Showing 330001 words to 333000 words out of 338813 words
kamshi take tunda ta gaishesa ta wani basar, tana dadaga
kai, ko digon tsoronsa babu aranta saida ta tabbatar ta cireshi tasa a zuciyarta kafin ta kwanta, shiko ta bangarensa gaba daya sai yaga ta sauya kamar wata hawainiya.
MATAR TAJ (destined with you)
Written by
Queenmarh
Book2
P
AID
Chapter 118
After one week…
Alhamdulillah sabeeha taji sauqi sosai ba kadan ba, kyau din datayi bayan ta samu ciki yana nan tayi bulbul abunta, ciki dai allah baiyi da rabon zai zauna ba, kuma tabbas taji wani iri game da zubewarshi, allah yaso ba
tasan dashi ba har allah yayi bazai zama mutun ba da abun saiyafi mata zafi.
Bayan dawowarsu ta tadda korar maya da mummy tayi kuma tayi forbidding kowa da kiran sunanta ma a gidan, sabeeha ko duk abunda ta mata har zuwa lokacin tana ranta, ba karamin tau
sayinta take ji ba dukda tayi mamakin yanda tayi yunkurin kasheta.
Kwata kwata cikin satin bata yarda ta hada hanya dashi ba, harkarta kawai take, yau au fita shopping da laila gobe suje outing, idanunta na kara budewa sosai, gaba daya ta zama wata yar
gayu sosai irin ajin farkon nan.
Duk futar da zatayi saida izinin mummy, koda kiwa nan da nan ne, kudi ko sabeeha saidai ta kyautar, don a shaqe take da kudi.
Wani abun mamaki duk fitar da zasuyi da laila zataga ya turo mata kudade masu dan banzan yawa,
hakan ya tabbatar mata da yasan da futarta ko mummy ce ta fada masa oho ba damuwarta bace.
Yanzu gaba daya she’s familiar da rayuwar hutu da wayewa soaai, arziki mai albarka yayi a rayuwa, gaba daya ta sauya salon maganar ta ma ya sauya sosai.
That sam
e week anne ta zauna da kowa meeting kan maganar auren sabewhar da taj dinji, inda tace tunda aurensu na nan kuma anyishi bisa yanda shari’a ta tanadar babu wani amfani sakeyi tunda bawai ya saketa bane,kuma yanxu da ta gama karatunta babu dalilin da zaisa
ta zauna karkashin iyayenta, macece ko ba dade ko ba jika za a aurar da ita, rashin kasancewarta da iyayenta a baya bashi zaisa su riketa ba musamman yanxu data zama tana karkashin taj din, sai yanda yayi da ita.
Hankalin bahijja ya tashi sosai kuma tana
kokarin ganin ta karbo ma yarta yancinta a wajenshi daya kasance namiji, wannan yasa ta roki alfarmar jinkirta bikin nasu, inda ta fake da adanyi mata uzuri so that she can be heal from the trauma of abubuwan da suka dunga faruwa.
A cikin same satin ag
ain za ayi bikin haya, this is the first time in her life zatayi experiencing attending public events,musamman auren kawarta.
Ba karamin murna take ma haya ba wadda ta lakaba ta a matsayin best lady dinta, kuma tace mata duk wani shirye shirye tare zasuyi
.
Yau ta kasance tuesday, sunyi planning futa for girls sunny spa day in preparation of bikin, daga nan zata karbi ashoebe nata dana laila don shes invited as well, yanxu sun kulle sosai ka gansu gwanin ban sha’awa.
Tana gama shirinta tsaf laila ta shi
go patt dinsu da yanxu ta dawo nan gaba daya, bahijja futuk ta rufe ido ta aje wannan karar, tace sabeeha ta dawo gabanta, anne bata hana ba haka zalika anne.
Saukowa ta soma yi kamshinta na ziyartar parlor tana sanye da wani mustard doguwan fitted riga s
ai veil data yafashi, hannunta rike da channel newest edition chain bag.
Bata shafa komi ba sai kohl da wani pink fenti gloss stain daya sa labbanta suka zama pulp, Masha allah.
Fararen hakoranta ne suka bayyana tana duban laila dake zaune itama tana mat
a murmushi, “hope I didn’t keep you waiting for so long meysa baki hawo saman ba?”
“Haka kawia na hau saman mu sakankance da hira? Shiryawanki kinfi wajen one hour”
Dariya sabewha tayi daidai nan bahijja ta futo daga kitchen tana dubansu fuskanta dauke d
a murmushi tace “har kun sauko”
“Eh mummy zamu tafi yanxu”
“Toh maza wuce kije ki nemi izini tukunna”
Da mamaki sabeeha ke kallonta “izinin wa kuma mummy?”
“Mijinki mana..”
Take yanayin fuskanta ya sauya, bahijja ta mata wani kallo daya sa ta saki ran
ta.
“A dawo lafiya karku dade “
Tana kaiwa nan ta wuce sama ta barsu taaye, futowa sukayi laila tayi gaba tana mata dariya “ayi maza aje a nemi izini wajen miji”
Harara sabeeha ta galla mata kafin ta tunkari part din nashi, ta wani hade rai.
Kai taaye
ta shiga daga ciki babu kowa a kasan hakan yasa ta wuce sama gabanta na faduwa amma ta danne, tayi alkawarin ta daina taoronsa wallahi.
Kncking tayi shuru wanda hakan yasa ta sakeyi, daidai nan ya fito daga bathroom, dawowan ahi daga gym kenan daya kulla
zuwa yanxu, ana motsa muscles sannan ana hadawa da azumi.
“Who’s there..”
Bata ma tsaya bashi amsa ba ta bude kofar kai tsaye tayi shugowar ta, tana arba dashi ganinsa tsaye da towel a kwankwaso saida gabanta ya fadi, he looks so wet ruwa na diga daga ga
shinsa dake kwance zuwa faffadan kirjinsa.
Kuma ta kafeshi da Idanu sarai kafin ta danyi gyaran murya, kai abun nan ya bashi mamaki ya fara tunanin anya itace kuwa?? Baima bata izni ba ta shugo.
Yanda ta basar haka shi ma ya maze don ya gama daukaj raini
daga wajenta.
Wucewa yayi zuwa ga shakakkiyar dresser dinsa sannan ya zauna ya soma goge kansa.
Shuru batace komai ba haka zalika shima baice mata ci kanki ba.
Muryanta ta rage, kai kace mage, ta wani karkace kamar tana rowar muryarta tace “good mor
ning..”
“Its afternoon” ya bata amaa kai taaye ta kulu sosai, lallai ma yaka samu ta gaishesa.
“Zan fita please…”
“Zuwa ina???”
“We have an outing with a friend of mine, za a fara bikinta soon zamuje karban ashoebe”
Tundaga nan bai sake ce mata tak ba
, ya soma taje kanshi, itama dai batace komai ba ay duk abunda zaiyi yayi itama ji take da turirin kanta.
Karshe ma samun waje tayi bakin gadonsa ta zauna ta dora kafa daya kan daya ta aje jakarta ta soma latsa wayarta.
He’s very shock with her new attit
ude kuma he find it so sexy and cute.
Kamar tasan kallonta yake wannan yasa ta dago, auka hada idanu, ta wani juya idanunta kamar tana hararansa, kai saida yaji wani abu ya darau a zuciyarsa,ya kasa daina kallonta, tayi wani irin murmushi ta gefen bakinta
tana jin yanda yake kallonta.
Haka kawai wani abu ya darsu a zuciyarta daya sa ta aje jakanta ta dago ta kalleshi,tare da daga mashi gira daya “need a hand?”
Kamar wawa haka yake kallonta ta sake cewa “naga time nata wucewa..baka gama ba ni kuma sauri
nake..”
Kamar an ari bakinaa haka ya soma magana “yes please..”
Hmm namiji kenan ta maimaita arabta, ao he can be easily moved haka? Lallai yanxu tavdaura damara kuwa.
Mayafin dake kanta ta warware ta aje gefe, kai kace gasar kyau zata, ta aje wayanta g
efe sannan ta miqe.
Inda yake zaune ta tunkara, tana nanata ma kanta this is not the first time tayi haka dukda ba a son ranta tayi hakan ba forcing dinta yayi yanxu kuwa zata nuna mashi sai da amincewarta da yardarta zaa ayi duk abunda akeso.
Comb din h
annunsa ta amsa, yanda ta karba dinma saida ya sashi jin wani irin shauqi, yanayin fuskanta ko baisan yanda zai musalta yanda take ba a wannan yanayin.
Zagayowa tayi ta gabanshi, ya bita da idanu luu attention dinshi gaba daya naga gareta kamar wani dan
yaro, ta tsaya gabanshi babu fargaba babu taoro aannan ta matso gabanshi ta sanya hannu daya ta tallabe keyansa, saida yaji wani electricity, dayan hannunta kuwa dake rike da comb shi ta saka ta soma taje kan nashi
Innalillahi wa inna iliahi rajiun shi
yasan irin yanayin daya shiga wa iya zubillah, da kanta ta matso har inda yake, an bawa kura ajiyar nama kenan, gashi tana fuskantarshi, yana facing kirjinta, baisan aanda ya dunga hadiyar yawu ba akai akai.
Tana gamawa tayi baya sannan tace “which of the
lotion?”
Kamar wawa haka yayi mata nuni da lotion din da yake shafawa ta dubi man ganin yana cikin jerin mayukansa, tsabar karfin hali irin na sabeeha sai kawai ta juya mashi kai kamar wadda take rangwada “bashi zaka shafa ba”
“I don’tmind pick your ch
oice”
“Ay basai ka fada bama, wanda nayi niyya shi zaka shafa”
Sai kawai yayi murmushi yace “as you wish mii lady”
Tabe baki tayi sannan ta lakaci man,ta soma mulakshi a tafin hannun ta, yana zaunw yana kallon ikon allah saida ta gama tass yana jiran ya
ga inda zata shafa masa sai kawai yaga ta matsa gefe tana rike kwankwaso, “na gaji bayana na ciwo, ka shafama kanka”
Tana kaiwa nan ta wuce wajen mayafinta ta daura akai sanna ta zari wayarta da jakarta ta futa kai tsaye.
Tana sukowa laila ta kafeta da
idanu, sai kuma ta fashe da dariya tace “lallai wannan neman izini ya dau lokaci waiii.. ina fatan ana shirya mana baby number 2”
Tsaki sabeeha tayi suka shiga mota.
Sunsha yawo sosai da haya, inda sukaje spa date din sabeeha ma tayi tagging along akayi
harda ita, da har taqi yarda laila tace dole sai an mata.
A lokacin ne ma haya ke samun labarin auren sabewhar, da har tayi fushi sai laila ta mata bayani ta sauko, nanko ta sata gaba ay duk abubda aka mata na gyara itama sai an mata.
Suna gamawa suka f
ito zuwa shopping, wani shegen wajen haya ta kaisu, babu abunda ake saida wa sai irin sheggun langiries masu daukar hankali.
Haya ko kunya haka ta dunga jido masu, kamar ba da kudi za a saya ba, sabeeha dau batace masu komai ba ita da laila sunata shirme
nsu.
Sai wajen 6 suka dawo gida a gajiye ta tattara kayan ta boyesu don abun kunya ne ma mummy ta gani, gashi ita bawai sawa zatayi ba kuma bata son albazaranci.
Washe gari suka wuce wajen tailor for fitting, shima saida mummy tace taje ta nemi izni tace
toh ayko suna fitowa taki zuwa.
The next day basu fita ba akayi masu deliverying dinki su sannan mai henna tazo ta masu, dan ja ne akayi ma sabewha don bata so da yawa amma fa yayi mata shegen kyau yatsun nata suka fito tart tar.
On the third day ya k
ama friday za ayi dinner anan abuja kafin nwxt day kuka a wuce yola achan za acigaba da bikin, which tun farko mummy tace mata bazata amai zuwa ba kuma haya tayi understanding sosai.
Tun wajen karfe biyar na yamma makeup artiat tazo masu kwalliya, da lail
a ta fara which kwaliiyan ya duaka time soaai kafin azo kan sabeeha.
Aiko tunda aka fara ba a gama ba saida suka dauka wajen awa biyu, lokacin wajen 8, tayi gab aftwr magrib aka fara mata wand ahakan yasa tayi sallah ana gamaw atayi isha i.
Suka shirya,
Masha Allah, kai kyawun hallitta ma wani abu ne mai ban sha’awa.
Sun fito das das dasu, mummy ta tambayi mayafi, ganin batada babban mayafi yasa ta bata cikin collection dinta tace ta saka karta futa haka kuma ta tabbatar ta tambayesa kafin su fita ko shi
ya kaisu ma.
Gargadin da mummy ta masu yasa ta danne ta nufi part din nashi, sun gama shirinsu tsaf da laila, ita ta shiga mota zaman jiranta.
Lokacin data shugo yana zaune a sitting room yana kallo at the same time yana waya, lokaci guda tayi captivati
ng djnshi ya rasa word din magana a wayan saida wanda ke line din ya ankarar dashi.
Bai bashi amsa ba ya katse wayar ya dauka remote kamar baisan da tsayuwarta ta ba a wajen.
“Daman …daman zamu fita ne mummy tace nazo na fada maka”
“Jiya da kika fita da
iznin waye?” Ya bata amsa da tambaya.
“Mummy…”
“Okay then…babu insa zakije tunda ita hard fir you to come and ask da kanki”
Take gabanta ya fadi taji wani bacin fai yazo mata.
“Mun rigada mun shirya fa, laila is waiting for me,”
“You are going no whe
re fatima…”
“Why????”
“Cause i said soo…”
Yana kaiwa nan ya dauka wayarahi yayi dialing laila..tana dagawa yace “kijee”
Yana fadin haka ya katse, ya cigaba da abund ayake.
Fatima ta shaka ta shaka amma tayi alkawai data rokesa gwara ta fasa zuwan daga
baya tasha kukan takaici, ta samu wajw ta zauna ta dora kafa daya kan daya.
Mamaki ya dunga yi yanda batayi reatiing ba, sunkai wajen half an hour ya miqe tsaye ya kalleta “sit here and wait for me” yana kaiwa nan ya wuce sama ya sauyo kaya ya duakp keys
dinshi sannan ya nufi hanyar futa ba tare da ya kalleta ba
“Are you still in interested in going?”
Ta mashi wani irin kallo irin i dont care dinnan daga baya kuma taga kartayi biyu babu wannan yasa ta tashi ta gyara mayafin suka fito.
Suna fitowa da
idai nan hamad ya dawo suka gaisa sama sama ya wuce gida abunsa.
Bayan sun kama hanya babu wanda yace da dan uwansa tak, driving yake peacefully yana sauraron slow music din dake tashi a motar, jefi jefi yake juyowa yana kallonta.
Sunkai wajen 30mins a
haka kafin daga bisani taga ya tunkari wani wajen eatery, tun da taga haka tasan cewa wani abun ya shirya ba dama chan baiyi niyar kaita ba shiyasa ma bai tambayi location dinta ba.
Ko da wasa bata nuna mashi komai ba fushi ta cigaba da danna wayanta.
Y
ana gana parking ya kalleta, “muje..”
“Banan bane wajen event din, zan jira idan ka gama saika kaini”
“Step out fatima, don’t make me repeat my self”
Babu gaddama ta bude motar ta futo, shima ya fito, bayan ya rufe motar yayi gaba tana biye dashi a baya
.
Wajene dat is ao serene and peaceful amma saida tayi caughting attention din mutane, da farko bai lura ba don normally yasan idan ya futa ana yawan kallonshi sai daga baya ya fuskanshi bashi ake kalla ba itace ta zama center of attention.
Zama sukayi y
aga zaman bazai yuwu ba ya buqaci private laughg inda babu mutane, suka basu nan suka zauna sai a lokacin hankalinsa ya kwanta.
Aka kawo menu yacw ta dauka abunda takeso take tace batajin yunwa.
Gaba daya ba haka yaso ba, idan yayi gabas sai tayi yamma s
o yake ta mashi wannan gaddamar nata amma she’s completely calm.
Shima dai baici abun kirki ba after uban order da yayi ko maybe zai burgwta taci haka suka tashi suka fito, dayaga kallon da ake mata yayi yawa ya kamo hannun abarsa suka fito tare.
Dag
a nan a amaimakon su wuce gida haka ya dunga zagaye street din abuja, yyi nan yayi chan.
Har wuraren karfe goma, idanunta ya ciciko da kwalla amma ta danne, ta cigaba da yin game a wayanta bayan tasa flight mood
Laila ta mata mesaage shuru bata zo ba ta
amsa mata da ya hanata zuwa.
Magana dataji anayi ne yasa ta dago ganin securities na bashi card suna welcoming dinshi, take ta daga idanunta sama taga tangamemen hotel, ta wajen airport ashe tafiyar nan da suka dunga yi nan yayo da ita, tabb lallai ma abu
n nashi ya soma yawa, wato a lallai dole sai yanda yaga dama da ita, aikuwa zatayi maganinsa, dukda ta ta tsorata bai sata ta nuna ba ta hade rai amma fa cikin ranta fal yake da fargaba.
Yayi parking, it takes more than 5 mina ya jingina da jikin kujerar
baiyi magana ba sai chan kuma ya juyo ya kalleta, “muje…”
“Ka kaini gida”
“No…i have something very important i wanted us to discuss”
“Muyi anan basai mun shiga ba”
“Bakiyi trusting dina ba?”
“Yea i don’t” ta bashi amsa kai tsaye.
Tana fadun haka ka
wai Ya bude kofar, baiyi taammanin zta futo ba sai gata ta futo, yayi gaba ta bishi a baya.
Yayi abunda zaiyi tana daga gefe harya gama sannan ya tunkari inda take ya kama hannunta har zuwa lft.
Suna shiga ta cire hannunta ta mataa gefe, har suka iso.
Y
a fita ta dakata bata futo ba wanda hakan yasa shi juyowa, da ido yake aika mata da sako, wanda hakan yasa ta futo a taanake.
A daidai inda yayi booking ya tsaya sannan ya saka key din ya bude kofar ya matsa mata gefe sannan ya shugo ya rufe kofar.
Kaf
in ya karaso har takai ciki ta samu waje ta zauna kan kujera idanunta yayi jaa soaai,
Zaka yayi shima same kujeran da take zaune ya daura kafa daya kan daya.
“You need anything?”
“Muyi maganan daya sa ka kawo ni nan, in kuma ba ba hakan bane gwara in sa
ni da wuri so that i can prepare”
Yanda take shutting dunshi up abun mamaki yake basa soaai ba kadan ba.
Sai ya samu kansa da kasa fada mata abunda yasa ya kawo ta nan.
“Kai nake sauraro mummy na kirana.idan babu abunda zaka fadi ka maidani gida”
“Anan
zamu kwana…” yana fadin haka ya biya da idanu yanda itama ke kallonsa, sun dade a haka to his greatest surprise sai yaga ta aje jakar ta da mayafinta gefe ta tashi tsaye ta nufi bathroom kai tsaye.
Kai wannan treatment din da take bashi yana damunsa sosa
i har gwanda ta dunga jin haushinsa tana maida masa da martani amma wannan attitude din inaa..
Tana shiga ta rufo kofar ta fashe da matsanancin kuka sosai kasa kasa, tayi mai isarta harta godema allah, takai wajen 30mins kafin daga bisani ta wanke kwalliy
ar tass sannan ta futo, yanda ta barshi haka ta