mata “there is ma’am”
Idanunta kamar zasu firfito ta kalleshi, “nayi bincike akan duk wan
i source na income dinshi, da ownership din kamfanin sa gaba daya komai baya karkashin sunansa,”
“So???? Kana nufi yana yima wani aiki kenan?”
“Yes ma’am”
“Who could that be?”
“Shi nake buncike akai,” ya bata amsa
“Nayi trippling payment dinka, Na bak
a nanda gobe, ka bincika min ko’ina, you need to find who ever is behind him”
Shida yasan irin kudin datake bashi dayaji zata biyashi sau ukun kudin tuni yaji wani energy yazo mashi, yau duk yanda za ayi ba zuwa gobe ba saiya nemo mata abunda take nema.
Jiki na bari yace
“Yea ma’am”
Yana kaiwa nan ya futa.
Ta juya akalar motarta.
Waya ta gani daga school dinsu barad tunda safe ake kira amma bata cikin natsuwar da zata iya dauka, sai yanxu, nan aka shaida mata yayi accident dukda is minor, hankalint
a ya tashi sosai ta kasa natsuwa ba kadanba, bata taba jin tayi negleting din danta ba sai yanxu, amma duk da haka yanxu is not a perfect timing to think about that, and tasan for sure he’s on a safe hands.
Gaba daya lisaafinta ya gama juyawa a ranar ga
ba daya ko rintsawa bata iyayi ba, ta shiga nan ta fita nan, dukdan ta samu yanda zatayi ta maida komai how it is supposed to be, shareholders dake kamfanin gaba daya kowa data kirasu saisu juya mata baya, su nuna mata babu yanda zasu iya, she couldn’t get
the support from them, sai a lokacin ma ta gane waenda suka sayarma basit nasu shares din kamfanin and to think of mutanen nan tare sukayi building taheel da mahaifinta abun yayi masifar daure mata kai.
Lallai yanxu she’s tasting the feeling of being bet
rayed, tukunna ma dai…..
Kwanan ranar a zaune tayishi, ta kasa rintsawa kwata kwata, bata yafiya, kuma batajin duk wanda yayi betraying dunta zata taba yafe mashi, bazat iya runtsawa ba saitaga taheels a hannunta, a gobe goben nan.
Dan rintsawar data
yi a study room dinta na rabin awa ko cikawa batayi ba karar wayarta yasa ta bude shanyayyun idanunta.
Call din wanda ta gani ne yasa tayi saurin dagawa takai kunne,
“What?????
“Yes madam, na tura maki documents din,,”
Kasa tsaywa ta saurareshi tayi
ta kashe wayar tare da bude e-mails dinta, taci karo da wanda ya tura mata, ga sunan daya bayyana a jiki, (fattu) saida ta nanata fattu dinnan aranta,suna ne mai girma a wajenta don sunan mahaifiyarta ne.
Wayar ta sake kiranshi tace “who’s she? Wacece ita
? Menene alaqarshi da ita?”
“Identity dinta is hidden ma’am but…”
“Menene amfaninka if you cannot find her identity?are you not professional enough? Inyi hiring wani ne?? Give me full details, whoever she is, koma wacece,”
Ganin kamar tana neman hasala
yasashi cewa
“There’s something else ma’am”
“I hope this will Be helpful if not…”
“Allegedly..na samu wasu bayanai kan cewa yanada diya mace,”
“What?? Yanada ya mace? From binciken dakayi banga alamun ya taba aureba balle ya aje heir,”
“Babu wanda yas
an ko wacece ma’am, “
“If that’s the case ya boyeta kenan from the world, but why? She could be his threat kenan”
“Yes ma’am yanda kikayi assuming”
“Inason ka nemomin hotonta,“
Tana kashe wayar kawai tayi murmushi, this is the best news data samu da sa
fiyar nan kuma zata iya runtsawa yanxu, idan har zai boye diyarshi that means bata hanyar daya dace aka haifeta ba kenan, dole ta gano koma wacece don ta hanyar nan ne kawai zata yi amfani dashi ta hanyar koya mashi hankali.
Misalin karfe bakwai daidai
ta fito daga gida, as usual looking so dashing, fuskarta a hade babu annuri ta shiga motarta, driver yaja motar suka kama hanya.
Da zamanta da tafiyar tasu bazai wuce thirty minutes ba gaba daya don zataje school dinsu barad ne, karar notification din way
arta yasa ta dago wayar.
Ba tare da wani bata lokaci ba tayi clicking message din tare da rubutun dake tafe da message.
Hoton basit ne da fadwa different types don yakai kusan guda goma on a different occation, sauke idanunta kasa tayi inda ya rubuta “FA
TTU”
Jikinta hannuta komai ma bari ya somayi har wayar ta sulale ta fadi kasa, kamar mahaukaciya tabi wayar ta dauka tana duduba idanunta kamar zai zagwanyo, innalillahi wa inna ilaiahi rajiu’un,
Hannunta na rawa tayi dialing number shi, “me…me..nene..wa
nnan? Who…is she?”
“Thats his daughter fattu”
Wani irin gajeran suma tayi ta farfardo da gaggawa tace “kasan wacece wannan kuwa? Ya akayi fadwa ta zama fattu? Ya akayi ta zama diyarshi? Ina ka samu wannan? Its possible sun hada bakine shida ita, ay bansa
n cewa haka take cin amanata ba sai yanxu,”
“Madam…wannan itace fattu, sunanta fattu ba fadwa ba”
“Kai bakada hankali ne? This is my sister…fadwa abdullah taheel”
Shi kanshi investigator din ya rasa ta yanda zai mata bayani, yanda she’s shocked haka shi
ma hes shocked sosai, ya kasa comprehending komai.
Ya akayi yar basit ta shigo gidan su? Bai sani Babu wanda ya sani, gashi nan dai identity dinta a duniya shine fadwa amma a badini ya ce ga basit wato fattu, bincikensa kenan.
Kashe wayar kawai hidaya
tayi, a daidai lokacin maganganun abdallah na zuwa akanta, “kina tunanin