Showing 186001 words to 189000 words out of 338813 words

Chapter 63 - MATAR TAJ COMPLETE

zaice ya dade rabon da yayi shi da farin cikin daya manta da yinshi ne ya bayyana a fili, gaba daya sai yaji kamar an sauya mashi da duniyarshi gaba daya, haske ya bayyana a gabanshi.

Hannu nanna ta bu

de mashi ya rungumeta hawaye na sauka a idanunshi tana ta hamdala, its was an emotional moment kowa nata nanata 40years aranshi, wallahi abun ban tausayi da ban sha’awa, shima dai dakyar ya iya danne emotions dinshi kamar wanda ke tsoron magana muryarshi n

a karkarwa yace “Ighfiri li ya oummi, i will always be by your side”

“I’m sorry my son, ka yafemin”

Dagowa yayi ya kalleta yace “hawayenki masifa ne a gareni ya oumi, please karki nemi yafita ni zan nemi yafiyarki, I’m so sorry for..”

“Ya isa haka” ta d

akatar dashi, “komai ya rigada ya wuce,”

Girgiza kai yayi har zuwa lokacin hannunshi na cikin nata,anne daketa faman murmushi babu abunda take sai hamdala, kowa ya kasa daina kallonsu,Bahijja tafi kowa farin ciki, shiyasa da anne ta fada mata komai ta kas

a hakura dole ta nemi excuse tabi jirgi ta taho, saurin goge kwallar fuskarta tayi tana hamdala.

Maya da laila sai sakin baki, ita laila ranar da yazo ta gane shine saidai batasan da maganar cewa dan nanna bane ita kuwa maya yaza ayi ta manta da wanna F

uskar da take mararin gani koda a mafarki ne?…spoon din data duaka zatakai bakinta yafi minti biyu a haka bata saukesui ba bata kaishi bakinta ba.

Laila ta tabota tace “kinganshi ko? Shine shine wanda nake fada maki, he’s our uncle..oh my godddddd”

Gag

gaisawa da kowa nanna tasa yayi, ta dunga introducing dinshi ga partners dinta, kana ganinta kasan tana cikin farin ciki da annushuwa.

Karasowa wajen anne sukayi ya kama hannunta ya sumbaceta irin yanda larabawa keyi sannan ya gaisheta, ta sa mashi Albark

a, ya gaisa da ya sameer dasu anty bahijja da anty fadila, anne tayi introducing dun kowa,sauran yaran kowa ya dunga gaishesa anne tasa ya zauna kusa da seat dun nanna dake kusa da nata.

Kai wannan family saidai ace masha allah, duk wanda ya gansu sai yay

i alfahari dasu, don allah ya albarkacesu da komai, zuri’a ta gari, kwanciyar hankali babu fita babu tashi hankali ga hadin kai.

Hira sosai ta karade, dukda bashida yawan magana haka suka dunga janshi da surutu, amla na jikinshi tana kama gemushi, sauran

samarin ko duk haduwarsi da ji da kudi da suke dashi suna arba dashi suka raina kansu, ya sameer ne ana cikin hira ya jefo mashi tambaya trying to get to know him, “what do you study?”

“Mechanical engineering” ya bashi amsa kai tsaye yana murmushi, gaba d

aya duk kallonshi sukeyi wannan yasa ya kasa sakewa.

“Wow thats very interesting, kana aiki?”

“Yes..I’m into manufacturing of cars” ya bashi amsa

“Masha Allah,” ya sameer ya fada, abal dakeda interest akan motoci yayi saurin cewa “wow, uncle taj, are yo

u a developer?”

Dan murmusawa taj yayi ya dubeshi ganin yanda yake kallonshi yana ganinshi ya gane bazai wuce irin 22 dinnan ba, saiya tuna mashi lokacin da yana kamarshi.

“Yes i am, i’m the founder of Fords motor”

Baki sake abal ya bude duk suka bishi

da idanu harda sameer, abal kamar zai rungumoshi tsabar excitement yace “oh myyyyyy… you’re the founder of fords???? The whole fords?, T-ford?”

Dariya taj ya danyi don shi ya fada ne kamar irin ay ba wani abu bane, ganin how interested he is yasa taj cewa

“looks like you’re interested in this field”

“Yes i am, wow thats hugeeee, dady kasan kamfanin fords? Motocin fords fa? That one of the best cars around the globe,”

Sai a lokacin anne ta dubeshi tace “that’s impressive, at the age of 33 you have achi

eved this? Wow…I’m so proud of you masha Allah”

Murmushi kawai yayi ya dubi nanna daketa kallonshi kamar ta maidashi ciki ahankali tace “i’m so so proud of you”

Kamar an tsundumashi a aljanna haka yaji, bai taba sanin cewa akwai wanda zasuyi murnar dauka

karshi ba sai yanxu…he feels like boyewar identity dinshi batada amfani yanxu.

Maya fa har zuwa lokacin ta kasa dawowa hayyacinta, babu abunda take sai kallonshi, sau daya ya dago ya kalleta lokacin da kowa ke intoducing kanshi, tundaga lokacin bai sake k

allonta ba.

“Uncle taj why haven’t you visited us?” Laila tayi tambayar dayasa kowa kallonta, honestly tayi tambayar amma ganin yanda kowa yake mata wani irin kallon yasa tayi shuru ta suake kanta kasa maminta kuwa me zatayi banda harararta, taj ko ya kas

a cewa komai nanna ma jikinta yayi sanyi.

Anne ce tayi gyaran murya tace “ya kamata mu koma gida haka nan its past 10pm.”

Shirye shiryen komawa gida aka somayi aka fito gaba daya, yawanci waenda aka gayyata duk sun tafi, sai yan gida.

Katuwan lexus di

n gidan guda biyu kowa ya shishiga,anne ta dubi taj tace “ina fata ka gama clearing da chan masaukinka don bazaka koma hotel dinnan ba”

Murmushi yayi yace “insha allah anne”

Abal dake zaune mazaunin gaba yanajin haka yayi saurin fitowa yace “can i join y

ou uncle taj?”

“Yes sure!” Ya bashi amsa tare da rufe kofar da anne ke zaune ya zagayo inda nanna ke zaune yace “allah ya kiyaye zan biku a baya”

Murmushi nanna ta mashi, lallai haihuwa nada rana, bakinta kamar baka farin cikinta baya misaltuwa tace “all

ah yayi maka albarka”

Wani irin dadi yaji aranshi mara misaltuwa ya amsa da ameen driver yaja suka bar wajen.

Shida abal suka nufi wajen zabgegeiyar motarshi, ya tada suka bisy a baya.

Abal ya dunga mashi hira kamar ba gobe kafin sukai dai saida taj ya

gane yanda abal ke son motoci kamarshi, gashi he’s so smart.

Lokacin da suka iso kowa ya rigada ya shiga cikin main house, booth dinshi ya bude abal ya dauko mashi classy LV luggage dunshi, daidai nan hamad ya futo daga cikin gidan, yana hangosu ya karaso

inda suke sannan ya jagoranci taj din zuwa masaukinsa.

apartment din dake gefe kusa dana anty bahijja hamad ya bude,yawanci irinshi ne ma aka bama sufyan da amaryarsa duk sanda sukazo hutu anan zasu dunga sauka.

Duk apartment din sun zagaye main house,

saboda ahalain ya dunga expanding yasa akayi part part din, tunda gashi duk samarin tasowa sukeyi kuma zasuyi aure duk me so zai iya zuwa yayi zamanshi.

Suna shiga abal ya shiga da luggae dinshi har ciki, an suya komai na ciki apartment din, interior din

part din black and white, so esthetic babu wani abun hayaniya, parlor ne a kasa dayasha english kujeru sai dining wajen kitchen sai kuma sama bedrooms guda biyu, daya master dayan kuma second bedroom, suma dai Masha allah.

Kafin su futa hamad ya shaida ma

shi nanna tace he should settle in and rest zuwa gobe saiya shugo main house sannan idan yana buqatar wani abu ya nemi hamad din, nan sukayi exchanging contacts, abal kam tuni ya karbi nashi number din tun a mota, Suna futa ya sauke wata ajiyar zuciya yabi

ko’ina da kallo, komai goes to his taste dayake shi bamaisan hayaniya bane.

Sama ya wuce zuwaga bedroom din shima ko’ina fess fess a gyare babu kazanta ko kadan.

Setting in ya soma yi kafin ya shiga bathroom ya watsa ruwa ya fito ya saka jallab, lokacin

wajen karfe sha daya ya tada kabbarar sallah, tunda ya fara sallah abi zauna ba har wajen karfe uku babu abund ayake zai godiya ga Allah daya nuna mashi wannan raya, ta bangaren nanna ma bata iya barshi ba haka ta kwana tana godiya ga Allah, gaba daya a r

anar babu wand atakema addua kamar taj.

Sai wajen karfe uku da rabi ya iya tashi ya kwanta kan kace me wani irin ni’imataccen barcin da ya mance rabon da yayi tun bayan tafiyar sabeeha yayi shi.

He sleeps peacefully kamar wani baby, gaba daya ji yake

kamar an cire mashi 90% of damuwarshi.

Kiran sallar farko a kunneshi, koda ya bude idanunshi ya dauka mafarkin komai yayi sai yaga zahiri ne, this is the life he dream for him self,yanajinshi kamar he’ss complete, a take zuciyarshi ta raya mashi how he

can’t be complete without her, tunaninta da yake hana kanshi saiya kasa gaba daya, memories dinsu ya dawo mashi kamar anyi rewinding, daman ance sai an samu kwnaciyar hankali ake wani tunani, don har steamy moments dinsu saida ya dunga zuwa mashi, ya mafi

tsaya mashi arai don gaba daya yasa jikin shi yayi wani irin sanyi, akanta yasan he’s a man, very needy man infact theres a needy monster inside him that makes him crave for her presence, her scent, her breath and her boobs.

Shagalcewa fa yayi ya kasa ta

shi gaba daya yana tunanin sabeeha, watanni nawa kenan ya kasa cireta aranshi, kai dukyanda za ayi dole ya nemota.

Kiran sallah na biyu ne yasashi tashi dakyar ya wuce bathroom kamar wani mara lafiya, ya sakarma kanshi ruwan zafi sosai kafin ya danji dama

dama sannan ya futo a gaggauce ya saka jallab da wani cute ovy black slippers ya sauko kasa lokacin har an fara tada kabbara.

Da suka shugo estate din gidan ya hango masallaci daga gefe wannan yasa yana futowa ya nufi wajen,yana dab da shuga ya sameer da

su abal da sufyan harma da hamad suma suka karaso gaba daya suka shiga masallacin sukabi sallah.

Suna idarwa bayan sun fitfito ya gaggaisa da kowa, ya sameer ya bashi hannu su abal da sufyan suka gaishesa hamad ma ya gaishesa a mutunce kafin ya koma part

dinshi.

Barcin da bai koma ba kenan ya bude laptop dinshi ya fara aiki, da duban report din da merk ya tura mashi.

Karfe takwas daidai wayanshi tayi ringing, number anne ya gani wannan yasashi saurin dauka ba tare da wani tunani ba yayi sallama ya gais

heta cikin natsuwa.

Ta tambayeshi ya kwanan sabon waje? Sannan yana buqatar wani abu ko wajen bai mashi ba ko yana san a sauya abubuwan da aka saka mashi, yace mata ah ah, babu komai, kuma hes so grateful for everything.

Nunfasawa tayi sanna tace mashi

ya shugo main house yayi breakfast yanxu yace mata toh.

A gurguje ya shiga wanka ya fito ya kintsa cikin jallabiyanshi this time around black jallab ce ta amshi skin dinsa sosai kunsan ance black and white idan aka hadu bade kyau ba, gashi morning face di

nshi is so breathtaking.

Wayanshi kawai ya dauka ya saka black slippers dinshi da suka fidda yatsun kafarshi doyage sannan ya futo ya tunkari main house, babu wani nisa baifi taku ashirin ba yakai aka bude kofa ya shiga daga ciki, rabi

dake jera abunci a

dining tana hangoshi ta kasa dauke idanunta,har chokalin hannunta da take jerawa a dining ya subuce, “allah gamu gareka,” ta furta a hankali hadiza ta bita da ido, kafin ta maida dubanta ga taj wanda rabi ke kallo, ay saita fi ma rabi rudewa, cha take “wan

nan waye kuma kamar balarabe a gidannan”

Rabi ta juyo tace “zaki zubarda coffee din, ta galla mata harara.

Maya dake zaune hadiza na zuba mata coffee tana jin abunda tace yasa tayi saurin miqewa da cup din coffee din a hannunta ta nufi inda suke tsaye ta

hangoshi a taaye a wajen ya taaya ganin babu kowa a kasan.

Maya uwar kaudi tayi saurin karasowa inda yake kamar zata fadi har tana hardewa gab da inda yake nesa dashi kadan coffee din ya subce mata ya fadi kasa cup din ya fashe, daidai wajen yatsun kafaf

unshi dake bayyane tayi saurin cewa “oh my god im so sorry…”

Muryarta ce da yanda event din ya faru yasashi ganseta lokaci guda, the girl that split mocktail on him that very day”

Yi yayi kamar baisan da ita a wajen ba harta tsugunna daidai nan anne ta s

auko ya karasa inda take ya kama hannunta ya sumbaceta, wannan alada taqi rabuwa dashi mufa nan bama haka a nigeria lol…

“Good morning Deen, how was your night?”

“Hamdullah!’” Ya bata amsa,

“Kaje sama kayi breakfast wajen oummin ka,”

Murmushi yayi mat

a shidai kamar bashida baki yace “okay an…ne”

Kiran rabi anne tayi tasata ta kaishi har part din nanna, ta jagoranshi bayan ta gaishesa har zuwa oart din sannan tayi sallama da

Nanna a bedroom dinta ta shaida mata da zuwanshi, yana daga zaune sitting r

oom din

Tunda ya shigo gabansa ke faduwa dab dab dab ya rasa dalili amma yana alaqantashi da wani abu da yake jinshi mafi kusanci da zuciyarsa, futowa rabi tayi tace mashi ya shiga ciki, yana shiga daidai nan sabeeha ta fito daga dakin da take kwana tun

lokacin da rabi ta nuna mata.

Rabi na ganin futowarta don tana gab da futa tace “baku tafi ba?”

“Eh yanxu zamu tafi ina kwana anty rabi”

“Lafiya ta amsa ta”

Ta dauka kasan zata sauko sai taga ta nufi bedroom din nanna har zatayi kncking rabi ta dakatar

da ita tace “me zakiyi?”

“Daman zan ce mata na tafi ne?”

“tanada baqo a ciki, ki tafiyarki kawai”

Da toh sabeeha ta amsa mata sannan ta bi bayan rabi suka sauko kasa tana dafe kirjinta.

Tun jiya da daddare gabanta ke faduwa ta rasa dalili

,nanna na

zaune kan carpet an jera breakfast hannunta rike da coffee sai news papers dake hannunta ta dago ta kalleshi ta sauke murmushi tace “come in bismillah” ta mashi nuni da gefenta wajen carpet din.

Zama yayi cikin biyayya ya gaisheta irin gaisuwarsu, nann

a ta tambayeshi how was his night yace mata alhamdulillah sannan da kanta ta mashi serving abunci tace bismillah.

Yanajin abun kamar a mafarki ba gaskia ba, yau gashi ga mahaifiyarsa, bini bini nanna ke dagowa tana kallonshi tana murmushi, harya cinye tas

s baima san ya cinye ba tunda yazo baici abunda ya mashi dadi ba kamar wannan.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

QueenmarhBook2

PAID

Chapter 96

Suna zazzaune a kan dining anty bahijja, maya

, anne sai hamad da shugowanshi kenan,suna karin kumallo cikin kwanciyar hankali, tunda suka zauna bahijja ta lura da yanayin maya daya sauya gaba daya, hankali kamar baya jikinta ta tafi wani tunanin daban, kallonta bahijja tayi tace “baby eat mana..ko ba

i maki ba? You want something else?”

Daga hamad har anne babu wanda ya dago ya kallesu, sai wani lallabata take kamar wata karamar yarinya, hamad ya miqe ganin time dinsu na neman kurewa.

“Go and call fatima time yana kurewa” ya fada yana kallon maya, “b

azanie ba yau”

“Are you not prepping for exams?Ba test zaku fara ba next week?”

“Mummy please i want to be with you the whole day”

Murmushi bahijja tayi ta dubi hamad tace “ku tafi kawai hamad”

Anne da bata tanka su ba tun daxu ta dago ta kalli mayar t

ace “tashi ku tafi”

Kwalla ce ta soma zuboma maya, harga allah yau batayi niyar zuwa school dinan ba kwata kwata, ganin tana son yin hawaye yasa bahijja cewa “anne a barta monday zaita je tunda yau friday and its a short day”

“Bakiji me hamad yace bane?“

Ganin yanayin anne ya sauya yasa bahijja yin shuru dole maya ta miqe ta wuce sama don shiryawa harda hawayenta.

Har bahijja ta miqe anne ta dakatar da ita, “binta zakiyi? Saboda me?”

Komawa bahijja tayi ta zauna hamad kuma ya fita.

Yana fita ya sameer

ya shugo main house din don gaisheda anne, duk safiya yake zuwa gaisheta kafin ya tafi office.

Hamad na karasowa wajen moto ya tadda sabeeha tsaye, sai laila ya bude masu kofa suka shiga kafin maya ta futo daga baya rai a bace.

Ya sameer na zuwa yaga

yanayin anne ya gane cewa ranta a bace yake, bahijja ko taqi yarda ta hada ido da ita don anne nada zafi sosai.

Yana gama gaisawa dasu ya fita anne ta wuce sama bayan ta buqaci bahijjar tabiyo bayanta.

Suna hawa saman anne ta hau kanta da fada sosai, “wa

nnan wani irin shashanci ne bahijja? Daman ku kuka lalata yarinyar nan? Zatayi abunda taga dama bazaku mata fada? Zaman kasar waje hauka ne eh?”

Shuru bahijja tayi ta kasa cewa komai jiki a mace sai bata hkuri kawai tayi ganin yanda ranta ya baci.

Koda t

abar part din anne ta nufi inda ta sauka anan saman wayarta kawai ta zaro ta soma dilaing number majeed.

Bangaren taj bayan yabar wajen nanna part dinshi ya koma abal yazo suka dunga hira sosai yana nuna mashi abubuwan daya danganci kamfanin sa a laptop

, lokacin lunch nayi kuwa anne tasa rabi ta aika akai mashi part dinshi.

Anty fadila ma ta aiko masa da tuwo da miyan egusi mai dadin gaske.

After 2 dayss

Cikin kwana biyun nan taj ya sake sosai da mutanen gida, abal is one if his favorite don suna ta

re dashi, a cikin kwana biyu anne tasa ya sameer ya kaishi kamfaninsu ya gani, haka ya zaga dashi ko’ina yaga yanda suke tafiyar da kasuwancinsu.

Tsakanin shida mahaifiyarshi kuwa sai godiyar Allah, minti kadan zata kira taji ya yake me yake, haka zalika

shima zaije wajenta sau nawa, haka take janshi sosai a jiki don sanin komai game dashi.

Kwata kwata batayi kokarin tambayarshi rayuwar da yayi a saudi ba bayan tafiyarta, da abunda ya shafi mahaifinsa harma da yan uwansa, she’s trying so had ta mance da k

omai.

Maya ko tana tare da mummy ta kullum, qin yarda ma tayi ta koma bedroom dinta, inda mummynta ta sauka nan ta dawo for the mean time.

Sabeeha tun ranar da suka hadu da rabi a sama ta shaida mata ta daina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login