Showing 93001 words to 96000 words out of 338813 words

Chapter 32 - MATAR TAJ COMPLETE

sannan ya same wandonshi gaba daya don bazai iya rikewa ba kwata kw

ata, abar ta takure da yawa sbd yakai kololuwa.

Bakinshi ya maida zuwa nata yayi kissing dinta ya maidashi wajen kunnenta yayi sucking dinshi yasa harshenshi doing what he loves d most, sabeeh adai babu abunda take sai “uhmmm…uhmmm..ahh.. ya rabbii ya rab

ii”

Wallahi batama san tana yi ba, ya kaita cloud 7

😝

Gashi ta ko ya gama hautsinashi kaff underskirt kam tuni yayi gabas don tsaknanin kafafunsta ya sanya nashi.

Saida yakai kololuwa ya dan daga kadan tare da daga kafafunta ya janyo pant dinta kasa ya

fara kokarin kaiwa chan wajen, wallah shima dan koyo ne don this is the first time zaiyi attempting saiya davurce yama rasa ina zaibi, all he knows is akwai hole din da dole saiya shiga ayau dinnan, gashi baiga ni ba, huge healthy manhood dinshi na hannuns

hi ya sake second attempt babu access, kamar yayi karamin hauka haka yakeji ganin babu wata mafuta yasa yayi saurin sa hannunshi wajen ya soma shafawa, sabeeha dai babu abunda take sai hawaye, jiki dai nata ne babu yanda za ayi bazata gane idan an taba pri

vate part dinta ba, da yanda hannunshi ke yawo a wajen duk tanaji ta kasa tabuqa komai.

Cikin sa a ya danji wani hole ayko ya fara kokarin digging da hannu ya kasa take ko jikin ta ya fara wani irin karkarwa “inna..lillahi..” ta kasa karasawa.

Baimasan t

ana yi ba ya ajiye batun hannu ya kama makaman yaqi ya fara aiki.

Fadin irin wahalr datasha bata lokaci ne..ta wahala sosai ba kadanba sai hawaye a hakan ma bai shigaba kwata kwata tip dinne kawai ya samu dan shiga kuma saida ya ji mata ciwo don harda da

n jini don yayi forcing ne, kamar an mashi wahayi kawai hayyacunshi ya soma dawowa ya kalli fuskanta sai ya tuna tanada ciki yake wannan manhandling din nata kuma zai iya zubewa cikin.

Kamar wani zararre haka ya matsa daga jikinta gefen gadon ya dunga wan

i irin juyi idonshi ya taru da ruwa, sabeeha dai rufe ido kawai tayi ta kasa motsawa.

Ya dauka more than an hour a haka yana shan wahala cause ya rasa yanda zaiyi ya fitar da abunda ke damushi.

Dakyar ya iya tashi baibi ta kanta ba ya wuce bathroom ya sa

ke sakarma kanshi shower.

Yafi an hour achan dinma shima bai fito anata abu daya kamar masifa, ganin bashida wani mafiya yasa ya sake fitowa kozai dan kwata yaji salama, yana karasowa yaganta yanda ya barta

Kwanciya kawai yayi yaja duvet ya rufe idanunsh

i.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 78

Wani irin wahallen barci ne ya kwasheshi after an hour of juye juye, abunfa its worst than his imagination kuma ya tabbat

ar ba lafiya ba, abunda bai taba yi ba gaba daya rayuwarshi, bawai baya samu erection ba no..this time around abun ya wuce tunani, namiji ne shi kuma balagi dole ya bukaci mace a rayuwarshi tunda bai taba kusanci da mace ba.

Duk rayuwar dayayi da turawa d

an yanda suke alamuransu kwata kwata basu taba shiga gabanshi ba har yaji sha’awar su, shiyasa duk soyayya da sukayi da sonata bai taba yarda ya kusanceta ba kodan romantic wasan nan bai yarda barshi tayi hugging dinshi which is normal to them, sannan babu

irin showering dinta da luxury life da baiyi ba thats the ways he shows his love interest.

Wannan barcin daya samu ba karamin rahama bane a wajenshi, sai wajen karfe takwas na safe ya bude rinannun idanunshi ya lumshesu tare da janye duvet din ya tashi

zaune yayi miqa tare da ambaton allah ya dafe kanshi dake mashi wani irin nauyi.

Tashi yayi gaba daya ya nufi hanyar bathroom abubuwan da suka faru jiya na dawo mashi, baikaiga karasawa ba ya dan juyo gefen gadon don sai a lokacin ya tuna da ita, charaf

ko idanunshi ya sauka kan gadonsu da yaga dan stain din jini which result from ji mata ciwo da ya danyi saboda yana kokarin shigarta, gashi babu ita kan gado.

Take gabanshi ya fadi wallahi babu abunda yazo ranshi a lokacin sai kodai cikin ne ya zube, don

a research din da yayi yayi bincike akan komai kuma ba a son bleeding for pregnant woman.

Wani irin faduwar gaba yaji tare da tsoro daya tattaru aranshi, ina ta tafi? Meya sameta, first of all ma ay bai shigeta ba yama kasa ne gaba daya kamar ba a taba sh

iganta ba, cikin sauri ya dafe kanshi dake sara mashi tafarar daya, he’s so confuse da al’amarin.

Agaggauce ya shiga bathroom yayi wanka ya dauro alwala sannan ya fito ya aza jallabiya ya futa daga dakin zuwa sitting room, nan ma dai wayam babu kowa a waj

en sai blanket din nan dake wajen, kitchen ya shiga ko zai ganta nan babu kowa.

Harzai futa kuma ya dawo ya tada kabbarar sallah, gaba daya a furgice yake don ya kasa samun natsuwa gaba daya.

Chan bangaren sabeeha tun bayan ya kwanta ta miqe dakyar tan

a hawaye, gaba daya jikinta wani irin azabbaben ciwo yake mata ba kadan ba, kwanciyar nan datayi abubuwa da dama sun mata flashing na rayuwarta, maima ya kawota gidan nan har ta shiga wannan tsaka mai wuyar,

Dakyar ta lallaba ta shiga closet ta dauka wat

a rigar ta saka tana jin wani irin zugi a kasanta, kirjinta ko duk yayi wani irin jaaja, boobies dinta kam sunyi suntum kamar basa jikinta.

Koda ta fito yana nan kwance yanda ta barshi ko kallon inda yake batayi ba ta wuce sitting room tana kuka.

Haka ta

hade gwiwa tana hawaye kamar ranta zai futa har aka kira sallar asuba, wani irin azababban ciwon kai ya tasa sa gaba, har wani jiri jiri take ji.

Knocking da akayi a dakinsu yasa ta dan dakata da hawayen da take, kafin ta dashi dafe da kanta ga jiri ta n

ufu kofar ta bude, ammu ta gani tsaye tana kallanta fuskanta dauke da murmushi, tana kokarin gyara tsayuwarta kawai tayi luuu ta fadi jikin ammu, ammu na ganin haka ta taimaka mata suka futa daga bedroom din don batason kowa yasan halin da ake ciki shiyasa

tazo da asuban nan.

Anan kasa part din ammu ta taimaka mata tayi hot bath sosai sannan ta bata magani tasha tayi sallah ta kwanta.

Kwata kwata ammu bata tambayeta meyasameta ba don tasan koma menene saboda itace ta saka masu aphrodisiac drops cikin s

yrup din dessert din data kawo masu, kuma tayi hakan ne don su kasance tare kuma alamu sun nuna hakan ta faru kuma ba karamin dadi takeji ba saidai fargabarta daya tasan ayau zai gane babu ciki jikin sabeeha saboda ba a taba kusantarta ba, kuma babu yanda

za ayi ta samu ciki idan ba akusanceta ba, fast forward yanxu dai ya rigada yayi consummating aurensu, dole ya zauna da ita ko yanaso ko baya so fatanta daya allah yasa ciki ya shiga tsakaninsu.

Tasan basu kyauta masa ba karyar ciki da sukayi masa saidai

babu yanda suka iyane, this is the only way sabeeha zata zauna a gidan.

Misalin wajen karfe tara ammu na zaune a sitting room dinta saiga knckking, umarni ta bayar a shigo sai gashi ya shugo da sallama, kanshi a kasa ya hade rai kamar bai taba dariya

ba ya tako inda ammu ke zaune ta miqa mashi hannunta ya sumbace ta kafin ya samu waje ya zauna.

Shuru ne ya biyo baya ammu na jiran jin abunda zaice gameda cikin shi kuma ya kasa takbayarta ko sabeeha na wajenta dukda yasan babu inda zatazo inba wajen amm

un ba.

“Kayi hakuri muhammad”

Damm gabanshi ya fadi,jin abunda ammu ta fada yayi saurin dagowa don a zatonshi cikin ne ya zube, “ina fatan bazakyi blaming yarinyar nan ba don ba laifinta bane”

Kasa hakura yayi ya tari nunfashinta, jijiyoyin kanshi sunyi

rudu rudu bai taba sanin yanason cikin ba bilhakki da gaskia sai yanxu,

“Laifi na ne..i dont know what came over me..i dont know how and what happen ammu na kasa controlling kaina..”

Shuru ammu tayi ta kasa tantance me yake magana akai, “i neglected and

blame her for no reasons, and thats the consequence of my action har nayi sanadiyar zubewan cikin..”

Sai yanxu ammu ta gano inda ya dosa, sannan itama kanta ya sata cikin rudani, duk yanda akayi bai kusanceta ba kenan tunda bai gano ba, hakan ya sata jin

rashin dadi amma ba komai aje a hakan.

Gyaran murya kawai tayi tace “fatima bata samu miscarriage ba, cikin na jikinta”

Da sauri ya dago ya kalleta, tsaf ta karanci yanda ya sauke wata ajiyar zuciya mai nauyi, “but she bled yesterday when..”

Ya dan dak

ata don baima san yayi subutar baka ba, dariyar manyanta ammu tayi tace “it happens sometimes, probably she’ got scared of something ko she’s stressed, yanxu haka na bata magani tayi barci..amma mey ya faru jiyan naji kana cewa its your fault”

Shuru yayi

ya kasa bata amsa sai miqewa yayi yana zuban agogon hannunshi yace “zan dan fita”

Yana kaiwa nan baima jira amsarta ba ya fuce.

Girgiza kai kawai ammu tayi bayan futarsa tana mamakin abubuwa da dama.

Shidai ya gama confusing dinta da maganganunshi.

A

nan kasa har zai haura sama hidaya ta sakko tana waya, yanda ya saba haka ya gaisheta sannan suka nufi dining badan yaso ba don yaga nan ta nufa itama.

Su afiya da sonata da suka ganshi kamar daga sama ba karamin mamaki sukayi ba.

Suna cikin cin abunci s

aiga ammu ta shigo dining din rai a bace, gefenta maida ne har guda biyu.

Kallon inda sonata take ammu tayi tana gefen taj sai wani shigige mashi take, “keee”

Yanda ammu ta kirata saida kowa ya fuskanci tana cikin bacin rai, maids din dake gefenta ta kal

la suka watsa akwatin sonata a kasan.

Gaba daya miqewa sukayi sonata tayi gaggawar zagayowa wajen kayanta ta tsaya, suka duk suka karasowa wajen banda taj dake zaune yana cin abuncinshi hankali kwance kamar baima san me suke ba.

Kallon afiya ammu tayi ra

i a bace tace “ke kika kawo wannan tsigaggiyar gidannan ko? Na dauka iya badala da iskanci ne kawai akanta ashe har sata

takeyi?Bakusan mutun ba bakusan daga inda yake ba kun kwaso kun kawo shi cikin gida,“

Afiya ce rai a bace ta soma magana “ammu menen h

aka? Waye tayi ma sata?“

Zaro wani tambatsetsen gold bars ammu tayi daga cikin akwatin harda sarka tama afiya nuni dashi tace “meya kawo wannan cikin kayanta”

Ba karamin mamaki afiya tayi ba ganin sarkarta cikin kayan sonata, sarkar dake cikin safe dinta

kuma babu wanda ke shiga dakinta sai sonata, gold bars din kuwa daga dakin hidaya suke, itama tayi mamaki sosai yanda akayi suka shiga cikin akwtin.

Sonata da mamaki ya gama cikata kasa cewa komai tayi, nan ta fara zazzaga masu turamci, “who dares to lie

on me? I didn’t do that..impossible i will never do that”

Ammu dai hannu tasa ta kwade ta da marin da saida taga taurari, sonata na rike da kunci ta dau hannu zata rama taj ya daka mata tsawa, ashe yana kallonsu ta gefen ido, tuni tasha jinin jikinta, am

mu ta dubu afiya tace “zan mata karya ne?” Kallon maids din ammu tayi tasa suka bude wani sashe daga jakar suka kwaso wasu kwalabe, da kwayoyi, abortion pills ne, harmfull drugs ne harda poison

“Idan su bazasu koreta ba ina fata wannan zaisa ka kaika kore

ta ko, tunda a gabanka ta kusa kashe barad da sabeeha”

Ay hidaya najin an kira sunan danta hankalinta ya tashi ta kalli ammu tace “whats going on here ammu? Ta kusa kashe barad? Wani barad din?”

“Danki mana, ranar suna backyard shida sabeeha ta aiko da

wannan maid din da juice da sunan ni na aiko masu susha su mutu, allah yaso taj yazo wajen kuma yayi gaggawar hanasu sha da tuni ta kashe su.”

Rai a bace hidaya ta kalli afiya da sonatar, tabbas ta tuna sanda suke qulle qullen su na ganin sun kawar da

sabeeha saidai batayi tunanin zasu hada da danta ba, lallai yau mai rabata da sonata sai Allah.

Afiya babu abunda take sai juya kai alamun babu ita cikin wannan,

“Head maid”

Hidaya ta kwala kira nan take ta karaso, “call polisey, rn”

“Basai kun kirasu

ba suna waje” ammu ta dakatar da hidaya.

Afiya dai ammu ta bata mamaki sosai ba kadan ba, don shedun data kawo cikinsu babu wanda yasan da maganar juice din da suka saka poison a ciki, kuma poison din a cup din sabeeha ne kawai banda na barad, hatta maid

din ma da suka saka takai ma su sabeeha juice din saida suka tabbatar maid din tabar gidan, wato tana ma ammu wani kallo kallo she’s actually a sniching old rag, tasan me takewa and she knows how to play dirty as well, dole tayi laying low for now kar a g

ane tare suke yin duk wannan katabarar da sonata, kuma yanxu ta kara tabbatar da sabeeha da ammu are planning something..kuma cikin nan dole ta tabbatar babu shi a jikin sabeeha, daman hidaya cw kawai zata samu da maganar amma yanxu batajin hidaya zata sau

rareta, tana kallo police mata suka shigo suka tarkata sonata daketa faman turanci, turancin da ya kasa fiddata daga tarkon da ammi ta dana mata.

Ana fita da ita taj ya miqe yabar wajen ammu ma tafita suka bar hidaya da afiya, hidaya ta soma zazzagawa

afiya masifa, “wallahi wallahi yanda tabar gidan nan zaki iya barinshi i will forget you are my blood sister akan barad, how dare you collide with that bitch? Har zata kashemin dana..toh wallahi zan iya komai akan dana, be warned”

Tana kaiwa nan tabar afi

ya tsaye rai a bace, bata taba tsammanin hidaya zata gaya mata wannan maganganun ba sai yau a matsayinta na yar uwata, har tana cewa zata iya yin komai akan danta kuma zata iya mantawa da ita yar uwarta ce ta koreta??????hmmm

Sonata dai an kara gaba sai

aje chan ayi zaman jail, bayan an yanke mata hannu don hukuncin sata kenan anan saudi ga attempt of murder and she deserves it.

Ammu kuwa tana barin wajen dakinta koma wajen sabeeha data tashi har tayi wanka taji jikinta ya daina mata ciwo sosai.

Sama

ne dai taqi yarda ta koma don gaba daya fargaba take ji.

Ammu na shugowa suka gaisa sannan zaunar da ita ta soma mata bayanin abunda ya faru jiya don tasan itama tana cikin rudu, nan ta shaida mata maganganun dataji sonata da afiya nayi na abortion pills

da suka bata da plan din da sukayi na drugging dinta don su deba jininta ayi binciken ko akwai ciki a jikinta don su tona masu asiri wannan yasa ta san yanda tayi ta kori sonata daga gidan, abu daya ne bata gaya mata ba maganin data saka masu cikin desser

t dinnan, sabeeha dai daga maganganun ammu ta fuskanshi komai saidai batace komai ba, lokaci guda ta zama wata shuru shuru.

Ganin batace komai ba yasa ammu tace “ki kwantar da hankalinki kinji, kome ya faru taakanin ki dashi ba haramun bane fatima, mijink

i ne, kuma wannan maganar cikin danake ta kokarin rufewa kar a gane saboda karsu wulaqantaki ne kuma karsu koreki bazan gaji da fada maki cewa kece haske a cikin rayuwar tajudeen ba, kece katangar dake bashi protection daga sharrin yan uwan, komai zai wuce

kinji”

Hawaye na sauka idanun sabeeha kamar bazatayi magana ba chan tace “ammu ya tsaneni, bazai taba karbana a matsayin matarsa ba, ni zan fada mashi gaskia kawai”

“No fatima bazai yuwu ba, dun abunda mukayi ya tafi a banza kenan, yanxu dai kinga ahank

ali ahankali yana ganin komai duk abunda ke faruwa a gidan nan, kuma yasan gaba daya yan uwansa ba abun yarda bane tunda kinga a gabanki ya kubutar dake daga sharrinsu”

Sabeeha dai bata ce komai ba kawai ta jinjina kai.

Bangaren tareeq tun yabar gida

n nan ya kasa sukuni, wajen abokinshi ya fara zuwa ya zayyane mashi komai da abunda ya gani garda recoridings din daya gani, nan abokin ya bashi shawarar kawai su tona mata asiri, its a win win for him, yaje wajen yar uwarta hidaya ya nuna mata, tareeq dai

dayasan halayensu gana daya bai dauka shawarar abokinsa ba, mutun daya ne kawai ya kamata yaga wannan which is tak shima yasan idan ya nuna mashi bazai taba yarda ba, don yanda yaga hotunanshi a dakin ya tabbatar akwai wani abu tsakaninshi da fadwa.

Toh

ina ma amfanin nunawa, he will just use it and threaten her don ya samu abu a wajenta ya kara gaba.

Da wannan ya kwanta barci dakyar a gidan abokinsa.

The next day bayan ya farka a barci yazo shiga bathroom kenan yaji muryar abokinshi yana waya, baisan d

awa yake ba amma yanda yakejin abokin na responding yasa hankalinshi tashi.

“Zaku iya zuwa yanxu yana barci, zanyi kokarin ganin bai fita ba..but as you promise zaku turamin complete kudina”

Daga chan bangaren aka amsa kafin ya kashe wayar ya kyakyace da

dariya, yana magana da kanshi, “hahah kaifa dan iska ne..akan kudin ka saida abokinka, who cares, inma kasheshi zasuyi nidai idan kudi na yashigo hannu na shikenan”

Tareeq feels betrayed bai taba tsammanin haka daga wajen babban abokinshi ba, they have

been together since childhood tare suke duk wani shaqiyancinsu, kuma sun san sirrikan juna ya tabbatar yanxu haka fadwa ce ta nemeshi tayi bribing dinshi with

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login